Soyayyanovels
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel

Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel

Author: Oum Yasmeen
Chapter 71 of 71
About 5 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,315 words Chapter 2 1,664 words Chapter 3 1,556 words Chapter 4 1,624 words Chapter 5 1,571 words Chapter 6 1,631 words Chapter 7 1,605 words Chapter 8 1,675 words Chapter 9 1,688 words Chapter 10 1,675 words Chapter 11 1,689 words Chapter 12 1,658 words Chapter 13 1,410 words Chapter 14 1,625 words Chapter 15 1,663 words Chapter 16 1,665 words Chapter 17 1,578 words Chapter 18 1,669 words Chapter 19 1,594 words Chapter 20 1,672 words Chapter 21 1,584 words Chapter 22 1,651 words Chapter 23 1,688 words Chapter 24 1,679 words Chapter 25 1,699 words Chapter 26 1,687 words Chapter 27 1,675 words Chapter 28 1,664 words Chapter 29 1,645 words Chapter 30 1,588 words Chapter 31 1,614 words Chapter 32 1,698 words Chapter 33 1,515 words Chapter 34 1,686 words Chapter 35 1,646 words Chapter 36 1,648 words Chapter 37 1,677 words Chapter 38 1,666 words Chapter 39 1,619 words Chapter 40 1,581 words Chapter 41 1,676 words Chapter 42 1,650 words Chapter 43 1,626 words Chapter 44 1,700 words Chapter 45 1,694 words Chapter 46 1,686 words Chapter 47 1,678 words Chapter 48 1,666 words Chapter 49 1,673 words Chapter 50 1,575 words Chapter 51 1,471 words Chapter 52 1,694 words Chapter 53 1,445 words Chapter 54 1,697 words Chapter 55 1,692 words Chapter 56 1,076 words Chapter 57 1,518 words Chapter 58 1,655 words Chapter 59 1,661 words Chapter 60 1,685 words Chapter 61 1,605 words Chapter 62 1,597 words Chapter 63 1,700 words Chapter 64 1,622 words Chapter 65 1,473 words Chapter 66 1,641 words Chapter 67 1,667 words Chapter 68 1,645 words Chapter 69 1,646 words Chapter 70 1,553 words Chapter 71 Reading now

"Bahar zan ajiye nauyinki danake ji in gaya miki gaskiya, Wallahi summa tallahi, Billahi Bahar banaji inawa kaina soyayyar danake wa Hafsa, zan iya sadaukar da rayuwa ta inhar zata rayu a farin ciki, aduk cikin ababen halitta bayan Annabi (SAW) da iyaye na babu abinda nake ƙauna sama da Hafsa, Bahar har tsoro nake yanda zanyi adalci a tsakanin ta da khairiyya, kafin nasan wacece Hafsa nake sonta, tun tana zama ƙasan bishiyar bayan layin nan nake mata so na dukan ƙirji, ni bansan yazan nuna mata bane ta gane ina ƙaunar ta! Gaba ɗaya bugun zuciya ta yana tafiya ne da tunanin Hafsa, da ƙyar na haɗa wata ɗaya ban ganta ba a wahale, dazaki tbaye ta har isanta nake da kiran waya takance wai yaa mood ba yanzu muka gama waya ba, itace bata sona amma ni ko wuƙa zaki ɗauramun a wuya bazan taɓa iya sakin Hafsa ba har abada" Wata nannauyan ajiyan zuciya Bahar ta sauke,

"To Alhamdulilah, zata soka ne kuma tana ma sonka, a tsakanin ta da khairiyya kuma kaji tsoron Allah ka zama me yawan adalci da riƙon gaskiya da amana, ciki kuma na tabbatar shine zefi sati huɗu yanzu kodai ace satin sa huɗu, tanata laulayi amma batasan tanada ciki ba se yanzu dana faɗa, na mata banza ne sabida nasan rigimar Hafsa" Murmushi yaketa zubawa kafin yace,

"Bahar inshaa Allahu Hajjin Bana zaki koms akan wannan albishir, kuma ki kawo mutane biyu kkoki sanar dakoma su waye kinbiya musu hajji akan wannan albishiri, Allah ya saka da alkhairi Bahar" Ihuuu ta rangaÉ—a kafin tace,

"Surbajo zaka biyawa tare da Momyn Hafsa" Russunawa yaƴi yana godiya sannan yazo kawai ƴa ɗaga Hafsa suka bar parlon zuwa cikin gidan su, ƙamshin jikin sa take so wannan yasa tayi lamo, gashi kuma duk maganar su da Bahar a kunnen ta wannan ya sanya taji wani sanyi yana ratsa ta. A kan gadon baccin su yabi ya kwantar da ita sannan ya shiga shishinar ta tako ina, wannan abune datake tsananin buƙata dan haka bata hanashi ba, sema biye mata datayi dukda zazzaɓin dake jikin ta, gajimaren dasuka hau yau harda hazo suka keta, dan gaba ɗaya seta suka amayar da missing ɗin juna dasuka yi, yasha mamakin yanda take ambaliya, nan kuwa besan tasha Haɗin Maliya ba harta gode Allah.

***********************
*Bayan shekaru bakwai*

Ishashiya kuma ƙosashiƴar mace ce tashigo cikin wani katafaren gida tana takun ƙasaita, adaidai ƙofar dazata sadaka da cikin gidan tayi karo da Hammood, kallon ƙuri sukaƴi wa juna sannan ya sumbaci kuncin ta bayan ya rungume ta "I missed you Damsel" Tana ƙanƙameshi tace "Same here Boo" Ɗagata yaƴi zuwa cikin gidan kai tsaye bed room ya zubeta akan gado, dariya tayi "Boo yanzu fa na dawo ko ruwa ban watsa ba, bakinsu ya manne ya shiga tsotso harshen ta, yana bata wani passionate kiss dake shirin zautar da ita, a hankali ya zare duk wasu kaya dake jikin ta, sannan ya shiga shinshinar ta tako ina, ita ɗinma binsa take da lasa, tsabar sunyi missing juna har basusan inda kansu yake ba! Wata huɗu rabonsa da ita kenan, jikinsa har rawa yake sanda yayi kutse a dausayin ta, yanayin ruwa me santsin dake wurin daya baiwa abar damar shiga ba wani kuskure ya sanyashi furta "Auucchhh shhhhhh batare daya shirya ba, zallo yashigayi tsakanin ramin dausayinta da waje cikeda kewa har sukayi nasarar gamsar da juna. Rungume ta yayi yana bata kisses,

"Babu ranar da bakya ƙara daɗi Damsel, gaba ɗaya sunannki Daɗi ma" Sumbatar wuyan sa tayi "Boo Nayi kewar ka, kana mun daɗi fiye da tunanin ka" Dariya yayi sannan yace

" Yaranki suna buƙatarki Hafsa, munyi kewarki ki dawo ya isa haka kiyiwa ƙassrki hidima" Murmushi tayi "Boo.nima na gaji,narigada na cika burina na zama me cikakken ilimi akan computer,inada hanyar kama ɓarayi tafi dubu ya dace mu juya hakanan.

****************
*Nigeria*
Yusrah da yumnah da babban yayansu Tahir da ake kira Waleed gaba ɗaya sun zagaye mommyn su suna mata hirar yaushe gamo, khairiyya cikin farko datayi ya zube bata ƙara samun wani ba, se yanzu watannin sa 4, ita taketa wa hafsa reno harta kammala karatu a America ta dawo ta musu aikin shekaru 2, yanzu haka tanada tulin dukiya, kuma ta fara aiki da Nigerian internal security, a ƙarƙashin intelligence agency. Zaman lafiya ake, masarauta ta zauna lafiya, Barratu ma ta haifi yara biyu ita da Data dakuma Laurah zaman amana ake. Bahar an ƙara tsufa yauma da sabuwar rigima aka tashi

"Ina Hammude kana ina" Yana jin murÆ´arta seda gabansa ya faÉ—i, ta shigo parlon ta rungume Hafsa,

"Yata na gode da kika dawo yau shekarata guda banga nama bare na cishi, kai ko tuwo na shekara ba'a bani da, La'ana suke so amma ban musu ba, rashin daraja na ganshi da bakya nan" Dariya gaba É—aya suka saka, yanzu Bahar setace dakai shekarar ta biyu ko É—aya bataci abu kaza ba...

Tammat bi Hamdillah. Abinda muka faÉ—a daidai Allah ya bamu ladansa, wanda mukayi kuskure Allah ya yafe mana.Allah ya bamu ikon da darussan dake ciki. Mom Nu'aiym tana muku fatan alkhairi.

*✨TAURARI✨*

*WOOOHOHOOO* A inda ba ƙasa anan gaddamar kokawa🤼‍♀️🤺🤺, Akace Malam yazo salla tazo👩‍🚀. Ina gwanayen ku niga nawa Taurari masu haskawa, marubuta masu alƙalamin lu'u lu'u🖌️🖌️. Haziƙai na masu Fikrah, Shalele na masu amfani da Basira wurin sanya nishaɗi a zukatan makaran ta litattafan su, ina magana akan shahararriyar marubuciyar da akeji da ita me basira kuma fikirarriya wato SADNAF💃🏻💃🏻. Da kuma Tauraruwar ku datake baku nishaɗi wato BILLY GALADANCHI💃🏻💃🏻. Sunce a sanar daku cewa wannan karon sunyi tattaki zuwa wani sabon salo domin faɗakarwa da ni'imantar daku, sun ɗaura ɗamarar yaƙi domin nisha ɗantar daku kamar yadda sukayi a litattafan su da sukayi fice suka kumayi zarra a wannan shekarar *NAGA TA KAINA DA KUMA TSINTAR AYA💃🏻💃🏻.

Wannan karon ma sun shirya tsaf domin faranta muku da sababbin litattafai, Inda shahararriya kuma gwanata tace zata baku tukuicin littafin HUDA💃🏻💃🏻💃🏻 carkwai mazaƙwai. Yayinda Haziƙa BILLY GALADANCHI tace zata baku tukuicin littafin GAMO Dik akan farashin naira Ɗari biyar a duka biyun💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.

Sukace a baku wannan sassaukan lissafi.

2 books: 500
1 book: 300
VIP 2 books: 800
VIP 1 book: 500

Oya shake body💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.

Domin samun damar yin wuf da waÉ—annan litattafan ku tura kuÉ—in ku ta wannan lambar Acc É—in.
2029764071.
First Bank
Nafisa Nuhu.
Shaidar biya ta wannan lambar
08033719070.
Idan kuma katin waya zaki tura,seki tura katin mtn ts wannan lambar wayar.
07084161619
Shaidar biya ta
07084161619

Muna maraba daku.
Mungode💃🏻💃🏻💃🏻

   

End of Chapter 71Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Book Page