Ramadan Promo!All users that send a manual request for premium upgrade on sallah day will be granted for 1 month free.
Soyayyanovels
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel

A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel

Author: Billyn Abdul
Chapter 33 of 71
About 5 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,076 words Chapter 2 703 words Chapter 3 1,721 words Chapter 4 1,657 words Chapter 5 1,697 words Chapter 6 1,115 words Chapter 7 1,422 words Chapter 8 1,221 words Chapter 9 1,677 words Chapter 10 1,680 words Chapter 11 829 words Chapter 12 1,538 words Chapter 13 920 words Chapter 14 1,677 words Chapter 15 1,467 words Chapter 16 1,618 words Chapter 17 1,305 words Chapter 18 1,812 words Chapter 19 665 words Chapter 20 1,776 words Chapter 21 1,291 words Chapter 22 699 words Chapter 23 1,465 words Chapter 24 1,641 words Chapter 25 1,588 words Chapter 26 1,030 words Chapter 27 876 words Chapter 28 1,086 words Chapter 29 1,421 words Chapter 30 1,411 words Chapter 31 1,118 words Chapter 32 1,320 words Chapter 33 Reading now Chapter 34 1,132 words Chapter 35 1,081 words Chapter 36 1,684 words Chapter 37 1,502 words Chapter 38 1,269 words Chapter 39 1,314 words Chapter 40 1,068 words Chapter 41 1,668 words Chapter 42 1,681 words Chapter 43 1,555 words Chapter 44 1,240 words Chapter 45 1,224 words Chapter 46 1,555 words Chapter 47 1,537 words Chapter 48 500 words Chapter 49 1,618 words Chapter 50 465 words Chapter 51 1,319 words Chapter 52 507 words Chapter 53 1,447 words Chapter 54 1,034 words Chapter 55 1,078 words Chapter 56 1,441 words Chapter 57 1,642 words Chapter 58 1,485 words Chapter 59 1,363 words Chapter 60 1,347 words Chapter 61 1,264 words Chapter 62 1,598 words Chapter 63 1,315 words Chapter 64 1,472 words Chapter 65 960 words Chapter 66 1,607 words Chapter 67 1,692 words Chapter 68 999 words Chapter 69 1,291 words Chapter 70 1,663 words Chapter 71 1,106 words

Wani irin kallon Aneesan yake kaman this is the first time yafara ganinta in his life, ahankali yadaga kafanshi dayaji kaman bazai dauke shi ba yana tafiya ahankali har zuwa gaban gadon yadan kwanto da kanshi yana kallonta yama rasa mekemai dadi, he knows he really likes Aneesa dan she poses some qualities daya tafi da zuciyan shi, her heart is as pure as gold, she's bold, fearless, her smile is alluring, her facial look is pulchritudinous, kwayoyin idanunta dazzle ko acikin duhu, gata very calm, hijabin dakoda yaushe yake ganinta ciki na masifan burgeshi what a statuesque lady she is, baitaba ganin mace that's so enthralling kaman Aneesa ba, he never knew cewan she means so much to him hakaba sai yanzu daya ganta laying on a sick bed looking helpless, hanunshi narawa sosai yadaga yakai yadaura kan hanunta dake kwance gefenta, wani irin motsi tayi kaman her body feels his touch batare data bude idanunta ba, hanunta dake da tushi sosai yakama yarike ya matse gam kafin ahankali yay bending kanshi over yakai fuskarshi saitin fuskarta yana kallon fuskanta kasa daurewa yayi sabida yanda wani abu ke fizgan shi jiyake kaman ya dauketa yazare ciwon yasama kanshi ita yaganta looking healthy and doing her normal activities, ahankali ya lumshe idanuwanshi tareda saukar da lips dinshi kan tiny goshinta dake dauke da black hair dake kwance lub lub, goshin so warm sabida zazzabin dabe gama sakinta ba ya sakin mata wani irin light emotional love peck dat comes from his heart dan baimasan lokacin dayayi ba yadaiji karan peck, motsi tayi tareda bude idanunta dasuka kankance sukai ja tana budesu kip kip kaman wacce ake shirin mari tana tsoron bude idanunta duka ta budesu tana gani dishi dishi ta shiga dan motsi sabida duhun datagani asamanta dawani kamshin turaren daya ratsa hancinta, dan dago kanshi yayi ahankali sabida motsin dayaji ya kalleta hada ido sukayi yana kallonta in a very cool way cikeda tausayin ta, kujeran dake bayanshi yaja yazauna yana rikeda hannunta ya matso kusada gadon sosai yana kallon fuskarta still, cikin wani irin murya chan kasa da dagashi sai ita zasu iyajin meyake cewa yakira sunanta. Duk wacce takaran ta min littafi daidai da layi daya batare data biyaba ban yafeba zaki biyani randa baki dashi, maison littafin yamin magana ta watsa 07012181461 "Aneesah" lumshe ido Aneesa tayi da sauri tanajin yanda yarike hanunta gam kaman his whole life is in her hands amma ko kadan batada karfin fizgewa dan batada karfi kodaya she's so weak, hannunta daya rike yakara matsawa yama rasa mezai mata yaji dadi yakai hannun saitin bakinshi ahankali yay pecking hannun hakan yasa tasake bude idanunta dasuka kankance ta kallai, da ido shima yake mata wani kallo kafin murya chan kasa cikeda raunin zuciya yace "I love you Aneesah" dudda tana cikin ciwo amma saida maganan da yanda ya furta maganan yasa kirjinta yabuga da sauri ta rufe ido takai almost minti daya tasake bude idanun ahankali ta kallai, gyadamata kai yayi murya chan kasa yace "yeah, I love you Aneesah, with all my heart" yadanyi shiru yana kallonta kasa jure kallon dayake mata tayi ahankali tajuyar da kanta ta kalli dayan bangaren dakin kirjinta na dukan uku uku ga kanta dataji yasoma sara mata, Jan kujeran dayake kai yayi baya yatashi tsaye ya rankwafo kanta hannunta dayake rikedashi yakai ya daidai saitin zuciyan shi yay placing gently, kafin yasa dayan hanunshi yajuyo da fuskarta suka hada ido, murya chan kasa yace "my heart beats for you, be strong for your love Aneesa, be strong for me, be fine for me, ki warke dan na nunamiki irin son danake miki" dan shiru yayi yana kallon yanda hawaye yafara gangarowa ta gefen idanunta zasu gangara kunnenta hannunta yasaki yasa yatsunshi ya share hawayen dasuka zubomata yana girgiza mata kai.

Kaman ma yakara karfin hawayen ne suka cigaba da bulbulowa, kai yadaga ya kalli reading din abinda ke bata oxygen kafin ahankali yasa hannu ya janye roban oxygen dake jikin hancin ta yacire ya ijiye agefe yana kallon fuskarta, idanunta sun cicciko da hawaye har ganin kanshi yake ta hawayen tsabagen yanda suke shining kaman madubi, kwanto da kanshi yayi slowly yana wani irin kallonta kaman da idanu suke communicating yadaura forehead dinshi akanta tareda cupping face nata yana kallon hawayen dake zubowa daga gefen idanunta, dan lumshe ido yayi kafin yabude su ahankali ya zuba mata dara daran eyes dinshi, murya chan ciki yace "am sorry, I yelled at you the other day, am sorry Aneesah na, am so sorry please forgive me, what can I do to erase the memory from your heart?" yadanyi shiru tareda sake lumshe ido yana sauraran yanda numfashi ta ke sauka kan temporal bone dinshi kafin ahankali yasake bude idanun yazuba matasu, bakinta ne ya shiga motsi tanaso tamai magana yadaga ta, lips dinta suka shiga rawa kaman wacce aka jonama electric shock, kafe pink lips din nata da ido yayi dat are so pinkish barin ma yanzu datake zaxzabi sai suka kara zama pink sosai jiyayi numfashinshi na neman daukewa the way her lips are doing looks damn sexy and tantalising, gently ya manna nose dinshi kan nata yana breathing heavily kaman akwai wani magnetic force that's pulling him towards her lips, lumshe ido yayi da sauri a wani irin hankali kaman matsoraci yadaura lips dinshi kan radiant tender lips dinta dat are so warm sabida zazzabin datake yi.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

2️⃣5️⃣

End of Chapter 33Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next