Soyayyanovels
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel

A Tsakankanin Soyayya Part One Complete Hausa Novel

Author: Billyn Abdul
Chapter 46 of 71
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,076 words Chapter 2 703 words Chapter 3 1,721 words Chapter 4 1,657 words Chapter 5 1,697 words Chapter 6 1,115 words Chapter 7 1,422 words Chapter 8 1,221 words Chapter 9 1,677 words Chapter 10 1,680 words Chapter 11 829 words Chapter 12 1,538 words Chapter 13 920 words Chapter 14 1,677 words Chapter 15 1,467 words Chapter 16 1,618 words Chapter 17 1,305 words Chapter 18 1,812 words Chapter 19 665 words Chapter 20 1,776 words Chapter 21 1,291 words Chapter 22 699 words Chapter 23 1,465 words Chapter 24 1,641 words Chapter 25 1,588 words Chapter 26 1,030 words Chapter 27 876 words Chapter 28 1,086 words Chapter 29 1,421 words Chapter 30 1,411 words Chapter 31 1,118 words Chapter 32 1,320 words Chapter 33 920 words Chapter 34 1,132 words Chapter 35 1,081 words Chapter 36 1,684 words Chapter 37 1,502 words Chapter 38 1,269 words Chapter 39 1,314 words Chapter 40 1,068 words Chapter 41 1,668 words Chapter 42 1,681 words Chapter 43 1,555 words Chapter 44 1,240 words Chapter 45 1,224 words Chapter 46 Reading now Chapter 47 1,537 words Chapter 48 500 words Chapter 49 1,618 words Chapter 50 465 words Chapter 51 1,319 words Chapter 52 507 words Chapter 53 1,447 words Chapter 54 1,034 words Chapter 55 1,078 words Chapter 56 1,441 words Chapter 57 1,642 words Chapter 58 1,485 words Chapter 59 1,363 words Chapter 60 1,347 words Chapter 61 1,264 words Chapter 62 1,598 words Chapter 63 1,315 words Chapter 64 1,472 words Chapter 65 960 words Chapter 66 1,607 words Chapter 67 1,692 words Chapter 68 999 words Chapter 69 1,291 words Chapter 70 1,663 words Chapter 71 1,106 words

Kwanciya tayi ya kwanta akanta yana shafa gefen fuskarta, ahankali yace "yimin kiss ki daure kinji kizama jaruma, aike jarumata ce ko" da sauri ta gyadamai kai murmushi yayi yace "saisa nake bala'in sonki Rukayya ta, kinajin magana ta, Allah yamiki albarka, yimin kiss to ki tsotse ko ina abakina" gyadamai kai Ammi tayi ahankali ta kama bakinshi da ko kadan baya wari sai kamshi dan Dady bandai tsafta ba ta shiga kissing dinshi dake juyarmai da brain, budemata kafa Dady yayi yakama hannayenta ya damke gam sabida karta gudu sanan ya daddage da duka karfinshi da tura ciki, dan kadan ya shiga hakan yasa Ammi tawani irin saki bakinshi ta saki wani irin malalacin kuka kuma bawani zafi fa takeji ba kawai dai kukan kirssa mai ruda miji barin ma tsoho, da sauri Dady daya rude yace "wayyo Allah Rukayya kinji dadin ki kuwa, ihakuri, ihakuri nace, dena kukan, ki daure kinji, ninefa, ninefa mijinki zaki biyamai bukata, ki daure kinji ahankali nakeyi" dan tsagaita kukan tayi, kiss Dady yamata akumatu yace "yauwa Rukyy baby, yauwa Rukks dina, oya cigaba damin kiss din ki tsotsemin ko ina abakin kinji, ai zakiyi ko" gyadamai kai Ammi tayi ahankali tana sheshekan kuka, da sauri Dady yace "yauwa to yimin" ahankali Ammi takama bakinshi ta shiga kissing, dadi sosai Dady yaji shi adole yamata wayau saida yabari tai nisa tana kissing din nashi sanan yadage yasake turawa ciki wanan karan Ammi kam taji zafi dan Dady is huge hakan yasa tai wani irin kokarin kwace kanta, danneta Dady yayi jikinshi narawa yace "yakuri, daure babyna wayyoooooo ya rabb, Baby kinji dadin gabanki kuwa, ummmm" Dady yay wani irin gurnani kaman ragon dake nakuda yana sake chusa Joystick dinshi ciki, sosai Ammi ke masifar jin dadin Dady danhar mahaifanta taji yakai saidai zafin yanda yake turawa da duka karfinshi ciki yake, ihu Dady yayi yace "ina mugun son tsukeken gaba, Ya Rabbi ashe kasan abinda nakeso ne yasa kamin kyautan Rukayya, wayyo ni gaban nan na dumama min zakari, kaman najefa shi akaskon wuta, baby" yay maganan Dady na juya Ammi dake kuka ahankali ya shiga doggy da ita, kuka sosai Ammi take itama tarude an dade ba'ai mata susa awajen ba saikuma tasami Dady daya cikata fam haryana neman mata yawama saisa tajita a cloud 13, kuka kawai take da gurnani yanzu takara jin dadin dabasu kwana a shashin suba dan da bazasu saki jiki suyita ihu hakaba babu maijinsu, sumbatun Dady ne yadawo da ita daga duniyan tunani yace "Rukayya kimin alkawari bazaki tana barina ba kome zan miki aduniyan nan" da sauri Ammi ta gyadamai kai yace "kimin alkawari duk in nanemeki a shimfida zaki zo babu korafi sanan zaki gamsar dani inada bukata ainun Rukayya saikinyi hakuri dani zaki jure eh maman Aliyuna?" ahankali Ammi tace "zan jure baban Aneesa dan ina sonka da duka zuciyata" ihu Dady yayi yana jan nipples dinta yace "nadade banji dadin sexs hakaba karki gujen baby, zan miki kome kikeso nabaki gidan nan dakowa naciki, wayyooo Allah na, Rukayya nabaki chamber da wanan jajayen kujerun, nabaki VIP group 😛 eh kudin, nabaki gida da mota da fili, nabaki zakarin nan, kicishi ki suburbude shi karkiji tausayina so nake kicire kunya ki suburbudeni da kyau a hmmmm" yay wani irin kara tareda bangarewa yajuyema Ammi uban maniyyin shi aramin kafin yaciro ya kwanta yasa Ammi ajikinshi yana maida numfashi ko kadan joystick dinshi bama tai alamun kwanciya ba.

Gemunshi Ammi ta shiga shafawa ahankali da keyarshi tanajin yanda yake shan nonuwan nata kaman yana zuko maganin dazai warkan dashine, ahankali yasaki nonon murya chan kasa yace "ban koshiba Rukyy baby ko kadan, zan kara" wani irin shafashi Ammi tayi tadaura bakinta kan kunenshi tace "ka kwanta ka huta is my turn zan rama abinda kamin" dan murmushi Dady yayi yace "bismillah inaso daman ki rama" kiss ta shiga mai yana wani irin sauke ajiyan zuciya ahankali tahau kan cikin Dady ta zauna kan joystick din da kyar ya shiga ciki gently tafara riding dinshi tana Jan nipples dinshi kaman zata tsinka kafin tafara riding dinshi da sauri ihun da Dady yafara yasa da sauri tasaki nipples dinshi ta taushemai baki dan karyasa ajisu ta shigaba da riding dinshi tanajin dadin ta har wani fitsari fitsari takeji tsabagen yanda joystick din Dady ke zungurinta, kugunta Dady yarike gam yana wani irin bangarewa kaman dokin dake shirin fadir da mutum, baitaba sanin haka akeji idan mace tahau kanka ba jiyayi kaman zai mutu ihu yacigaba da saki babu hanyar fita ko kadan baiyi lasting ba, ko minti goma baikai ba yakara releasing dadi sosai Ammi taji dan tagaji dama sai addu'a take yakawo saiko gashi yakawo, jawota yayi da muryan shi datai kasa sosai yace "ban nono nasha bani bani Rukayya" bashi Ammi tayi ya shiga sha kaman zai cire ahaka wani bacci da daga Ammi har shi sun dade basuyi irinshiba yay gaba dasu nonon ta akan bakinshi.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah🙌: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

3️⃣2️⃣

Fuskarshi Dady ya shafa yana kallonshi kaman maison gano wani abu cikeda damuwa yace "Gadanga na are you okay?" murmushi ya kakalo yace "yes Dad am fine, bari naje nai bacci, my regards to new Mum" gyadamai kai Dady yayi yace "love you Son" murmushi Aliyun yayi yace "I love you too old man" yawuce da gudu, dariya Dady yayi cikeda sonshi yace "zakaci gidan kune nine old man din" yajuya yana tafiya yace "kagamin yaro in karo amaryata yana cemin old man" yacigaba da tafiya yana kiran number Momma bamata amsaba tafito tazo wurinshi kudade masu yawa yabata yace "gashinan kibama wayanda sukazo, motoci na jiransu su fito amaida su gida" ahankali tace "to Yaya, nima zan wuce gobe zan zo, nama Aneesa alkawarin kawa so zan kawo mata Ihsan" dariya Dady yayi yace "I see, shikenan Allah kaimu gobe, ki kadomin wanan mai kunen kashin" dariya Momma tayi tace "Abdul shi zanma saka ya tukomu" da sauri Dady yace "kafin kiwuce ki kawomin Rukayya da Aneesa bangare na zan hada su namusu magana ne" da sauri Momma tace "to Yaya" tawuce tai hanyar flat din Ammi shikuma Dady yawuce flat din sauran matan shi yana fadamusu azo shashin shi harda yara sanan yawuce part dinshi, wanka ya shiga yay da ruwan zafi sanan ya shirya cikin simple jallabiya fara mai kyau dayadan fito da tebanshi ya feffesa turare, jin hayaniya afalon shi na yara yasa yagane sun soma zuwa, karasa shiryawa yayi tsaf yadauko faran hulan kwankwasa kaji hadisi yasa sanan yafito daga bedroom dinshi ya sauko kasa yana kallonsu da sauri kananun yaranshi na wurin Amaryan shi Amna da Ashna suka rugo da gudu. "oyoyo Dady" , murmushi yayi ya tsugunna ya dauke su dukansu sai jan gemunshi suke yana murmushi yana satan kallon duka matayen nashi dasuka zauna akan manya manyan kujerun nashi ko wacce tai kini kini da rai adole an musu kishiya barin ma Amarya, dan murmushi yayi ya kalli yaranshi su Rauda dasu hajar da sauran yaran dasuka dan tasa duk suna zaune akasa akan makeken carpet din wasu na wasa wasu na hira, karasawa yayi ya zauna akan kujeran wacce take nashi ne babba yana wasa da yaran suna dariya Rauda na murmushi dan ita bataga rashin sonsu da Dady bayayi ba da Maman su ke fada, wai Aliyu kawai yakeso ayaranshi, ita bataga hakan ba yanson su, yanason duka yaranshi, dankome suke so yana musu yana wasa dasu, Aliyu maraya ne, basu sonshi, basu kula dashi basa bashi abinci, sun tsaneshi ba dole yakula dashi da kanshi ba.

Cigaba da wasada yaran Dady yayi daidai yana jira yaji any of matayen nashi wata tagaishe shi amma basu gaidashi ba, sai kumbure kumbure suke, cikin fushi Maman su Rauda tace "wai wa muke jirane haka ake batamana lokaci" cikin fushi da kunan rai Amarya tace "ganemin fa, kya tayani tambaya sai, an shanyamu saikace kayan wanke ko yar gidan sarki muke jira ai sai haka" baki Dady yabude zaiyi magana Momma tabude kofa suka shigo itada Ammi dake sanye da hijabi har kasa sai Aneesa, itama sanye da hijabin ta har kasa tana gefen Ammin ta har wajen kujera Momma takawo Ammi da Dady yabi da kallo tace "ga kujera ki zauna" zama Ammi tayi ahankali tadan dago kanta ta kalli Dady dake kallonta cikeda natsuwa da tsantsan girmamawa tace "ina yini Alhaji, barka da dare" har wani irin lumshe ido Dady yayi da Ammi ta gaidashi muryanta na ratsa kowani bangare najikinshi, kafin ma yabata amsa ta juya ta kalli sauran matan dan kallo daya ta musu tagane matayen Dady ne tace "ina yinin mu" zama Aneesa tayi gefen kafar Ammi tace "ina yini Abba" murmushi sosai Abba yayi yace "lafiya lau daughter na, ya gajiya" cikeda kunya tana kare fuskarta da hijabi dan dakin da mutane da yawa tace "Alhamdulillah" sanan ta kalli matayen da Ammin ta ta gaida basu amsa ba tace "ina yini" dan gajeren tsaki maman Rauda taja, har ranshi Dady yaji tsakin baice komiba yasan dama bazasu amsaba ya kalli Momma data tsaya kallon komi yace "sun wuce?" "eh sun wuce yaya, nima natafi saida safe" "nagode" hannu Rauda tadagama Momma tana murmushi tace "Momma saida safe ki gaidamin da Ihsan" murmushi Momma tayi tace "zataji Rauda" tabude kofa tafice.

End of Chapter 46Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next