Soyayyanovels
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

Author: Billyn Abdul
Chapter 2 of 27
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters

nakarasa inda xantafi, to amma kafini uxuri, idon mukaxo kashiga motar tawa saika karasa mkrantar ynda zakayi sauri. Murmushi yyi yace ngd big brother don hkan nkesonka, dariya fahad yyi, ddai nan direba yayi farking yafito, yashiga motar yayan nasa yajatada karfi sai mkranta. Written by ummu Safwan lov u all A wata masarautar..... Writting by Ummu Safwan 07066214433 Page3 Motocine na tsaitsaya a nesa da makarantar, prince abdull ne tareda gimbiya bilkisu da kuma jakadiya, suka fito, suka nufi mkrantar, kai tsaye offishin shugaban mkranta suka nufa, kasancewar prince abdull yasan offishin basu sha wahalar tmbyaba, kaitsaye sukayi sallama sukashiga, dama yasan da xuwan nasu, maimartaba yakirashi a waya yyimasa bayanin komai, ya kuma turamasa da kudi domin a sayawa gimbiya bilkisu gidanda xata zauna tare da jakadiya. Nan suka kareyin komai, suka dunguma gaba dayansu, suka tafi gidanda gimbiya bilkisu xata xauna tareda jakadiya. Gidane karami naxaman mace daya madaidace, prince abdull yajuya ya kalli gimbiya bilkisu, sai ya merebaki, yace, ynxun kinfi bukatar xama a irin wnn rywar? Kina ganin gatane kikayiwa kanki daxaki xauna a irin wannan gidan, Kibaro masarautarku dagatanki da komai kidawo inda ba a sankiba, ba a san koke wacece ba kice anan xakiyi rywa. Gimbiya bilkisu ta sunkuyar da kanta kasa, tace yaya katayani da addu'a Allah yabani abunda nafito nema, domin ynxun addu'arku nake nema. Ya kada kafada, a lamar ita tasani, yyi mata sallama yatafiyarsa. A nan take jakadiya tanufota, tafadi kasa alamar girmamawa, tana fadin, Allah yajadaran gimbiya mekike bukata, a girka maki? Saita bata fuska, banaso, a matsayin ammi ta nadaukeki banason wasu sugane wani abu a taredamu, Jakadiya ta kuma runsunawa tana fadin ayi hakuri idon nabata ran gimbiya Kinga irinta ko, ni kidaina cemun gimbiya, kikirani a bilkisu na Jakadiya tace gaskiya ranki ya dade baxan iya kiran sunankiba, domin idon nayi hkan sainaga kamar naxubar da darajar masarauta, amma daga ynxun zandinga kiranki da diyata, Sai lokacin gimbiya tayi murmushi, tace bakomai na fahimceki jakadiya,ko hkan kika kiranidashi yayi. Nan tawuce daki domin tayi wanka, dakin ba laifin angyarashi kuma yyi kyau dai2 gwargwado, tafada toilet tayi wanka, koda tafito jakadiya hartakare masu abinci, nan tafaraci suna fira, tana kammalawa, ta haye gdonta takwanta, tareda tunanin gobe xatafara daukar darasi Gimbiya bilkisu ce cikin shirinta na xuwa makaranta, tasanya atamfarta pink and yellow, da hijabinta shima kalar pink tayi kyau, dama gata farar mace kuma kyankyawa. tafito ta iske jakadiya takaremasu abinci ta xauna taci, Saida ta koshi sannan tace jakadiya saina dawo, Jakadiya ta ajeye abunda takeyi tanufota tanafadin, Allah ya tsareki gimbiya takawarki lafiya yar sarki jikanyar sarki gaba sararauta gefinki mulki, Allah yadawo dake lfy gimbiya. Bilkisu tayi dariya tace jakadiya baxaki dainaba kenan. Tafiya takeyi kamar batason taka kasa, waya ta takeyi da antynta bahijja tana fadamata ynda sukayi missing dinta a family nasu, bataji horn din motaba saidai jitayi anbugeta da ita har saida tafadi kasa, Saijitayi anja motar da karfi kowaye yyi tafiyarsa, saibiyar motar tayi da ido tana mamakin shi kuma wnn waye da xaibugeta da mota kuma yyi tafiyarsa, Safeena ce taxo wucewa ta wurin taga abunda ke faruwa, ta sauri ta karaso wurin takamata, ta Taiyida ita tsaye, tana kakkabe mata jikinta, sannu kinji, ina fatan bakiji ciyoba? Taiyi murmushi banji ciyoba yar'uwa nagode Safeena xata wuce kenan sai kuma tasawo tana tmbyarta, don Allah yar'uwa meye sunanki? Bilkisu tayi murmushi tana kallonta, sunana bilkisu abdulrahaman yola. Safeena tace in kuma sunana safeena Ahmad Kano, dafatan zamu zama qawaye. Bilkisu tayi murmushi tace, ba matsala Allah yabarmu tare. Writting by Ummu safwan luv u all A wata masarautar.... Writtin by Ummu safwan 07066214433 Page4 Sukajera suka nufi makarantar, tareda ita da safeena Prince adnan ne a guje yashigo mkrantar da motarsa yana sauri don kar yyi lorzing din test dinsa, besan da chabo gurinba kawai yabita cikinsa, Dayake lokacin damunane makarantar duk tayi chabo, tafiya sukeyi suna fira, saiji sukayi anwatsamasu chabo gaba daya jikinsu yalalace, musamman gimbiya bilkisu, da gaba daya kayan jikinta suka lalace, da chabon, Abokanin sa suna ganin hka, suka fashe da dariya, shi kuma duk beji ddin hkan da yaimataba, Yabude gabun motarsa yafito, tafiya yakeyi cikin qasaita da nuna isa, ya nufota domin yabata hkri, saida yakawo daf da ita, daga kanta daxatayi sukayi ido biyu dashi, ranta a bace tadaga hannu ta wanke masa fuska damari, jikakeyi Tess... Nan take wurin yyi tsit student kowa kallo yakeyi, domin sunsan halin yan group dinsu basajin mgna musamman prince adnan dakowa ke tsoronsa a makarantar, shiyasa suka sanyawa group din nasu maxaje group, Prince adnan dafe da kunci sai kallon bilkisu yakeyi, wadda taketa xuba masifa rai bace Kai wane irin dabbane wawa Wanda baya kallon gabansa, ba lantana bayansa, tun a baking get kakade ni a mota, kasanya kai kayi tafiyarka, duk hkan shekaba,sai daka biyoni har cikin mkranta kawatsamun chabo, kai waye mekake takama dashine? Safeena ta Matso kusa da ita tarufe mata Baki, tayi shuru, domin safeena tasan halin mazaje group ba sauki ke garesuba hattada malamai shankansu suke. Prince sai kallonta yakeyi yana tunanin wane irin hukunci zaiyimata, a rywarsa bbu wadda yataba marinsa sai ita, ko ita din a gaban bainar jama'a ta maresa, harda zaginsa takeyi. Ya kuma matsowa kusa gareta yanamata kallon sama da kasa, yana fadin kicigaba daxagina mana meyasa kikayi shuru, yana fadin haka yana kara matsowa kusa gareta, Idon naci gaba mezakayi? Abunda zanyi kike tambaya ko? Budar bakinta xatayi magana saijitayi ya rungumeta yakai bakinsa cikin nata yana tsotsa student sai kuwa sukeyi suna fadin sai maxaje, tsawon minti 30 suka dauka a hka, sai kokarin kwace kanta takeyi amma yariketa tamau sai kiss yakeyimata, saida yagadama yasaketa, yadinga toshe hanci yana xubarda yawu, bakinta wari yakeyi, gaba daya student kowa ya dau kuwa yana tabi sai fadin sukeyi sai mazaje. Komawa yyi yashiga motarsa yabata wuta, yyi tafiyarsa, test dinda beyiba kenan. A nan yabarta duke tana kuka, safeena ce tarike hannuta tamikar da ita tsaye tana sharemata hawayen fuskarta, taja hannunta suka karasa cikin hostel dayake safeena a hostel take xaune, shigarsu hostel keda wuya taxubamata ruwa ta wanke jikinta, ta kuma bata wasu kaya ta canxa, tasamu gefin katika taxauna, idanunta suka cika da hawaye tana tuna irin cinmutunci da akayimata a gaban bainar jama'a. Safeena ce ta matso kusa gareta tadafata, tace, bilkisu waini ko meye ya hadaki da wadan nan yan iskan? Duk makarantar nan sun ishikowa, basubar malamaiba bare dalibai, kowa ya shankarsu yakeyi sbda sunada daurin gindi a makarantar don haka suke taka kowa ynda sukaga dama. Wannan wadda kukayi fada dashi, yarima prince adnan kenan, dan sarkin garin nan ne, shiyasa komai yyi ba'a korarsa a makarantar sabda yanada daurin gindi. Shekaransa ta hudu kenan a makarantar nan duk yayi exam carry over yakesamu, kuma bawai don bayada ilimin ba a ah baya dai maida hankali a kan karatunsa, don haka kiyi hkari da abunda yafaru dake, kuma kiyi taka tsan tsan da abunda kikasan xai kuma hadaki dashi, don ba mutunci ke garesaba. Bilkisu dake xubarda hawaye tadago da kanta daga sunkuye ta kalli safeena tace nagode safeena, kuma in Allah ya yarda xankiyaye, Safeena tayi murmushi tarike hannuta suka fita, suka nufi class domin daukar karatu, Bilkisu CE tayi kwalliya cikin wani Jan matiriyal, tayi kyau sosai, saitakira safeena tafito suhadu a bakin titi, xasutafi super market siyanyar kayan kwaliya, tafiya sukayi bamai nisaba takaisu wurin, atare suka shiga wurin kowa yana xabar abunda yake bukata, sai sukaji sanarwa duk wadda yake cikin super market din yafito waje yarima adnan zaiyi siyayya, nan take kowa yashiga hada kayansa domin yafita yabashi wuri yashigo, amma bnda bilkisu daci gaba da daukar kayan datake bukata. Shinfidar kafet akayimasa a inda xai taka kafarsa, mai dauke da tambarin sunan prince adnan, takawa yakeyi cikin qasaita da isa, fadawa sai kirari sukeyimasa suntakemasa baya. Adai dai lkcin bilkisu takare siyayyar kayanta xata fito, nantake sukaci karo da juna, sai kallon kallon sukeyiwa junansu, shiyana kallon Dan karamin bakinta, ita kuma tanayimasa kallon sama da kasa Taja dogon tsaki xatawuce, saiji tayi madawa nakiran karya kikeyi yar matsiyata duka kinemi gafara a wurin yarima, shi kuma wani murmushi yakeyi najin dadi yanajiran ta durkusa tabashi hkri Ta kuma matsawa kusa garesa saiji yayi tawatsa masa miyau (yawu) a fuska Bakayi martabar da zan baka hkriba, taja hannun safeena sukafito, fadawa sukayi yunkurin tareta, ya tsayar dasu, siyayyar da baiyiba kenan Yajuya yashiga mota direba yajashi sai GDA Written by Ummu Safwan luv u all A wata masarautar... Written by Ummu Safwan 07066214433 Page5 A fusace yakoma gida, duk inda ransa yake yabaci, fadawa sai kwasar gaisuwa sukeyi amma baya kulasu, Dakinsa yafada kai tsaye, a kan makeken gadonsa ya kwanta sai faman ajiyar xuciya yakeyi, xumut yamike tsaye kamar wadda wani abu tsunkulesa, sai safa da marwa yakeyi, yana tunanin irin abunda bilkisu tayi masa, a rywarsa babu wani wadda yatabayimasa irin wulakancin da bilkisu tayimasa, tabbas xan dauki mataki a kanki xan nunamaki cewa kin tabo jinin sarauta, domin sarauta bawasa bace, Tafe take cikin farin ciki da annashawa, sai murna takeyi domin rayuwarta tayimata dadi, domin tarama wulakancin da prince yayi mata sai bawa safeena labari takeyi tana dariya. Saiji tayi anjanye mata mayafi a bayanta wai gawatayi a fusace, sai ganin fadawa tayi kowanensu da katuwar bulalarsu a hannunsu, suna kallonta yarima yace axomasa dake yar matsiyata. Kallo tabisu dashi cikin mamaki, batada alamar motsawa daga inda take, ganin batada alamar tafiya suka suma yunkurin daukarta. Wata irin tsawa takatsamasu wadda kowane daga cikinsu saida yashiga hankalinsa, domin suma sun fahimci wani abu atareda ita, Kallonsu takeyi sama da kasa, duk wanda ya kuskura yataba mun jiki to wlh kusani duk sai kungane kurenku, ta kuma dallamasu harara Duk abun nan dayake faruwa a kan idon yarima, shima mamaki tabashi, ta yanda take iya katsawa fadawa tsawa, shidai a iya saninsa duk wadda yayi ido biyu da fadawa sai hankalinsa yatashi musamman idon ba'a gidan sarauta yakeba, shiyasa yaturomata su domin sutafi da ita, mamaki yakeyi to ita wacece? A fusace yafito motar yaja hannunta da karfi tana kokarin kwacewa amma takasa, ya bude murfin motar ya turata ciki yamayar yarufe yaxagaya

End of Chapter 2Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next