Soyayyanovels
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

Author: Billyn Abdul
Chapter 7 of 27
About 1 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters

yace "zauna mana yarima." Anan Adnan ya maida kallonsa a kujerar da malam sanusi yanuna masa domin ya zauna." Yaja kujerar ya zauna, cike da i'sa da k'asaita, Ya maida kallonsa a wurin shugaban makarantar, Yace " wurinka nazo. Inason kayi mun aikin kud'i, tun daga miliyan d'aya har xuwa miliyan goma Idon kuma kud'in sunyima kad'an, kana iya kafad'i konawa kake buk'ata, xan iya Baka, idon har kacika mun burina." Malam Sanusi yayi murmushi yace "fad'i buk'atarka ina saurarenka Prince. Prince Adnan yace " wata yarinya nakeso a kora, a makarantar nan, idon akayimun hka, nayima alk'awari duk abunda kake buk'ata zanyima, komai girmansa. Malam Sanusi ya kalli prince yayi murmushi yace "idon wannan ne bakada matsala prince, fad'amun wacece?" Kuma meye sunanta?." Prince yace"Sunanta Bilkisu Abdulrahaman yola Jin prince ya ambaci sunan Bilkisu, yasanya malam Sanusi yayi saurin kallon prince a raxane, Yace "a gaskiya wannan yarinyar bata koruwa a makarantar nan. Prince najin hka, a nan take ya canxa fuska, yace "saboda me bata koruwa?" Ita wacece?" Kuma d'iyar waye?" Waye ubnta?" Duka ya jeromasa wad'an nan tambayoyin.

End of Chapter 7Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next