A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
idon nab'ata maka rayuwa kayi hkri. Kallonta yakeyi, yana murmushi jina jinjinawa hali irin na Bilkisu, Yace "karki damu 'yata. Nasan bakifad'i hkanba domin kib'atamun rywaba. Tashi kitafi Allah yayimki Albarka. Tace " Amin Abba. Ta koma taci gaba da shirinta domin komawa makaranta Writing by ummu Safwan luv u all A WATA MASARAUTAR.. Writing by Ummu Safwan 07066214433 PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S this page is dedicated to my lovely doughter Fareeda shu'aibu Jos, Allah yabar k'auna, luv u so much Sarki Bashir mahaifinsu Adnan, da Ammi mahaifiyarsu Bilkisu uwa d'aya Uba d'aya ne," Kada ku manta da Ammi mahaifiyarsu bilkisu 'yar sarki ce," da masarautar kano. da masarautar yola. suna da kyan kyawar fahimta." da sarki Abdulraham, da Sarki Bashir abokanen junane." don hka sarki Bashir yabawa sarki Abdulraham Auren k'auwarsa Ammi," Kunji alak'ar zuwan Bahijja garin kano," Amma Bilkisu da Adnan babu wadda yasan juna a tsakaninsu. sabda tuntana k'arama tadaina xuwa gidansu saboda jininsu be had'u da hajia Nafeesa ba." Motocine birjik harabar gidan, za'ayiwa gimbiy Bahijja rakiya, kwaliya tayi kalar ta gidan sarauta." tasanya alkimba, sai tafiya takeyi cikin k'asaita da mulki," Fadawa kuwa sai zuba mata kirari sukeyi," Ammi ce a gefenta, tarakota,sai jamata kunne takeyi, tace "Bahijja kikula da kanki, kiyi taka tsantsan da mutanen gidan, domin kinsan xaman da sukeyi da hajiya nafeesa, kiguje abunda xai kai ya komo a gdan," sannan kizama maiyiwa kowa biyayya, musamman hajiya nafeesa daxaki tafi wurinta," Bahijja tayi murmushi, tace "Ammi kada kidamu insha Allah babu abunda zaifaru. kinsan tsuhuwa mai ran k'arfe Addah tana nan bata mutuba. don hka bazan samu matsala da kowaba a gidan ba har naje nadawo," Ammi tayi murmushi, tace "nayarda dake Bahijja, Allah yatsareku ya kuma kaiku lfy, Bahijja tace "Amin Ammitah." tashiga mota suka suka tafi," Gimbiya Bilkisu tareda jakadiya sun sauka lfy." Saukarsu gda kedawu Bilkisu takira wayar Safeenat tafad'a mata tadawowarta makaranta. Safeena kuwa tashiga murna da jin dadi, domin tayi missing din babbar k'awarta Bilkisu." Ranar Monday, takasance kowa ne d'alibi sauri yakeyi domin halartar shiga Aji, gudun karsuyi latti," Bilkisu ce tareda Safeenat tafiya sukeyi cikin sauri, domin su shiga Aji, kar malam yariga su shiga." Tafiya sukeyi sai ganin d'alibai sukeyi suna nunasu da hannu, Safeenat bata lura da hkanba Bilkisu ce kawai talura. maza da mata kowane nunansu yakeyi, Bilkisu ce tayi k'arfen halin yin mgna, tace "sister lfy naga kowane sai nunamu yakeyi da yatsa. Safeenat takai kallonta a gun mutanin taga tabbas hakane nunasu akeyi. tacewa Bilkisu, "bara ga sister zainab a can xaune barana tambayeta kowani abu ke faruwa bamu saniba." Ai kuwa kafin ta rufe bakinta, sai ganin prince Adnan tayi a gabansu. Kallon Bilkisu yakeyi sama da k'asa, sannan yace mata "hiii. y'ar matsiyata, to gani naxo gabanki." xanyimki wulak'ancen da babu wadda ya isa yarama maki a makarantar nan." xan wulak'antaki wulak'anci mai tsanani." kina tsammanin Zaki tab'a yarima d'an sarki kuma kikwana lfy?" to k'arya kikeyi 'yar matsiyata." kinsanyani jinya ta tsawon sati biyu,ke kuma zansayaki ta shekara d'aya." sannan daga k'arshe nayi amfani da mulkina da sarautana nasanya a koreki a makarantar. Ba kuma a hka zanbarkiba har saikin d'an d'anni azabar bauta, bauta kuma irin ta k'as k'antun bayi." Zan nunamaki babu wadda isa yaja da yarima Adnan ya kuma zauna lfy." Kinjawa kanki, kin kuma jawa iyayen, domin harsu bazan barsuba, har sai sunyi nadamar haihuwarki a rayuwarsu." Yana kaiwa nan, yayi nuni da hannu. a nan take fadawa suka zagayesa," Safeenat ce hankalinta duk yatashi, tashiga magiya tana bashi hakuri." Bilkisu dake tsaye idanunta sun kad'e sunyi jajir, bakomai take tunaniba illah tayi lorzing din darasinta na yau, kuma gashi yau Monday. Tajuya ta kalli Safeena sai faman bashi hakuri takeyi amma yayi beres da ita.' su kuwa d'alibai da fadawa duk sun xagayesu, saikace wad'anda sukayi sata," Ai kuwa rayuwarta ta kuma b'aci, a nantake ta dokawa safeenat tsawa. Tace "ya isa Safeenat, kidaina bashi hakuri, yazo yyimun duk abunda yagadama." Tunda anfad'a maka sarauta haukace." Ko anfad'amaka, tunda kana yarima d'an sarki kataka kowa yadda kaga dama." To k'arya kakeyi, babu wani abu da ka i'sa kayimun," Sanan kuma babu wata masarauta da ta i'sa nayimata bauta." Jinya kuma bakayi komaiba". Don sai nasanyaka kayi jinyar shekara 10 kana kwance." fadawa sukace "karya kikeyi 'yar talakawa baki isa kisanya yarima yayi jinyaba." juyawa tayi ta kallesu sama da k'asa, ta xubar." Sannan Tajuya ga Prince Adnan tace masa, a hkan kake tak'ama da mulki?" To tabbas baka cancanci kazama yarima ba." Kaje ka diba kundin tsarin mulki a chapter 9067 zakaga ynda ake tafiyarda mulki, ba irin naka narashin adalciba, nason kataka talakawanka yanda kaga dama." Kallonsa takeyi ranta a b'ace." Tace koda yake banga laifinkaba idon nayi tunanin rashin ilimi ne da jahilci ke d'awainiya dakai," don hka babu abunda kake iya yimun, tana kaiwa nan taja wani dogon tsaki, ta tufa masa yawu a fuska, taja hanun safeenat suka bar wurin," Kallo yabita dashi, yashiga goge yawun da ta tofamasa a fuska, yana mamakin ta yadda takecin galaba akansa." Fadawa xasuyi yunk'urin rek'eta prince ya d'aga masu hannu alamar sukyaleta." Tonima dai ganin hakan yasa nayi saurin barin wurin, kar prince yasa a suburbud'e Writing by Ummu Safwan luv u all A WATA MASARAUTAR..... writing by Ummu Safwan 07066214433 PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S kinwuce k'awa. Kuma kin wuce aminiya. kinzama 'yar uwa a gareni." ZAINAB ALIYU MAIRIGA (ZEETAH) ALLAH yabar k'auna. hard'iya, da jikoki." Luv u so much Page1 Adnan tsaye yakasa tafiya." Duk inda Rayuwarsa take tab'aci, jikinsa har rawa yakeyi," Gaba d'aya jijiyoyin kansa duk sun firfito. Idanunsa sunyi jajir." Ganin halin dayake cikine yasanya, fadawansa sukayo kansa." suka kankamasa, sukasanyashi a mota, suka nufi gida dashi." Dashigarsu gidan. bejira akabud'e masa mota yafitoba." dakansa yabud'e yafito, sai wani cincira yakeyi, kamar wadda zai tashi sama." Dak'yar yasamu isa d'akinsa." A kan makeken gadonsa ya kwanta, sai ajiyar zuciya yakeyi. yana tuna fuskar Bilkisu lokacin da take tufamasa yawu a fuska, a gaban bainar jama'a, kuma a gaban fadawansa." Zunbur ya mik'e tsaye." Sai safa da marwa yakeyi, yana tunanin, waishi kamarsa prince." ace wata y'ar matsiyata, harta samu damar fad'amasa mgna." Bakinsa yacije ya kaiwa gado daushi." " impossible. bazai yuyuba." Yazama dole nasan ko ita wacece?." Waye ubanta?." a fad'in duniyar nan." dame take tak'ama?." Dolene nasanya a abincika mun asalinta domin nasan ko ita wacece?" Sanan na d'auki kwankwaran mataki a kanta." Kai tsaye toilet yashiga, domin yai wanka koda zaiji sanyi avrayuwarsa." Gimbiya bahijja sun sauka lafiya." Motocinsu ne, ke tsayawa a harabar gidan sarkin kano." Lokacin, Yayi dai dai da fitowar, yarima Fahad da prince Adnan zasu fita." Tsayawa yayi yabi motocin da kallo, domin a xahirin gskya kowaye a cikin motar yabashi sha'awa. prince Adnan yasaki baki yana kallon waye zai fito a cikin motar." yanayi motocin, da kuma yanayin wadda ke cikin motar, tabbas yasan yanaji da mulki da saurata." Sai yadinga maganar xuci, inama shine a cikin wnn daular." Sai mgnar Bilkisu tafad'o masa a rai." datake cewa. "Idon mulki kake tak'ama dashi." to kasani, mulkin wata masarautar, yafi mulkin masarautarku." Idon kuma sarauta kake tak'ama da ita." To kasanya a ranka sarautar wata masarautar tafi sarautar masarautarku." Ganin wad'an nan motocin kawai ya i'sa, yabawa kansa amsar, maganar da Bilkisu tafad'a masa." Yarima Fahad yanufi motar da murmushin sa, a kan fuskarsa, motarda gimbiya Bahijja ke ciki, yanufa, Domin shi tun shuguwarsu, yagane tambarin masarautar yola." Domin yana yawan zuwa yola sada xumunta." Allah yayiwa yarima Fahad son 'yan uwa, da kuma sada xumunta." Sab'anin prince Adnan, daba kowa yasaniba a cikin 'yan uwansaba." Prince Adnan kuwa tsaye yayi yana kallonsu. Yaga waye zaifito a motar." Lokacin gimbiya Bahijja, fadawa suka bud'e mata mota." fitowa tayi, cikin shiga ta alfarma, wadda tafito mata da kyanta, da kuma mulkinta, fitowa tayi cikin k'asaita da i'sa da kuma mulki." sukuwa kuyanginta mata sai fifita sukemata suna jeramata sannu, had'ida yimata kirari." Yarima Fahad naganin ta, ya shedata, domin shi rabonda ya ganta, tun lokacinda yakaiwa Ammi wata Zayara shekara shidda da suka wuce." Itama hakan. taganesa, sai kawai tasakar masa murmushi tanufosa." Cikin k'asaita, take mgna, "yaya kafa ganni amma ka kyaleni bakaje kataroniba." Shima murmushi yayi, yace "gimbiya Bahijja barka da xuwa." Bagashi natafo nayiwa k'aunata oyoyo ba." Gaba d'ayansu sukasanya dariya." prince Adnan dake tsaye yana kallonsu, yakasa k'arasawa a inda suke, sai k'okari yakeyi yaga fuskar kowace Fahad ke mgnada da ita." lura yayi da fuskar, Ai kuwa a take gabansa yafad'i." Domin yarasa a inda yasan wannan fuskar." Kuma tanayimasa kama da, wadda yasani, da fuskar." Bekawo Bilkisu a rywarsaba, domin, yasan ita bakowa bace face 'yar matsiyata." bare yayi tunanin ta had'a wata a lak'a da masarauta." Yarima Fahad ne yakatse masa tunanin dayakeyi, yace "Adnan baka ganeta ba ne,?" Katsaya kasaki baki, da hanci , kana kallon mutane." Sai a lokacin ya k'araso a inda suke, yace "yaya naganeta mana, ba Bahijja bace 'yar gidan Ammi?" Yace "itace shine bazaka gaida ita ba?" Kuma bazaka kirata da Anty ba." Sai dai Bahijja kai tsaye?" Yanayimasa mgna amma rik'e yake da kunensa." Yace "wayyo yaya sakarmun kunne." Amma fa nga sati d'aya kawai tabani." Shine zance mata Anty." Kuma fa dataxo kai, d'aya tayiwa mgna. Ni ko kallona batayiba." Ya kuma jamasa kunne." Yace " maza ka gaida ita." kace Anty ina wuni.sannan zan sakarmaka kunne." Yace "to Anty ina wuni." Bahijja tayi dariya cikin k'asaita, tace "lfy k'alau d'an k'anena." Gaba d'ayansu suka Sanya dariya, suka d'unguma sai fadar maimartaba." , amma banda prince Adnan domin yanada muhimmin abunda xai aiwatar yau d'in nan UMMU SAFWAN A WATA MASAUTAR... Writing by Ummu Safwan 07066214433 Pure moment of life writer's A guje yashigar da motarsa cikin makarantar, bexame a ko inaba sai ofishin shugaban makarantar. Betsaya neman ixininba , kai tsaye ya afkamasa batareda sallama. Malam Sanusi dake xaune a kan kujerarsa yana rubuce rubucen takardunsa. Sai ganin prince yayi a gabansa ." Abun yabashi mamaki matuk'a, ko dadai yasaba da rashin sallamar prince idon xai tafo wurinsa, shima abun yana damunsa sai dai ba yadda zaiyi idon yanason yaci gaba da aikinsa." Kallo yabisa dashi yana murmushin dole yaimasa nuni da hannu,
More Hausa novels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Search across the available chapters.