Soyayyanovels
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

A Wata Masaurautar Part One Complete Hausa Novel

Author: Billyn Abdul
Chapter 3 of 27
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters

maxaunin direba yashiga yaja motar da kafi yabar makarantar da ita Luv all kuyi hkri da wnn A wata masarautar.... Writing by Ummu Safwan 07066214433 Page6 JINJINA GAREKI QAUWATA TAKAINA, BILKISU MUSA MAISAMARI, ALLAH YABARMUNKE YANUNAMUN RANAR AURENKI RANAR ZANKWASO SHOKI Tafiya sukeyi mainisa, bbu wadda ya kula dan uwansa, prince sai huci yakeyi kamar wani xaki, tuki yakeyi kamar xaitashi sama Ganin bayada niyar tsayawa, gudu yakeyi sosai, duk tsoro ya lunlube bilkisu, juyawa tayi ta kallesa idanunta cike da hawaye, Cikin yanayin kuka take magana, malam wai ina xaka kaini ne? Menatare maka a rayuwa kakeson kaga kamusgunawa rayuwata? Mekake takama dashine? To wlh kasani duk abunda yasameni kaima baxa a barkaba, Kuma saikayi dakasani a rywarka, idon sarauta kake takama da ita, sarautar wata masarautar tafi sarautar ku, ina mai tabbatar maka da kajuya da akalar motarka kamayardani a inda kadaukeni, Duk masifar da takeyi be kulataba be kuma fasa gudun dayakeyiba, idanunsa sunkade suyi jajer, duk maganganun da takeyi jiyakeyi kamar tana watsamasa ruwan xafi a jiki, musamman da takecewa Sarautar wata masarautar tafi sarautarsu. Metasani a sarauta, datake fadamasa haka, tabbas xan nunamata kalar tamu sarautar, domin ta tabbatarda bbu wata sarautar da tafi tamu masarautar mulki. Wani dogon burki yaja a dai dai wani katafaren gida, megadi yafito yabude masa get, yashigar da motarsa a guje yanufi farking space, yaja wani dogon burki wadda saida bilkisu tarufe idonta saboda tsoro, tashiga zubar da hawaye, tana maiyi masa Allah yasa a xuciyarta, Fadawan dake gadin gdan saida shiguwarsa a guje tabasu tsoro, kasancewa kuma basusan da xuwansaba, domin idon xaixo yakan kirasu a waya yashedamasu da zuwan nasa domin a share masa gdan ka kankabemasa kura. sunynasamakin xuwansa domin ba a dai dai wnn lkcin yake xuwa gdan shakatawar nasa ba Ganin tsayuwarsa lfy yasa suka runtumo a guje sunka sunkuya alamar girmamawa suna gaidasa tareda yimasa kirari, Allah yataimaki yarima, Allah tsare gabanka ya kuma tsare bayanka, Dan sarki jikan sarki, sarauta gabanka da bayanka, Kaine xaka kaji mahaifinka, yarima mejiran gado, Allah ya taimakeka bamusan da xuwankaba, Xagayemasa mota sukayi sunatayimasa kirari shikuwa, saiji yakeyi da qasaita da mulki, kasa fitowa yayi saida ya dauki minti 30 sannan yabude murfin motar ya fito, Duk abun nan da akeyi bilkisu kallonsa takeyi, tana mamaki a xuciyarta ta yanda yakeji da mulki da isa Da kuma miskilanci. Koda yafito fadawa nabiye dashi, xagayawa yayi dai dai wurin xamanta, yabudemata murfin motar, beyi mata mgnaba ita kuma batayimasa, bata kuma fito a motarba, Ya dauki minti 10 a hka, sannan ya maida kallonsa gareta, yace idon bazaki fitoba xansanya fadawa su daukomun ke akai, sushigomun dake, Yana kaiwa nan yajuya yayi tafiyarsa, ganin yasoma tafiya yasanyata fitowa domin yana iya sanyawa a dauketa din tunda ba imani ke garesaba, Tafiya yakeyi tana biye dashi. Domin ita koda xa'a kasheta batasan a inda takeba, Wata kofa yanufa,tana biyedashi shiganta kofarke dawuya taganta cikin wani katafaren pallow na alfarma pallow yyi kyau sosai amma duk da kyau pallow baxai rudetaba domin tasaba ganin fiye da irin wnn Tsaye tayi abakin kofar taki Shiga ciki, Shima tsaye yyi yana kallonta, beyi mata maganaba, saifama yakeyi da mulki, sunshafe kusan minti 30 a hakan, sannan daga karshe yabude baki yyi magana, idon bazaki shigoba xansanya a fadawa su daukomun ke, Domin yanxun kinshigo fadata, xannuna maki sarauta da mulki ba abun wasabane, Xan mulkeki yanda rai keso, domin na fahimci a gda ba'a koyamaki yanda xaki daraja masautaba, basu kuma koyamaki yanda zakibawa yayan sarauta girma ba, Domin xan a xabtar dake yanda kikasan ake axabtarda tsintantun bayi, Xaki xama baiwata, kuma kiyimun aiki irin na bauta, har sai kin fahimci cewa kintaba yayan gidan sarauta, Murmushi tayimasa tareda karasa shiga daga cikin pallon, karasawa tayi kusa garesa tana maiyin murmushin a fuskarta Xagayesa tashigayi tanayimasa kallon sama da kasa, sai daga karshe tabudemaki tayi mgna, Adnan kake kowaye? Baka isa nayimaka bautaba, kuma bakayi martabar da xan xamemaka baiwa ba, Dame kake takane? Kalmarka dayace kace mulki, to kai ba yarima bane face bawa, ba kuma bawan kowabane face bawana ni bilkisu ta nuna kanta Ko kamanta lkcinda kabudemun murfin mota nafito, to kasanya a ranka tun daga lkcin kasomayimun aikin bauta, Writing by Ummu safwan .Ina ganin sakon ninku masoyana nagode Luv All A wata masarautar.... Writing by Ummu Safwan 07066214433 Page7 BANSAN DA BAKIN DA XANGODE MAKUBA MASOYANA HAKIKA INA GANIN SAKON NINKU, NAGODE ALLAH YABARMU TARE DAKU, LUV U ALLL Magana takeyi amma idanun yarima sunkade sunyi jajir, gaba daya kansa ya daumasa xafi, Tsawa ya daka mata, wadda ita kanta saida ta firgita, amma bata nunamasa hkan ba, Karya kikeyi wlh ke wacece? Da har xaki kirani bawanki? Lallai yau saina sanya a ladabtar dake, sai Sanya anhoraki horo mai tsanani, horonda saikinyi dakinsani dabaki xo duniyaba, Kallon sa tadingayi sama da kasa, kaima Dame kake takama bayan sarauta, har sarauta kakeyi? Ina Mai tabbatar maka da idon kaga mulkin wata masarauta to xakasan kai yarima adnan ba sarauta kakeyiva, sonkai kakeyi da nuna isa, Ta kuma yin murmushi tana kallonsa, inason kafadamun a wace masarauta akace bafade ko bawa ya dau mace? A tunanina idon kana takama da mulki ko sarauta bata haka yadace ka bulloba, Kataba ganin anyi Prince kaxami, dubeka wlh a wata marautar ko waxiri baxa'a bakaba bare a baka prince mai jiran gado, don hkan nace ba sarauta kakeyiba illah hauka don haka nace kaje wata masarautar koda za'a nunamaka yanda ake gudanar da mulki da sarauta, Taku takeyi dai2 a cikin pallon, sauda taxo gabdashi tashiga xagayashi tana kallonsa sama da kasa Kallonta kawai yakeyi yana tunanin irin hukuncin da zaimata Sai dai yaji ta kyalkyale da dariya, daga bayansa, juyawarda zaiyi sai yaga tana nunashi da hannu tana dariya Nan yashiga kallon kansa sama da kasa, yana tunanin meye a jikunsa wadda take kallo yake bata dariya? Gashi tafadamasa maganganu masu zafi, wadanda yake tunaninsu, wace kaxanta yakeyi wadda har zata kallesa tace masa qaxami? Duk jiyojin kansa sun firfito sbda bacin rai, Besan lokacinda ya doka mata tsawa, had saida takusan faduwa xaune sbda tsoron da tajiya, da kuma yanayin da taga ya chanxa, Yanunata da yatsa, kiyimin shuru, Ke wacece? Me kike takama dashi? Waye ubanki a garin nan? Da har zakixo masarauta ta, fadata, kina fadamun maganganu, Kallonsa takeyi cike da tsoro amma ta dake a xuciyarta, domin batason yagane tafarajin tsoronsa, domin yaji ddin yimata wulakanci, Ido tabisa dashi tana hararansa Ubana ba wanibane, kuma be xama dole kasan koshi wayeba, Kuma babu abunda nake takama dashi face darajata da martabata ta ya mace. Kuma ni mutum ce mai rai da numfashi kamar kowa, kuma kamarka kodayake gani kakeyi a tunaninka kamar kafi kowa, Da kuma kace na iskoka fadarka, masautarka, a tunanina a gaban bainar jama'a kasatoni, kuma wlh saikayi danasanin abunda kayi domin ni bana barin ayi zalunci bareni bilkisu a xalunta, Mekike iyayi? Mexakiyimun? Ke harkinada matsayinda harxakice zaki iya ramuwar abunda nayimaki? Nan yyi murmushin mugunta, ya jefar da wayarsa a kan kujera, ya xauna yana kallonta A gogon dake makale a hannunta na gwal, tadiba 12:pm ta maida kallonta garesa, shima ita yake kallo domin yaga agogon dake saye a hannunta, saida ya firgita da ganinsa, domin yasan tabbas a kwai wani abu datake boyewa a kanta, Saiji yayi tana mgna, prince ne sunanka ko yarima ne ko adnan? Lkcin cin abincina yayi, ina bukatar a maidani gda, domin nasan bakada abunda kake iya ciyardani, Xumur yamike tsaye yashiga kwalawa fadawa kira Writing by Ummu safwan Luv u all A wata masarautar..... Writing by Ummu Safwan 07066214433 Page8 NAGA SAKONKI INA GOSIYA UMMULKHAIRI NIGER ALLAH YABAR KAUNA, INASONKU MASOYANAH A DUK INDA KUKE A guje fadawa suka fito, kowane daga cikinsu, kansa a sunkuye alamar girmamawa, Allah ya taimaki yarima gamu, kallo yabisu dashi ya kuma mayarda kallonsa xuwa gareta Yana murmushin mugunta, yacewa fadawan suyi tafiyarsu, Yace daya daga cikin abunda xan axabtar dake dashi kenan yunwa, xan horaki, horo mafitsanani, domin sai kinyi danasanin taba yayan sarauta, Kisani bbu wani abu daxaki nema kirasa a gdan, babu bawanki dakika ajiye daxaki sanya aiki da harkika iya bude baki kinafadin lkcin cin abinci yyi Mekikasani najin dadin rywa? Da harxaki iya bude baki kifadi hakan, Tokisani abinci baxaki cishiba har sai lkcinda naga dama Murmushi tayi tana kallonsa, tadaga masa hannu ya isah yarima, kasani bakowane irin kazamin abinci nkeciba, musamman wadda yafito ta hannunka, Nafadamaka lkcin cin abincinane yayi ina bukatar a maidani gda, Kallonta kawai yakeyi, bayada niyar motsawa daga Inda yake, Ganin hakan yasa itama tanemi wuri a kan kujera ta zauna,tashiga dan ne Dan nen, wayarta dake hannunta, Can dai yaga xaman baya masa, tashi yayi, yafada dakin barcinsa a kan makeken gadonsa yayi kwancensa yana waya, da abokaninsa yan group dinsu maxaje grp ynadariya, Bayan yakare wayar,da abokanensa, sai yyi kwance rubda ci ki, yana murmushi koba komai yasan yau ya rama abunda bilkisu tayimasa, koda yunwar da yabarta yasan tahoru, Tsayin minti 30 yana kwance, ko meyatuna? oho xumut yamike daga kwaciyar, yanufo pallon inda bilkisu take xaune rywarta a bace, domin ynxun 12:30pm lokacin tashinsu daga makaranta yayi, Jakadiya xatayi sauraren dawowarta mkrtar Ta kallesa sama da kasa daniyar tayi mgna, amma kuma tafasa, Kallonta yakeyi yana murmushin mugunta, nufota yayi yana kallonta, malam kitashi mutafi. Kallonsa tayi da niyar tayimasa mgna, amma kuma tafasa, takara dibun agogon hannunta taga 1:00pm hankalita yatashi domin tasan jakadiya xata shiga damuwa, narashin dawuwarta, Batayi masa maganaba bata kuma kallesaba, domin zaran tabudi bki tayi mgna kukane xai biyo baya. Mikewa tayi, tabi bayansa suka nufi mota, A bakin mota taja tayi tsaya, shikuwa har yaxauna a maxaunin direba, yana jiran tashigo sutafi, taja tayi tsaye, ta dauki tsawon munti10 a hka, ganin batada niyar shigowa tanason batamasa lkci, yabude murfin motar da karfi yafito, Don Allah malama idon baxaki tafiba kijaye kibawani hanya na wuce, tunda ke bkitashi tafiyaba, ni inada abunyi, Kyalesa tayi kuma bata matsa daga inda takeba Kallonta yaci gaba dayi, yace kodayake gdan ne bakyason fita, sbda kinga gda mai kyau, kuma kinsha esee ko? To saikinbar gdan nan koda ranki bayaso. Fisgar hannunta yayi da karfi yabude murfin

End of Chapter 3Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next