Soyayyanovels
Subul Da Baka Book 2 Complete Hausa Novel
Subul Da Baka Book 2 Complete Hausa Novel
By Sajida Niger
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Subul Da Baka Book 2 Complete Hausa Novel

Subul Da Baka Book 2 Complete Hausa Novel

Author: Sajida Niger
Chapter 10 of 11
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters

fidda mata ko mu je a amshi sadakin wdnn?" Gabana ya fadi, ni da inna muka yi kallon-kallo sai kawai naji kwalla na bin kumatuna. " Allah kai ne gatana" Abinda kawai nake fada a zcyta Inna ta yi Kasa da murya, " Alh. akwai wnd suka daidaita da shi ynz hk mu yake saurare sbd hk a yi hkr za a turoshi". Nan da nan ya fusata, " kin ji ko? me na fada muku? ku tashi mu tafi idan sun san wata ai basu san wata ba".Ya kalli baba jamilu, " ka zama shaida mun baku nan da kwana 7 idan babu wnd yazo, to wlh mlm Datti zan bawa". Ya kalli dattawan, " ku ce masa ya zauna ckn shiri don baza mu yrd a yi mana abin fada a dangin ba, duk take-takenta ta lalata mana 'ya". Idan da sabo mun saba da jin wnn klm dk muka yi shiru ni da inna. suka bar gidan ckn korafe-korafe, shin me muka tsare wa su Baba? wnn amsa har yau na Kasa samunta. Hnkln ya tashi na dinga risgar kuka shin wa zan fiddo ni Humaira? Abinda kawai nake nanatawa kenan, inna dai tayi shiru abinta. Zaune nake bakin kofa ruwan koko kawai ke cikina, sai 'yar madarar da na sanya masa gaba daya na rasa inda ke yi mini dadi. Ni kadai ce a gidan inna ta tafi gadon kaya barka, Sumayya kuma sun tafi mkrnta. Hnkln ba kwance yake ba domin bani da tudun dafawa, Ibrahim ne hnnna km ynz ba na ko san jin mai sunan, dama a dosane muke gashi km ya billo da matsalar muguwar matarshi har abin na niyar shafata. Ya zan yi? Ban sami amsar tmbyr ba wayata ta yi kara, shi din dai ne naji kmr kar na dauka. Yau ma kmr Klum ya fara rokona da hr zan ki fada masa, amma sai na ga 'kara na sanar da shi wata kila shi yana da dabara tunda inna tayi shiru tun jiya bata ce min kala ba. Na kwantar da murya abinka ga Wacce ta sha kuka, ta kara raunana. Na kira sunansa, gaba daya naji ya kidime sbd ban taba ba. Ina saurarenki Gimbiya ". Ya fada ckn zumudi. Na had iya wasu hawaye da ke shirin zubo mini na fara mgn a hnkl. " A gsky ina cikin matsanancin tashin hnkl, iyayena sun tasoni a gaba akan yin aure shi yasa aka tsaidamini kr2. Yau ya zo mini da tsoho cewar ya bani 7 days na turo wnd zan aura, ko ya aura mini shi, to a gsky Ibrahim a ynz Ina tunanin auren tsohon, domin ba zan boye maka ba, a gsky ban taba jin sonka a raina ba, amma ina tausayinka tare da bin umarnin mahaifiyata don faranta mata rai, wnd har na fara jinka a raina. To sai da da mgnrmu ta jiya tasa na hkr da ki, sbd tsara da raina, da kuma lfy ta.A gsky kmr ydd kake jin tsoron sharrin matarka nima hk nake tsoro. sbd hk ni dai ga ni ga Allah, sai na fashe da kuka a hnkl. Iyakar tashin hnkl shima ya shiga, ya rude."saurara Humaira, dan Allah kiyi hkr, saurare ni mana". Na dan tsagaita, "wlh.. wlh Humaira babu abinda zai same ki ynz hk sbd ke nake neman aiki nan kasar, wlh ba zan zauna da ke ba a Nigeriar ballantana ma wani abu ya faru, amma ki kwantar da hnklki, na rantse da Allah Humaira duk na fadawa dangi da iyaye don a yiwa tufkar hanci. kin san kuwa bazan ta gifta raina akan kry ba don Allah ki taimaka mini". Na dan ji sanyi, amma duk da haka na ce. "To shikenan ba komai ke nan zamu yi mgn zuwa jibi idan mun gama shawara da inna ". Ya ce, " Ba matsala ". Ya dinga lallashina yana ba ni 'yar dry snn muka yi sallama. Har lkcn dai kaina bai warware ba yana daure ckn rudani na yi shiru. Rayuwa mai daci, wayyo maraici yau da mahaifina yana da rai, wa zaiyi min wnn musgunawar? Na dinga sharara kuka ba kakkautawa, sai da na yi mai isa ta snn na yi shiru. Na zaro wayata na latsa lambar Amira, bugu 1 ta shiga. Tana dauka tace."'yar halak ynz kuwa nake batunki".Na ce " ko?" " wlh kuwa ya gida ya kano? " "Kano gatanan Amira tayi mini kunci". "kuncin me Humaira?" Ta fada ckn damuwa. " Amira zaman gida ya janyo mini matsala". Na zayyane mata abinda da faru, ta fara salati, snn na fada mata kuma ydd muka yi da Ibrahim. Na ci gaba da zubda hawaye. " sbd hk ni ynz gsky Amira zan amince da dattijon da in kai kaina halaka". "A'a Humaira, amma yaya ya fadamin akwai wani abokinsa safwan, kinga shi Yaro ne bashi da matsala..." " wlh Amira baki ji ydd na tsane shi ba, Sam bana kaunarsa don bai kwanta mini a rai ba".Ta ce, " Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un. Ynz me ye mafita?" Na ce, " Dalilin kiranki kenan, dan ki nema mini ita?" Ta yi shiru, har sai da na ce, " Hello".Tace "ina jinki Humaira, wai nazari nake yi, amma ki bari zuwa gobe gobe zan kira ki". Na ce, "Ba matsala ". kafin inna ta dawo har na daura sanwar awara, duk da jikin nawa ba dadi. Ina shirin fara tuya ta shigo, " sannu Humaira ". Abinda tace dani kenan. Na ce, " sannunku inna da hny". Ta matso, " kin kuwa ci abinci? ko ba ki ga tsakanin jiya kawai zuwa yau ydd kika yi zuru-zuru ba? "Na dai yi shiru. " kada ki sanya damuwa ga al'amuranki, ki fauwalawa Allah, shi ne mai maganin damuwa". Na ce, " to". Ta fiddo kullin nama har da zafinsa da lemon kwali ta miko mini, na samu na cunkusa da kyar kada ranta ya baci.Aiko sai gashi naji dan karfi-karfi. Da daddare muna zaune aka aiko sllm dani. Na sami kallon inna naga ni take kallo, na cewa yaron. " ka ce ina zuwa". Ya na fita na kalli inna ckn muryar kuka, " shin inna me fitar nan zata yi mini? Wlh yaron nan banda shirme babu..." " kwarai kuwa gara ki zauna a cigaba da zarginmu tunda yara ne ba masu mota ba ko? " mikewa kawai nayi ba tare da na kara cewa komai ba, idona Taf da kwalla. Raina kmr ya fita, zcyta sai zafi take yi sbd kuna, wayyo ni Humaira. Ina fita na kalleshi, sai naga safwan ne wnd muka hadu gidan su Amira. Da ban yi niyar gaida shi ba, amma sai na daure muka gaisa. Idanuna suka suka zubo da hawaye na kalleshi, " Don Allah ka yi hkr zan koma gida akwai aikin da nake yi". Yayi murmushi, " To naji, amma kukan fa na mene ne? ko duk aikin ne? " Na runtse ido mgnrshi ko na ce tmbyr ta soke ni kmr mashi. " Humaira ban boye miki damuwataba, don me Zaki boye mini taki?" Na kalle shi, " Ba ni da damuwa sai Wacce kake neman saka ni ciki, don Allah ka rabu dani na koma gida ". Na rushe da kuka tare da durkushewa. Shi ma durkushewar yayi, tare da sassauta murya. " Haba Humaira ynz Amira ta kirawo yayanta muna tare, ta sanar da shi wayar da kuka yi. Don me zaki damu kanki? ki share hawayenki gani na zo zan je na gabatar da kaina wurin iyayenki, wlh Zaki same ni mijin da kowace mace ke mafarkin samu, zaki yi alfahari da aurena". A tsiwace na kalleshi ina girgiza kai, yayi Kasa da murya. "Ki yi hkr, nasan baki sona, to wlh zan yi hkr har zuwa lkcn da Zaki so ni, ni ma marayane Humaira, matsalar mu daya ynz haka nima irin auren da za a yi miki ake son yi mini a gidanmu". A langabar da kai ckn zubar hawaye, " safwan wlh ba zan iya amsa maka ba..." "sbd me? " Na kwantar da fuska, " Baza ka gane ba ". Ya yi murmushi, " zan gane Humaira, fada mini shin zaki cutune?" Na yi masa shiru. "kiyi mgn ko kina ganin wancan auren zaki amince da shi, na dattijo? Kinsan halinsa? su waye matansa? ko kina tunanin tsufan ne kawai ba matsalar iyali? shin yaransa nawa? ko kina da labari mafi yawa kishin ynz da 'ya'ya ake yi bada iyayeba? " Na mike, " wayyo ni Humaira,safwan zan rungumi kaddara, sbd kai din ma bansan wane ne ba? shin ya 'yan uwanka da kishiyar mahaifiyarka Zasu dauke ni? cewar baka da matsala ne zai tabbatar mini hkn? Na girgiza kai, " safwan kada ka ya bi kanka, shi yabon kai jahilcine". " Humaira kiyi tunani, zan dawo jibi komi kenan, pls kada ki so kanki da gobe zan koma, amma zan jira hr naji amsarki. Allah yayi mana jagoranci, zan wuce ki je ki kwanta, amma kiyi kokarin tashi ckn dare kiyi nafila, domin neman zabin Allah". Ban ce komai ba na wuce ciki, amma ko bai fada ba dama ina da wnn niyar. kwance nake na rasa abinda ya ke yi mini dadi, sbd lallai mgnr safwan shi su waye iyalan dattijon? Da farko ina tunanin auren sa shine mafita, amma ynz km hnklna ya tashi. " Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un ". Har karfe 2 idona 2, na mike nayo alwala na dinga salloli ina addu'o'i ckn sujjada, snn ban tashi wurin ba sai da aka yi sallar asuba. Na tashi da matsanancin ciwon kai, na samu na kwanta bayan na sha (Boska). Idona rufe wayata ta fara ruri, na duba Amira ce. " ya naji muryarki haka Humaira?" Na fada mata ydd muka yi da safwan, ta yi shiru kafin tace . "Turkashi, Humaira ki dage da addu'a nima ina yi miki nawa kokarin Insha Allah matsalar ki ta zo karshe". Na yi murmushin takaici. " Hm Haba Amira, wai har su baba Auwalu ke cewa, ba zan taba auren mai rufin asiri ba, don bana fin yaransu, Yaushe na taba zabin irin wnd nake son aure Amira? " Ta yi ajiyar zcy, " wlh hassada ce kawai suke yi

End of Chapter 10Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next