Soyayyanovels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Author: Hafsat Bature
Chapter 22 of 86
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,694 words Chapter 2 1,678 words Chapter 3 1,646 words Chapter 4 1,464 words Chapter 5 1,676 words Chapter 6 1,670 words Chapter 7 1,657 words Chapter 8 1,695 words Chapter 9 1,675 words Chapter 10 1,629 words Chapter 11 1,656 words Chapter 12 1,614 words Chapter 13 1,684 words Chapter 14 1,090 words Chapter 15 692 words Chapter 16 1,565 words Chapter 17 1,105 words Chapter 18 1,914 words Chapter 19 78 words Chapter 20 1,700 words Chapter 21 923 words Chapter 22 Reading now Chapter 23 1,543 words Chapter 24 1,402 words Chapter 25 1,465 words Chapter 26 1,722 words Chapter 27 1,031 words Chapter 28 1,561 words Chapter 29 1,678 words Chapter 30 852 words Chapter 31 1,504 words Chapter 32 705 words Chapter 33 1,623 words Chapter 34 1,205 words Chapter 35 1,234 words Chapter 36 1,638 words Chapter 37 1,675 words Chapter 38 1,681 words Chapter 39 1,653 words Chapter 40 1,124 words Chapter 41 1,691 words Chapter 42 1,691 words Chapter 43 1,648 words Chapter 44 1,460 words Chapter 45 1,259 words Chapter 46 1,319 words Chapter 47 1,979 words Chapter 48 2,219 words Chapter 49 1,700 words Chapter 50 1,657 words Chapter 51 1,643 words Chapter 52 1,565 words Chapter 53 1,696 words Chapter 54 1,689 words Chapter 55 1,693 words Chapter 56 484 words Chapter 57 1,700 words Chapter 58 831 words Chapter 59 1,546 words Chapter 60 1,496 words Chapter 61 1,168 words Chapter 62 2,181 words Chapter 63 1,641 words Chapter 64 303 words Chapter 65 1,700 words Chapter 66 743 words Chapter 67 1,672 words Chapter 68 1,355 words Chapter 69 1,582 words Chapter 70 1,076 words Chapter 71 1,700 words Chapter 72 1,235 words Chapter 73 2,302 words Chapter 74 1,326 words Chapter 75 1,700 words Chapter 76 671 words Chapter 77 1,685 words Chapter 78 1,524 words Chapter 79 1,616 words Chapter 80 1,696 words Chapter 81 1,666 words Chapter 82 1,651 words Chapter 83 1,650 words Chapter 84 1,526 words Chapter 85 1,658 words Chapter 86 1,487 words

Kin riga da kin gane cewa ni maca ce," ta faÉ—i hakan da Æ´ar shagwaba
Azmi ta ce "Oh kin shirya asirinki ya tonu ko? muddin nakira ki da sunanki na Æ´an gayunnan to zasu gane cewa mai aikinsa fa maca ce ba namiji ba, daganan zasu É—auke shi izuwa barrack É—insu na sojoji a acanza masa halitta,"
azmi tayi maganar ne da zolaya, yayin da tsoro ya bayyana a fuskar sehrish hannu tasa tare da rufe baki alamar ta shiga uku,
dariya azmi tayi tare da cewa" idasa shigowa mana, ina so zaki yanka mun wasu fruits nan zan hada fruit salad ne, ki duba cikin fridge ki dauko kayan marmarin kizo ki fara,"
karasa wa tayi inda refrigerator ɗin ya ke sai da ta fara daukar bowl ɗin da zata zuba su ciki sannan ta buɗe sa, kaya ne iri iri shaƙe acikinsa, dangin kayan marmari dasu vegitables, ga ɗanyen nama iri iri na dabbobi daban daban,
Zubo su tayi da yawa ta fara wanko su sannan ta dawo ta aza saman table, ta dauko knife ta shiga gyarasu, yayin da azmi ke ta faman Æ´an soye soye,
Jin shirun yayi yawa yasa sehrish cewa" aunty azmi wai inaso in san wanene wannan babban yayan dasu junaid suke yawan faÉ—ansa, wai shine babba a gidan nan ne,"?
da ta ambaci sunan shi sai da azmi ta ɗan girgiza, tajima bata yi mata magana ba, sai da tasamu natsuwa ta kana face " idan na fara baki labarinsa to tabbas zamu kwana muna yi, bashi bane babba ba amma shakkarsa da suke ji yasa yazama babba, wani irin mutun ne mai zazzzafan zuciya, bai da sauki in dai akan aikinsa ne, baya ragawa kowa, baya sauraron kowa, yana da matukar karfi tun daga kan surar jikinsa zai tabbatar maki da cewa mugun karfi gare sa, idan yaga Mara gaskiya kuwa idonsa makancewa yake yi, in fara hukuntasa har sai ya ɗanɗani kuɗarsa, ko ni agabana kwanakin baya daya zo sai da ya kashe mutun 4 acikin gidan nan, ko kai ɗan ubanwaye kayi laifi, haka zaisa a kawo masa kai har cikin gidan nan ya yanke ma hukunci kuma ba uban da ya isa ya tanka, to wama ya isa? Jikan soja,ɗan shugaban sojoji mahaifiyarsa soja, yayyensa sojoji ƙannensa sojoji, shima kuma soja a bangaren kyau kuwa sai dai mu ce Tabarakallahu ahsanul khaliqin, wlh tunda nake a duniya ban taba ganin mutun mai zazzafan kyau irin nasa ba! irin kyan da sai Allah kawai ke tsare mutun saboda bakin mutane da masu kawo masa hari, wani irin miskilin mutun ne ke zan iya ce miki akwai lokacin daya jera kwana uku baiwa kowa magana ba hatta abbansu sai dai kawai yayi nuni da hannunsa ayi masa abu kaza, Isarsa da jin kansa ga izza dayake takama da abun sai addu'a,
Jinjin kai sehrish tayi kafin ta ce "amma meyasa shi bazai dawo gida bane ya zauna cikin Æ´an uwansa,"
Azmi tace "ya za'ae ya dawo nan bayan a can us ya taso tun yana yaro a can kuma yake aikinsa a matsayin surgeon general," maimata sunan sehrish tayi "Surgeon general meke nan," murmushi azmi tayi saboda ta lura sehrish so take su ƙare firar tasu akan babban yaya ,
"Matsayinsa ne na aiki na faÉ—a miki bari nayi miki a ware yadda zaki fahimta, he's a professional surgeon doctor kuma general ne na sojoji,"
Sakin baki sehrish tayi don mamaki wannan matsayi har haka ! surgeon general, tabÉ—ijan can ta ambata tana jinjinawa lamarin ashe mutun inya karanci military surgery zai iya kuma zama general É—in sojoji lallai iko sai ubangiji matsayi biyu,
murmushi tasaki Cikin zumuɗi ta ce "zanso naganshi ga kyau ga class ga matsayi biyu gsky ba ƙaramin jarumi bane," a tunanin ta acikin zuciya tayi maganar sai ji tayi azmi tace"Insha Allah muna sa ran zuwansa nan kusa, amma kafin yazo ina tunanin Abbansu zai riga sa dawo wa domin shi ma yayi tafiya zuwa Qasar chaina, wani muhimmin taro ne yakaisu nasu na sojoji,"
wani irin daɗi ne ya rufe sehrish, saboda ta ƙosa tagansa, acikin zuciyarta tace "naso naga ranar da zanyi tozali dashi nagadai wanene wannan babban yayan wayyo daɗi....
Muryar azmi ce ta tsaida ta daga tunanin "meyasa baki tambaye ni sauran matansa da baki taba ganinsu ba sai babban yaya,"? tayi tambayar tare da juyowa tana kallonta,
Sukuyar da kai sehrish tayi tace "saboda tun ranar da hajjaju ta kawo ni gidan nan da sunan sa na fara cin karo,shiyasa na kosa nasan wanene shi,"
Hmmmm azmi tace " akwai sauran zafafan ma irin su Captain duk wani matsayi da kika sani na soja agidan nan akwaishi, mutum goma ne sauran matasan da baki sani ba, ynx bamu da lokaci amma duk lokacin dana samu natsuwa sosai, zamu shiga garden ko muje swimming pool area akwai kujeru na shan iska awurin saina zauna na baki labarin gidan Abban sojoji,"
Cikin jin daÉ—i sehrish ta ce "zanji daÉ—in hakan sosai kinga saina san ta yadda zan zauna da kowa,"
Shiru su ka É—anyi na wani lokaci kowa naci gaba da aikinsa, can da jimawa sehrish ta sake cewa "last question about babban yaya aunty azmi," dariya azmi tayi tace "ina sauraron ki," sehrish ta ce "wai bayan babban yaya menene sunansa ne na gaskiya,"?
"Zan faÉ—a maki amma da sharaÉ—i daga wannan tambayar mun rufe babin babban yaya," acewar azmi a yayin da take sauke kasko daga saman gas,
"Na yarda toh," sehrish ta ce tana Æ´ar dariya, azmi tace "Sunan shi......" shiru tayi ba ta ida ba,
Sehrish data ƙosa ta ƙagara taji sunan cikin zumuɗi tace "pls aunty azmi ki ƙarasa mana,"
murmushi azmi tayi dama ita take jira don ta ga yadda take son taji sunan,
gyaran murya azmi tayi sannan tace "Sunan shi RAFAYET!," 💋
kamar yadda sunan ya diro mata a kunnanta haka zuciyarta ma ta bata wani sauti na musamman, cikin sanyi murya ta maimaita sunan "RAFAYET suna mai daÉ—in gaske,"
daga nan firar tasu nasamata aya.
suka shiga shirya breakfast ɗin sehrish ce ke kaiwa kamar kullum tana jerawa a dining, har lokacin maimaita sunan take acikin zuciyarta "rafayet,rafayet, tarasa dalilin hakan (dama in mutun ya kasance ƙaddarar ka hakan ce take faruwa) 😉
Sun kammala shirya komai tsaf, one by one suka soma fitowa, duk sun shirya tsaf cikin kakinsu, banda junaid wanda jallabiya ce milk colour a jikinsa, abun ba'a magana,
Ynx sehrish ta daina bin ɗakinsu, tana tashe su, saboda sunce basa buƙatan hakan, taji dadin wannan saukin da ta samu, mutun ɗaya ne wani sa'in dole sai taje, wato junaid don nauyin bacci gare sa, bai cika tashi dakansa ba sai an tashe shi, gyaran ɗakunan su kawai ke kaita, sai kuma wani abun inya taso,
Kowa yasamu wuri ya zauna ana jefa wa juna kallo, kafin su soma gaishe da junansu cikin so da ƙauna,
Kowanne sai ya faÉ—i abunda yake so ya ci sannan saita zaro plate ta zuba masa, haka abun ke tafiya,
cikin natsuwa suke cin abincin nasu, fawan ne yayi gyaran murya tare da cewa "Uhm AK47 yau ba magana,"?
tuntsire wa suka yi da dariya su duka hatta shi kansa sai da ya yi murmushi, Ayaan yace "she's eating food thats why," nan ma wata dariyar ta tashi, É—agowa jahan yayi ya saci kallon Ayaan tare da kashe mishi ido, dama suna facing É—in juna, murmushi ayaan ya yi,
Jabeer daya lura da su ya ce "toh Æ´an iska kashe kashen idon me naga ana yi ne," dariya su kayi su biyun, khaleed yace "there's something behind they're trying to hide it,"
ganin za'ayi babu shi yasa shi tsoma baki "abun sirri ne atsakaninsu," acewar Irfan wanda ke ƙoƙarin ajiye spoon ɗin dake hannunsa saman plate ɗin gabansa,
junaid ya ce "what ever it is, idan kero na yawo zabo na yawo wataran za'a haÉ—u," cikin sauri Ayaan yace "ubanka mai bakin ja6a insha Allah baza'a taba haÉ—uwa ba,"
wannan maganar tasa su fashewa da dariya, ita kanta sehrish dake tsaye akansu daurewa kawai take yi amma bakinta na ƙumshe da dariya ,

End of Chapter 22Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next