Ramadan Promo!All users that send a manual request for premium upgrade on sallah day will be granted for 1 month free.
Soyayyanovels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Author: Hafsat Bature
Chapter 78 of 86
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,694 words Chapter 2 1,678 words Chapter 3 1,646 words Chapter 4 1,464 words Chapter 5 1,676 words Chapter 6 1,670 words Chapter 7 1,657 words Chapter 8 1,695 words Chapter 9 1,675 words Chapter 10 1,629 words Chapter 11 1,656 words Chapter 12 1,614 words Chapter 13 1,684 words Chapter 14 1,090 words Chapter 15 692 words Chapter 16 1,565 words Chapter 17 1,105 words Chapter 18 1,914 words Chapter 19 78 words Chapter 20 1,700 words Chapter 21 923 words Chapter 22 1,350 words Chapter 23 1,543 words Chapter 24 1,402 words Chapter 25 1,465 words Chapter 26 1,722 words Chapter 27 1,031 words Chapter 28 1,561 words Chapter 29 1,678 words Chapter 30 852 words Chapter 31 1,504 words Chapter 32 705 words Chapter 33 1,623 words Chapter 34 1,205 words Chapter 35 1,234 words Chapter 36 1,638 words Chapter 37 1,675 words Chapter 38 1,681 words Chapter 39 1,653 words Chapter 40 1,124 words Chapter 41 1,691 words Chapter 42 1,691 words Chapter 43 1,648 words Chapter 44 1,460 words Chapter 45 1,259 words Chapter 46 1,319 words Chapter 47 1,979 words Chapter 48 2,219 words Chapter 49 1,700 words Chapter 50 1,657 words Chapter 51 1,643 words Chapter 52 1,565 words Chapter 53 1,696 words Chapter 54 1,689 words Chapter 55 1,693 words Chapter 56 484 words Chapter 57 1,700 words Chapter 58 831 words Chapter 59 1,546 words Chapter 60 1,496 words Chapter 61 1,168 words Chapter 62 2,181 words Chapter 63 1,641 words Chapter 64 303 words Chapter 65 1,700 words Chapter 66 743 words Chapter 67 1,672 words Chapter 68 1,355 words Chapter 69 1,582 words Chapter 70 1,076 words Chapter 71 1,700 words Chapter 72 1,235 words Chapter 73 2,302 words Chapter 74 1,326 words Chapter 75 1,700 words Chapter 76 671 words Chapter 77 1,685 words Chapter 78 Reading now Chapter 79 1,616 words Chapter 80 1,696 words Chapter 81 1,666 words Chapter 82 1,651 words Chapter 83 1,650 words Chapter 84 1,526 words Chapter 85 1,658 words Chapter 86 1,487 words

A hankali motocin SGR suka shigo cikin gidan a jere dawowarsa kenan shi da wani abokinsu,
Bayan motocin sun dakata da sauri wani black american army mafi kusanci dashi mai suna Armstrong ya buɗe masu mota, A natse ya zuro ƙafarsa masu sanye cikin haɗaɗɗun takalma na maza, yana sanye da Army trouser, sai t shirt fara, kyau kam ba'a magana, sun bi shape ɗin jikin shi ta ko'ina ya bada ma'ana kuma ya bada Citta,
Sumar kannan kamar kullum tasha gyara ya daureta ta zubo mishi har gadon bayan shi,
Sai faman lumshe shining blue eyes É—inshi yake alamar agajiye yake da bacci a idonsa,
Abokin nashi da suka zo tare shima yana sanye cikin army trouser da shirt, akwai kyau natsattse dashi É—an giant ba fari bane yana da duhun fata amma ya haÉ—u,

Murmushi kawai sehrish ke saki ganin shi, wani irin sanyi taji azuciyarta, sam batayi tsammanin zasu dawo yanzu ba, murna a wurinta ba'a magana, har tafara tunanin ta hanzarta taje kitchen ta shirya mishi abunda zai sama cikin shi,"
Murmushi adams yayi tare da cewa "Kamar junaid nake gani fa, dama junaid na wasan ball ne har haka"? ya tambaya yana kallon Sgr ayayin da suke É—an tattakawa suna tafiya atare,
"Shine mana," ya bashi amsa a takaice,

Adams yace "kai gsky fa yaron nan yayi girma sosai zanyi wa daughter É—ina kamu,"
Sgr yace "So u get ready to pay for the price?
Dariya adams yayi tare da cewa "In dae za'a mallaka mana Junaid ae ko nawa ne farashinsa zamu biya,"
Jinjina kai sgr yayi batare da yace komai ba,

Junaid kam dake buga ball tun da ya hango babban yayan nasu yabar musu filin kwallon ya fito a guje kamar ƙaramin yaro bai tsaya ko'ina ba sai a bayan babban yayan nasu ya rungumeshi ƙam,
tsayawa da tafiya sgr yayi jin yadda junaid ya rumgumoshi ta baya,
"oh junaid ni baka ganni bane wato babban yayan naku kawai ka sani ko"? adams ya faÉ—i yana kallon shi,
Janye jikin shi yayi daga na Sgr, cikin jin kunya yace "a'a yaya adams ba haka bane," ya faÉ—i tare da matsawa yayi hugging É—insa "ko kaifa yanzu naji bayani, nayi tunanin wariyar launin fata za'a nuna mini," dariya su kayi atare jin abunda yace, shi kanshi sgr sai da ya É—an so yayi murmushi,
"Yaya adams wane ni na isama, kafi ƙarfin wannan Allah, tukunna ma meyasa baka zuwa kawomun ziyara, ko dan Babban yaya baya ƙasar ne? Dama kullum ba'a ganin ka sai in Babban yayan mu yazo sannan kke zuwa ko? Ya tambaya yana kallon shi irin kallon na kama mai laifi ɗinnan,
Adams yace "junaid ba haka bane aiyuka ne sun min yawa, nima ae bana ƙasar ban jima da dawo daga Norway ba,"
Junaid yace "tom shikenan ina tsarabata "?
yayi maganar hada riqe ƙugunshi, hakan ba ƙaramin dariya ya ba Adams ba, hatta shi babban yayan nasu dake kallonsu abun ba ƙaramin nishaɗartar dashi yayi ba, especially yadda junaid ke magana, komai nasa burgeshi yake yi, junaid young bro ɗinshi ne kuma crush ɗinsa ne,
"In dae kana son tsaraba to kazo gidana ka amsa da anjima,"
É—an zaro ido junaid yayi tare da cewa "tab !!" sannan Ya kalli babban yayan nasu tare da cewa "zaka barni inje ?"
Fashewa da dariya adams yayi yana kallon ikon Allah, wato sgr shine ke sarrafa shi,
Sgr yace "Why not but not today zuwa tomorrow ko jibi zan sa akawo maka shi har gida,"
Ya ƙare maganar tare da cewa "am tired of standing, Lets go in,"
Atare suka jera junaid na tsakiyarsu ya ruƙo hannun kowannansu fuskar nan ɗauke da murmushi a haka suka shiga ciki,
Wuce wa upstairs su kayi, a part É—insa adams ya zauna saman 3 seater, shi kuma sgr ya wuce bedroom É—insa don ya rage kayan jikinsa,
"Bari nazo yaya adams," junaid ne ya faÉ—i tare da tashi ya fice cikin sauri don yaje ya shirya masu abunda zasu sha,
Fitowa yayi sanye da shorts a jikinsa sai ƴar singlet fara, hannunsa ɗauke da phone ɗinsa ya ƙaraso ya zauna On royal sofa ɗin da Adams ke zaune amma akwai tazara a tsakaninsu saboda mai zaman mutun ukuce,"
Kallonshi adam yayi tare da cewa "Surgeon ka fa tara abubuwa da dama, ina so na tattauna wani abu dakai mana,"
Sgr yace "ina sauraron ka,"
Adams ya gyara zama tare da cewa "yanzu fisabilillahi kalli kanka da kyau,"
Cikin mamaki sgr yabi jikinshi da kallo kamar yadda Adams yace sannan ya É—ago ya kallesa yace "what u mean"?
Murmushi adams yayi kafin yace "Haba sgr ka mallaki kowane abu da ake buƙata ajikin ɗa Namiji harma ka wuce, kalli fa in kyau ne da anzo gunka anzo ƙarshe kai kankat ne, in arziki ne da anzo gunka anzo ƙarshe, in Ilmi ne na addini dana zamani da anzo gun ka anzo ƙarshe, baiwa iri iri Allah ya baka to maiya rage maka a yanzu "?
Tun da Adams yaso ma bayanin Sgr ya ke bin shi da wani irin kallo saboda ya gano inda ya dosa,
Duk cikin friends É—inshi babu mai mishi katsalandan irin adams, saboda kusan halinsu É—aya, adams ne kawai ya ware daban acikinsu,
Ci gaba da magana adams yayi " da ace ni na mallaki waÉ—annan abubuwan daka tara, wlh da yanzu na ajiye mata har 4 Cuf, yadda kke da farin jinin nan ta ko'ina binka ake don asamu shiga, Amma sam ka haramta ma kanka mace duk wannan HadaÉ—É—iyar Surar taka sai dae suyi ta kallo suna haÉ—iye yawu'
Shiru sgr yayi yana kallon fuskan adams daya daddage yana kora masa bayani,
Jinjina kai adams yayi tare da cewa "ae dama nasani, u wll not say anything kabarni ina ta zuba kamar radion da bata da saiti,"
Lumshe ido sgr yayi tare da cewe "me kke so nace"?
ta6e baki adams yayi tare da cewa "abunda ka iya kenan, nasha wahalar koro maka bayani amma u ar asking me me nakeso kace," yayi maganar hada É—aure fuska yana kallonshi,
hakan yasa sgr saki wani É—an kayataccen murmushi batare da lips É—inshi sun motsa ba, dimples É—insa ne kawai suka bayyana alamar murmushi yyi,'
adams yace " ka ga wannan murmushin naka, wanda ko namiji ya kalla sai gabansa ya faÉ—i, duk in kayi shi nasan da wata manufa,"
sai lokacin sgr yace "ka kammala bayanin naka"?
Adams yace "a'a ban idasa b
a, i just start it now," yayi maganar yana tsuke fuska
"Ok Go ahead in ka kammala zan baka amsa a dunƙule," sgr ya faɗi tare da ci gaba da dannar wayarsa kunnansa na akan Adams,"
Adams yace "haba jama'a kaga ƙato har ƙato amma ba zancen mace a ransa, zuciyarsa kaman ta dutse,'
Aransa kuma yace "kwarama da ba macen aransa, tab yadda yake da ƙirar nan da kyawun nan da ace ɗan iskane shi da Allah kaɗai yasan matan da zaiyi disvirgin ɗinsu, mata fa zasu sallawanta sosai yadda suke haukanshi suna kawo mashi kansu, tun ranar da matata tayi arba dashi shegiyar har yau kullum sai tace mun ina friend ɗin nan naka mai blue eyes shi bazai kawo mana ziyara ba,
Sam ya tafi tunani har sai da muryar sgr ta katse shi da cewa "are u gossiping me in your heart"?
Dariya adams yayi tare da cewa "ya akai kasan ina gulmarka bayan acikin zuciyata nake magana,"
"Naji araina" ya faÉ—i yana É—an harararsa,
murmushi kawai adams yayi masa tare da cewa "nima bari na danni wayata, da na zauna naita zuba nikaÉ—ae,' yana maganar yana sa hannunsa cikin aljihunsa ya zaro wayarsa yaci gaba da danna shima, falon yazama shiru,

___________________________________
Time ɗin da junaid yaje ƙopan kitchen ɗin domin ya shirya musu abunda zasu sha, Sehrish yasamu aciki ta kammala jera Fancy cups masu ɗauke da Coffee aciki sai plate mai ɗauke da snacks acikin tray, sam bata lura da junaid ba, shima tun da yazo ya tsaya yana ta faman kallonta fuskarnan ɗauke da murmushi har kullum ƙara burge shi tayi,
Gyaran murya yayi, hakan yasanya Reesh É—agowa a É—an firgice a tunaninta Haroon ne ashe junaid ne, tana ganin sa ta sauke ajiyar zuciya tare da faÉ—in "junaid sannunka,"
"Yawwa sehrish na jima a tsaye ina kallon ki, wa kika shiryama wannan ne,' yayi maganar tare da idasa shiga ciki yana nuna tray É—in dake saman table,
Sehrish tace "babban yaya nagama hada abokinsa suka zo"
Junaid yace "yawwa Good girl kin hutasshe ni, dama nima zuwa nayi na shirya musu sai naganki,"
Murmushi tasaki tana faman sunnar dakai,
"Bari naje ciki inaso na yi wanka, sannan pls in kina da free time mu haÉ—u a garden mana"? ya tambaya yana kallonta,
Cike da zumuɗi sehrish tace "Shikenan wurin ƙarfe nawa"?
"After magrib prayer yyi maki"?
"Eh" ta amsa mashi kafin yasa kai ya fice daga kitchen ɗin Izuwa br ɗinsa, dama a ƙagare yake daya cire kayan ball ɗinsa,

bakomai yasa ta É—oki ba fa ce tana tsananin son garden É—in gidan ya haÉ—u sosai dama ita ma'abociyar son kayataccen wuri ce mai shufke shufken flowers da ruwa mai gudana,

End of Chapter 78Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next