Soyayyanovels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Author: Hafsat Bature
Chapter 59 of 86
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,694 words Chapter 2 1,678 words Chapter 3 1,646 words Chapter 4 1,464 words Chapter 5 1,676 words Chapter 6 1,670 words Chapter 7 1,657 words Chapter 8 1,695 words Chapter 9 1,675 words Chapter 10 1,629 words Chapter 11 1,656 words Chapter 12 1,614 words Chapter 13 1,684 words Chapter 14 1,090 words Chapter 15 692 words Chapter 16 1,565 words Chapter 17 1,105 words Chapter 18 1,914 words Chapter 19 78 words Chapter 20 1,700 words Chapter 21 923 words Chapter 22 1,350 words Chapter 23 1,543 words Chapter 24 1,402 words Chapter 25 1,465 words Chapter 26 1,722 words Chapter 27 1,031 words Chapter 28 1,561 words Chapter 29 1,678 words Chapter 30 852 words Chapter 31 1,504 words Chapter 32 705 words Chapter 33 1,623 words Chapter 34 1,205 words Chapter 35 1,234 words Chapter 36 1,638 words Chapter 37 1,675 words Chapter 38 1,681 words Chapter 39 1,653 words Chapter 40 1,124 words Chapter 41 1,691 words Chapter 42 1,691 words Chapter 43 1,648 words Chapter 44 1,460 words Chapter 45 1,259 words Chapter 46 1,319 words Chapter 47 1,979 words Chapter 48 2,219 words Chapter 49 1,700 words Chapter 50 1,657 words Chapter 51 1,643 words Chapter 52 1,565 words Chapter 53 1,696 words Chapter 54 1,689 words Chapter 55 1,693 words Chapter 56 484 words Chapter 57 1,700 words Chapter 58 831 words Chapter 59 Reading now Chapter 60 1,496 words Chapter 61 1,168 words Chapter 62 2,181 words Chapter 63 1,641 words Chapter 64 303 words Chapter 65 1,700 words Chapter 66 743 words Chapter 67 1,672 words Chapter 68 1,355 words Chapter 69 1,582 words Chapter 70 1,076 words Chapter 71 1,700 words Chapter 72 1,235 words Chapter 73 2,302 words Chapter 74 1,326 words Chapter 75 1,700 words Chapter 76 671 words Chapter 77 1,685 words Chapter 78 1,524 words Chapter 79 1,616 words Chapter 80 1,696 words Chapter 81 1,666 words Chapter 82 1,651 words Chapter 83 1,650 words Chapter 84 1,526 words Chapter 85 1,658 words Chapter 86 1,487 words

....................SEHRISH......................
Tsaye take tana leƙen su junaid dake buga ball a cikin filin kwallon dake a gidan ,
ta cikin window take leƙensu, tana murmushi, tashin ta kenan bayan ta koma baccin da suka kammala breakfast,
Jersey ɗin dake jikinsa ba ƙaramin kyau su kayi masa ba, abunka ga farar fata, yellow ne kayan kwallon sai faman tsalle tsalle ya keyi, dama shi indai wurin wasa ne da ci a nan yafi auki,
Tare da wasu daga cikin sojojin dake tsaron gidan suke buga ball É—in,
dariya kawai take yi masa, ganin sai zura wa da gudu yake yana taro ball É—in su kuma suna kwace ta,
tunano wa tayi da farkon zuwanta gidan, lokacin da motar Hajajju ta shigo da ita cikin gidan, tabbas tagansu a time É—in suna buga wasan kwallo,
kamar yadda dae take kallonsu a yanzu, amma awancan lokacin, shi dasu twins ne da fawan suke kwallon, sa6anin ynx da masu gadin gidan suke buga wasan,
"Allah sarki junaid, ji bi yadda yake ta faman shan wahala wurin taro ball suna kwace mashi, maimakon yaji haushi amma sai faman murmushi ma yake yi, shi dae baya gaji da murmushi a face É—insa,"
Tayi maganar nan a lokacin da take ƙoƙarin zuge glass ɗin windon, ta janyo labulen ta rufe, tana sauke ajiyar zuciya,
tunanin ta ya koma kan Babban yaya wanda tun da safe take jiran saukowarsa, amma bai fito ba, ko breakfast bai sauko ya ci ba, hakan yasa ta cikin damuwa sosai,
"Bari dae na fita naje na tambayi aunty azmee, ko naje na tashe shi in bacci ya ke yi "?
tayi maganar a fili, cikin sauri ta ƙarasa saman bed ɗinta, ta ɗauki dogon wandonta ta zura, dama daga ita sai riga dai-dai guiwa,
Gashin bakinta kawai ta ɗauko a saman mirror, ta maƙala shi kafin ta fice daga ɗakin,
A hankali take tafiya, a main parlor É—in ta hangi su Abbansu tare da wani Amininsa Alhajin gaske daya kawo masa ziyara,
Su biyu suna tattaunawa,
saÉ—aÉ—awa tayi ta wuce kitchen, anan ta sami aunty aunty azmee tana shirya musu drinks a tray, cikin wasu kofuna masu kyau,
"Yauwa rishi dama yanzu nake ƙoƙarin zuwa na tashe ki, kin barni da aiki ko," ? ta tambaya tana kallonta,
Cikin jin kunya Sehrish tace"Am sorry aunty azmee wlh, ina shiga bedroom É—ina naje na watsa ruwa, kawai sai bacci 6arawo ya É—auke ni,"
Dariya azmee tayi azmee tayi tare da cewa "Bacci 6arawo ko? mutun yaje ya saki baki yana bacci, kuma yazo yace wa mutane wai baisan ya akai bacci ya É—auke sa ba,'
Murmushi sehrish tayi tare da miƙa hannu ta kar6i tray ɗin da azmee ke miƙa mata,
Amsa tayi tana cewa "Aunty azmee wanene baƙon da yazo "?
"Ki je ki tambaye sa mana, ki ce wanene kai zai baki amsa,"
Dariya sehrish tayi jin amsar da azmee ta bata, É—an zaro ido tayi tare da cewa "tab dana sha mari wlh,"
Azmee tace " ba wani mari wlh, amsa kawai zai baki da yaren da zaki gane,"
"Ae wannan bugu kenan," ta faÉ—i tana kokarin fita, har ta sa kai zata fice ta kuma juyo wa tare da cewa " Aunty azmee babban yaya fa, bai fito daga bedroom É—insa ba ko lpy,"?
"Ki je part É—insa mana ki tambaye sa," ta faÉ—i cikin zolaya, É—an ta6e baki sehrish tayi tana jinjina kai tace "wai Allah ! ni asuwa? É—an wake a hotel,"?
dariya azmee tayi tare da cewa "ynx dae kije ki kai musu, kin tsara surutu kamar Æ´an jarida, "
Cikin sauri sehrish ta fice izuwa cikin main parlor ɗin, cikin natsuwa take tafiya tunkan ta isa, tajiyo muryar abokin abban dayazo yana cewa "Ae ni ba ƙaramin daɗin zuwan nan nasu Rafayet da Omar naji ba, koba komai kafin su koma U.s zasu gyara wa wasu zama A Qasar nan,"
Abba yace "Oh damuwarka kenan, baka damu da bala'en da zai jawo mun ba, kwarama Omar shi da sauƙi, amma rafayet kana ganin last da yazo ya rinƙasa ana kawo masa ƴa'ƴan mutane har cikin gidan nan yana hukunta su, babu yadda zanyi dashi, sai dae nabishi da ido kawai, saboda yafi ƙarfi na,'
Dariyar Alhajin yayi tare da cewa "Ae samun ƴa'ƴa kamar Omar da rafayet wlh abun alfari ne, kowane Uba zai so ya mallaki ƴa'ƴa irinsu, gashi ynx asanadinsu darajarka da ta family ɗinku ta ɗaukaka sosai a faɗin duniyar nan, Kowa yabonsu ya ke yi, yakamata karinka alfahari dasu, mu gana mu nan ƴa'ƴan shaggu kamar mata, basa iya ta6akawa ƙasa komai, ga Jabeer nan har asibiti na gina masa in yadawo daga Uk ya ci gaba da kula dashi, amma yaron nan ya watsa mun ƙasa a ido, wai shi yafin karfin ya yi aiki a nigeria, Naji haushi lokacin duk mun lalacewar kasarka ae ƙasarka ce," Cikin nuna takaici Alhajin yakewa Abban wannan bayanin
da sallama Sehrish taƙarsa cikin girmamawa ta gaishe su, suka amsa mata sannan ta miƙa musu drinks din suka ɗauka suna sa mata albarka,
bayan sun gama ta kama hanyar komawa cikin kitchen, wani irin son Babban yayan ne ya kara shiga ranta, jin yadda Abokin abban nasu ke yabonsa, murmushi kawae take saki, ynx ta kara jin ya kwanta mata luf acikin ranta,
Shiga kitchen É—in tayi tare da ajiye tray É—in, azmee tace "yanzu sai ki je, ki gyara masa part É—insa ko? tayi maganar tana kallonta,
Sehrish tace "Yana fa ciki, kuma kince baisan atashe shi yana bacci, kuma baisan ƙara, in nayi kwaratsi fa zai ji harya farka,"

Murmushi azmee tayi tare da cewa " to ina ruwanki da bedroom É—insa? Falonsa zaki fara gyara wa, kafin ya tashi sai ki gyara can É—in ko ?
Sehrish tace "To bari nace"
tafice tana fargaba, tana jiyo muryar Aunty azmee tana cewa "Anaso ana kaiwa kasuwa,"
Ƴar dariya tayi tare da fi ce wa, kai tsaye part ɗinsa ta wuce zuciyarta na ɗar ɗar,
Kamar kullum a buÉ—e door É—in parta É—insa take, a hankali tashiga tana sanÉ—a kamar 6arauniya,
Sai da tayi tsakiyar falonsa nasa tasoma tunanin wai me ma tazo yi? Saboda ko'ina agyare yake tsaf ba datti ko kaÉ—an, sai walwali wurin yake har yau tana jinjinawa haÉ—uwarsa,
Murmushi tasaki tana wani tunani aranta, wanda bazai yiyu ba, 😔
Sai da tagama zagaye falon nasa tana tunani iri iri aranta, sannan ta soma gyara sa, babu wani aiki awurin, kawai ta É—an yi goge goge ne,
tsayawa tari riƙe da waist ɗinta, so take ta sashi a idonta, zuciyarta ce ta bata shawara da cewa "ki ɗan leƙa sa, mana,"

"Anya? idan kuma idonsa biyu fa? In ya kama ni karairaya ni zae yi Allah,' ta bata zuciyarta amsa,

"Ke sai ki bari ya ganki? Ae lalla6awa zakiyi a hankali sai ki dan leƙa,'

Murmushi tasaki tare da tafiya cikin sanɗa, ta tsaya a bakin ƙopan ɗakin nasa, taci sa'a kopan a bude take, curtains ɗin ta ɗan janye tana leƙensa, 👀👁️

Kwance ya ke yana sharar baccinsa, cikin natsuwa a saman Royal bed ɗinsa, kai ka ce da zallar gold aka ƙera gadon, yadda ya ke wani kyalli ajikinsa,

Half body É—insa yayi covering É—insa da lallausan blanket, hannunsa na dama, ya zagayo dashi har izuwa saitin left ear É—insa, yayin da hannunsa na hagu kuma ya ke a saman wide chest É—insa,

Bin shi take da kallo kamar kura taga nama, wannan haÉ—aÉ—É—iyar sumar tasa, ta rufe masa half face É—insa, dogon hancinsa kawai take hange,
Lumshe ido kawai take, ita kaÉ—ae tasan yanayin da ta shiga,
Tana cikin wannan leƙen nasa ko ƙeftawa babu, taji an shaqi wuyanta da ƙarfin gaske, Shaqa ba ta wasa ba,
Wani irin tsoro ne ya ziyarce ta, hankali atashe ta zazzare idanunta,
Muryarsa ce ta ratsa kunnanta da cewa "meyasa ki ke leƙe na !!"?
wata irin zufa ce ta wankowa sehrish, tsananin tashin hankali ne ya bayyana a idonta, lokacin da ta lura cewa babu shi asaman gadon nasa, yaushe har ya sauko yakuma wuce ta, ya zagayo ta bayanta,harya shaƙi wuyanta,
Wani irin fitsari ne mai zafin gaske ya kufce mata, ji kake zirrrrrrrr yana zubo mata,
Muryarsa ce ta sake karaɗe kunnanta, " baza'a bani amsa ba" 😳😳😳😳😳😳😳

*Hafsat Bature Moh'd Boss Lady* 💋✨👏
*I Need your prayers urgently* 😔💕💞💕💞💕💞💕💞💕💞💕💞

*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*

_💞Extraodinary Love💞_

*Writer✍️✍️✍️✍️*

*💋HAFSAT BATURE BATURE BOSS LADY💋*

Full episode

~Page 73 -74

End of Chapter 1

*✨✨LAFAZI WRITERS ASSOCIATION* ✨✨

Not edited 😎

Jin shiru ba ta da niyar bashi amsar yasa shi harya fusata, a wani irin zuciye ya buga kanta jikin kopan da ƙarfin gaske, nan take sehrish ta fasa wata irin azababbiyar ƙara mai sauti tare da faɗuwa yaraf a sume,
Wannan sounds É—in da sehrish ta fidda ne ya farkar dashi daga dogon baccin da ya ke yi, a hankali yake buÉ—e eyes É—insa yana yamutsa fuska agajiye blue eyes É—insa na facing Ceilling,

Hankali tashe sehrish ta farka daga nap É—in daya dauke ta, sai uwar zufa ke zubowa daga cikin sumar kanta, ashe bayan ta kammala gyara masa parlor insa bacci ne ya É—auke ta a nan kasan lallusana carpet É—in dake shimfiÉ—e, sai faman zazzare kyawawan idanuwanta take, tana shasshafa jikinta don ta tabbatarwa da kanta cewa mafarki ne take ba gaskiya ba,

End of Chapter 59Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next