Ramadan Promo!All users that send a manual request for premium upgrade on sallah day will be granted for 1 month free.
Soyayyanovels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel

Author: Hafsat Bature
Chapter 83 of 86
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,694 words Chapter 2 1,678 words Chapter 3 1,646 words Chapter 4 1,464 words Chapter 5 1,676 words Chapter 6 1,670 words Chapter 7 1,657 words Chapter 8 1,695 words Chapter 9 1,675 words Chapter 10 1,629 words Chapter 11 1,656 words Chapter 12 1,614 words Chapter 13 1,684 words Chapter 14 1,090 words Chapter 15 692 words Chapter 16 1,565 words Chapter 17 1,105 words Chapter 18 1,914 words Chapter 19 78 words Chapter 20 1,700 words Chapter 21 923 words Chapter 22 1,350 words Chapter 23 1,543 words Chapter 24 1,402 words Chapter 25 1,465 words Chapter 26 1,722 words Chapter 27 1,031 words Chapter 28 1,561 words Chapter 29 1,678 words Chapter 30 852 words Chapter 31 1,504 words Chapter 32 705 words Chapter 33 1,623 words Chapter 34 1,205 words Chapter 35 1,234 words Chapter 36 1,638 words Chapter 37 1,675 words Chapter 38 1,681 words Chapter 39 1,653 words Chapter 40 1,124 words Chapter 41 1,691 words Chapter 42 1,691 words Chapter 43 1,648 words Chapter 44 1,460 words Chapter 45 1,259 words Chapter 46 1,319 words Chapter 47 1,979 words Chapter 48 2,219 words Chapter 49 1,700 words Chapter 50 1,657 words Chapter 51 1,643 words Chapter 52 1,565 words Chapter 53 1,696 words Chapter 54 1,689 words Chapter 55 1,693 words Chapter 56 484 words Chapter 57 1,700 words Chapter 58 831 words Chapter 59 1,546 words Chapter 60 1,496 words Chapter 61 1,168 words Chapter 62 2,181 words Chapter 63 1,641 words Chapter 64 303 words Chapter 65 1,700 words Chapter 66 743 words Chapter 67 1,672 words Chapter 68 1,355 words Chapter 69 1,582 words Chapter 70 1,076 words Chapter 71 1,700 words Chapter 72 1,235 words Chapter 73 2,302 words Chapter 74 1,326 words Chapter 75 1,700 words Chapter 76 671 words Chapter 77 1,685 words Chapter 78 1,524 words Chapter 79 1,616 words Chapter 80 1,696 words Chapter 81 1,666 words Chapter 82 1,651 words Chapter 83 Reading now Chapter 84 1,526 words Chapter 85 1,658 words Chapter 86 1,487 words

Sehrish kuwa kamar matatta haka take kwance idonta luhu luhu, wasu siraran hawaye ne masu xafi ke saukar mata daga eyes ɗinta, haroon ya ƙuntata mata yasa ta tsani jikinta, ko'ina ƙyanƙyaminsa take ji,
Ga wani matsanancin ciwon kai da take fama dashi saboda kukan da tasha, ga zazza6i duk ita É—aya, duk wannan bai hanata tunanin Sgr ba, shin yaci dinner É—insa kuwa, so take ta tashi taje ta dubasa amma tsoran karta haÉ—uwa da haroon ya hana ta fita,

Aunty azmee itace takai masa dinner É—insa a part É—insa, har É—agowa yayi ya kalleta a tunaninsa mai aikin nan ne da akace masa maca ne, wanda yake so yakama hannu dumu dumu,

Wannan ke nan 👍

Keeep sharing everywhere, kar a manta da comment 🤨*💋💋💋ABBAN SOJOJI💋💋💋*

~🔥Father Of soldiers🔥~

*Page 92-93*

ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ
ﺭﺍﻓﻴﺖ💞😍

*✨Hafsat Bature*✨
~BossLady~

*Na canza days na sanya littafin abban sojoji, Ya koma Monday Tuesday da kuma friday*👏🤝

🔔🔔🔔

_This novel part 2 will be paid book, a next post zan faɗi nawa ne payment ɗin_🤨
______

A 6angaren su Hosana kuwa, tun da suka samu su kayi wanka suka yi alwala da sallah, basu yi kuskuren fitowa daga É—akin ba, tsoransu kar wannan matar ta shigo basu son dame zata fara musu ba,

Yinin ranar cikin fargaba su kayi shi, suna ta faman zagaye zagaye a É—akin, sallah ce kawai ke tsaida su,

Daga bisa ni bayan sallar Magrib ne bacci ya kwashe su a saman shimfiÉ—eÉ—en gadon dake É—akin, sun sha gajiyar tafiya hakan yasa sukai ta sharar bacci kamar matattu,

A tsiyace Ta shigo da motarta acikin gidan, tayi parking ɗinta a wurin ajiye motocinsu, sannan ta harba murfin motar da ƙafarta don bala'i ta bude sannan ta fito,

Jikinta na sanye da less tsadadden gaske blue colour yasha adon duwatsu, less mai tsada amma an wulakanta shi wurin É—inkinsa,

Riga da skirt ne rigar ta matse ta ƙam kamar zata tsage, wuyan rigar yayi girma sosai tamkar boob ɗinta zasu fito dukansu,

Skirt ɗin kuwa ya ɗameta over, ga wata uwar tsaga da akayi mashi tun daga guiwarta tsagar ta fara har ƙasan ƙafarta, kuma daga ciki batasa komai ba,

Hannunta na sanye da knuckle rings, mai kyan gaske Hancinta ma nasanye da Nose ring,
tana riƙe da purse A hannunta launin kayanta,

fuskarnan na sanye da Makeup hada eye lashes tasa na kanti tayi fixing,

bakin nan nata yasha uban jan baki red colour Sai faman taunar cingam take yi a tsiyace,

ɗaurin ɗan kwalin kanta kadae ya isa ya tabbatar maka da cewa bata da sauƙi,

Cike da yauƙi tashiga tafiya kwas kwas saboda ƙafarta na sanye da wasu matsiyatan high heels masu tsinin gaske,

Kai tsaye ta wuce bedroom ɗinta, hannu tasa ta turo kopan tana faɗin "am so tired ina buƙatar watsa ruwa naci abinci nayi wan........'

Bata idasa ba saboda abunda tagani kamar a mafarki Yan mata saman gadonta suna bacci,

Hannunta tasa ta murza idonta donta tabbatarwa kanta abunda take gani aikuwa ta sheda hakan
A fili tace "Bura'ubancan !!! Yau akeyin ta wlh,"
Wurga purse É—inta tayi saman gadon sannan ta fuce waje a tsiyace take kwalawa Aunty Babba kira
"Mom!! Mom!! Mommyyyyyy !!

A razane aunty babba ta fito daga bedroom É—inta ta sauko down tana faÉ—in "Hafsat meya faru haka kke kwalamun kira haka ? yaushe kika shigo ne?

ta tambaya tana kallonta,
Uban tsoki taja tare da cewa "Mom duk ba wannan ba! Suwanene waɗancan yaran isassu dana gani kwance asaman bed ɗina? a faɗace tayi maganar tana riƙe qugu,

Aunty babba ta yatsina fuska tare da cewa "ni wlh sam nama manta dasu, wlh Omar ne ya kawomana tsintattun yara tagwaye wai su zauna tare damu acikin gidan nan na wani lokaci..........'

Zaro ido hafsat tayi tare da cewa "Jakar uban can kayyasa !! sai kika amince ke kuma !?

Babu respect hafsat take magana da mahaifiyarta koda yake dama ance magaji mafiyi,

Yarfa hannu aunty babba tayi tare da cewa "To ya kike so nayi !? Omar fa ne ! Na isa na hana shi yin iko da gidan yayansa ?

Jinjina kai hafsat tayi tare da cewa "aiko zasu ci ubansu wlh ! they'll regret being here in this home !

"Ae bama sai kin faÉ—a ba, ynx dai am sorry my daughter nakai miki su bedroom É—inki, nayi hakan saboda Omar yana nan ne shiyasa nayi musu amma ynx wancan Tsohon Store É—in zan maidasu da zama ciki,"

Jinjina kai hafsat tayi tare dace "Can yafi dacewa dasu yanzu dae muje a fitar mun dasu daga bedroom É—ina, ni saina ma Canza bedsheet Allah, sannan ina jin yunwa hope kin shiryamin abinci na Mommy," tayi maganar tana shafa ciki

Aunty babba tace "dolena ne wannan, yanzu muje É—akin mu fitar dasu, kisamu kiyi wanka na shirya miki abinci kici,

Atare da aunty babba suka shiga cikin É—akin, su hosana bayin Allah na kwance suna sharar bacci

hafsat tace "Eyyehh !! Banza tasamu an haye mun gadona ana sharar bacci, wlh nasan maganinsu,'

Tana faÉ—in hakan ta juya ta fita daga É—akin izuwa parlor in da freezer take,

Murmushi aunty babba tayi don tasan me hafsat zata É—auko,

Aikuwa sai gata hannunta ɗauke da Cool water har yasoma ice acikinsa cikin ƙatuwar bottle,

Dariya aunty babba ta fashe da ita, tana faÉ—in "Good my daughter hakan yayimun wlh,"

Cire murfin robar tayi batare da tausayi ba ta zazzaga musu ruwan mai matuƙar sanyi a jikinsu,

A firce jahad da hosana suka farka jin dirar ruwa mai sanyi ajikinsu, jahad na faÉ—in "innalallahi wa'inna ilahirrajin'un, muryarta tamkar zatayi kuka ita kuwa hosana fashe wa tayi da matsanancin kuka saboda bata son sanyi balle ita mai asthma, jikinta har wani irin kerma yake yi,
Ido luhu luhu yayi jawur daker suke kallon Aunty Babba da hafsat dake tsaye suna kallonsu,.
Hafsat tayi mamakin kamannin su iri É—aya sak aranta tace "Ashe har ynx ana yin twins masu kama da juna haka, ba laifi suna da kyau,"
A fili kuma ta daka musu tsawa har sai da suka firgita Hosana ta ƙanƙame jahad don batason sauti mai ƙarfi,
"GET UP !!!! Maza a tasarmun daga gado na, ku sauko Mun haka nan ankawo mana mutane tsintattu cikin gida,' tayi maganar tana yi musu alama da hannu na su sauko,
Jiki na rawa suka miƙe tare da saukowa daga saman gadon jikinsu na rawar ɗari saboda sanyin A.c ne ya haɗu da sanyin ruwan da Hafsat ta watsa musu,
Tsayawa su kayi a tsananin tsorace suna faman shessheƙar kuka,
Tsoki aunty babba tayi tare da cewa "ku biyo ni,"

Bin bayanta su kayi ta fuce dasu daga É—akin, sunyi mamakin ganin suna ta faman tafiya acikin wata Corner na gidan,

Adai dai ƙopan wani Room ta tsayar dasu, hannu tasa ta riƙe handle ɗin kopar tare da buɗewa tace "To ƴan matan mama ga fa makwancin ku daga yau,'
Hankalin su ba ƙaramin tashi yayi ba domin kuwa, wani tsohon store ne na ajiyar kayan abinci, tarkace ne kamar hauka, jarkoki da galon aciki na manja dana mai da akai amfani dasu awargaje, Sun tsufa sunyi ƙura, ga buhun hunan Shinkafa dana gero dana fulawa duk gasunan, ƙasa kuwa sunkin doyoyoyi ne ajere da dankalin hausa dana turawa, da gunduwa gunduwar Albasa, babban tashin hankalin ɗakin ko fanka babu duk ƙura ga yanar girgizo har jikin bango, ga ƙwari kuma a ƙasan suna shawagi, Ga manyan drawers waɗan da ke a datse jikin bango da alama na ajiyar tarkace ne,'

"Uban me kuka tsaya kuna kallo kushi ga mana! Ko saina shigar daku ne !?
Basu yi mata musu ba jahad ta ruƙe hannun hosana suka shiga cikin store ɗin sannan aunty babba ta ƙara da cewa "daga yanzu nan ne wurin kwanan ku Kuma wurin zamanku, saboda baku da gurbi acikin gidan nan,"
ta faɗi hakan tare da turo kopan kuma tasanya Key ɗin dake ajiki tayi Locking ɗinta, ba damar fita kenan, ko taya mutun zai iya kwakkwaran Numfashi a ɗakin nan !? 😰

____________________________________________*ABBAN SOJOJI*
*Story by Hafsat Bature*
*BossLady*💞💞💞

Around 12 Abban su ya dawo cikin gidan time ɗin duk sunyi bacci, bai wuce ɗakinsa ba sai da ya fara zuwa part ɗin Marshal Omar domin yaga ɗansa kafin ya wuce nasa ɗakin, lokacin daya tura kopan part ɗinsa shima nashi sak irin na Sgr ne, akwai hamshaƙin ƙayataccen palor aciki sai bedroom aciki,
Wuce wa bedroom É—insa yayi ya shiga Ciki samun shi yayi saman shimfiÉ—eÉ—en gadonsa ya lullu6e da lallausan blanket É—insa,
Murmushi Abbansu yayi tare da cewa "Yawwa haka nakeso my son asha bacci lafiya," juyawa yayi zai fita Muryar Omar ta ratsa shi da cewa "Abbana idona biyu fa, i ave told u that i wll be waiting to ave ur hug, that's why i stayed awake,'
Omar ne yayi maganar a yayin da yasanya hannunsa yana janye Bargonsa ya miƙe zaune da murmushi a face ɗinsa,"
Ƙarasawa Abban yayi Omar ya tashi tsaye suka rungume juna ssae,
"Nayi missing É—in Tiger É—ina ssae, " ya faÉ—i yana bubbuga bayansa, Omar yace "Abbana nima haka, ina fata nasame ka lpy,"
"Lpy lou Alhamdulillah Omar," ya yi maganar tare da janye jikinsa daga na Omar yana cewa "Ka koma ka kwanta Omar nima zan wuce É—aki ynx,"
"Shikenan Abba, Mu tashi lpy,"
Sallama su kayi abban ya fice, kwanciya Omar yayi amma yana jin there's something missing a heart É—insa tabbas akwai wanda baisa a idonsa ba, tun da ya dawo cikin gidan ba kowa bane face "Junaid," ya bari ne kawai sae gobe ya neme shi su gaisa cos yyi missing É—inshi,"

Sehrish fa sam ta gaza runtse eyes É—inta tayi bacci, duk ta takure kanta ta tsani jikin ta, ta6awar da haroon yayi mata ji take tamkar raping É—inta yayi, tana saman gadon daga kwance ta tashi zaune tsakiyar gadon, ta matse kanta baiwar Allah,

End of Chapter 83Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next