Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 102 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 Reading now Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

saman darduma su Nawwara kusanta ya shigo zama yayi ya dora kansa kafadarta. "Momyna ki hadomun abunci na tafi dashi casbin ta ajiye tana murmushi ta shafi kansa "to dagani kansa ya dauke ya mike ghaisha ta tashi ta kama hannunsa suka fito. kitchen taje ta hado masa duk abinda zasu bukata naci da sha ababban kwando ta kawo masa. Nisha tayi mata sallama suka tafi. zuna zuwa gida Sardauna saida ya sake wanka yasake sabon shiri kananun kaya riga da wando green colour sun kamashi barinma rigar ta fitomasa da faffadan kirjinshi hannun rigar ya fito masa da miskil dinsa yayi masifar kyau. sai baza kamshi yakeyi a parlo ya isko Nisha tana shan lemo. tasaki baki da hanci tana kallonsa. murmushi ya sakar mata. " my nisha zan tafi good night. kwalla ta ciki mata idanu ta Mike ta fada jikinsa ta saki kuka. " oh nisha yi hakuri yar uwaki batada lfy Dole zan kulata. "my Dr. " Nisha kiyi shiru mana ya ja yeta ya kama hannunta suka zauna ya dauki lemon ya kurba ya jinginata jikinsa yana bata abaki tanasha yana lallashinta har ta sake tana dariya. " my Dr wlh kana da kyau sosai ka hadu ba karya. murmushi yay yamata kiss a goshi " nagode mamar baby mutikar kinason Sardauna karkiyi kuka kirawo Rabia kuyi hira idan anjima kije ki kwanta OK? " to insha Allah zanyi yada kakeso mijina. janyeta yayi jikinsa ya Mike. " tashi muje ki rakani hannunta ya kama ta rakashi har farfajiyar gidan saida ya shiga mota yana sakar mata murmushi yana

daga mata hannu tana daga masa ya fizgi motar aguje ya nufi get itako ta dawo ciki tana suntiri sai kai komo take ta fashe da kuka ta dora hannu akai" wayyo ni Nisha nashiga uku Zainab tanason amshe mun mijina yanzu wanna. rawar jikin da yake zuwa zaiyi ya cita ba wani rashin lfy wlh munafurcine tace bata sonsa gashi ta shirya makirci dan ya cita ita jarababbiya wlh zainab idan sama zata had'e da k'asa bazan bar miki Sardauna wlh ayau dai bazan bari ya kusan ceki ba.karan buga kofa taji ta nufi kofar tana kuka. ta bude. ma'alumah ta saki murmushi ta shigo Nisha jikinta ta fada tana kuka "don Allah kibani shawara mai fitar dani mijina zaije ya kwanta da zainab. bushewa tayi da dariya" to kibar kukan muje kiji ai abinda ya kawoni Kenan temakon ki. Nisha ta janye jikinta ma'alumah ta kama hannunta suka nufi saman kujerun parlon..................✍🏻

*Dan Allah kuyi hakuri zakuji jini zuwa ranar talata insha Allah yanzu ma nayi kokarine domin faranta muku*

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

🙈🙈🙈Uhummm

*Book 2 👉🏻8*

....zama sukayi saman kujerun parlon. Nisha tana goge hawayen fuskarta ta kalli ma'aluma tace" wlh bana kaunar yarinyar nan pls ya zanyi. murmushi ma'aluma tayi ta matso kusan Nisha ta kama hannunta. "Aisha kinaso na temaka miki? cikin zumudi tace" wlh ina so na tsani zainab tabarmin mijina. " ok bakida Matsala amma inaso kisani sai kinbi ahankali karkiyi garajan rabasu kai tsaye wlh akwai babbar Matsala kibi su asannu ta bayan gida. kuma ayanzu Abu dayane zaisa kirabasu wannan cikin naki nakes o ya zube lokacin

da ta tare dan haka kiyi kokari kisan yada zaki kulla tugu ta yada za'ace itace ta zubar dashi. amshi wancan maganin kin kuskure bakiyi yada nace ba afarko amma wannan nice zan hada miki shi da kaina kuma idan zaki sha itace zaki saka ta kawo miki a fridge. "to tayaya keda ba gidanmu daya ba zaki hadamun lemo lokacin da zansha?" ai ranar da kika shirya bakanta musu ki kirani

ah waya zanzo. cikin farin ciki Nisha ta rungume ma'aluma" nagode burina na bata amarcinsu ranar da ta tare zan zubar da cikin. dariya ma'aluma tayi" gud Aisha kina burgeni ai karki Damu burina cikinan ya zube naga Sardauna acikin bakin ciki wlh shine burina na farko na biyu naga ya rabu da wacan shegiyar balarabiyar wacce saboda ita ce ya ilatamun mijina wallahi sai na dauki fansa ta fada da karfin gaske. Nisha saida ta mike.

tsaye jikinta na rawa ta nuna ma'aluma da yatsa. "kinsansu dama fansar me zaki dauka ban gane ba. da sauri ma'aluma ta Mike tana dariya ta rungume Nisha. "Wlh kawai dan na tsokaneki ne fansar abinda suka miki nakeso mu dauka cikin ruwan sanyi ai akanki babu abinda bazan yiba Aishata. ajiyar zuciya Nisha ta sabke. "Wlh na tsorata sosai kinji muryaeki ta rikide ta zama ta Aljannu d'azu fah. "wayyo Aisha bari fadi tsoron aljannu nakeyi karkisa na fasa zauwa.? "wlh kiban dariya sosai wasa nake miki kawata nagode da yada kike tayani kishi.

ba komai Aisha ni na tafi sai kin kirani. har kofa ta rakata tana mata godiya. bayan ta tafi ta dawo parlo tana murna zee zataci uwata cikin satinan zata bar mata mijinta dan tasan sakinta zaiyi idan ya gano itace ta zubar mata da cikinta tajima zaune tana murna kafin taje tayi shirin kwanciya dan bacci takeji. bangaran Sardauna yana fita saida ya biya katin siyar da

kaya ya zaboma zee rigar bacci da wasu Riga da siket yan kanti masu masifar kyau da takalmi da turare da kayan gyaran gashi. ya nufi hospital ya kura sautin kida yana gyada kai har ya isa hospital.lokacin da ya isa hospital kusan karfe tara drip din zeey ta kare nurse din da yabarwa tsaronta har ta cire mata drip din ama bata tashi bacci ba.

godiya yamata ya sallameta ya murzawa kofar key ya shiga toilet ya hada mata ruwan gumi akaton bukiti ya dawo ya cire mata kayan jikinta ya ciccibi abunsa ya nufi toilet da ita. ruwan gumin da naji yana ratsani ne yasa na bude idanuna ina sabke ajiyar zuciya na dago na kalleshi yana mun wanka hawaye naji ya gangaromun cikin kunar zuciya na zabura na fizge daga hannunsa naji ko dan yatsana bana iya

dagawa kamar ba jikina ba. fashewa nayi da kuka shima sam muryata bata fita"oh my sweet babyna yi hakuri Sardauna ne ya tabaki ko? "banza nayi dashi tunda banida karfin jiki inaji ina gani yamun wanka ya dauramun alwalla ya nadoni a towel ya rungumoni ya fito dani ya zauna yana rungume dani ya gogemin jikinsa ya shafamin mai raini daci nakeji babu yada zanyi bana iya daga dan yatsana Dole na zuba masa idanu ya shiryani harda gyaran gashi yamun ya kitseshin gida hudu ya sakamun Riga

da siket masu kyau ya fesheni da turare da idanu nake binsa har ya gama ya zaunar dani ya Mike ya janyo kwandon abinci ya hadamun a plate ya dawo bakin gadon ya janyoni jikinsa ya dauki spoon ya tsakuro hadaddiya jalof wacce taji hadi ya kaimun bakina. kai na kauda ina shashekar kuka. "oh Allah babyna yi hakuri kici abunci kiyi sallah pls Mahbeer kikeso ko...? da sauri na daga kaina. "OK yi hakuri kici abinci zan kaiki. jin ya fadi haka na bude bakina ya fara bani inaci ko taunawar bana iyawa sosai. "sweet baby bari na tauna miki. bakinsa ya kai abinci yana taunawa sai ya hade bakinsu ya juye mata ta hadiya haka ya mata taci sosai ya bata drinks tasha ya lashe mata bakinta tas

ya janyeta jikinsa ya Mike ya janye kayan ya ciro sabon hijabi ya saka mata ya shimfida darduma ya daukota cak dan ko kafarta bata iya dagawa ya zaunar da ita" Oya Mrs Sardauna yi sallah biyu zakiyi magarib da isha zakiyi. harara na zabga masa na kauda kaina na tayar da sallah. murmushi Sardauna yayi ya janyo kwandon ya hada coffee yana sha ya zubama zee idanu. can gida ko ummi Raiyan tana cikin farin ciki da murna yau gata ga yaranta yan maza ga

mahaifiyarta cikin farin ciki take maras musaltuwa. acikin parlo suke a zaune an cika musu gabansu da kayan motsa baki ummi Raiyan na jikin Ammi su Hassan da hissaini suna jikin Daddy yana nan nan dasu mairan karfe yace"to Abdulmutallab wani nauyin ya sake hawa kanka don Allah ka kuma da marayun yaranan da mahifiyarsu da tsohuwarnan hakika yau ina cikin farin ciki na ganin 'ya'yan Faisal Allah yabamu ikon rikesu Amana. Daddah tana ta mtasar kwalla tace "Amin Allah Sarki Faisal Allah jikanka. Daddy yace" Ameen kuma daddy idan hankali ya kwanta akwai maganar da zamuyi akan Raiyan da Saminu. mairan karfe yace"Allah ya karo kwanciyar hankali. Tuwusai tace"to Alhmdllh tunda komai normal mu zamu tafi zuwa jibi idan Allah ya kaimu. ghaisha

tace"zamuyi kewarku dan Allah ku zauna. Daddy yace"duka suna da mazaje fah garesu khadija ai sunyi kokari tun mutuwar mahbeer fah. "Tom Abban Sardauna shikenan Allah ya kaimu lfy. Najib yace"Daddy wlh kamar nabisu. hafeeza tace"Allah daddy inason zuwa Niger din pls. "ai zankai su momy da hussaini suga dangi zamuje insha Allah ku ajiye hankalinku gida na sarauta kuwa. dariya sukayi baki dayansu su Hassan da hussani sai farin ciki suke haka sukayi ta hirasu cikin farin ciki ummi Raiyan yau ji take babu Wanda ya kaita farin ciki a rayuwarta.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

*Saudi Arabia* Abu Rahman yana zuwa Airport tamkar zarare haka ya rika haukan neman su zeey Baby sam da k'asa babu su babu dalilinsu anyi bancike ya nuna basu hau jirgi ana Madinah ba ya dawo gida ya kimtsa kamar zaiyi hauka ya nufi gidan kaninsa ya dau kesa amota suka tafi Jiddah harda bindiga agunsa suna zuwa lokacin suka ISO lokacin su zee suna nan amma kafin ayi bincike agano suna cikin Airport din tuni jirginsu ya tashi aifa da ya gano Amina da Hassan da hussaini sun tafi atake ya yanke jiki ya fadi yana cewa"Zainaba sai na kasheki matata da jikokina zaki kaimun haussa kika kwashemun dukiyata. tunda ya fadi numfashinsa ya dauke suka kaishi hospital har yanzu baisan wayake kansa ba tun jiya. yan uwansa sun cika da takaicin Amina da Hassan da hussaini.

End of Chapter 102Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next