Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
"Thanks my nishana."murmushi tayi ta zauna ta zuba musu idanu yada yake ba zeey fresh milk din abaki tana zuba shagwaba yana lallabata da shafa kanta zuwa bayanta tana sha ta kureshi da idanu.
Nisha kasa daurewa tayi tace"wai my dear kin manta ina gurin ne kike ma Dr irin wannan sangartar haka bakijin ko kunyata.? "Sardauna ne ya kalli nisha yana dariya "my nisha kinban dariya yo ita da mijinta kunyar me zataji taki kuma ma batada lfy ke lokacin da bakida lfy meye bakiyi zeey ta kauda kanta to wlh karki kuskura ki sake ban son irin wannan maganar ki kiyaye yakai karshan maganar yana kicin kicin da fuska.
Take nisha ta dawo haiyacinta cikin kwantar da murya tana dariya tace"wlh tsokanarta nakeyi my Dr kaima kasan babu wannan tsakani na da yar uwata.
Zeey ko ci kanki bata ce ba saima Kara makale Sardauna tayi tana zuba masa sangarta yana bata fresh milk.
Nisha ganin haka yasa ta dawo gaban Sardauna ta tsugunna tana hawaye"dan Allah mijina kayi hakuri karka yi fushi dani wasa nake mata amma bazan sake ba."Sardauna yace"my nisha pls karki damu ai nasani dan dai kawai kar wata rana ya zama gaske ne tashi ki zauna ya kama hannunta ya zaunar da ita kusansa"zeey ta dago ta kallesu haka kawai taji yau bata ra'ayin nisha shiyasa bata tanka musuba ta sake tura kanta kirjin Sardauna''Yayana kamshinka dadi.
Baby amshi maganin kisha tunda fresh milk ta zauna Alhmdllh yau sai na Karo katan guda.
ya fada yana ballo maganin ya bata tasha ya sake rungumeta gam tana masa hira kasa-kasa cikin sanyi murya hira Abbun ta take masa dan yau mahaifinta ta tuna.
Sardauna wani irin tausayinta ya kamashi yana amsa mata cike da kulawa yana shafa cikinta sun kankame junan su yana shafar cikinta da murza marata ahankali yana bata amsar hira cikin kulawa sun manta da wata Nisha agurin.
tun zee tana masa hira cikin haiyacinta har kuka ya kwace mata tana rirrikeshi tana kiran"Abbuna wlh yau son ganinsa nake gashinan yana kirana Binti kizo Yayana kaini gun ummina ta nunamun hoton Abbuna pls Yayana.
Ta fada tana shashekar kuka"Ya Salam Baby kiyi hakuri Nima inada hoton Abbumu muje na Nuna miki.
Ya Mike tana rungume jikinsa ya nufi saman bene da ita yana lallashinta.
Nisha suna tashi ta mike aguje ta shiga dakinta ta dora hannu akai tana kurma ihu da kuka,"wlh Zainab kinyi kadan karyarki tasha karya ki maidani bora acikin gidan mijina dole zanga bayanki wlh daga ke har abin cikinki sai kunbar Sardauna zan jure na dan lokaci kadan ne kafin na kawar dake da abin cikin ki baki daya mutikar kina numfashi bazan sami Sardauna ba shidin kuwa nawane ni daya sai yaransa da zan haifa masa ayanzu bazan iya jure ganin wata da Sardauna ba zan daga muku Kafa ne kafin na kawar da shegiyar karuwar yarinyar nan.
Saida taci kukanta ya isheta ta wanke fuskarata ta fito parlo.
Sardauna ko bedroom dinsa ya yakai zeey ya kwantar da ita saman bed,ya dauko wata yar akwati mai masifar kyau yazo ya zauna ya bude ya kwaso hotunan Abbu Faisal ba kadan ba ya janyo zeey jikinsa.
Baby to ga Abbunmu ki ganshi.
Amsa tayi tana kallo wani tun yana saurayi wani asaudiya wani harda su suna yara wani da umminta wani su dukane kowane tana rungume jikinsa suna dariya wani ya goyata wani sunacin abunci wani shida Sardauna sai yau ta Kara ganin tsantsar kamar Sardauna da Abbunta tamkar copy dinsa ne.
Fashewa tayi da kuka tana rirrikeshi "Wayyo Yayana wlh yau kewar Abbuna nake dan Allah muje gida ka kaini naga ummina ita daya tamun saura."matesta yayi jikinsa sosai " wlh zanyi mugun saba miki idan kika sake cewa ummi kadai ta miki saura zanyi fushi dake.
Kankameshi tayi"my Yayana dan Allah karkayi fushi dani yi hakuri na daina fada to kaini naga ummi.
"Haba baby pls kiyi hakuri baki da lfy bana son damuwarki bari kukan Baby kina so na kaiki ahalin da kike ciki atadawa ummi hankali itama maifiyarta idan taga tashin hankalinta itama hankalinta ya tashi yi hakuri Mrs Sardauna zan kula dake zan baki kauna mai zafi tsakanina dake kauna ce ba so ba insha Allah babu wani Abu da zai rabamu dake sai mutuwa shima ina fatan na rigaki.
Da Sauri ta rukunkumeshi tana rufe masa baki"Yayana bari fadin haka pls bana fatan Hakan My Sardauna nah bani yawu nasha.
Da sauri ya ya had'e bakinsu yana bata zazafan kissing yana tsirta mata yawunsa tana hadiya tana tsotsa lebensa cikin shaukin kauna itama tana bashi yawunta yana sha sosai suke tsotsar bakin junansu saida suka kwashe 30 minute.
Bakinta ta zare anashi tana maida numfahi.
Idanu ya bude yaga duk yawunsa ne ahabarta ya kamo fuskata"Babyna kalli bari na lashe abina Baby zazzabin ya sauka Alhmdllh ya fada yana dora harshensa harbarta ya lashe yawun tas.
ya dago ya janye rigarta ya dora bakinsa saman breast dinta da bakin ya tsuke yayi wani irin tsini alamar zeey tana halin buka tuwa.
Ahankali yake tsotsar breast dinta"idanu ta lumshe tana nishi"Ashhh Yayana wai ya kayi ka ita tsotsar nono haka sai naji kamar zan zauce.
Dagowaya yayi yana tsotsar breast din ya kureta da idanu yana masu wani irin sha yana lailaya dayan.
Zeey mimmik'ewa ta fara tana shafar kansa tana cakuda sumar kansa Sardauna wani irin dadin breast dinta yakeji dan wani dan ruwa ruwa yake tsotsowa mai masifar zakin gaske shiyasa yake shansu kamar Allah ya aiku idan yasha dayan ya saki yasha dayan dayan ahannunsa yana murza nipples dinta.
Jikin zeene ya fara wata irin kerrrma da tsuma saboda ya gama rikitata sakin nono yayi badan ya ishe shiba sai dan zeey zata iya sume masa.
Marata ya shiga murzawa bakinsa ramin cibinta yana tsotsa ya jima sosai saida yaga tana zabura ya cire bakinsa.Ya dawo
k'asanta nan ma yajima yana tsotsa zee ko dan yatsanta bata iya dagawa sai jinsa tayi ya saka mata hajiyarsa abinka.
Kamar jira take tace"My Dr Sardauna nah nasha sweet ko..? "Oya Baby shamun pls irin na jiya kinji Mrs Sardauna.
Bai idasaba ta shiga mata shan minti tana lailaiya 'ya'yan marenansa tana tsotsarta cikin wani irin Salo sai ga Sardauna na wani irin gurnani tamkar zaki yana rike kanta"oh my god Baby ci gaba wayyo my zeena.
Tajima tana sha wani irin sinadari zeey takeji aciki shiyasa ta dage sosai.
Sardauna saida yaje kololuwar dadin ya fizge daga bakinta ya kwantar da ita ya karanto Addu'ar saduwa da iyali amma sai yaga zee ta masa wani shegen goho habawa jikinsa na rawa ya saita ya shigeta yana shigewa suka sabke ajiyar zuciya atare.
Wata irin ni'ima da sanyi dadi Sardauna yaji.
Zee taji dan zafi haka ta daure saboda yada yake jujuya hajiyarsa jikinta cikin kwarewa ya lumshe idanunsa wani irin dadi na dibarsa.
Sardauna sosai yake haqar zee yau basa kuka hira suke cikin wata irin muryar da batada maraba da kukan suna fadawa juna yada sukejin dadin junan su.
Sardauna ya rike k'ugunta yana cacakarta da kyau yana mata hira yada yakejin dadinta bazai iya kuka ba.
itama tana bashi amsar yaci da kyau ko zasu kwana bazata gajiba zazzabi ne matsalar zai bata magani tasha idan sun gama.
"To nima Rahma nace kuji dadinku.👌🏻
*******************
Bayan kwana tara
Haka rayuwa mai dadi ta so da kauna taci gaba da faruwa tsakanin Zainab da Sardauna wata irin shakuwa sukayi ga kulawa da yake bata saboda zazzabi da amai sun sakata agaba batacin komai sai fresh milk sai sinasir da miyar ganye shima da taci sai tayi amai shiyasa sex dinma ya fasa kwana biyu duk da ita bata iya hakura haka zai samu ya mata dubaru har tayi release saboda cikin ya kara mata jaraba ba kadan ba sai taci sa'ar samun gwarzon namiji yasan yada zai mata ko bai kusanceta ba ya gusar mata da sha'awarta har ta sume masa dan dadi.
Saboda baya son zazzabin shiko mutikar zai kusanceta haka zatayi ta zazzabi da amai kamar bazata kwana ba shiyasa ya daina sex dinta suke romance. Nisha abin duniya ya isheta yada taga Sardauna da zee sun zama tif da taya basa shayinta komai agabanta zeey zatayi kissing din Sardauna ta rungumeshi har tayi bacci jikinsa amma ya kasa hanata kishi ya adabi nisha zee kuwa ko ajikinta saide hakan baya hanata suyi hira da nisha har ta rika ma nisha shagwaba itako tana biye mata aranta tana tsine mata saide Sam yanzu zee batajin nisha aranta irin na da ta rasa dalili so daya suka je gidan. Iyayansu sai Albarka suke samu su ganin zamansu gwanin sha'awa, an saka auran Hafeeza da Ahmed wata uku masu zuwa insha Allah.
Nisha ta warke ras shiyasa Sardauna yace zai kwana wajanta dan kar ya shiga hakkinta tunda yaga zeey yau masha Allah batayi zazzabi ba batai amai ba sosai yake cikin farin ciki saidai ramar da tayi tayi wani irin fari sai idanuwa da dogon hancinta abin tausayi.
Yau tunda zai fice aiki ya kaisu gida su wuni dan yaune za'a d'aura auran ummi Raiyan da kawu Saminu zeey sai murna take jitake kamar Abbunta ne ya dawo.
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Misalin karfe takwas na dare bayan angama sallahr isha'i anan masallacin kofar gidan daddy mai had'e da gidan aka d'aura auran Raiyan Fahad Abu Rahman da, Saminu Hashim Almahadee magawata akan sadaki dubu dari biyu sai muce Allah ya basu zaman lfy ya kawo kazantar dakin Amin😆
Su ghaisha zaune suke a parlo ana ta murna Nisha jikin ghaisha arungume. Hafeeza tace"ghaisha wlh naji dadin wannan hadin."maryama tace"Allah ya basu zaman lfy.
Umma tace"Ami"Nisha tace " zainab tana gurin ummi ta buya.
Daddy yayi dariya"momy taji sauki ko?, ya kalli Sardauna.
sosa kai Sardauna yayi ya kalli Nisha "Aisha tashi kirawota mutafi gida.
Nuhu yace"au nazata ana zata kwana."murmushi Sardauna yayi ya Mike ya koma kusan Nuhu ya rungumosa"my brother bama haka dakai."to Dr namu me nace. Dariya su hassan da hussaini suke musu Ammi tace",tun dazu zainaba take cikin murna ai daket ta yada ta tafi tabar umminta.
Daddy yace"Sardauna kabarta ta kwana.
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Sanadin Son Ki Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Search across the available chapters.