Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 104 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 Reading now Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

manne jikinsa sun jima acikin ruwan yayi wankan tsarki itama ya mata ya daura towel itama ya daura mata ya dauke ya fito suna fitowa ya zauna bikin gado ya janyo kayan gyaran gashi ya busar mata da gasihnta ya taje mata ya daureshi gida biyu idanu na zuba masa ko kiftawa banayi bakinsa naji saman idanuna yana kissing dinsu hannuwana na sagaye ta bayansa na rungumeshi gam ashagwabe nace" Yayana na fashe masa da kuka.arikice ya Kara matseni jikinsa" Ya Salam My Babyn Sardauna menene yi shiru nasan damuwarki Ahkhuya ko...?" kai na daga Ashagwabe." OK yi hakuri Addu'arki yakeso pls bari kukan wlh kina sani damuwa zo mu kwanta na miki tausa muyi bacci har yanzu kinajin kasala ko...?"Yayana." My bugun numfashina Oya muyi bacci gadon ya haura tana jikinsa ya dorata kirjinshi ya rungumeta gam ya ja musu bargo daga su sai karamin towel yana shafa bayanta da gashinta bakinsa cikin kunnanta yana mata waka. " My

Abuleta yar yarinya duk wanda bai son zainabu Abu Sardauna ne bayaso Abulena yar baby my gidan dadina duk Wanda yace Zainabu Abu ai yace Sardauna na Abulene zee baby yar yarinya ta Sardauna ikon Allah bamutum ba saide Allah Abule gidan dadina kaunar ki ta kamani. ya kai karshan wakar shirman yana tausa mata jikinta yana shashafata murmushi ta Saki ta Kara shigewa jikinsa tayi daidaya saman Faffadan kirjinshi ta lumshe idanu tanajin yana tsotsar kunnanta har bacci ya dauketa. leko fuskarta yayi yaga tayi bacci tana sabke numfashi anutse. Murmushi ya Saki ya zagaye hannuwansa gadon bayanta yana karanto Addu'ar bacci. bajimawa bacci ya daukeshi cikin farin ciki da annushuwa Asuba ta gari Sardauna and zeey.

Washe gari tun bayan da sukayi sallahr Asubah zee ta tada masa qayar baya da koke koken banza sai ya kaita umminta ga kiran mahbeer da takeyi dan Alluran da ya banka mata sun fara sakinta cikin dubara ya Kara mata daya ta bacci dan ta haukace masa har mamakinta yakeyi jiya ta ida cemasa bazata iya nisa da shiba. to tunda tayi baccin shima yasamu ya koma baccin yana rungume da abarsa, har rana tayi basu labari

can gida sunyi ta kiransa wayoyinsa akashe Nisha ma ta kirasa bata samunsa bakin ciki ya cikata. misalin karfe goma Sardauna da Rabi na safe suna manne da zee dinsa sai bakin juna suke tsotsa abacci batare da sun saniba bugun kofar da akene ya tashesa idanu ya bude ya kalli zee na tsotsar bakinsa yaji bazai iya katse mata jin dadinta ba fuskarta yake shafawa ya kura mata idanu. jin an sake bugawa da karfi yasa ya zare bakinsa ahankali fuska ta kwakwabe. murmushi ya saki ya mata kiss ahanci ya sabko bai damuba daga shi sai gajeran wando ko Riga babu kirjinshi ko ina gashine luf luf akwance gashi amunmurde dan tunaninsa baya wuce Najib aka turo da kayan breakfast ya murzawa kofar key ya bude fuskarsa ba wulwala. da idanu ya bita da kallo ya watsa mata wani mugun

kallo ya had'e gira sama da ta k'asa.Nisha ce tsaye da kwandon kayan breakfast kwandon ta ajiye ta fada jikinsa ta fashe da kuka tun karfi Wanda ya tada zeey abacci wacce babu komai jikinta sai pant da bra ta tsaresu da idanu tana kallon yada Nisha ta Rungume Sardauna tana rusar kuka ta tsinto muryata nacewa" Yaya Faisal wlh hankalina ya tashi da nakira ku ban samuku nazata wani abune yasami my dear Amma Alhmdllh tunda tana lfy ta zame daga jikin Sardauna ta duka k'asa saman gwiwarta gaban Sardauna "don Allah Yaya Faisal ka yafemun da zuwan da nayi batare da izinin kaba wlh na shiga tashin hankaline jin wayarka batayi na dauka wani abu ya samu zainab wlh ina sonta fiye da kaina da wani abu ya sameta wlh gwara ya sameni ka yafemun fitowar da nayi babu izininka wlh bana iya control kaina akan

kaunar zainab zanyi komai My Dr ina sonka amma bazan boyema ba nafi son zainab akanka wlh zan iya bada raina akanta pls kace kayafemun mijina. idanu Sardauna ya zuba Nisha cike da tausayinta yaji sonta na shiga lungu da Sako na jikinsa sunkuyowa yayi yasanya tattausan hannunsa ya kamota ya rungumeta saman faffadan kirjinshi yana buga bayanta. yakai bakinsa kunneta"My Neesher yi shiru bari kuka wlh na yafe miki bari kuka karki sa babyna damuwa ya yake ya tashi lfy dake kanki uhum bani amsa. Oya Kara shigewa jikinsa tayi tana dariya "wlh yanzu sai nake lfy dazu banida lfy banji zainab na lfy ina naga lfy amma tunda na iskoku ahaka nasan tana lfy yanzu Nina ina lfy. Zeey baby gabaki daya wani mugun yanayi ta shiga ga kunyar yada nisha ta ganta ga irin yada, Nisha

take sonta ga wani mugun kishin Sardauna da takeyi duk abinda suke tsaresu tayi da idanu bata ko kiftawa jikinta sai kerrrrrma yake, wani irin rikitaccen kuka ya, kufcema zeey tana, buga kanta da bango" wayyo nide naji kunya narasa wa zanso sai mijin my dear Aisha wlh Dole zan barmiki Yayana. Nisha ta Saki Sardauna ta nufi gun zee amma kafin tayi taku biyu Sardauna har ya wuceta yana cewa" My Sweet babyna please ki tsaya karki fasa, kanki kisani atashin hankali me kike hakane Qalbina. Hankalinsa atashe ya Kara azamar isa gareta duba da yada take buga kanta da bango...........✍🏻

*4/February/2020*

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*Book 2 👉🏻9*

....Sardauna Yana isowa gareta ya janyota ya rungumeta gam ya Dora hannunsa agoshinta yana murzawa. Cikin ikon Allah bai kumbura ba "my sweet Babyna meyasa zaki ilata mun kanki menene aka miki meyasa zaki jiyata kanki. Kuka nake sosai ina dukansa"pls Yayana ka rabu dani inajin Kunyar my Dear don Allah ka sakeni."Wlh ko duniya zata taru bazan sakeki ba babu uban da ya isa yasani na sakeki. Ya fada yana rungumeni kamar zai maidani cikinsa ina rusar kuka da dukansa. Nisha ta iso ta zauna bakin gadon tana kuka ta kamo hannuna tana murzawa.

Cikin kuka tace" wlh zainab mutikar kika takura Dr ya sakeki saboda ni wlh Nima bazan zauna ba ina sonki ina kaunarki inason zama dake. dan Allah kiyi hakuri muzauna tare wlh Nima bazan zaunaba idan bakison yayamu ni inason abinda kikeso ne. dan Allah kiyi hakuri mu zauna inuwa daya kanwata ta fada tana rungumeni tana kuka. gabaki daya naji wani iri Sardauna murmushi yayi"da kyau nisha nagode da karamawarki ya fada yana rungumesu duka biyu zee ta dago ta zafga masa harara tana ajiyar zuciya gira ya daga mata can k'asan makoshi yace"I love u my babyna. dukansa nayi

akirjinsa ina Kara rungumeshi na lumshe idanuna. Nakira nisha"my dear meyasa kikeso na zauna da mijinki...? " saboda ina sonki wlh mutikar bazaki zaunaba ko naji kina masa tijara tafiya gida zanyi. da Sauri na dago kaina na kalleta na shagwabe"pls my dear Karki rabu da mijinki zan zauna domin farin cikin ki ni banason Yaya Sardauna janye Nisha yayi ya dauke Zee cak tana kurma ihu toilet ya shiga da ita ya matseni abango fashe masa nayi da kuka"pls karabu dani karka hadani da yar uwata. K'ugunta ya kamo ya tsareta da mayatattun idanunsa yace"My Abulena nine bakiso zaki iya rayuwa babu ni? meyasa kika cemata baki sona bayan kina mugun sona? ya fada yana shigar idanunsa sosai cikin kwayar idanuna.

wani iri naji na kasa jure kallonsa nayi k'asa da kaina ina gunguni habata ya dago yana shafa fuskata ya zubamin shegun idanunsa tsikar jikinsa sai tashi take. "My babyna kalleni pls. yamun maganar ashagwabe. Kasa daurewa nayi jikinsa na fada. "My Sardauna nah? " na'am Mrs Sardauna I love u. " I love u too my heartbeat wlh ina sonka fa na fada ina makaleshi na fara kukan shagwaba. "Oh my babyna menene Sardauna ne ko? yi shiru "Yayana kasamun kaya. "OK kibani kadan na sha.jikina na janye ina kukan sangarta. "Yayana Antyna tana jinmu. murmushi ya Saki ya fice Nisha ya isko ta gyara gadon ta ciro kayan breakfast ta jera musu saman dan table din Sardauna ya Saki murmushi ya rungumota yana kissing din wuyanta" my Neesher Allah miki Albarka nagode da karamawarki gareni sonki ya lunku azuciyata. dariya tayi tayi

Ta janye jikinta"kai my Dr wlh babu komai yiwa kaine kayan zee ya dauka ya nufi bathroom, Nisha ta bishi da harara tana goge hawayen fuskarta "wlh sai kunci durin uwarka yan iska munafukai yanzu ta gama cemun bata sonsa ta makaleshi ah toilet tana masa kalmar so zaki ci uwarki yar isa Jar banza. Sardauna yana shiga ya daga zee sama ya rungumeta ya saka mata kayan ba tare da tayi magana ba shima baiba dan sunsa babu kyau d'azu ma yi kawai sukayi bai ajiyeta ba saidai suka fito ta gantsar masa cizo ya ajiyeta tana ciza baki ta karaso nisha baki da hanci ta Saki tana kallon zee yada rigar da siket din suka

Mata kyau. cikin kunya ta karaso bakin gadon ta zauna tana sunne kai."my dear ina kwana? dariya Nisha tayi ta janyo musu table din Sardauna ya zauna kusan Nisha tea ta hadawa zee ta beka mata ta amsa"thanks my dear. murmushi Nisha tayi ta hadawa Sardauna ta bashi yaki amsa" yi hakuri my sweetheart amshi na baka abaki. bakin ya bude tana bashi zeey ta kauda kanta ta rika shan tea da mugun zafi duk ta kone harshe. bayan Nisha ta bashi tea ta zuba musu soyayen dankali da kwai da gasasar kaza. abaki ta rikaba Sardauna zee ta basar tanaci tana dariya"kai My dear kin iya tatali. murmushi Nisha tayi Sardauna yama zee

End of Chapter 104Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next