Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 29 of 130
About 6 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 Reading now Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Tafi gidan ya rage sai mata Najib dama tun karfe bakwai ya fice Aunty amaryama tana shirin zuwa gidansu a parlo suke azaune suna hira Nisha tace " wayyo hutu zai kare monday sai makaranta zee baby dai sama sama take amsawa dan tun da tayi idanu hudu da Dr Sardauna ta rasa nutsuwarta uwa uba kamshin shiyasa yanzu take gudun duk abinda zai hadasu yauma tsau tsayine jikin Nisha ta shige ta lumshe idanunta ahaka suke hirasu sama sama jin bacci ya fara zomata ta Mike dama ita baccinta sai bayan azuhur ne take tashi " my dear na tafi gidan Daddah nakira ummina muyi hira idan mun gama na kwanta can kurya gadon mai rumfa na kwashi bacci sai bayan azuhur zan farka ko zaki eh muje amma ni nan zan dawo idan anjima " ok muje hafeeza ma ta Mike suka tafi suna hirasu lokacin da sukazo part d'in Daddah mai ran karfe har ya tafi masallaci itama Daddah tana shirin tafiya dan dama karfe goma suke tafiya masallaci duk ranar juma'ah nan parlo suka zube suna hira har Daddah ta tafi masallaci ta barsu zee tayi takiran ummi Raiyan bata samunta ta kira Mahabeer ma ta fada masa shima ya kirata bai sameta dama mafi akasari awannan lokacin ba'a fiye samun taba sai zuwa yamma ko da sasafe Dr Sardauna yana fitowa ya shiga wata jibgegiyar mota kirar venza,2019 baka sudik ya shige yamata key kafin ya isoma mai gadi ya bude masa get ya fice aguje wayarsa ya dauka ya kira mashakurah sukasha hirasu ta soyayya har ya isa hospital din tunda yazo jama'a yake dubawa marasa lafiya, sai goma da rabi ya Zauna zaune yake cikin kawataccen Office d'insa Wanda ya gwaraye da ni'imattacan kamshi da sanyin Ac sai sigari yake zuga yana waya "bandar kaifa bakada mutumci wlh na kusa aure ka daure kazo dan bai wuce saura wata daya da kwana ashirin da biyar ba ok karshan watanan ko? Ahmed shegen mutum bashida niyar aure fa inaga sai NASA an masa na Dole Ahmed ne ya murda kofar ya shigo Dr Sardauna ya kallesa " kajimun dan iskan mutum ka ganshi bari na baka shi wayar ya ba Ahmed yana kaimasa duka ya amsa ya kara akunne " wai shegen mutum wai yaushe zaka shigo ne Dr fa aure zaiyi ah ni inajiran wata yarinyane zan gwada sa'ata mutumin na hango zaune awani kayataccen wuri daga gani ba kasar bakar fata baceba " wlh Ahmed akwai abunda na aikatawa wata yarinya ya dameni bansan inda zan gantaba amma yar Nigeria ce kuma garinmu daya da ita tunda na aikata hakan hakkinta ke bibiyata na kasa sukuni amma zanyi kokari nazo karshan wata Dr yace nazo muyi maganar anutse" subhanallah bandar me ka aikata haka?" maganar sai na diro Nigeria batayi a waya " ok Allah kawoka lafiya " Amin bani Dr Sardauna wayar yana Dr sukaci GABA da hirasu sun jima Dr na masa tsiya wai yafadi gaskiya ko kwartanci yama yar mutane yace duk abar maganar har yazo k'asar abin ya faru bisa kaddara ne haka sukayi sallama cikin kaunar junansu Ahmed yace" kai dan iskane shine baka nemana yau kwana biyu bamuga junaba ba fa? " yi hakuri kasan aiki yasha kaina ya jikinka??" ba sauki Dr Sardauna don girman Allah kasa baki bro Mahabeer yabarmun zee baby wlh Allah ji nakeyi kamar zan rasa raina da kallo Dr Sardauna yabi Ahmed sai kuma ya bushe da dariya yana nunasa da yatsa " dallah malam kamun shiru ba abin dariya bane temako nake nema zee baby nada saukin kai wlh idan bro ya barmun ita nasan zata soni saboda ina da zubin namijin da takeso" yi hakuri Abokina ba abin tada jijiyar wuya bane ya fada yana buso hakin sigari baki da hanci yana lumshe lumsassun idanunsa" yanzu yada za'ayi tashi kaje gun bro Mahabeer yana gun aiki kanemi alfarama yau ranar juma'ace gashi garin ya hade da hadari ruwa bai sakoba idan kaci sa'a yabar ma to sai musha biki amma da kamar wuya fah kadai je ka gwada jarumi ya fada yana dariya yana busa ma Ahmed hakin sigari a fuska " wai meyasa kafiye wulakanci kafasan banason hayakin taba ko?? " uban waye ya gaiyatoka hospital DINA an busama ya fada yana karama sa hayakin duka ya kaimasa " Allah ya isa mugu kawai yanzu zan samesa a kamfani kuwa?? " yes zaka samesa ya fada yana duba wani shegen agogon hannusa mai masifar kyau mik'ewa Ahmed yayi ya bashi hannusa wani shegen kallo Dr Sardauna yama Ahmed " bazan gaisa dakai ba sai ka wanke hannuka ya karasa fada yana dariya dukansa Ahmed yakai Dr ya cafe hannu Ahmed ya murde da karfin tsiya cikin mugunta sai yasaki kara Dr Sardauna ya bushe da dariya mugunta " yaro ni sa'ankane zaka dokeni ahir dinka da kallo Ahmed yabishi " wai me yasa kafiye mugunta saboda Allah yanzu me nama ka kakeson mun illa sakinsa yayi yana dariya " yi hakuri Abokina ya Mike ya rumgumesa muje na rakaka gun motarka dariya Ahmed yayi " ai haka kake idan kayi mugunta tare suka jero har harabar Hospital din saida Ahmed yashiga mota ya tafi ya dawo duk inda ya wuce gaishesa akeyi miskilancin ya dawo hannusa kawai yake dagawa kofar wani room ya hadu da Ruma sai wani feleke takeyi ya dauke kansa fuskarsa amurtike zai wuce ta gaishesa " Doctor dama kai zani kira Dr Nabil yace an gama kai ake jira ka fara tiyata kai ya daga ya shige Office dinsa baki ta tabe " wlh sai na malaki wannan hadadan gayen shirin shiga tiyatar yayi ya kara zugar sigari sai karfe goma shadaya da mintina goma cif ya shiga tiyata yarone ma karami dan kimanin shekaru goma Adu'ar nasara yayi kamar kullum idan zaima mutum tiyata sai yayi Addu'o'i kafin ya yanka mutum,,

goruba Road *Kai kadai gaiyya magawata kamfani* na hango masha Allah jama'a sai shige da fice akeyi a motoci. Wasu amashin waso akafa Office Daddy na fara lekewa yana zaune kan wata hadadiyar kujera da mutane sai lisafi suke ya kalli wani dan matashi ya bashi kudine masu uban yawa " maza kaima manager yana Office fitowa yayi nabi bayansa wani hadadan Office muka shiga sanyi da kamshi ya bugi hancina Mahabeer nagani zaune saman wata lumtsumeyiyar kujera shida wani kyakyawa bakine amma bayada makosa duk da Mahabeer yafisa kyau zai kai sa'ansa daga gani abonkinsa ne da sallama ya shigo Hadeem ya amsa Mahabeer waya yake da zee sai dariya yake dan shagwaba take zubama sa shigowar mutumin yasa ya tsinke Kiran suka gaiza ya bashi kudin ya amma ajikin wata na'ura ya zubasu total suka nuna masa million biyune kashe ya dago ya kallesa " million biyu ko?? " eh Manager slm ya masa ya fice Ahmed ya shigo da sallama Mahabeer ya amsa fuskarsa sake ya nuna masa kujera ya zauna Hadeem yace " ina kabaro Dr Sardauna?? kai ya sosai " ya shiga tiyata cikin jin kunya kansa k'asa yace "bro Mahabeer dama temako zakamun kar na rasa raina dan Allah ka barmun zee baby na auran please jahadee zakayi wallahi ina mugun sonta ko rashin lafiya danayi kwana biyu da suka wuce wlh akantane don Allah ka duba lamarin bro idanu hadeem ya zaro yana kallon Ahmed da kokari Mahabeer jiyayi kansa na juyawa maganganun Ahmed sun masa mugun zafi har wata zufa yake yana cikin tunanin ne yaji Ahmed ya rumgumesa yana kuka da rokonsa yayi hakuri haushi yacika Mahabeer bai san lokacin da ya wanke Ahmed da mari yana huce yace "wallah.........

Yar ilu ce🤪

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻16*

End of Chapter 29Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next