Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 88 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 Reading now Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Yabar gun aguje iya tashin hankali hayatu ya shiga tambayar Sardauna meye yayi ko kala baice ba. har ya iso gidansu lokacin daddy da nuhu da kawu saminu da Najib sun tafi gidajan Radio da Tv da gun yan Sanda sanar da hoto nanta duk an baza iya tashin hankali sun shiga daddah sai kuka takeyi haka ummi da ghaisha hankalinsu ba karamin tashi yayi ba. Sardauna ya fito da hayatu ya makoreshi har parlo sai su ghaisha tashi tayi" haba Dr sakeshi Kara shakeshi yayi" momy Dan ubanshi ya fitomun da matata ko nakasheshi. Amshe hayatun tayi tace"don Allah hayatu idan kasan inda zainab take ka fada mana.?" Narantse da Allah ban saniba ta yaya zan dauki matar aure na farkoma tsautsayine wlh bansan inda take ba. daddah ta rike Sardauna tana bashi hakuri. Su daddy suka dawo ya kama hannun Sardauna suka zauna" Faisal kayi hakuri insha Allah duk inda momy take Allah zai kareta kuma zata fito lafiya rungume daddy yayi jikinsa na kerrrma yama rasa meke yimasa dadi aduniya mairan karfe gun ummi yaje Dan tafi bashi tausayi ya zauna yana mata nasiya da jadadda mata zata fito haka suka zauna har shabiyun dare sun kurawa Tv idanu suna jiran ko sa samu wani labari amma shiru iya tashin hankali sun shiga daket daddy ya lallaba Sardauna ya tafi gida. suko kowa ya tafi gidansa alwalla kowa ya dauro aka kama Allah.

Lokacin da Sardauna ya isa gidansa karfe daya na dare nisha na zaune hankalinta a tashe Sardauna bai dawo ba yana shigowa ta nufi gunsa amma ganin yanayin da yake ciki ta tsorata ta fashe da kuka ta rungumeshi tana tambarsa nan ya fada mata zainab ta bace tayi mutikar tsorata da lamarin. Alwalla yayi ya fara sallah Nisha dakinsa ta bishi ganin yana sallah itama tayi alwalla take tadako abaya ta bishi sunayi. Bangaran zee baby kuwa karfe takwas bata yiba su isa Kano gidan Turk suka nufa masha Allah kallo daya zakama gidan kasan balarabene ya hadu sosai. saide zee ta Kafa musu rigima akaita gun baby daket suka shawo kanta taci abunci suka bata maganin bacci matar Turk nada kirki ita tayi ta kula da ita har tayi bacci Turk ya zaboma zee abaya mai kyau da tsada wacce zatasa gobe sun gama shirya tafiyar gobe karfe shabiyu na rana jirginsu zai tashi dama passport biyu yasa aka masa da na ummi da na zainab yazo dasu cikin farin ciki ya kwanta shima Dan yasan maganin baccin da tashi bazata farka ba sai washe gari burinsa ya kaita babbar hospital ta saudiya tasamu sauki ta dalilinsa yasan zata daina fushi dashi zai janyo diyarsa jikinsa ya zabama zee miji ya kashe auran da dangin ubanta suka mata Dan yanzu yana bukatar jikokinsa ahaka har bacci ya dauke sa. Family su Sardauna yanda sukaga rana haka sukaga dare babu Wanda yayi bacci sun dage da sallah suna rokon Allah ya baiyana zainab yasa tana cikin koshin lafiya aduk inda take har asubah tayi ba Wanda ya rumtsa wlh kallo daya zakama ummi Raiyan taba ka tausayi.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Ana sallah Asubah Sardauna yayi shirin tafiya gida Nisha ta fara kuka ya tafi da ita Dole ya tafi da ita Dan Sam shi maganar ma bayason yi sai Dole. aparlo duk suka samesu ana jimami Nisha ta nufi gun ummi ta rungumeta tana kuka. " Aisha kiyi hakuri Allah zai biyanata insha Allah Sardauna ya gaishesu yaje ya rungume dadinsa ya lumshe idanunsa bayansa yake bugawa tuwusai da minata sai kuka sukeyi kawu Saminu na basu hakuri daddy yana shafa bayan Sardauna yana lallashinsa shiru yayi baiyi magana ba daddah tace"don Allah Sardauna kayi hakuri kar ciwo ya kamaka zainab zata fito insha Allahu. Aisha kema kiyi shiru ba ason mai ciki tana damuwa sosai ya kamata ku karfafawa Raiyan kwarin gwiwa ba kusata tana yawan kuka ba. haka sukayi jigum jigum har rana ta fara babu Wanda yayi yinkurin sakama cikinsa wani abu.

***
Da misalin karfe 11:50.am su zee suna Airport sanye take cikin abaya mai masifar kyau tayane kanta da mayafi sai murna takeyi saboda sun mata wayo sunce babyna na cikin jirgi yana jiransu zasu tafi gun mahbeer Turk na tare dasu sun bata waya wai ta babynta ce yana ciki da sun shiga ta bashi sai dariya take. Shabiyu daidai aka fara sanarwa matafiya su shiga jirgi Abu Rahman ya kama hannun zee suka nufi gun jirgi tana waiwayar Turk da Sauri yabar gun Dan yarinyar tabashi tausayi kuma yaji sonta ya kamashi zee baby tunda suka hau matatakalar jirgi kanta ya fara juyawa har suka shige ma'aikatan jirgi suka nuna musu kujerasu Dan alayin manya Abu Rahman ya saya zama sukayi zee tana ta zaro idanu inda zataga babynta ganin haka ya kalli wayarsa ya karanta abunda Turk ya rubuta masa yace" yana toilet bari zai fito kai ta daga tana hawaye ahaka har jama'a suka gama shigowa jirgi ya fara shirye shiryen tashi. Bayan minti goma jirgi ya fara tafi asannu sannun har yakai gunda zai cira da karfi yayi sama aikuwa yana cirawa zee wata irin hajijiya ta dauketa ta rinka ganin jiri tana ganin motar da ta bugesu da mahbeer Abu ya rikota wani irin gigitaccen ihu tayi da karfin gaske Wanda jama'a suka fara lekensu. tace" wayyo Mahbeer mota zata kashemu...nan take numfashinta ya dauke cak ta zube jikin Abu Rahman Asume Wanda yayi mugun tsorata zufa sai keto masa takeyi Dan zatonsa zainaba mutuwa tayi ma'aikatan jirgin ne sukayo kanta da gudu............ ✍🏻🤦🏻‍♀

*ZEE BABY*

*👉🏻49*

....ma'aikatan jirgin matanne suka ciccibeta suka nufi gun doctor da ita domin aduba lafiyarta suna zuwa aka fara bata temakon gagawa domin ceto ranta amma ina har yanzu bata farfado ba Abu Rahman hankalinsa yayi mugun tashi Dan yana jin tsoro ta mutu sai suka masa bayani ya kwantar da hankalinsa zata iya farkawa kowane lokaci ko bata farkaba ayanzu zata samu kulawar doctor daganan har saudiya babu wata matsala tukun ya dan samu nutsuwa ya ciro. casbi yana hailala jirginsu na sharara gudu sararin samaniya. bangaran su Sardauna abun ba'acewa komai Dan tun safe har yanzu babu Wanda yasama cikinsa komai Sardauna na jikin Daddynsa arungume ga zazzabi ya rufeshi daddah na musu nasiya da ayi tawakali komai zaizo da sauki. da misalin karfe biyu na rana parlon cike da jama'a yan uwa da abokan arziki Sardauna na rungume jikin ghaisha na rawar sanyi jikinsa zafi radau ghaisha idanunta na fitar da hawaye ta shafi kansa" Dr yi hakuri tashi muje kasha ko tea kashe magani muje ka kwanta.

tashi yayi suka nufi kan dining ta zaunar dashi ta hada masa tea ta zauna daket tasamu ya kurba ta kirawo nisha ta dauko mata maganin zazzabi adakinta ta bashi yasha ta kalli nisha" maza kama hannusa kuje ya kwanta kadan a part d'insu mik'ewa yayi ya fice nisha ta bishi. su hauwa sai kuka akeyi kowa ka gani abin gwanin tausayi hafeeza da zainab idanunsu har sun kunbura Dan azabar kuka. Sardauna yana shiga ya fada saman gado dafe da kansa Nisha ce ta shigo ta fada jikinsa tana kuka. " my Dr kayi hakuri zata baiyana insha Allah kabar damuwa jikinka zazzabi rungumeta yayi gam taja musu blanket ta shige jikinsa tana masa tausa tana shashafa sassan jikinsa "yayamu Dan Allah kayi hakuri zata dawo. kai ya daga baice komai ba Dan tunda abun ya faru tamkar kurma haka Sardauna yazama yanajin irin yada Nisha take shashafashi amma baiji komai ba kuma baice mata komai ba.jin bazai kulataba yasa ta hakura ta rungumeshi Dan zazzabin ya sauka.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Da misalin karfe 12:00.pm na dare jirgin su Abu Rahman da ya daukosu daga Cairo ya diresu a Saudi Arabia cikin garin Madina har zuwa wannan lokaci zainab bata farkaba saide tana samun kulawa ta musamman. daga Airport direct hospital Abu Rahman suka wuce shida danginsa dasukazo daukarsu harda hassan da hussaini suna yabon ma'aikatan jirgin Egypt akwai karama mutum. Mustashfar Nur suka kai zee aka amsheta cikin lokaci kankane aka fara ceton ranta amma bata farka ba doctor yayi masu bayani zata farka ko wani lokaci Ammi mahaifiyar ummi Raiyan ita ta tsaya Abu Rahman suka tafi gida Dan yagaji sosai. tasaka jikarta ah gaba tana kuka tana to feta da Addu'a tana rike da hannunta"Allah sarki ummi Raiyan ko awane hali take na rashin yarta zainaba Allah yabaki lafiya wlh bazan bari Fahad ya cutar dakeba insha Allah saide ayi abunda za'ayi zulumcin ya isa haka ina dalili. haka tayi ta sambatu ita daya har tsakiyar dare.

Bangaran Abu Rahman yana zuwa gida yayi wanka yaci abunci yasa su hassan da hussaini gaba yana basu labarin abinda ya samu zee baby da yada ya daukota. tausayin yar uwasu ya kamasu da na mahaifiyarsu sukayi ta kuka daket ya lallashesu yace itama zaije ya kawota yamata aure da abokinsa itama zainab aure zai mata suko dadi sukeji yar uwarsu ta dawo. acan Nigeria jiya i yau yauma haka sukayi kwanan jimami babu wani labarin zee baby su daddy saida suka zagaye garin Katsina amota nemanta da pic dinta suna nunawa babu Wanda yace ya santa Sardauna yazama tamkar kurma amma da yaga har kwana biyu babu labarin zee baby ya fara sarewa da lamarin amma ya mika komai wajan Allah sun dage da sallah da Addu'oi ba dare ba rana ummi Raiyan duk tabi ta rame bata iya cin komai sai ghaisha tayi da gaske. takecin wani abu kadan wlh duk Wanda kace yana cikin walwala agidanan to nayi karya Najib kuwa har yau tunaninsa bai bashi ba wannan balaraban ne da yamasa tambayoyi Akan zee baby.

End of Chapter 88Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next