Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 52 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 Reading now Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Bakinsa kunneta cikin raunaniyar murya mai had'e da shauki ya kirata"my sweet babyna tashi ki fadamun unguwar kinji ya fada yana tsotsar kunneta idanu ta bude ihankali jin yada yake tsotsar kunneta yasata shiga yanayin shaukinsa ga mugun kamshinsa na shigarta hannunta tasa ta ture fuskarshi ta dago da kanta ta kalleshi ta kwakwab'e fuska ta bare baki zatayi kuka tana kallonsa"Ya Salam my kanwas menene nine na tabaki to kiyi k'ok'arin rikeshi karkimun kuka ya fada yana shigar da ita jikinsa sosai fuskarta ya kamo ya had'e face d'insu yana hura mata iskar bakinsa kara makaleshi tayi cikin siririyar murya takirasa cikin mugun shaukinsa"My Sardauna nah bazanyi kukan ba kaji? shima wani irin mugu mugun shaukinta yake dibarsa kara kiransa tayi "Yayana kara kamkameta yayi kafin ya fizgo numfashi ya amsa har ta fashe masa da kuka tana kara ririkeshi tana kiransa "Yayana Sardauna meyasa zaka kyaleni shima makaleta yayi yana sabke numfashi yanajin kukanta tamkar zuciyarsa zatayi bindiga cikin wani mugun yanayin ya fizgo magana daket"my sweet babyna please kiyi shiru karkisa zuciyata ta tarwatse meye na miki na kuka kirana kikayi kafin na amsane kika fara mun rigima ba kyaleki bane nayi maza hadiye kukanki wlh ko nayi mugun sab'amiki ya fada cikin daga murya shiru kakeji ta tsayar da shashekar kukanta tayi lamo jikinsa ta tura kanta kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya gashinta ya gyara mata yana buga bayanta yake har tasamu nutsuwa ta dago tana k'ok'arin janye jikinta,

ya tallabo kanta suna kallon juna wasu irin kibiyoyine ke fita cikin idanun kowane yana shiga idanun dan uwansa kanta ta sada k'asa sam bata iya jure kallonsa cikin sanyin murya tace"Yayana zamane zanyi sakeni na koma gun zamana kayi ka kaini gida nayi sallah ta fada muryata na rawa shagwabemata yayi ya rumgumota"my kanwata zan sha sweet kadan please ya fada yana shafar saman lips dinta ya saka mata karamar yatsarsa bakinta dagowa nayi na kallesa ya mun nuni na tsotsa kai na girgiza na zare yatsar abakina"Yayana mutafi please kara shagwb'emun yayi"My Kanwas kibani yawunki nasha kadan please zazzabi nake idan banshaba"gaskiya yayana ni banason haka muje gun amaryaka da zan hadaku sai kasha janyeni yayi daga jikinsa" Ok babu damuwa muje ina unguwar ya fada yanama mutar key hankalina ne ya tashi gabana na faduwa gashi nima inason nasha yawunsa hakurine nake amma na daure na basar na gyara zamana na tataro nutsuwata nace"Yayana goruba road zamu? " ok kawai yace yana driving d'insa cikin kwanciyar hankali bai sake mun magana ba duk abin ya dameni narasa mekemun dadi fushine yakemun na hanashi ya tsotsi bakina baisan nima dauriyace nakeba hakuri naba zuciyata nima na shareshi na kauda kaina gefe can k'asan makoshi yace"My Kanwas munzo ina muka dosa? " Yayana gidan umma Hauwa da sauri ya kalleni"uban me zakiyi acan? marerecewa nayi" ai ana na zabama matar auran my dear Nisha ce please karkacemun bakaso na fada ina zubar da hawaye amma azuciyata kuwa inajin ciwon yada zan hadasu suyi aure karshantama surika tsotsar bakin juna"Ok naji kiyi k'ok'arin hadiye kukanki ko wlh yanzu na baki mamaki kin yarda har zuciyarki kinasonta dan ba wasa yanzu ina zuwa gida zanma ghaisha bayani wani irin kukane yakeson kufcemun amma na daure nafi karfinsa na dake na goge hawayena kamar yada ya bukata ta k'akalo murmushi"eh Yaya Sardauna na yarda wlh inason dear Nisha har cikin zuciyata tanada

Kirki"gud yace yanufi hanyar gidansu Nisha dakewa nayi na kauda duk wani bacin raina har muka iso kofar gidan kofa yayi parking"Oya shiga ki fito ki gaishemun da umma zan dawo da da dare yanzu kinga gagawa muke budewa nayi ina fitowa wata mota tayi parking na kalli motar naga Nisha ce da wata daide sa'arta suna dariya ta bude ta fito suna dagawa juna hannu sanye take cikin uniform naso na lauya yayi mata kyau sosai kasancewar batada rama kuma batada jiki tsaka tsakiya kena ta yane kanta da mayafi karami juyarwar da take suka hada ido da zee ihuu tayi ta nufeta da gudu suka rumgume juna"my dear daga ina mushiga cikin"dallah malam ki nutsu mijine har gida na kawo miki kalli waccen hadadiyar motar kallon motar Nisha tayi amma baka ganin naciki saboda glass d'in mai duhune amma shi yana kallonsu yana yamutsa fuska sakinta tayi tana mata dukan wasa " wow motar ta hadu wlh ba karya amma Yayanmu Dr nada irinta my dear banson iskanci ina zankai mahafus DINA gaskiya banaso Jan hannuta zee tayi suka shiga daga ciki akofar get zee ta rumgumeta ta fashe da kuka Nisha ta rumgume zee hankalinta atashe

muryata na rawa tace"my dear kibar kukan don Allah karki tayarmun da hankali fadamun me ya faru ta fada itama tana shashekar kuka dan tana mugun son zee batason taga damuwarta da sauri zee ta dago muryata na rawa tace"my dear nayi shiru kema yi shiru dan Allah ki temakeni ki auri Yaya Sardauna na tsani waccen matar tasa wlh batada hali da sauri Nisha ta fizge jikinta"haba my zee ya zaki fadi haka mutumin da ko yaushe idan mun hadu sai ya dokeni taya zan zauna da Wanda nake mugun tsoro kuma ai shima bazai yardaba"idan har kina kaunata da zuciya daya kuma kinason na rayu cikin farin ciki ki amsamun zaki auresa ko da bakya sonsa ta fada tana kuka Nisha har zufa wuyace take keto mata ita ba wai ta tsanesa bane asalima tanajin wani yanayi akansa kuma samun kamar Sardauna ayanzu wuya yakema yan mata saide so dayane mahafus takema amma bazata taba tozarta zee ba rumgumeta tayi tana buga bayanta"to yi shiru naji zan aureshi amma kice karya rika dukana wlh aduniya babu mutumin da nake tsoro sama da Yaya Faisal ajiyar zuciya zee ta sabke jin Nisha bata watsa mata k'asa a idanuba hawayenta Nisha ta goge mata zee tace"to muje ku gaisa idanu Nisha ta zaro "wlh bazan jeba marerecewa zee tayi Dole ta hakura suka fito gabanta na faduwa dan zee na mata kwarjini bata iya mata musu duk da ta bata shekaru biyar zee ta bude motar "Yayana gata? kamar bazai magana ba yace"Ok ta shigo mugaisa da sauri zee ta kallesa shima ita yake kallo murmushi na sakar masa na matasa na kalli Nisha muryata na rawa nace"

my dear ki shiga ku gaisa cikin tsoro ta shiga niko na koma bayan mota na lumshe idanuna duniyar jinake tana juyamin muryar Nisha na tsinto cike da nutsuwa tana cewa"Yayamun ina yini abin mamaki rasa naji ya amsa mata cikin zazagar muryasa yace"lfy lau Aisha ya su umma ya karatu ya kika gani kin amunce da zabin zainab zaki aureni amma ki cire wannan tsoron yayi yawa ji muryaki yada take rawa amsa nakeson ji dan yada aka tsara wancan to ba kari ke nake sauraro?? daurewa tayi ta saita muryarta tace" eh Yayamun bazanki abunda my dear ta baniba na amince" gud kanwata to shiga gida bai sake magana ba itama shiru tayi ta juyo ta kalli zee idanunta alumshe "mai dear zan shiga gida da sauri na tataro nutsuwata na bude motar na fito itama ta fito"Nagode Nisha murmushi tayi "kuje yana jiranki zamuyi waya"ok nagode gida ta shiga nima na shiga motar na rufe ya mata key yaja muka tafi"Yayana nagode da kyautar daka ka amsa ai ta maka ko? saida yasha kamshi ya tab'e baki"ai batada laifi tunda a dan koshe take dama siririyace banaso itako Aisha bata cikin ramamu duk bata da jiki sosai kuma tana da kyau daide nata ga nutsuwa kuma ba yarinya karama bace zatakai 23 year gud tamun tunda zabin kice wani irin bakin cikine ya tokareni amma na dake nayi murmushi "yauwa yayana naji dadi mutika Allah ya tabbatar da Alkhairi bai sake magana yaci GABA da driving dinsa cikin nutsuwa

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Wai ina labarin mashakurah da bandar😆lokacin da ta fito da gudu tana kuka ya biyo bayanta yana kiranta bata ko saurare shiba tana bude mota yana shigowa tsoron kar idon sani yagansu ko Ahmed ya fito taja motar da karfi tabar hospial d'in tana rusar kuka tana tafiya mai nisa tayi parking gefen titi "Allah ya isa ban yafemaba bandar fita kaban guri rumgumota yayi ya matseta"my shukurah ina sonki bazan barki ba Dole sai kin kaini gidanku ayanzu na gani daga nan sai na barki jin haka ta buge a hannusa" sakeni to uban jaraba murmushi yayi ya cafko bakinta ya tsotsa iya son ransa lakwas tayi ta narke jikinsa dan abukace take ganin haka ya shiga murzata da tsotsarta kuka ta fara ta fizge kanta ta tashi motar " jarababe kawai "jarababudai tsaki tayi tana tuki bata sake kula shiba har ta ISO gidansu akofar gidansu tayi parking ta bude motar ta fito Dadynta na kofar gida yayi shirin zuwa juma'a yana waya jikin motarsa yaga ta fito tana masifa "bandar fito ka kama gabanka ni ayanzu na sami mai sona aurena saura wata daya kuma yaudara da kamun Allah ya isa yanzu haka cikin ka ajikina wata biyu gobe warhaka anzubar dashi dan ina kaunar Sardauna tsakani da Allah kai baka isa kazo rana tsaka ka kashemun aureba inasoshi kaje na barka da Allah sabkowa yayi ransa amugun b'ace ya wanketa da mari "kinyi karya ki zubarmun da ciki dama jikina yabani akwai ajiyata tare dake saboda nagani a mafarki kuma ke kinyi kadan kirabamu da Sardauna Alhaji Ma'aruf gabaki daya jikinsa rawa yakeyi zufa na keto masa ya ISO garesu mashakurah zatayi magana yace"shukurah ni kikaci amana tarbiyar da nabaki kenan to yanzu komai zai kammala kushiga ciki naje sallah na dawo ya fice yana tangadi ya barsu tsaye Wanda sai yanzu mashakurah ta tuna ba fa a kebe sukeba iya tashin hankali mashakurah ta shiga da gudu ta nufi gida tana wani irin kuka mai firgitarwa bandar jikinsa yayi mugun sanyi amma yanajin akan shukurah saide kome zai faru ya faru masallaci ya nufa da niyar ana tashi zai dawo

End of Chapter 52Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next