Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 121 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 Reading now Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Natsaneki yau zan kasheki saboda inason Sardauna fiye da tunaninki , ina kishinsa sai kikazo rana tsaka kika am shemun mijina idan yana cinki kuka yake da ihu niko kamar yana cin jaka ke bama haka ina bakin cikin kin fini komai na 'ya mace shiyasa nace masa ya zaba tsakanin ni dake,yace ni yake so bai taba sonki ba ya tsaneki shine zai kashi ki da hannunsa."
Cikin kaduwa da bacin rai zee ta kalli nisha.
"OK nagode amma ke baki isa ki kasheni ba saidai mu kashe juna,kuma wlh karya kikeyi Sardauna bazai taba kasheni ba ni nasani saidai idan wani Abu kika bashi yasha to na yarda kuma ki sani a yau saidai ke ki mutu ba niba."cikin fusta nisha takai hannunta zata yanki zee da reza tayi sauran gocewa ta kifama nisha wani gigitattun maruka guda uku Wanda nan take hancinta da bakinta ya balle da jini.

idanunta sun rufe wani mahaukacin bugo take ma nisha saida da ta kwantar da ita suka fara kokowa akan rezar zeey ta amsheta bayan ta yanke ahannu a fuskar nisha take yanka reza baji ba gani.
Nisha tace"gazaguri ka zo mana."ta fada tana ingije zee daga kanta wacce duk ta gama yanketa a fuskarta.
Zeey zata kifa rufda ciki Sardauna ya dauketa cak.
Zeey kuwa ta Riga ta haukace Sam bataji bata gani ta shiga yankama Sardauna reza tana dukansa ta ko ina tana zaginsu uwa uba.
Sardauna hankalinsa yayi mugun tashi saboda Sam ya rasa yada zaiyi da zee sosai take yankansa ahannu ga cikin jikinta yada ya fito sosai yarasa ya zaiyi.

Nisha tace"wai bazaka kashe wannan mai zuciyar kafiran ba sai taga bayan mu ni dakai.
Rungumota Sardauna yayi ta baya yasa mata karfi ya amshe rezar.
Ya dan tunkuda ta gefe ya zaunar da ita tako mike aguje tayi kan Sardauna yayi baya da gudu.
,yace"nisha wlh wannan yarinyar idan muka yi wasa zata ilatamu ki kasheta da hannunki zaifi."
Nishama ganin zeey ta nufi kitchen yasa hankalinta tashi,Sardauna yabi zeey kitchen tana rusar kuka tana neman abun bugawa yayi dam ya sungumeta ya rungumeta"Baby ki yafemun ceton rankin nazo gashi kin yankeni kin yanki kanki pls ki nutsu Yayanki zai ceceki ko incema na ceceki.
Dukansa na fara ina kuka"Yayana kaji abinda nisha tamun Ashe duniya haka ta lalace..bakinsa ya Dora anata yana tsotsa.
Shiru baby muje kiga yada za'ayi miki da ita."ya fada yana gyara mata kwanciya jikinsa ta ririkeshi tana rikitaccen kuka haka suka fito.

Nisha ta kura musu idanu"wai kai me kake nufi zakayi abinda nasaka koko kwartanci zakayi da matar aure."
Sabke zee yayi ya kalleta Baby ki tsaya inda na ajiyeki."ya fada yana tafa hannuwa gazaguri ya fito da kayan Sardauna sak yana dariya ya nufi gun Nisha.
Amugun tsorace zee ta kalli Sardauna da gazaguri jikinta na tsuma sai yanzu ta gane Sardauna kirki ne take tare dashi ba gazaguri ba.
Da hannu ta nuna Gazaguri"kaine kaci amanata ka fada masa har kukayi sauyan kaya ni zakawa haka.
Bushewa yayi da dariya"hajiya Aisha aikine fa na kudi kinban dubu dari shi kuma yabani 1 million ajinki zanbar nashi nayi naki kisa fa zanyi shikuma ceto rai zanyi ga kudi haba taya zan kashe rai a dubi dari ga inda zan oeto ran nera million daya ai mu sana'armu batada amana gashi har na tuba ayau daya zan Ja jari da kudina bayan na koya miki hankali nacici uwarki.
Nisha wani irin jirine yake dibarta jikinta na kerrrma zuciyarta na mahaukacin bugawa
Zeey jikinta ko ina rawa yakeyi ta isa gurin Sardauna ta fada jikinsa tana wani irin kuka"Yayaan Sardauna ina sonka ina kaunarka gashi za'a kasheni saboda kawai kaima kana sona."ta kai karshen maganar tana sulalewa zata zube asume Sardauna ya tarota jikinsa"Babyna nasan dama Saki suma zakiyi abinda yafi haka Najib fito.

Sai ga naji ya fito rike da waya yana daukan duk abin da yake faruwa.
Sardauna ya dauki zee ya rungumeta yana shafa kanta"Najib ina fatan ka dauki abinda yake faru tun daga farko har karshe."na dauka bro.
OK kaci gaba da dauka. Nisha nagode da irin abubuwan da kikayi inaso kisan wani abu shekaran jiya bayan naje gidan misalin karfe takwas an ki Rani awaya na nufi part dinmu na iske arufe to inajin mantawa kikayi da ina yawo da key dan wanda kika rufe na najib ne saidai kin manta tunda kikaga key jikin kofa kinsan meshi na kusa amma idanunki sun rufe kika rufe daga waje alhalin Najib na ciki baki saniba.
To lokacin da na bude ina waya Najib yazo da gudu ya kama hannuna yace nayi shiru muje naji abin tashin hankali,mukaje muka labe kofar dakina naji duk abinda kike fada wani kuma Najib ne ya fadamun.

Saboda tsabar kaduwa da razana sai da na fadi k'asa zaune , Najib ya kamani muka shiga dakinsa ya rufemu sai bayan da kika tafi muka fito.

Duk inda kike tunaanin ana shiga tashin hankali wlh nashiga dauriya kawai nakeyi badan naji da kunne na ba da wani ne zai fadamun kin aikata hakan wlh sai na yanke masa bakinsa fit duniya abin tsoroce nisha kin bani tsoro amma na hana Najib ya fadama kowa saboda kar abata mana bikinmu.
Sai yaune da safe na dauki lumber mutimin awayarki,na kirasa ina masa tambayoyi da farko yaso kawomun cikas nace masa dan guntun aikine akan 1 million idan zaiyi jikinsa na rawa yace zaiyi nasaka ya iskeni hospital muka gama magana yace tabbas kinsaka sa ya kashe zainab akan dubu dari.

"Yake cewa har mask kika saka aka miki ta roba mai irin fuskata saidai bansan inda kuka sami makuddan kudi hakaba har kika iya shirya wannan abubuwan gashi burinki bai cika ba kin rasa abubuwa hudu masu mahimmanci ayuwarki.

Na farko kin rasa haihuwa har abadan na biyu kin rasa zainab na uku kin rasa daraja da mutumci na hudu Wanda kike abin dominsa wato Sardauna Aisha inaso ki sani tun lokacin da kikasha magani domin kuntatama Abuleta kika rasa maiharki sai Abu na biyu yanzu zakiji shi Aisha ni Sardauna na sakeki Saki daya na sakeki Saki biyu na sakeki Saki uku.

"Na tsaneki tsana mafi muni bana fatan ko saman titi Allah hadamu dake ni bazan dokeki ba wannan abubuwan da suke bibiyarki kadai kashine ga dangi zasuga abinda kika aikata kunyar duniya ma ta isheki kije can ki tarda Allah na jiranki sai kimasa bayanin kashe dan cikin ki da kikayi da gangan."
Ihu nisha ta kurma"wlh Sardauna wlh baka isaba ina sonka." tayi kansa Gazaguri zai riketa Sardauna yace"barta ta karaso tana zuwa tana kokarin cakumarsa yaja baya.

"Ni namiki Nisan da baki isa ki taba jikinaba Gazaguri inaso kai mata dukan mutuwa ka nakasa yar iska."ai bai rufe baki ba sukaga ta yanke jiki ta fadi da babu alamun rai ajikinta.

Sardauna yace Najib darajar tana yar uwarka zaka iya kaita hospital ka kirayi danginta suzo idan tana da sauran rai.
Ah haba bro wlh ni bazan kaitaba."Sardauna yace "wlh kanina bazan matsa makaba ni na tafi ceton ran matata."ya fada yana ficewa a parlon.
Najib na biye dashi.

Gazaguri ya bushe da dariya ya kalli nisha yana hadiya miyau.
"Wlh duk da na tuba sai naci ki zan kaiki hospital inyaso na tafi jigawa na nemi sana'a nabar daba nasaki gidan haya".

Ba bata lokaci ya cire wandonsa ya janye siket dinta ya cire mata pant ba bata lokaci ya daga kafafun nisha ya zura mata hajiyarsa yana sukuwa samanta sosai yake cacakarta iya ihun dadi yana cewa"zaki aureni wlh abinki ba laifi ga ruwa yada yake zungurarta da kyau shi yasa ta farfado taji ana hakarta da kyau amma taji Sam bata kai ta Sardauna girmaba Sam batajin yada take so amma Sam ta kasa musa masa saima nishin dadi take tana Kara ware masa kafafunta yana Kara tura mata tanajin dadin ihun da yake mata dan tanason hakan shiyasa ta bashi hadin kai tana kukan dadi tana cewa"ka danna taka bata da girman ta Sardauna shi har wuya yake turamun pls danna sosai."Kara kaimi yayi yana Kara tura mata suna ihu tare.

20 minute yayi release tace ya Kara mata bata gajiba yanada dadi kara zura hajiyarsa yayi yana haqarta tana ihu.
10 minute sukayi release tare suka kamkame juna kusan minti biyu ya saketa ya Mike yanasa wandonsa ya kalleta.

Da gaske zaki aureni wlh naji dadinki sosai."hawaye sun wanke ma nisha fuska ta kallesa.
"Yanzu zinace mukayi dakai kuma na rasa kowa nawa narasa Sardauna narasa mahaifata bazan haihuba tir da halina nacuci kaina naci amanar kauna na cuci kaina na cuci zuri'armu nabar abin kunya tir da halina natsani kaina da rayuwata narasa Sardauna sonsa ne ya jamun wannan abin kunyar zee baby ta soni ta kaunaceni ta hadani aure da Sardauna badan yana sona ba ya amsheni ya bani gata da kulawa fiye da auran soyayya amma kaddara da ta rabata mesonta aka aura masa ita na kasa hakuri muzauna Allah ya isa tsakanina da ma'alumah ta kaini ta baroni.
Kai kuma meyasa kaci amanata." Bushewa yayi da dariya"ai kema amanar kikaci so kinga ai ba wani Abu bane.
Yanzu zaki aureni ko bazaki aureni ba.?
Nisha ta rigada ta kaudaitu dashi yanzu haka sha'awarsa ta bijiro mata bai tantance ba yaga tayi tsirara tazo gabansa tana cire masa wando tureta yayi yaja baya da gudu yace"wlh bazaki kasheni ba kuma wlh bazan sake zina ba idan zaki aureni kawai muje gidanku."fashewa tayi da kuka tana binsa yaki jiki ta yaken ta fadi asume.
"Aisha zan miki amma kibari na aureki wlh ban taba zinaba sai yau." ya fada yana sa mata kayanta ya ciccibeta ya fito da ita ya nufi yar akwalar motarsa ya sakata ciki ya figa yafice da gudu yayi hospital.

End of Chapter 121Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next