Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
ummi Raiyan ce zaune yaranta sun kewayeta suna nuna mata dinkin ankon bikinsu sai dariya take.
Zee ce ta shigo da sallama masha Allah nace tayi jiki madedeci tsaf ta kara wayewa fes da ita kana ganinta kasan jin dadi da kwanciya hankali ya baibayeta.
Fahad ne ya mike da gudu ya rungume zee yace"Anty kalli dinkina.
Zee daukarsa tayi tana nishi tace"wai inba niba daukan kato dan shekara tara"ta fada tana karasowa gun ummi ta ajiyeshi tace "Fahad tsaya ina dawowo zan duba dakyau."ta fada tana zama jikin ummi tace "ummina ina Abun Baba tazo nan"ummi tace"Baby wai yaushe zakuyi hankali ta yaya saki bar yarinya karama tana fitowa tazo ita daya to Wlh ki tashi tun kafin Babanta ya dawo"zee ta dafe kai tace"ummi wlh Abu tana bani ciwon kai yarinya karama sai fitina da barnar tsiya wlh ummi bakiga barnar da tayi mun ba yanzu shine ta nemi maboya kafin Baban nata yazo."ummi tayi murmushi tace"hamm ki taba kiji abinda kikamun ko wlh babu wanda zainab ta bari harma sotake ta fiki meyasa bata bi yan uwanta can gida ba kuma su Rabia yar dakinta tana ina tayi barnar."zee tace "ummina nifa ina zaune aparlo ina waya dasu Abu Rahman tana jikina kinsan iskancin tafa ta ciro nonota tana tsotsa sai ta saki naga ta nufi sama zatona bacci zatayi ashe uwar barna taje d'akina tayi wlh duk wasu turarukana ta fasasu da kayan kwalliya da mayuka tajuye komai ak'asa dinkina na anko wlh bansan inda ta samu rezaba duk ta ketasu ta fasa madubin dressing komai ummi Abun Baba ta batamun wlh uwarta zanci barima naje wlh Rabia Wlh itace zata boyeta."ta fada tana mik'ewa.
Ummi tayi dariya tace"da kyau"zee baki ta zumburo tace "Minal zo muje ki nemo min ita naci gidansu wlh sai ubanta ya biyani."ta kamo hannun Minal kanwarta mai kama da ita sak suka fice ummi ta bisu da dariya.
Razeena tace"ummi wlh Abun Baba bata ji ko kadan"ummi tace "ai ku kunaji ko"
Zee suna fita tana rike da hannun Minal har suka fice daidai get din gidanta ta hango Sardauna tsaye Cikin arniyar mota baka sudik yana horn kafin su iso har ya shige ciki,baki zee ta ciza.
Zee tana shigowa ta tsinkayo Sardauna ya d'aga Abu yana shillata tana dariya ta makalkaleshi zeey ta tsinkayo ta boye kanta kirjin Sardauna tana cewa"Babana boyeni ga momyna dukana zatayi wai dan nayi mata barna" Sardauna ya juyo ya hango zee ta nufosu tana kwakwabe fuska ta saki hannun Manal.
Sardauna ya bushe da dariya ya kara manne Abu jikinsa da gudu ya nufi part din megadi mijin Rabia wanda Sardauna ne ya musu aure yanzu haka yaransu uku.
Sallama yayi ya tsaya daga kofa.
Rabia ce ta leko taga Sardauna kafin tayi magana yace" Rabia amshi Amanar Abun Baba zan dawo yanzu na amsheta."Amsarta Rabia tayi suka shige Sardauna ya nufi gun zee yana cewa"Oyoyo Baby Qalbina daga ina cikin uwar rana haka Minal maza jeki gun Abun Baba kuyi wasa inko kika tabo ta ta roshe miki kai To ba ruwana."da gudu Minal ta nufi gidan megadi.
Zee saboda haushin dariya da Sardauna yake mata kuka ta saka masa ta nufosa gadan gadan da gudu yayi ciki saida sukazo kofar parlo ya sumgumeta ya goyata abayansa tana dukana yana dariya ya nufi saman bene da ita.
Suna zuwa bedroom dinsa ya kaita.
Tace"muje kaga abinda tayi mun."Sardauna daukar Zee yayi suka fito yana cewa"oh my God yau Abuna ta tabo rigima muje na gani...ai bakinsa ne ya tsaya cak.
Ganin irin ta asar da yaga Abu tayi,danne dariyarsa yayi ya nufi gado da ita ya kwantar da ita ya haye samanta ya tallabo kanta suna kallon juna yana shafa fuskarta yace"Habibiyata ina sonki ina kaunarki ina tunanin na fara sonki ne tun ranar da muka hada jiki dake a Kano dirowarki k'asar Nigeria daga saudiya saida nayi kuskure sai daga baya na gane ashe tun kina karamarki nake sonki ki yafemun azabar da na gana miki wlh duk cikin so ne da azababban kishinki nama dan uwana karane saboda naga shima yana sonki ni kuma na kamu da ciwon zuciya Allah sarki ashe Mahbeer ba mai dogon kwana bane a duniya."ya fada yana hawaye.
Zeey ta rungumeshi gam ta tallabo kansa idanunta sun ciki da kwalla tace"Yayana pls karkayi kuka wlh ni bansan tun yaushe na fara sonka ba saidai nasan dashi zan rayu dashi zan mutu ina rokon Allah yabar mun mijina uban 'ya'yana abin alfaharina yau Nice na haifama yara shida gaba bansan nawa zan haifama ba i love you My Sardauna nah." Ta fada tana masa wani irin kallo wanda ya kusa zaucewa.
Yace"Qalbina yaranki fa su da gidansu sai bayan biki zamuci amarcinmu na baki ajiyar Baby pls Qalbina karki dokarmun My Abun Baba zan biyaki ayau wlh gobe ya war haka anyi miki dinkin ki bani nono nasha kuma da can na danyi sai na kaiki gida ghaisha ce ta turoni fa na kai ki wacce zata miki kunshi da kitso tazo"baki ta b'are zata fashe masa da kuka yayi caraf ya had'e bakinsu ya tura masa harshensa tako kama tana tsotsa shima yana tsotsar nata yana juye mata yawunsa tana hadiya yana murza breast dinta.
Wani irin kissing sukewa junansu kamar zasuci juna suna shafar juna kafin wani lokaci sunyi fatali da kayan jikinsa suna lasar sassan jikin junansu har Sardauna ya shige gidan dadinsa yana zura mata bananarsa atare suka sauke ajiyar zuciya suka kankame junansu atare suka furta "Wayyo Allah!! dadi kashemu."
Yana fara sukuwa samanta yana zuba sambatu zee cikin shashekar kukan kissa tace" My Dr Sardauna nah wlh dole yau zan fadamaka yada kake da...caraf ya kame bakinta yana tsotsa bakinsu Cikin na juna yace mata"Qalbina rike sirrinmu Kar Rahma taji labarin ya isheta haka ta kara gaba taje *Aunty Rumaisa* tana jiranta ta dauki labari mai sakarkiya mai gigitarwa mai fadakarwa da nishadantarwa da kuma soyayya mai wuyar fassarawa sai dai Ladingo inaso ki sani ni bana hada soyayya zee Babyna da kowa Oya malama tafi ki bamu guri idan aka jima kunnanki bazai dauki abinda zan fadawa zee Babyna ba ko wanda zata fadamun ki gashemun da *Abdallah* da Shaheed da kuma babban yaya Al'ameen sannan kicewa Abdallah ya kasance jarumi kamar Sardauna ta fanni komai ba wanda zai masa kallon yaro duk naga yanaso ya shallakeni a komai amma bazan yarda ba. Sannan kicewa *Aunty Rumaisa* ta kula tana cikin gararin rayuwa ma'assalam."ya fada yana haqar zee...ai aguje na fito daga ma boyata dama sauraransu kawai nake ban kallesu ba...✍🏻🤗🤗🤗
*Alhamdulillahi nan nan nakawo karshan zee baby Abinda na fada daidai Allah ya bamu ladan harku kuskuren da yake ciki Astagafirullah Ya Allah ka yafemun*
Sai mun hadu cikin sabon book dina mai sunan *Aunty Rumaisa* wanda labarin yasha banzan da Sauran books dina na baya wannan rikita rikita da sarkarkiyar soyayya mai tsayawa zuciya da cin amana da ban tausayi sai cikin *Aunty Rumaisa* wanda zaku karanta shi a nera dari biyu kacal👌🏻 karku manta salon na daban ne akullum burina na baku kalar labari mai kayatarwa insha Allah cikin satinan zaku ga Free page Nagode Nagode Nagode da kaunar da kuka nunamun ta hanyar sayan zeey Baby😍😍😍😍
Takuce Real Rahma ummu Fareesa😘
No Editing🤦🏻♀
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.