Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Kwance take saman bed tana nade cikin blanket tana sharara bacci cike da mafarkin Dr Sardauna ya rumgumeta saman faffadan kirjinshi yana mata waka mai dadi hannusa saman breast d'inta yana mulmula mata ahankali cikin Salo mai tsayawa azuciya ta lumshe idanu tana nishi hannuta cikin sumar kansa tana shafawa Nisha ce ta shigo d'akin da gudunta ta fado saman zee baby"my dear tashi dallah kwana biyu nayi missing dinki wlh zabura nayi cike da haushin Nisha na Mike na shagwab'e "haba my dear kin kwafsamun wlh ina cikin wani mafarki ne fa mai bala'in dadi na fada ina lumshe idanuna tsikar jikina na mik'ewa breast DINA sai motsi sukeyi gashin jikina sai yamm yakemun nisha ta dafani "my dear lafiyarki kuwa nutsuwata na tataro na rumgumeta "wlh lfy kawai dan na tashi daga baccine sakinta nayi na sabko na shiga bathroom nan najima ina ina cikin shauki Sardauna kawai nake gani daket na tataro jarumta nayi wanka nafito daure da towel "my dear bakida jiki gaki figigiya dake masha Allah sai diri mai kyau da hips ga uwa uba boobs wlh kiraki na burgeni murmushi nasaki na shirya agagauce cikin Riga da siket yan kanti pink colour sumun mugun kyau cif na daure gashina da ribbon na fesa turare"wow my dear yaufa kin fito balarabiyarki sak wlh kinzama kamar baby "tashi muje parlo yunwa nakeji tun safe da my heart ya kawomun tea fah nasha mik'ewa tayi suka fito sai hirasu suke wasa da dariya ghaisha ce da khalisat a parlo sai nawwara jikinta akwance zee ta zauna ta rumgumota"ummina imiss u dariya ghaisha tayi "me too momy atashi aci abunci Nisha gwara da kikazo kika tasota ai mik'ewa tayi taja Nisha suka nufi kan dining,
Ban garan Aunty amarya ko bayan sun dawo zamanta tayi tace bazata komaba sai dare Asiya tamata sallama ta tafi itako tanan sai bayan sallah isha tayi shirin tafiya uwarta ta kara jadada mata yada zata kula da sharunda da malam ya fada mata, zaune suke aparlo zee da Nisha da khalisat sai hira shirme zee take musu hafeeza sai dariya take musu yada nisha ta biye mata Mahabeer ne ya shigo da sallama zee ta Mike ta tarosa harda riko hannusa "my heart wlh nayi missing d'inka "my zeena nima nayi missing d'inki sosai da fatan kina lfy? " lfy lau zama sukayi nisha ta gaishesa da su hafeeza ya amsa fuskarsa asake "Ya Mahabeer bari kaga pic d'in da mukayi nisha bani wayata idanu ta zaro"au kina nufin baki dauko ba wlh tana part d'in Daddah harata nayi na Mike "Ya mahabeer tsaya na amso da gudu ghaisha ce ta fito ta zauna mahabeer ya koma kusanta ya zauna yanama zee magana ta tsaya amma ta fice da guda"Allah my heart sai na amso akofar parlo tajita tayi karo da mutum male male ta fada saman faffadan kirjinshi wani irin mugun shock ne ya debesu atare zuciyoyunsu suka buga atare da sauri tana k'ok'arin janyewa shima yana k'o'karin janyeta kansa ya kauda ya tureta ta fadi k'asa ya shige parlo mik'ewa nayi raina ab'ace amma sanin bamu harakar juna yasa nayi hakuri dan shma da dane sai ya mareni ya shigar dani jikinsa na shaki kamshinsa haka na nufi hanyar gidan Daddah kamshinsa ya dagamun hankali jina akirjinsa yasa tsikar jikina mik'ewa ga kasala amma Dole na basar ina shiga na dauko wayar na dawo part d'inmu kusan mahabeer na zauna shiko yana jikinta ghaisha sai kansa take shafawa tamkar wani dan jariri yamun mugun kyau Ya Mahabeer nashiga nunawa pic d'inmu ina dariya ta karfin hali asace nake kallonsa ko kallon inda nake bayayi haka yasa nima na daina masa kallon sata na shiga sha'anina khalisat kuwa ta zuba masa idanu tamkar zata cinyesa sab'anin nisha da Allah ya samata mugun tsoron Sardauna sam bata iya zama inda yake yanzuma jitake ta takura su Daddy suka shigo da sallama shida Aunty amarya zee baby ta dago tana dariya "Oyoyo Daddy ai tanakai kallonta ga Aunty amarya ta Mike zumbur jikinta na karkarwa idanunta suka rikide sukayi jajur da gudu tayi kan Aunty Amarya "Wallahi baki isa ki shigo mana da wannan masifar ba Aunty Amarya tanajin haka tayi kofa da gudu jikinta na rawa zee beby kafin ta cinma Aunty Amarya ta fara ganin duhu luuu tayi zata fadi kafin ta isa gunsu Mahabeer da gudu yayi kanta itako Aunty Amarya tuni tana kofa tana zaro idanu duk abinda ake Sardauna ko kansa bai dagoba ko ghaisha da tace ya dagata kansa ya dauke saman cinyarta ya Mike ya ficiwarsa daga parlon Mahabeer ya tarota jikinsa ta zube tana buge buge "wlh sai nayi maganinta muguwa ghaisha ta karaso gunsu tana mata Addu'a kamar yada Mahabeer yake mata Daddy ya iso"Wai me ke faruwane da momy Mahabeer yace Daddy Aunty Amarya ce............✍🏻
💃🏻Yar ilu ce🌹
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻21*
....atatare suka fita Mahabeer da Aunty ya dauki hanyar kamfaninsu itako ta dauki hanyar gidansu ranta fari tas take tuki nanah na mata surutu sai dariya takeyi akofar gidansu ta tsaya wani gidane me soron kofa kana gani kasan kwaskwarima ce yasha parking tayi tafito ta safke nanah ta rufe motar suka shigo tsoron kofar atsakar gida ta isko mamarta da Asiya "kai kawata amma samun aminiya irinki sai antona yanzu nabiyo na ajiye nanah na tafi gidanki muwuce wata yar dattijuwar matace ta washe baki "yaran albarka kuyi yada kukeso gidan mazajanku ku murza kambunku ahannu nima naci zamanina Mariya mahaifinki har yamutu idan nayi kurtu baya tsallakewa dan haka kema lokacin yayi da zaki kama mijinki uwar gidanki tazama shara ita da 'ya'yanta yazama baya ganin kan kowa da gashi sai ke wlh ina mamaki nifa mahaifin kafi boka malam kafi madubi shine yamun aiki sama da shekaru ashirin naci karena babu babaka amma ace har yanzu burinki bai cikiba aure wajan shekaru bakwai haba ai yaci mu yashesu muma mushege daula bushewa sukayi da dariya mariya taje ta rumgume mamarta "wlh hajiyata kibari komai yakusa zuwa karshe baza'ayi irin na Abban khalisat ba duk dukiya Ashe ta banki ce yaci bashi har muka kasheshi abanza ai wlh inajin takaici har yau sai na tsinewa Alhaji Musa albarka kara da kiyashi Muke Asiya tayi dariya tace daukar marar sani wlh nima tayaki nakeyi amma kibari wannan zamu yashi arziki kamar yada nake nan ina tande Haruna hajiya tace"Allah muku albarka ku tashi ku tafi nanah zo ki zauna gun kakarta ta nufa ta zauna suka miki suka mata sallama suka fito mota suka shiga Aunty amarya taja suka kama hanyar gun malam boka
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Sanadin Son Ki Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Search across the available chapters.