Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 122 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 Reading now Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Bangaran su Sardauna suna fitowa hospital suka nufa har Najib.
Suna zuwa Sardauna ya ware mata daki na musamman ya shiga bata temakon gagawa yajima kafin ya samu ta farfado ya shiga duba lafiyarta da ta babynsa jinin zeey ya hau sosai shiyasa Sardauna hankalinsa ya tashi ya shiga hada maguguna ya yasaka a drip ya d'aura mata sai bacci take duk yan mintina sai ya duba yaga ko ya fara sauka cikin ikon Allah ya fara sauka dalilin baccin da take hankali kwance.

Ahmed ya kira ya fada masa zainab ba lfy bazai sami damar zuwa dinner ba.
Ya aiki Najib yaje can gidansu ya dauko masa wasu kayan ya saka yana rungume da zee dinsa ya kirayi ghaisha ya fada mata komai dama ta sani tun safe ya gaya mata dan ko zee da Sardauna ya dauke agaban idanunta dan tasama zee idanu sosai.

Canko bangaran Amare da angwaye anyi dinner sosai anci an cashe sai magarib aka tashi daga taron cikin farin ciki da anashiwa dan Sardauna ya hana afada zee bata lfy dan kar yan uwansa su tada hankalinsu.

Misalin karfe takwas aka shirya kai amarya gidanta tana duke gaban Daddy da ghaisha tana kirtar kuka saboda nasiyyar da suka gama mata.
Maryama da Saudatu suka kamata suka fita da ita tana kuka ghaisha ma kwalla take haka tana kallo suka fice da ita suka fito motocine ajere har guda hudu aka shige da ita suka tafi.

Unguwar Hamada carpet naga anzo wani hadaddan gida dan madedeci mai masifar kyau.
Ban gama tsirewa ba saida aka shigo parlon naga yada Daddy ya kashema yarsa kudi.
Bedroom dinta suka nufa wani royal bed kira itali mai masifar kyau suka zaunar da ita har yanzu kuka takeyi"maryama tace ai kukan ya isa haka mu zamu tafi Ihisan ku zauna har angwaye su zo Hafeeza ki kasance mai biyayya zakici riba kinga yar uwarki ita an tsameta daga dangi gwara ke.
Saudatu ma nasiyya ta mata zainab ta rungumeta tana kwalla maryama ta janyeta suka fice.

Can gida kuwa bayan tafiyar su Hafeeza Daddy yace"Khadija ina momy har Sardauna da Aisha nifa banga kowaba kuma ance basu je dinner ba."ghaisha tace suna asibita batada lfy."
Azabure daddyn ya Mike yana fada"khadija kin sani baki fada mun ba tun yaushene..?" yi hakuri abin akwai tashin hankali aciki babba ni wlh bansan me zan ceba abin akwai kunya."kamata yayi ya mikar da ita yana rike da hannunta suka fito bai damu da sauran jama'ar da suke kallonsu ba.
Nanah da Nawwara suka biyisu ya buga musu tsawa"ku koma ciki sauran mutanan naciki cinyeku zasuyi.

Da gudu suka koma ciki.
Najib ya nufi gurinsu daddy.
daddy yace"muje ka kaimu hospital."Najib bai musaba ganin Daddy ransa ab'ace yasa yayi shiru da bakinsa ya bude musu mota suka shiga baya yaja suka nufi hospital.
Bangaran Sardauna abin tausayi yakasa matsawa ko ina sai sallah kadai take ta dashi ya rufe wayoyinsa.
yana rungume da zee zuwa yanzu drip na uku ne ya saka mata da ta motsa fizge fizge ne take sai ya ririketa yana tofa mata Addu'a.

Yanzu ma fizge fizgen ta fara yana rungume da ita.
"My babyna kiyi tawakali pls ki dawo haiyacinki kin tayarmun da hankali kina neman kashe kanki wlh nafiki jin zafin abinda tamana."idanu ta bude bakinta ya mata nauyi.
Fashewa tayi da kuka tana rirrike Sardauna,muryata can k'asa bata fita ta kirasa"Yayana meyasa yar uwata zatamun haka saboda kai meyasa taso rabani da farin cikina meyasa kodan kaima lokacin na rabaka da farin cikinka mashakura shiyasa Alalh ya jarabeni ta wannan hanyar Yayana ina sonka har bansan iyaka ba meyasa Aisha taso rabani da jigon rayuwata Yayana kana sona? ka amsamin don Allah Hubbina."face dinsu ya had'e yana shashekar kuka yana shafa bayanta bakinsa na rawa yace"Wallahi Allah ina sonki Qalbina da ta kasheki yau Allah nima mutuwa zanyi ina kaunarki Qalbina yau kin bani tausayi kalli yatsarki yada kika yanke nima kzlli duk kin yankeni."ya fada yana kamo hannunta yana hura maya iskar bakinsa.
Yace"ki yafemun tsawar da na miki duk dan na badda kamane karta gane kema karki gane ki kasa cimun uwata."ya fada yana dago kanta itama kukan take ta kamo fuskarsa ta kura masa idanu kafin ta dora bakinta saman idanunsa tana tostse hawayen fuskarsa tana bude fatar idanunsa tana lasa.
Shima idanunta yake tsotsa yana hadawa da gashin idanunta yana shafa kitson kanta.
Janye kansa tayi ta tallabo kansa sosai tana hawaye ta janye rigarta manyan breast dinta suka baiyana kyam atsye ya wani ciko dam ta saka masa abaki ya ko cafke ya fara tostsa yana sabke ajiyar zuciya ta rungumeshi sosai tana shafa kansa da fuskarsa zuwa bayansa tana zubar da hawaye har rike masa take irin na jarirai ya dage yana tsosta sosai ya narke mata ajiki ya lumshe idanunsa tana aiki bubbuga bayansa da shafa kansa.
Ringing din wayarsa ne yasa ya bude idanu yana tsotsar abinsa.
Hawayen fuskarta ta goge tace"Hubbina ka saki ka amsa waya idan ka gama sai kaci gaba da shan abinka pls." sakin na bakinsa yayi ya kamo gudan yana tsotsa yana jin dakin ruwan da yake tsotsa.
"Pls Hubbina Babyna ka saki ka amsa waya."ta fada tana lumshe idanunta.
Saki yayi yana yamutsa fuska ya mike zaune ya dauki wayar ganin sunan Daddy na yawo saman screen d'in wayar yasa ya dauka ya kara akunnesa.
"hello Daddy"kai Faisal banason rainin hankali fito gani cikin hospital meke faruwa ne..?"daddy to ganinan zainab ce ba lfy." OK fito."ya fada ya kashe Kiran.
Sardauna ya sauko daga saman gadon"Baby Qalbina shige cikin bargo maza kiri ka rawar sanyi da sambatu yada daddy bazai mun fadaba dan na saki jakar mata kinjin Autar Sardauna pls."ya fada yana langwabe kai.
Hawaye ya wanke mata fuska tace"Hubbina karkayi nisa dani pls ina bukatar gumin My Sardauna nah yanzu da ka tashin daga jikina komai da nisha tamin ya dawo sabo."ta karasa maganar tana kecewa da kuka.
"Oh my god Oya zo na rungumeki mu tafi tare bari kukan Sahibata taho gurin mijinki Babyna."ganin da gaske zai dauketa yasa ta shige cikin bargo"jeka nayi shiru." kinyi Alkawali Babyna.? Kai na daga masa.
Kai ya girgiza ya bude dakin ya fita ya dubo su daddy.............. ✍🏻

No Editing🤦🏻‍♀

*14/February/2020*

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*Book 2 👉🏻18*

...Sardauna yana fitowa ya nufi hanyar Office dinsa.
nan ya hango ghaisha da Daddy ya karasa gunsu.
"Daddy sannuku muje ciki." Daddy bai yi magana ba suka bishi har dakin da zee take.
Suna shiga ghaisha da Daddy suka nufi bakin gadon.
Ghaisha ta janye bargon suka hada idanu da zeey.
Mik'ewa zaune zeey tayi ta fada jikin ghaisha ta saki kuka.
Daddy yace"Momy kiyi hakuri sannu jikin ne Allah ya raba lfy."ghaisha ta ringumeta tana buga bayanta.
"Momy sannu Allah zai saka miki.
Sardauna ya kalli Najib yace"ka fada musu komai ne.?" Bro ban fadaba."bakin gadon Sardauna ya isa ya zauna.
Ghaisha tana rungume da zeey.

Daddy yace"wai meke faruwa da kuke binne binne bakuson sanar dani."Sardauna yaba Daddy wayar" daddy ku kalla da idaunku yafi afada afatar baki." Amsar wayar daddy yayi ya fara kallon diramar da akasha da Nisha.
Yana tsaye saida ya zauna dabas saman gadon.
Ghaisha ta leko tana kallo hawaye ya wanke mata fuska ta kalli Sardauna"yanzu Aisha ce ta aikata haka kuwa.
" innalillahi wa'innahilahir rajiun!!
Daddy yace"Faisal meyasa kayi saki uku.? yanzu tana ina Aishar.? Sardauna kansa ya sadda baice komai ba.
Ghaisha tace"idan momy taji sauki yanzu mu tafi gida kawai."dubata Sardauna zee Sardauna yayi yaga jininta da ya hau ya sauka amma ba duka ba.
Ghaisha sai mun kwana zuwa gobe insha Allah."Daddy yace ''kuyi zaman ku ka kula da lafiyar momy har zuwa goben , mu zamu tafi momy Allah ya baki lfy."kai zeey ta daga.
Ghaisha ta kwantar da ita ta lulubeta ta mike"momy yanzu Najib zai kawo maki abunci kinji kiyi hakuri."kai zeey ta daga. suka mata sallama da Addu'ar samun lfy suka fito.

Sardauna har gurin mota ya rakasu daddy baya iya cewa komai bakinsa yayi nauyi.
Saida suka tafi Sardauna ya dawo ciki gun zeey ya dauketa ya nufi toilet kafin Najib ya kawo mata abunci.
Wanka ya mata tas ta dauro alwalla suka fito.
Ya saka mata kayanta ya yane mata kanta da mayafi ya shimfida mata darduma tayi sallah azaune saboda jikinta babu kwari.
Bayan ta gama ya dauketa cak ya rungumeta suna zaune yana mata tausa da lallashi har Najib kawo musu abunci.
Bayan ya samu taci mai dan yawa daket shi coffeen kadai yasha.
Ganin dare ya fara ya kashe wayoyinsa suka kwanta yana rungume da ita yana mata kalamai masu dadi da shafa kanta har tayi bacci,Sardauna kuwa daket yayi bacci dan yau yana cike da mamakin dan adam Asuba ta gari Sardauna.

Bangaran su Daddy kuwa suna zuwa gida ya rinka kiran yan uwa yace gobe da yamma kowa ya hallara akwai taro.
Bangaran gazaguri kuwa hospital mai zaman kanta ya nufa da nisha cikin gagawa aka amsheta domin ceton ranta.
Kusan awa daya likitan ya fito yama gazaguri bayani ta farfado sai dai tana jin jiki nan take ya nufi gidansu Sardauna yama su daddy bayanin komai kuma bai boye musu komai ba yace yana sonta zai aureta bayan ta kammala idda nan suka tafi hospital din daddy ya biya kudin komai ya kawo yar aikinsu wacce zata kula da ita har zuwa gobe.

Bangaran amare yan Kano sun isa lfy amarya intisar ansha kyau dan dinner sukayi da dare abin sai wanda ya gani su ummi Raiyan da Majidda da umma hauwa sai gobe zasu juyo Katsina.

End of Chapter 122Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next