Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
bangaransu zee baby haka suka wuni dasu hafeeza sunata shirmansu da rana ma ghaisha ta aika musu abunci batada wata damuwa saida akayi sallah magarib suka tafi zee taji babu dadi amma haka ta hakura taje tayi wanka tayi sallah bata fitoba saida akayi isha'i ta shirya cikin kananun kaya ta fito a parlo ta isko mahabeer ko kallo bai ishetaba ta koma can nesa dashi ta zauna murmushi ya Mike ya nufi gunta bai mata maganaba ya kamota" muje kici abunci dukansa tayi" sakeni banaci ko dolene janta yayi da karfi ta kurma ihu tana dukansa da yaki sakinta aikuwa ta lailayo wata uwar kunama jibgegiyarta ta saka masa akirjinsa abinka da karamar Riga tako manne ta harba masa cizo ba shiru ya sake yana ihu dariya zee take harda rike ciki "Allah ko gobe idan ka wulakantani haka zanma kwasheta yayi da mari saida ta fadi k'asa da kallo ta bishi tana dafe da fuskarta" nine kikewa cin fuska haka wlh sai na kara aure kwanan ki shirya mik'ewa tayi cikin masifa ta nufi gunsa tana dukansa da yago tana kuka" wlh bazan yardaba sai ka sakeni bazan zauna da kishiyaba yau gida zani mugu kawai janyeta yayi da gudu ya fice ya rufo kofar daga waje ta kari haukanta ta gaji dakinta ta tafi tashige ta rufo kofar tana kuka wayarta ta dauka ta kira Sardauna tana kuka amma akashe bata samesa ba haka taci kukanta tana Kiran Sardauna" Yayana Sardauna kazo ka fitar dani mahabeer baya sona kishiya zaimun haka tayi ta kukanta har bacci ya dauketa mahabeer ko yana fita gidan Sardauna ya shiga ya jashi suka tafi hospital yama masa, allura Sardauna kokarin kauda tunanin zee yayi cikin ransa dan yasan akwai abunda mahabeer yamata ta masa, kunama shiyasa ya cire layin da take samunsa saboda ba zai jure yawan kukantaba bayan sun dawo kowa ya shiga gidansa mahabeer bayan ya gama shirin kwanciya yaje dakin zee cikin sa'a ya murda kofar ta bude Ashe key d'in da ta murza bai shigaba kofar ya murzawa key ya ISO bakin gadon bacci take tausayi ta bashi gadon ya hauro ya rumgumeta ya jamusu blanket shi kome bayaji game da ita hajiyarsa bata aiki sam itako baccinta yayi nisa batasan ya rumgumeta ba yajima baiyi bacci ba yana tunanin khalisat Sardauna bayan zauwarsa sun jima aparlo kafin suje su kwanta yauma rumgume da juna suka kwana yaso ace tana sallah da ya kwanta da ita dan abukace yake mutika yau maganin sam bai masa aikiba haka yana juye juye har bacci ya kwashesa asuba ta gari
*********************************
bayan kwana bayar yau kwana su zee biyar da tarewa ita da mahabeer basu shiri babu yada baiyiba ya shawo kanta ta tubure masa tunda ya mareta yace zai kara aure ta fita sabgarsa abinda taga dama take agidan kuma bata yarda su kwana tare Dole yasamata idanu dan shakarta yake shekaran jiya iskarta ta tashi yaci bakar wuya kafin su kwanta saida Yakira Sardauna awaya yamasa magiyar duniya yazo amma fur yaki zuwa yace ya kara mata wayar akunnenta zai mata karatu aikuwa yana fara karatun suka haukace mahabeer saida suka masa, jina jina duk sun bubugeshi saida Sardauna yayi dagaske kamar zai fito ta wayar yana karatu da karfi dif suka kwanta ta zube jikin mahabeer sai bacci ya dauketa ya kaita dakinsa ya kwantar da ita ya rumgumeta to tun daga ranar bai sake takurata ba isakanci take masa iri iri kai ya kauda dan yasan fitinar dan yace zaiyi aurene dan kullum yana hanyar gidansu khalisat dashi ake amsar gaisuwa Daddy ya taba iskesa da yaje gaisuwa bisa Dole darajar yar da suka haifa tsuru tsuru mahabeer yayi shiko Daddy baisa, komai aransaba yasan shima darajar nanah yaje khalisat afarin ciki take ta matsu ayi sadakar bakwai mahabeer ya turo magabata inna ma taji dadi tace insha Allah sun tuba, bangaran Sardauna yayi tawakali ya watsar da lamarin zee ya rumgumi zabin Allah wato Nisha kwana biyu ya fara samun sauki babu tarin jini ya dake yasama zuciyarsa jarumta saide abukace yake sosai zee ko kullum sai tayi kuka rashin samu wayar Sardauna gashi mahabeer rufeta yake daga waje babu damar da zata fita wayarta babu lambubin kowa ciki batasan wa ya gogeba ta Sardauna ma dan akanta take gashi babu ta inda zata shiga gun Nisha bare suyi hira Nisha ma ta damu da rashin zee gashi Sardauna bashida niyar cemata taje itako tanajin yauninsa ta kasa tambayarsa kullum Nadiya da intisar sai sunzo gidan Nisha suna kara dorata ahanya yada zata samu Sardauna suna mamakin har yanzu da ko romance basu tab'a yiba duk sun dora laifin kan Neesha ta kuma gamsu tace zata gyara insha Allah,
Da misalalin karfe tara na dare Dr Sardauna ne akofar gidansa yana honr mai gadi ya bude masa get ya shigo cikin gidan a wata a wuleliyar mota rumfar ajiye motoci ya shige yayi parking ya fito ya rufe motar da leda ahannusa anutse yake takunsa mai cike da isa da takama yayi ya hade cikin kananun kaya kofar parlon ya tsaya naga ya saka key ya bude ya shigo ya maida ya rufe da sallama ya shigo Nisha na zaune da katon hijabi fitowarta kenan ta gama sallah isha dan dazu tayi wanka tarbasa tayi ta amshi ledar suka nufi kujerun parlon suka zauna ruwa ta tsiyaya masa ta bashi ya amsa ya kurba "Nisha dauko plate muci dadi murmushi tayi ta Mike ta nufi kitchen ta dauko plate zata zauna ya rukota ya cire mata hijab Riga da siket ne na atamfa "kin fara sallah ne? kai ta d'aga masa cikin jin kunya kusansa ya zaunar da ita ledar ta dauko ta sauye kajine dirka dirka har guda biyu "muci ko na baki abaki kai ta sada ya yaga ya fara ci cikin nutsuwa daurewa tayi tana ci ayangace shide cin abunsa yayi ya more yasha lemo ya Mike ya nufi bedroom d'insa da kallo ta bishi yada yake takunsa kade abun burgewane bata wani ci dayawaba ta kwashe takai kitchen sauran da basu ciba yasa a firji ta wanko hannuta ta nufi dakinta tayi shirin bacci dan yau baccine a idanunta kayan bacci ta saka Riga da wando tayi kwanciyrta tana mamakin yau Dr shi kadai zai kwana sai juyi take saboda ta saba da kwana ajikinsa duk batajin dadi begensa ya taso mata sai lumshe idanu take tayi nisa cikin tunani taji muryasa" Nisha tashi muyi sallah gabanta ya fadi ta Mike cikin sanyin jiki ta shiga. toilet ta dauro Alwalla ta fito tasaka hijabi har k'asa ya jasu sallah raka'a biyu ya kama kanta yamata Addu'a ya mata tambayoyi kai tsaye ta amsa masa duk tanajin kunya murmushi yayi ya kamata ya cire mata hijabi " Oya mu kwanta bata musaba ta haura saman gadon jallabiyar jikinsa ya cire kayan baccine masu masifar kyau gadon ya hayo ya kashe wutar dakin ya janyota jikinsa ya tallabo kanta ya lallubo bakinta ya fara bata kiss Nisha jin wani tattausan lips mai zakin gaske na kissing dinta batasan lokacin da itama ta fara, tsotsar bakinsa ba bai wani jimaba ya zare bakinsa yanajan tsaki itako bataso ya cireba shafarta ya fara ya cire mata Riga ya dora hannusa kirjinta mamaki yayi da yaji ko rabin
hannusa bai cikaba tsakin ya kuma ja amma yaji dadin yada suke tsaya cur kuma basu fiye karamta ba saide busu gamsheshiba haka ya rika murzasu yana tsotsarsu Nisha dadi takeji harda, kuka tana kiransa" wayyo Ya Faisal Ashhh duk ta fice haiyacinta sai sambatu takeyi saboda yada Sardauna yake sarafata wasa yayi wasa takai koluluwar dadi taji Sardauna na Addu'ar Saduwa da iyali aikuwa tace batasan zancan ba ihu take tana kuka da dukansa shiko yayi nisa abinka da Wanda yake bukace jikinsa har rawa yake ya daga kafafunta tana rusar kuka da ihu ya saita hajiyarsa ya danna aganta taki shiga babu hanya saida ya danna da karfi jin wani zumdumeman Abu mai tsawo da kauri ya danna gabanta wani irin ihu tasaki tana kuka dan ba karamar azaba tajiba tamakar ana tsaga gabanta da reza shiko tunda ya shiga aiki kawai yake babuji babu gani yake bugata tun tana kuka da ihun har takasa ta sakar masa jiki tanajin yada yake cacakarta tanajin babu kato mai karfin Sardauna da girman joystick irin tasa idanu ta rumtse tanajin azaba yada yake cacakarta bashi da niyar sabka akanta har hankalinta ya gushe ta daina koda iya motsa ya tsarta dan azabar da takeji shiko cacakarta yake ba dawasa ba inda zaka gane Neesha tanada rai hawayen da ke kwaranyowa daga idanunta na azaba shine zaisa ka gane tana Numfashi amma bata iya motsi............✍🏻
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻36&37* yauma page biyune na hada muku saboda yayi tsawo a page daya amma zan dedeta
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Search across the available chapters.