Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 84 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 Reading now Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

nufi get suka gaisa megadi da me bawa shifka ruwa mai wanki Kafin ya iso Sardauna ya fice aguje direct kofar marusa lowcos ya nufa yana sharara gudu lokaci kalilan ya kaishi kofar gidansu abakin get yai parking ya fito ya tura get ya shiga part d'in daddah ya nufa suna zaune aparlo ya shigo da sallama mairan karfe yace" yau safiyar tamuce daddah tace" lallaifa murmushi ya zauna tsakiyarsu" to yanzu dai ina kwananku? atare sukace" lafiya lau ya Aisha? " tana lfy ya tsufa ku kun tsufama bakubar soyayya ba dariya sukayi ya Mike ni na shiga cikin gidan mairan karfe yace Sardauna Dan Albarka
sannu da kokari kai ya girgiza ya fita ya shiga gidansu da sallama ya
shigo dukansu suna kan
dining can ya nufa" duk ina kwananku daddy yayi murmushi "Dr ya gida gun ghaisha ya nufa ya mata rada dariya tayi zainab da hafeeza suka gaishesa ya amsa yace"zainab ina yayana? " brother yayi bacci Najib yace" bro ina kwana? baki ya tab'e gun tuwusai ya nufa ya gaishesu yaje gun ummi Raiyan" ummi ina kwana zainab bata farkaba ko? " bata tashiba bedroom din ya nufa tana kwance nade cikin blanket ya janyeshi ya shafi fuskarta" my Kanwas tashi ya fadi yana dagota idanu ta
bude ta kallesa" my babyna" my babyna kamata yayi ta sabko"Oya shiga toilet ki fito tafiya tayi ta wanko fuskarta da bakinda Dan tayi wanka da asuba tana fitowa ya saka mata hijabi tana so ta rungumeshi ya kiya ya kama hannunta suka fito kan dining suka nufa ya zaunar da ita ya zauna ghaisha ta hada musu tea ta bashi ya amsa yana bata abaki Dole

saida ta jingina jikinsa har ya gama bata tea da dankali da kwai hafeeza ta kawo maganinta ya bata idanu kawai suka zuba musu kowa yanajin dadin kulawar da Sardauna yake ba zee baby sai fatan Alkhairi suke
Parlo suka dawo ya zaunar da ita gun ummi zata fara kuka ya lallabata ya tafi gun aiki zainab daga ta kalli zee sai kuka saida ghaisha tayi ta mata fada, Neesha bata tashiba sai karfe goma saura tayi wanka da ruwan zafi taje dakinta ta shirya ta nufi kan dining taci kaza iya cinta Tasha tea ta dawo parlo Rabia tazo ta gaisheta suka zauna suna hira sai rana ta koma bakin aikinta Nisha ta kira salma kanwarta tana mata jajan Sardauna hakuri tabata kwantar mata da hankali ta bata shawarwari irin abubuwan da zata rika ci da zai Kara mata ni'ima tunda mijinta mabukacine Nadiya kawrta ma irin shawara da ta bata kenan kuma ta kwantar mata da hankali

✨✨✨✨✨✨✨✨

tunda Sardauna ya tafi hospital bai dawo gidansa ba sai bayan magarib agajiye yake yasa Nisha taime tausa yaje yayi wanka yayi sallah isha ya tafi gidansu yana zuwa cikin ikon Allah ya iske zainab tayi bacci saide sunce Tasha rigimar nemansa tausayinta yasa ya zubar da kwalla yaje ya tofeta da Addu'a ya musu sallama ya tafi gidansa minata cewa take tamatsu zainab tayi Arba'in aba Sardauna auranta Dan ba karamun so yake mataba dariya daddy yake Dan yafi kowa farin cikin hakan Sardauna ko da ya dawo aiki ya kunna laptop yanayi Nisha ta hado masa coffee yasha suna hira sama sama sai kusan shabiyu sukaje suka kwanta yau bai mata komaiba ya rungumeta sukayi baccinsu lafiya ranta fari tas Asubah ta gari,

************************************
Allahu Akbar duniya kwance tashi asarar mairai yau mahbeer ya cika kwana arba'in ak'asa kenan zee baby yau take fita daga takabar arba'in tunda batada iddah akanta wannan kwanaki da suka shude shakuwace mai tsananin gaske ta wanzu tsakanin zee da Sardauna duk da yanzu ya hanata tabashi ko rungumarsa amma yana kulawa da ita sosai matsalarsa daya damuwa taya sai malaketa gashi iyayansu sunce anyi mata miji to abinda ya tado masa da ciwon zuciyarsa kwana biyu kenan atafene kawai yake saboda damuwar dayaga nisha ta shiga gashi tana da ciki bayaso ta shiga damuwa shiyasa yace ta ajiye hankalinsa lafiyarsa lau ya maida hankalinsa kanta yana Nuna mata kulawa shiyasa tayi watsi da batun auran zee tanaba mijinta kulawa duk da har yanzu ta kasa jure bukatarsa amma ta rage raki saboda salma da nadiya suna fada mata gaskiya mutikar bata jureba zai Kara aure shiyasa take daurewa shiyasa ma yake kula da ita sosai Dan ta rage mita da kuka cikinta ya Dan tasa bata laulayi sai cin kaza kamar masifa. bangaran zee haryanzu babu wani alamun canji sauki saide yanzu ta iya magana tasan sunan kowa agidan yanzu tana yarda da yan gidansu sauran dangine fah bata ko kallonsu daga sunzo zata fara korasu wai jaraba anzo kwadayi babu kamar nisha zee ta tsaneta abin sai Wanda ya gani basu barinta ko kofar parlo ta fita saboda takaba sun koya mata yima mahbeer Addu'a tanako yi ta tisa zainab gaba da ummi ko ghaisha da tambaya" ina mahbeer din da suke sawa tana masa Addu'a sai sukwatanta mata mijinta ne ya mutu dariya takeyi Dan Sam batasan mutuwa ba sai ta rika mamakin mutuwa ko ta tisa Sardauna da rigima ya gwada mata mutuwa sai yasha fama yake lallabata tabar zancan Dan idan anyi baki agidan ta kama masifa da jaraba tayi tsaye kansu sai sunbar gidan babu Wanda yake sabketa sai Sardauna shikadai takejin maganarsa Dan maijidda yayar Sardauna yanzu batason zuwa gidan saboda zee maryama ma matar Nuhu dan ita tsoron zee take ayanzu maganin ko yi akeyi da na likitar duk sati sai Sardauna ya binciki lafiyarta ga Rokon Allah sosai akeyima zee Akan Allah ya bata lafiya to lokacine baiba Dan komai nada lokacinsa
***
Yau ta kama juma'atu babbar rana kwana mahbeer 40 daide ak'asa tunjiya aka toya waina kusan bahu biyu Ana rabawa sadaka haka yauma da misalin karfe bakwai na safe akayima mahbeer Sadakar arba'!n Sardauna Ana gamawa ya shiga part d'insu yana kukan rashin Dan uwansa har barci ya kwashesa can gidama cike yake da yan uwa da abokan arziki zee an fita daga takaba tun asuba suka tadata tayi wanka ummi ta gyara mata gashinta ta dauko kaya masu kyau ta bata tasa Riga ce doguwa yar saudiya mai masifar kyau ta fesa mata turare ta yane mata kanta da mayafi ta kamo hannunta suka fito ganin sun mata caa ta fizge hannunta da gudu ta koma bedroom tayi kwanciyarta daket ummin ta kawo mata kayan breakfast taci Tasha magani sai bacci har rana zee bata farkaba sai karfe goma shabiyu tayi wanka duk jikinta yayi sanyi batasan daliliba parlo ta fito su maijidda suna zaune dasu maryama gun ummi ta nufa ta zauna tana hararasu dariya sukayi" ghaisha tace" momy tashi ki kora manasu Neesha tace" my dear barka da rana ko kallo bata isheta ta tashi ta koma gun ghaisha" ghaisha ina my babyna yau baiban abunci ba ni nayi fushi rungumeta ghaisha tayi" kirabu dashi ai zaki kamashi maijidda tausayin zainab ya kamata ta goge kwalla Minata tace" momy barka kinji Allah yasa Addu'ar da kika masa ta kai masa makwancinsa dariya tayi ta nufi gun minata ta zauna" to muje mana makwancin NASA na kaimasa da kaina wallahi dukansu saida yan parlon kuka suka fara saboda tausayinta

Nisha kanta fashewa tayi da kuka ta Mike taje ta rungume zee, itako dariya take musu ta ture nisha ta koma gurin ummin ta kwanta jikinta ummin kanta kuka takeyi zee ta goge mata hawayen fuskarta " ummi kirawomun my babyna kinji yau bangansa ba ko yatafi gun mijina mahbeer baki ta rufe mata tana girgiza kai" baby bari fadin haka.ayanzu Sardauna shine garkuwarki bazai miki Nisan da mahbeer ya mikiba rungumeta ummi tayi tana buga bayanta zee ko dariya take tana kwaikwayon maganar ummi wlh kowaye indai yanada imani sai zee baby ta bashi tausayi umma Hauwa ta Mike ta Kara waya a kunneta ta nufi kofar kitchen daddy ta kira bugo daya daga" Haba Yaya wai me kuke jira da safe Baku daura auranba zainab tana bukatar kulawar Sardauna wlh babu Wanda baiyi kuka ba yanzu a parlon nan. "Hauwa kiyi hakuri abinda yasa mun barine sai anjima amasallaci bayan sallah juma'a insha Allahu. " yauwa to Allah yasanya Alheri ta kashe wayar, bangaran Sardauna kuwa bacci yayi sosai sai karfe sha biyu da rabi ya tashi ya kira nisha ta hado masa tea ya shiga wanka agurguje ya fito ya goge jikinsa ya shafa mai ya mayar da wata d'anyar shadda gizna blue colour sai kamshi yake Nisha ce ta shigo da tea ahannunta wayoyinsa ya kwashe suka fito parlo ya zauna ta zauna kusansa ta jingina da jikinsa" wow my Dr kayi kyau sosai murmushi yayi yaja hancinta tea din ta fara bashi yanasha har ya shanye ya kalli tsadaddan agogon hannunsa karfe daya saura minti biyar janyeta yayi" Oya muje na kusa makara dariya tayi suka fito ya rufe kofar ya nufi gun rumfar motoci takunsa yake cike da izza da jarumta gwanin burgewa sai baza kamshi yakeyi Neesha ta bishi da idanu tana murmushi tana tsaye get din su ghaisha saida ya shiga mota ya nufo get ya kalleta hannu ya daga mata itama ta daga masa ta aika masa kiss megadi ya bude masa get ya fice shima ya rufe ya fice zuwa masallaci Nisha dariya tayi ta shige cikin gida lokacin da Sardauna ya isa masallacin kofar sauro cike yake dam motocin su daddy ya gani amma gun babu inda zai ajiye tashi wani gurin ya nema ya ajiye motarsa ya dauko darduma ya fito ya rufe motarsa ya nufi masallacin acike yake Dole ya zauna awaje ya jira afara sallah Dan gani yake su nawajan sunfi naciki yawa, su daddy suna ciki da mutanan sa liman na isowa aka fara huduba Ana gamawa aka tada sallah masha Allah Al'ummah ba'acewa komai Ana gamawa akayi sanarwa akwai daurin aure Sardauna zai Mike jin haka ya tsaya

End of Chapter 84Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next