Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 74 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 Reading now Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

"Aisha sannu ya karfin jiki muje to gidan daddah suka nufa, mahbeer ko sai murna yakeyi yau zai angwance tuki yake cikin nutsuwa zee na zuba masa surutu tana kwance jikinsa" my heart ka rage gudu mana ta fada ta rumgumeshi tana dariya juyowa yayi ya mata kiss yana murmushi "wlh my zeena da na rasaki mutuwa zanyi bakinsa ta rufe masa tana kwakwab'e fuska zata masa kuka gangarawa yayi bakin titi yai parking ya janyota jikinsa"yi hakuri wasane nake miki bazan mutuba ya fada yana tura hannusa cikin rigarta yana murza manyan breast dinta narke masa tayi"wayyo my heart inajin dadi jin ta fadi haka ya janye rigar tata yasa hannusa duka biyu yana murzamata sai nishi take tana bangaro masa, kansa ta tallabo tahade bakinsu tana masa wata irin tsotsa mahbeer ya zauce duk ta rikitashi bakinsa ya zaro ya maida kan breast dinta yana tsotsa bankarewa tayi ta fashe masa da kuka shima kukan ya fara yana tsotsa duk sun haukacewa junansu suna romance bakin titi motace ta kwace tayi kansu mai babbar motar sai horn yake musu jama'a suna kiran sunan Allah amma Sam basa haiyacinsu Dan har sun cire rigunansu kawai sai ji kake garam motar ta bugi motarso zee tashigi motar Sosai Wanda atake zee numfashin ya dauke
jini bulbulowa daga sharan kanta mahbeer yana cikin jigata saboda karfen da yasokesa aciki ganin zee ahaka ya kwalla Kara yana jijigata"zeena don Allah karki barni bazan rayuba idan babu ke samanta ya fada nan take ya sume jama'a sunyi caa gun Dan motar ta game sai anyi dubara za'a cirosu mai motar hannnu ya Dora akai ya fashe da kuka Dan idan kaga yada motar tayi wlh sai kayi kuka Dan tausayi haka jama'a suka taru Ana kokarin ciro abinda aka samu nadaga jikinsu Dan mutane basa zaton sunyi rai...................✍🏻

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻41*

....daket jama'a sukafito dasu babu mai motsi acikinsu jini ya bata musu jiki mahbeer harda wani karfe gefen cikinsa da ya cakesa cikin hukuncin Allah sai ga Ahmed yazo wucewa yaga taro jama'a sunacewa akaisu hospital parking yayi ya fito ya nufi wajan ganin su zee ne abun ya tashi hankalin Ahmed arikice yace" don Allah ku kamamun musasu mota motar Ahmed aka sasu harda mai motar ya shiga yana kuka Ahmed yaja da sauri yabar gun gudun kar akirawo yan sanda wayar Sardauna ya kira, lokacin suna hanyar dawowa gidansu ganin Ahmed ya, daga ko magana baiba yace" Dr kaiyi sauri kazo hospital ya kashe Kiran, yaci GABA da tuki hankalinsa atashe suna zuwa hospital aka taresu aka kawo gadon marasa lafiya aka fito dasu aka kwantar dasu kai tsaye emergency akayi dasu

Ahmed hankalinsa atashe yake Sardauna ya shigo da mota ko parking d'in kirki baiba ya fito Nisha na biye dashi Ahmed ya taresa "Dr kayi sauri kaceto rayuwarsu rike Ahmed Sardauna yayi" suwa ye? " zainab da Mahbeer ai bai tsayaba ya sakeshi yayi ciki da gudu Nisha ta fara kuka" meye ya samesu? " hatsari sukayi kiyi hakuri bari kukan muje ki zauna Sardauna kai tsaye emergency ya shiga jikinsa na tsuma sunaga Dr ya shigo suka dakatar gun mahbeer ya nufa kallo daya yamasa, idanunsa ya ciko da ruwa ya kalli Dr Nabeel " kuje ku ceto ran matarsa bari ni na dubasa, da kaina bai sauraresu ba ya fara ceto ran mahbeer saida ya kwashe awanin biyu ya dinki masa gefen cikinsa da cinyarsa da

sharan fuskarsa da goshinsa da ya tsage wlh ba mahbeer ba Sardauna ma yau abin tausayine ya hada duk maganin da yasan zaiyi Saurin dawo dashi haiyacinsa da kashe masa zafin ciwanka ya saka masa drip ko ina akumbure yake jikin mahbeer lokacin da ya fito yaga yan gidansu cike akofar dakin hankalinsu atashe ghaisha ta nufoshi" Dr ya zainab take da mahbeer don Allah ka fada mana? cikin dakiya yace" ghaisha da sauki zasu warke basu wani jimuba Nisha tana kuka tace" wlh Daddy sun jimu kallo daya idan mutum ya musu bazai sakeba wani mugun kallo ya watsa mata ta sada kanta Daddy da nuhu da kawu saminu suka hada baki"Dr dan Allah ya suke ciki? " Daddy kuyi hakuri da sauki zasu farfado barima na duba zainab din wajan ummi Raiyan ya nufa tayi tagumi tana zaune" ummi kuyi hakuri

zata farka insha? " Dr babu komai Allah shine mai iko da kowa da kuma komai a lokacin da yaso Allah ya tashi kafadinsu gurin ya bari da sauri dan da sunsan halin da yake ciki sai sun tausaya masa dauriya ce kawai yakeyi gurin zee ya tafi kanta anade yake an dinki mata gefen da kanta ya bugu saboda bata jimuba sosai saide buguwar kanta bakin gadon ya zauna zuciyarsa na bugawa gatanan bata motsi duk na'urorine jikinta saboda buguwar kanta tashi yayi ya kara, duba lafiyarta da kyau cikin dakiya da jarumta yake komai amma ko alamun motsi batayi ba jikinta ya fada yana kuka saida yayi yagaji dan kansa ya fito ya nufi wani room yashiga ya rufe kansa, yayi alwalla ya shimfida darduma ya tayar da sallahr nafila yana nema musu sauki awajan Allah har baisan adadin awanin da ya daukaba saida ya duba agogon hannusa yaga karfe, daya na dare ya Mike ya fito har yanzu yan gidansu ba Wanda ya tafi tausayi suka bashi

yace "Daddy dan Allah kutafi gida insha Allah zasu farka cikin haiyacinsu mamana kuje gida babban yaya kai sai ka tsaya Kawu Saminu yace" wlh babu inda zamu yanzu muka gama musu Addu'a zasu farka nan kusa gun Nisha ya nufa ya kamo hannuta ya nufi Office d'insa da ita"ya saka key ya bude suka shiga saman doguwar kujera ya kwantar da ita" Nisha ki kwanta ki huta kibar kukan yar uwarki zata farka inshn Allah kinji? kai ta daga kiss ya mata agoshi yaje ya dauko wata jibgegiyar rigarsa. ta sanyi ya lulubeta ya zauna kusanta k'ugunsa ta kamo tana kuka kasa-kasa bayanta yake bugawa har tayi shiru tana sabke ajiyar zuciya saida yaji tayi shiru ya Mike ya fice har yanzu

Yan gidansu ko mutum daya bai motsaba kai ya girgiza dan sasun halin da yake ciki wlh sai sun tausaya masa dakiya kawai yakeyi sai lokacin Sardauna yaga Ahmed da mai motar gurunsu ya nufa Ahmed yace"Dr kabi asannu kaima ba lafiyar zuciyace da kaiba karfa kasa, damuwa aranka don Allah kayi tawakali? murmushi Sardauna yayi ya rumgume Ahmed yana buga bayansa" Abokina karka damu nabarwa Allah ikonsa kaikuma ina godiya da samunka aboki nagari nagode nagode" dan Allah kabarmun godiya kaga bawan Allah nan hankalinsa atashe su Daddy sunce ya tafi sun yafe masa, amma yace sai yaga tashin bayin Allah nan sakin Ahmed Sardauna yayi ya isa gun mutumin " kaje kawai babu komai Allah ya kaddara bawa baya wuce kaddarasa kaje munyafe maka ni ganinka ya fi batamun rai don girman Allah kaje mun yafema ganin yada jikin Sardauna yake tsumane yasa mutumin tsorata wuff ya fice da niyar gobe sai ya dawo zaune sukayi zuciyarsu da alhini har karfe kusan uku da, rabi na dare wlh idan ka kalli bayin Allah nan sai ka tausaya musu na'uran datake jone ce jikin mahbeer ta fara kuka da gudu wata nurse ta fito Kiran Sardauna arikice yayi ciki mahbeer ya farka sai tari yake jini na fita yana Kiran sunan zeena don Allah karki mutu gwara ni Na mutu ke kirayu da gudu Sardauna yayi kansa yana bashi temakon gagawa, su Daddy ana hanasu amma saida suka shigo daket Sardauna ya samu ya daina aman jinin rumgumeshi yayi yana kuka abinda yan gidansu taba ganin Sardauna yayi ba shine ya karyar da zuciyoyin yan gidansu ghaisha k'asa ta zauna

tana kuka, mahbeer yace"Kenan zeena mutuwa tayi shine kukamun Alluran bacci har aka binneta Daddy ne yazo ya rikeshi Sardauna yace"wlh bata mutuba zako rayu tare itama nemanka take tarin ya sarkeshi ya ruko hannu Daddy" Dadyna don Allah kuyafemun nine nayi sanadiyar mutuwar zee da na nace sai an maida mana auranmu da yanzu tana rayuwarta wlh ina sonta banga anfanin zamana aduniya babu zainaba ba don Allah duk Wanda nabatawa ya yafemun gabaki daya kowa yayo kansa, ghaisha, ta ISO ta rumgumeshi tana kuka"mahbeer mun yafema amma wlh zainaba tana raye bata mutuba Sardauna aje ayi dubara akawota da "to ya amsa dan yasan na'ururin da suke jikinta ayanzu bazai yuba aciresu mutikar fata farka tabbas komai zai

iya faruwa da zee rike hannu Sardauna yayi muryashi tayi k'asa" karku takura kanku ni nasan zee ta mutu saboda naga yada kanta yayi zan tardata muci gaba da rayuwarmu nide kuyafemu ya fada yana shakuwa jini na fita daga bakinsa ahankali yake kalmar shahada Daddy yayi saurin rumgumeshi yana fadin" lailaha illallah Muhammadun rasulullah sallalahu alaihi'wa sallam haka mahbeer ya maimaita har sau uku numfashinsa ya tsaya cak idanu Sardauna ya zuba masa mahbeer na damke da hannunsa jikin Sardauna babu inda baya rawa ghaisha ganin mahbeer ya mutu ta tsayar da kukan cak daddy kansa kasa shafema mahbeer idanu yayi Kawu Saminu ne da Nuhu sukayi jarumta kawu ya shafema mahbeer idanu Sardauna wani irin kukane ya kufce masa ya fada jikin mahbeer ya rumgumeshi yana kuka Nuhu ya janye Sardauna ya rumgumeshi Daddy ya kwantar da gawar mahbeer ya Mike tsaye

End of Chapter 74Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next