Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 47 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 Reading now Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

tattausan hannuwansa yasaka ya kamo fuskata ya zubamun lumsassun idanunsa masu masifar dafi kasa kallonsa nayi sai hawaye ke kwararowa saman fuskata ni'imataccen kamshinsa ya baibayemun hanci yasakani cikin wani yanayi amma na boye hakan cikin kausasar murya wanda hakan bai hana amon muryasa mai dadi saurare zakin murya tasa fitoba yace"ke kalleni dagowa nayi muka hada idanu gabana ya buga da karfi dafin idanunwasa suka shiga idanuna suka nutsar dani take naji nayi hankali baki ya ciza saboda idanunta karyace zallah yagani sai tsoronsa da yagani babu wata gaskiya atare da ita kai ya girgiza "meyasa kike shiga rayuwata ne kince ni idan dan halak ne karna kuskura na sake ko kallonki to na kiyaye ba ruwana dake amma ke meye dalilinki na shiga harakokina lips d'insa na k'asa ya ciza Dole zaki fadamun hujarki ta shiga rayuwata kikeson kashemun aure ya fada cikin tsawa wacce yasa na kusa sakin fitsari ya saki fuskarta ya nufi bakin gado yabarta nan tsaye yana juyawa ta yanke jiki ta fadi k'asa da sauri ya juyo ya kalleta sai yaga tana shure shure" wlh idan baki tashiba zan sauya miki kamanni tun kafin naci ubanki kitashi kibani amshushin tambayata Dole ne yau zan miki abinda zaki fita arayuwata nagaji banason hayaniya ya fada yana isowa gunta abinda yaga tanayine ya bashi mugun tsoro dan fuskarta ta sawaya da sauri ya sunkuya ya cicibeta ya nufi saman gado da ita zama yayi ya rumgumeta jikinsa"Zainab meye haka wlh ni ba dukanki zanyiba ki dawo haiyacinki Addu'a ya fara karanta mata yana tofa mata tsawon minti goma sai ga kumfa bakikirin ta fara bulbulowa daga bakinta ta fara magana" wlh bazamu bari acuceku ba kamar yada bazamu bari arabamuba "to ku suwaye me tamuku kuke sakata shirme da rashin hankali" mu ba wani shirme da Mike sakata gidankune babu lfy wlh abubuwa dayawa na shirin faruwa daku kuma ka kiyaye matar da zaka aura kawai babban bala'i atare da ita kuma wlh yau idan Daddynku ya kuskura yaci abuncin wannan da sauri Sardauna ya buge bakin" mu ba ruwanmu da shirka bama bin maganar aljannu karatu yaci gaba da mata suna ihu nan fuskarta ta sauya Wanda asibitin ta gwaraye da ihun abin tsoro dan wlh Sardauna ba karamun jarumta ya nunaba su Daddy duk sunajin ihun hankalinsu atashe suna buga kofar arufe "ka tsaya kaji maganar gaskiya domun ciro dan uwanka daga halak dan akwai matsala idan maganin yayi tasiri akansa sun cuci rayuwarsa kai Allah baiyiba zaka tsallaka amma dab suke da cin galaba akan dan uwanka da mahaifiyarka da Daddy har kaima sai tashafeka mutikar Daddy yaci abuncin nan amma fur Sardauna yaki saurara musu karatu kawai yake yana tofamata ko ina jikinta ganin zai konasu sukace sun tafi hutu zasu dawo zuwa anjima sun rantse da Allah bazasu bari Daddy uban matarsu rayuwarsa ta lalaceba darajar Daddy yasa muka saurarawa shi abokin takaramu har muka bari zai aureta hahaha mun tafi hutu wata irin hamma da atishawa zee tayi hayaki baki da hanci suka runka fita bakikirin sai ga kamaninta suna dawowa normal lamo
tayi jikin Sardauna tana bacci kara rumgumeta

yayi ya dauki towel d'in da ya gasa mata jiki ya goge mata fuskarta ya daure mata gashinta idanu ya zuba mata cike da mugun tausayinta aransa face d'insu ya had'e tana sabke masa numfashinta cikin bakinsa ya tura hannuwansa cikin lalausan gashin kanta yana shafawa yana sabke ajiyar zuciya ji yayi tana Kiran sunansa ahankali kunnesa ya dora saman bakinta yana sauraronta cikin raunanniyar murya mai had'e da bacci take kiransa"My Sardauna nah take ta fadi sosai yakejin dadin zazakar muryata mai fitar da amon dadi lumsassun idanunsa ya dago ya zuba mata bacci takeyi amma shine abakinta kallon pink lips d'inta yake mai dan fadi kadan Wanda suka dace da ita sai motsasu take kunnesa ya maida saman bakinta"My Sardauna nah kace masa ba shibane mafarkina waninsa ne My Sardauna nah kunnesa ya janye ya tallabo kanta ya dora bakinsa saman kunneta cikin raunanniyar murya mai fitar da amon dadi da saka mutum kasale yace"zee baby shiru yi baccinki gani fah kusanki amma sai Kiran sunana kikeyi waye zan fadama sakonki meyasa kike kirana ya fada cikin wani yanayi yana sakar mata kiss cikin kunne ya zura harshensa yana tsotsar kunneta sam batare da ya shiryama hakanba Kiran da take masane yakejin wani yanayi tsikar jikinsa na mik'ewa dan tayi shiru ya saka mata k'aramar yatsarsa abakinta aikuwa tayi caraf tana tsotsa sai mimmik'ewa takeyi yada yake tsotsar kunneta bakinsa ya zare ya cire yatsarsa abakinta fuska ta kwakwab'e "My Sardauna ta fadi ta b'are

baki zata fashe da kuka da sauri ya had'e face d'insu ya dora bakinsa kan lips d'inta "my zeener shiru karkiyi kuka tsaya zansha sweet lips kukan ta saka masa da sauri ya had'e bakinsu ya lalubo harshenta ya fara tsotsa idunsa alumshe wani irin shaukin dadi yake dibarsa tsotsar bakinta yake tamkar yasamu sweet ahankali ta riko kansa tana tsotsar harshansa sosai suke kissing d'in junansu suna fitar da numfashi suna shafar gashin junansu yawunsa ya dura mata tana hadiyewa asannu har ta shanye bakinsa ya zare anata ya shafi fuskarta "my sweet zee bude idanunki ki bani sweet yawunki nasha kinji ya fada ashagwab'e ya zubuwa kirjinta idanu manya boobs d'inta jajir cur atsaye sun cika rigar tsinin nipple d'in sun fito sosai alamaun tashiga shauki da sha'awa aciyar zuciya ya sabke jiyake kamar ya dan murza mata ya tsotsa ko zai samu nutsuwa amma sam bazai sake hakanba saboda azabar da yasha kwanaki da ya tsotsa har yau shaukin bai barsaba bakinsa ya maida anata caraf ta kamo harshensa ta fara masa wata irin tsotsa suna manne da juna suna shan yawun juna zuba masa yawunta tai ya fara lasa ahankali

bayaso ya shanye saboda yada yake masa dadi fara sha nayi" no my sweetyna zee kibarni nasha abuna kinji ya fada ashagwab'e yana dan cizona aharshe kukan shagwab'a na saka masa still bakinmu na had'e yawun ya shanye da sauri sauri ya tsotsi lips d'ina kadan ya zare bakinsa anawa cikin wata irin murya mai saka duk mai sauraro kasala yace"to yi hakuri bazan kuma cizon kiba yi shiru banason kukan ya fada yana lashe mun hawayen fuskata shiru nayi na lafe ajikinsa kaina ya tallabo ya had'e bakinmu "Oya Rama cizonki aikuwa na kamo harshensa na Dan tsotsa na gantsara masa cizo mai mugun zafi saida jini ya fito yaji zafi sosai amma ya dake bai nunaba bakina na zare anashi na bude idanuwa muna kallon junanmu cikin wani mugun yanayi Mara mustuwa tattausan hannuwan na Dora saman bakinsa na bude bakinsa ahankali cikin shagwaba nace"Yayana fito da harshenka nagani zaro harshan yai tsirawa harshensa idanu nayi yada jini yake fitowa ga sawun hakorana nan amma Sam yaki nunawa yaji zafi tausayinsa ya mamayemun zuciyata na shafo jinin had'e bakinmu nayi ina tsotse jinin ahankali yada bazaiji zafiba ina bubbuga bayansa bakinsa ya zare anawa ya kamo fuskarta ya tsura mun tsumammun idanunsa masu zautar dani yana girgiza mun kai kar nasha jininsa tsotsar jinin narikayi ina hadiyewa daga karshe fashewa nayi da kuka na kifa kaina kirjinshi ina bugon kaina da duka hannuwana biyu rikemun hannuwan yayi na rikice masa inason

fizgewa Dr Sardauna sa ya dawo babu wasa yace"ke tsaya banason raini bayan kin jimun ciwo kuma kanki kikeson jima ciwo ko meye nufinki da zaki rika bugun kanki har kije kiyi ciwon kai abanza ni harshena bayamun zafin komai jinine kawai yayi kuma kin shanye to meye na fitina banason fitina ki nutsu ai da Sauri na dawo nutsuwa nayi shiru na Kara shigewa jikinsa ina sabke ajiyar zuciya na lumshe idanuna gashina ya gyaramun ya daureshi da ribbon muryashi babu wasa yace"zainab tashi muyi magana dake Akan mashkurah wani irin yanyi nashiga jikina ya gama yin lakwas amma na daure na tataro jarumta sanin baya daukar wargi na janye jikina na zauna nesa dashi na Sada kaina murmushin gefen baki yayi yaji dadin nutsuwar da tayi babu wasa yace da ita"waye yacemiki mashakurah ta raba jikinta a titi maza sunyi me da me da ita kuma yaushe nace miki bana sonta ta fita araina Akan me kike so rabamu da karfin tsiya kikeson ciremun sonta araina meyasa kikeso kisani nayi abunda banyi niya ba akanta meyasa ya fada cikin tsawa wacce na tsorata na gigice na fara kuka"Yaya Sardauna kayi hakuri bazan kumaba wlh babu Wanda ya fadamun ni kawai bana sontane araina Baku dace da junaba ka sauya

wata mana ga matanan cike da gari wlh ni tsoroma nakeyi kar aje ko tayi cikin shege atiti akeso a cutama Yayana haka kawai yo ina dan dalili na fada amugun tsorace na koma karshen gado kansa ya dago ransa ab'ace matsowa yayi ya damkoni na kwarara ihu tsawa ya bugamun "Dan ubanki imun shiru tun ban canza miki kamanni ba ya fada yana zafgamun Mari shiru nayi ina zaro idanu na dafe kumcina"matar tawace kikema sharri kinaso ki rabamu idan na rabu da ita auremun ya kusa ai za'a zageni nida iyayena ya fada yana mannani kirjinsa Kara shigewa jikinsa nayi na shagwab'e masa duk da inajin tsoronsa cikin sanyi murya nace"Yayana babu mai zaginka Dan Allah karka Aureta kaji yayana na fadi ina sakin kukan

End of Chapter 47Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next