Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Zee tasha uwar azabar laukayi ba da wasaba dan ta azabtu sosai akwai lokacin da Sardauna da kansa ya kaita gun ghaisha saida ta kwashe sati biyu nisha murna kamar ta zubar da ruwa ak'asa tasha.
Zeey a yanzu laulayi ya barta sai abun da ba'a rasa ba saboda cikinta yayi girma baza ka taba cewa watansa biyar ba saboda yada ya fito.
Zee ayanzu jitake babu Wanda yafita gata ga ita ga umminta makota ga kawu saminu ya dauki son duniya ya dorma zee sai sangarta ta takeyi ga uwa ga uba ga miji sun maidata yar lele.
Soyayya tsakanin zee da Sardauna wlh bata faduwa abaki dan wani irin so sukewa junansu basa iya boyewa ko gaban waye saidai kai kaji kunya, abinda ya hadasawa nisha ciwon zuciya aboye ta rame tayi baki ga son tayi ciki kullum cikin ma Sardauna kuka take ya mata ciki tausayi take bashi shiyasa yake mata wani irin tatali da nuna so gashi tana masa wani mahaukacin so Wanda idan ta ganshi da zee yanzu ciwonta zai motsa Sardauna ya shiga tashin hankali zee tayi ta kukan tausaya mata koda zeey ta gano nisha kishine take yasa ta fasa rabar Sardauna gaban nisha saidai shine baya iya control din kansa idan zee na kusansa ga wani mugun son cikin zee da yakeyi barinma da ya duba yaga 'ya mace zata haifa masa dan yar gidan mashakura ta tafi dashi barin ma yanzu da tayi wayo duk kwana biyu Bandar sai yasa mashakura tayi ma Amatullahi kwalliya ya kaima Sardauna ita Office shiko ya lalace gun mata wasa Bandar yayi ta musu dariya.
Abinda yake kara ma Sardauna kaunar zee dinsa bata gajiya da larura Sardauna a duk lokacin da ya nemeta indai girkinta ne zata daga masa kafa yayi yada yakeso gashi dama cikin son sex gareshi amma ba can ba.
Nisha kuwa wannan shakuwar tasu yasa ta sake zage dantsen ta na kawar da zeey yanzu haka ta shirya komai jibi ranar daurin auran hafeeza zata aiwatar da kodirinta cikin ruwan sanyi dan babu yada batayi cikin zeey ya zubeba yaki zubewa dan tana bakin cikin yada Sardauna ya dauki son duniya ya dora ma diyar da zeey zata haifa har an sayan mata sunan Khadijah sunan ghaisha amma yace zai rika kirta da ummi Nadeen.
Bangaran Mashakura an d'aura auransu da Bandar tun ranar sunah yarta taci suna Amatullahi bayan,arba'in akasha biki ta tare iyayanta babu abinda basu mata komai na dakinta daga k'asar waje akayo oda wlh idan kaga yada suke zuba love bazaka taba cewa sun gama watsewa awaje ba saboda yasan shine ya bude ta aledarta yarta tayi wayo masha Allah abota kuwa tsakanin Sardauna da Bandar da Ahmed sai abinda yaci gaba komai tare sukeyin sa yanzu haka shirye shiryan auran Hafeeza da Ahmed su uku suke komai yau aure ya rage sauran kwana biyu ba laifi Ahmed yama hafeeza kaya na kece raini akwatina 12 shake da kaya babu abinda babu har kukan shagwaba ta masa sunyi yawa yayi ta lallashinta. Haka bangaran intisar ma ita da Dr Yakub abokin Sardauna na Kano.
bikin duk rana dayane daddy yace ahadu ayi shi anan gidansa su wanke yaransu biyu kawu saminu yaji dadin hakan. Su zee kirjin biki sune suka fito da anko ita da nisha da zainab da anty Maijidda kala uku akayi masu masifar kyau da tsada,ansha dinkuna ba karya material less atamfa,sai muce Allah kaimu jibin da rai da lfy
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Zeey ce zaune cikin katoton parlonsu na nan k'asa taci uwar kwalliya mini siket ne baki a jikinta sai wata yar Riga pink,colour mai wasu irin igiyoyi agaban rigar sune suka fito da kyan rigar tayi mata kyau sosai bata da hannu amma ta rufe mata cikinta da ya fito ta saki gashinta har gadon bayanta sai baza kamshi take.
kwalin fresh milk a hannunta tana sha tana waya sai dariya take ta kurawa Tv idanu tana kallon shirin akushi da rufi tashar Arewa 24.
"Wayyo Allah!! My Jannat kizo idan na haihu pls keda my habibiya Manal pls ina jiranku kuzo zan muku miji a hausa wlh akwai dadi."Sardauna na ne ya fito daga bedroom din nisha yana waya ya zauna kusan zeey ya rungumota jikinsa yana shafa cikinta."Bandar wlh nagaji sosai ban jima da zuwa ba na tardo uwar gidana babu lfy na dubata ta samu bacci yanzu."OK gobe zamuyi magana ku sameni Office da safe Yakub ma so yake naje Kano."ya fada yana dafe kansa.
Daga can Bandar yayi dariya"OK naji bye" ya tsinke Kiran.
Sardauna ya ciccibi zeey ya dorata cinyarsa"Qalbina zaki zautani irin wannan kyau haka."ya fada yana tura kansa tsakanin wuyanta yana shakar kamshinta yana kissing dinta ya dago yana tatara mata dogon gashinta suna kallon kwayar idanun juna ta zumburo baki GABA tana amsa wata.
Sunyar da kansa yay saman cikinta ya janye rigarta.
Cikin sai motsi yake"wayyo dadi my ummi Nadeen har kinsan dady yazo kin fara masa oyoyo."ya fada ya zura hannunsa duka biyu yana shafar cikin zuwa tsayayun breast dinta.
Duk abin da ake zeey hira take da,Jannat"wayyo my Jannat ki kashe zan kiraki Abban ummi Nadeen yazo yana rikitani."kitt ta tsinke Kiran.
Kallonsa nayi cikin fushi nace"dallah malam sakeni ashe kana gidan shine sai yanzu zan ganka ai kun cinye lokacin ku yanzu kun shiga lokacina."oh my Baby Qalbina kiyi hakuri antynki babu lfy tace tayi ta kiranki bata samunki ciwon ciki take shine nazo kusan magarib sai yanzu ta sami sauki tayi bacci."
"Ayya wlh ban saniba ashagwabe nace" Babyna Sardauna yo Ba Nadeen dinka bace take takurani bansan ya akayi ba na kashe wayar wlh sai yanzu da na sauko na kunnata nidai sanina wayata akunne take amma baby Nadeen ta rikitani bansan na kashe ba."na fada ina shigewa jikinsa na tallabo kansa na dora bakina saman kunnesa"My baby Sardauna pls gobe gida zan kwana inaso amun kitso da kunshi pls Abban Nadeen kabarni yanzu muje kayi yada kakeso da ummun Nadeen."ta fada tana zura harshanta cikin kunnesa tana tsotsa ta zura hannunta cikin rigarsa tana shafo jikinsa da marasa zuwa cibinsa tana kwankwalawa da kirjinshi tana murza nipples dinsa.
Lumshe idanu yayi"oh my Baby Qalbina i love u more muje nayi bugun farko sai mu fito naba ummi Nadeen abinci."
Cak ya dauketa ahakan tana tsotsarsa suka nufi saman bene,ya fara taka step sukaji wani uban ihu Nisha tana Kiran Sardauna arikice ya juyo ya fara saukowa yana kiranta"my Nishar..............✍🏻Ummu Fareesa ce😘
No Editing🤦🏻♀
*11/February/2020*
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*Book 2 👉🏻15*
...Yana saukowa ya nufi kujeron parlon ya zaunar da zee"Baby bari na dubo yar uwaki."ya fada yana nufar dakin Nisha wacce ta fito tana kuka.
Da gudu ya kara sa gurinta ta fada jikinsa ya rungumeta yana tambayarta"nisha meye kuma cikin ne? wlh kin tsorata ni kinji irin ihun da kika kwarara daka dakinki meye cikin naki ne..?"cikin kuka tace wlh tsoratani akayi ban san ko su waye ba wlh tsoro nakeji my Dr."ta fada tana kara rukumkumeshi tana kuka.
"Yi hakuri Addu'a zakiyi da kikaji tsoron ba ihu ba,zo zauna ki nutsu my nisha"ya kamo hannuta suka nufo gun kujerun.
zee na zaune ta kura musu idanu dan haka kawai taji bata yarda da ciwon Nisha ba saboda d'azu suka gama hira da yamma.
Kusan zee Sardauna ya zaunar da nisha shima ya zauna jikinsa ta shige tana sabke ajiyar zuciya tayi luf jikinsa.
Zee ta kalleta tana yamutsa fuska tace"my dear sannu ya jiki.?"kai nisha ta daga sai kara shiga jikin Sardauna take ya wani tarairayota yana mata sannu yana shafa cikinta.
Gani nayi abin akwai rainin hankali sun wani shanyani alhalin miji nawane,shagwab'ewa nayi na kirasa"My Baby Sardauna nah bacci nakeji yau da wuri tunda my dear abin tsoron ya barta da ta ganka ta tashi taje tayi Addu'a ta kwanta mana muma muje mu kwanta."Nisha tari ta fara tana rirrike Sardauna,shikuma ya wani manne mata yana mata sunan"Baby kawo mata ruwa.
Mik'ewa zeey tayi kamar zata kawai sai ta duke ta dafe hannun kujera.
"Wayyo cikina."amugun kidime Sardauna ya ture nisha daga jikinsa ya kamo zeee"wayyo na shiga uku babyna sannu."ya fada ya ciccibar zeey tana kukan sangarta tana kiransa"my Baby Sardauna nah cikina."pls Babyna yi hakuri"saman bene ya nufa da ita tana masa kukan shagwaba yana lallashinta ta kalli bangaran nisha da ta saki baki da hancin tana kallonsu bakin ciki ya ciki mata zuciya.
Idanu suka hada da zee ta kashe mata ido ta nunu mata yatsa ta sakar mata murmushi ta kawar da kanta ta dora kirjin Sardauna ta boye taci gaba da kukan sangarta yana bata hakuri.
Bedroom dinsa ya kaita Wanda nan ne yaza ma dakin zeey sai tayi kwana biyu bata leka dakinta ba dan kusan kayanta ma Sardauna ya maido dakinsa.
Saman bed ya dorata ya kwantar da ita ya mata rumfa da faffadan kirjinshi amma bai sakar mata nauyinsa ba,ya cire rigarta baki daya ya kurama cikinta idanu yana shafawa"Babyna pls meya sami cikin ki."wayyo ummi kizo mijina baya sona 'yarsa yakeso wai ni baya tambayata sai baby Nadeen."pls Baby Qalbina inji waye wlh nafi sonki fiye da baby Nadeen sonki ne ya shafeta yi hakuri Sweet baby zainabu Abulena i love u bani mama nasha pls Mrs Sardauna karki kiya kinji Baby Qalbina."yada yayi maganar ne ya sakani cikin shaukinsa."my heartbeat to ba gashi kuna hada idanu ba amshi to."na tallabo kansa na dora bakinsa saman breast dina, harshensa yasa ya rika zagaya nipples din.
Idanu zee ta lumshe tana shafa sumar kansa,wata irin cafka ya masa ya fara tsotsa cikin wani Salo mai tafiyar da zuciyar duk wacce akayima irinshi,hannusa ya dora saman dayan yana murzawa dayan abakinsa yana tsotsa ya lumshe idanunsa shi dai yanajin mugun dadin tsotsar nono zeee dinsa.
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.