Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Sardauna yace "Qalbina ina sonki sosai"zee tace"Yayana nima ina kaunar ka"Dariya Sardauna yayi ya dauki ledar ya fice k'asa suka sauko saida ya ciyar da zeey kaza sosai da yogourt da lemuka masu kara lfy jiki itama ta ciyar dashi tikun suka dawo sama Sardauna bathroom ya shige.
Ya musu wanka ya nadota a towel ya shiryasu cikin kayan bacci wanda bashida maraba da tsirara ya dauketa suka tafi dakinta saboda yaran.
Kwance suke zee tana saman kirjinsa tana zuba masa shagwaba yana shafa bayanta yace"Qalbina wacece tayi miki kitso da kunshi kinyi kyau mutika."ya fada yana birkitota k'asa ya koma samanta.
Ihu ta saki"Yayana kamun nauyi"idanu ya kura mata yana shafa fuskar ta ya tura kansa k'asan wuyanta yana tsotsar wuyanta da murza k'ugunta ya dago ya dora bakinsa anata zatayi magana ya tura bakinsa cikin nata ya fara mata wani zazafan kiss temaka masa ta fara.
Cikin lokaci k'ank'ani suka haukata junansu da zazafan kissing sai musayar yawu suke kamar zasu cinye bakin junsu sai tabo sassan jikin juna sukeyi suna shan yawun junansu.
Saida suka kwasha 30 minute zee ta zare bakinta ta farama Sardauna wani irin shegen massage na fitar haiyaci gab'a gab'a jikinsa takebi da tattausan hannunta tana murza ko ina cikin kwarewa Sardauna sai nishi yakeyi yana jin wani mugun dadi bai tan-tan ce ba yaji bananarsa abakin zee tana tsotsarta cikin wani irin salon da bata taba masaba tana hadawa da yan marenansa wani irin ihu Sardauna yake ya rike kan Zee susai take jiyar dashi dadin da bazai mantaba ganin kamar numfashinsa zai dauke zee na nema zautashi ya janyeta ya cire mata guntuwar rigarta ya kafa bakinsa saman nonota yana tsotsa da murzata ahankali yada zataji dadin tako ji sai sambatu take saida ya tsotsa son ransa ya koma cibinta ya zira harshesa yana lasa da tsota hannunsa a k'asanta ya tura yatsa yana karkadawa ruwa kuwa na ambaliya babu qakautawa kasa hakuri yayi jikinsa na rawa ya kafa kansa ya zura harshesa yana lasa da jujuya harshe har yashiga tsotsa zee na zunduma ihu tana kara tura masa kanta Sardauna wani irin salo Sardauna ya farama zee da yatsarsa da kuma harshesa tun zee na kukan dadi tana sanin me take fada masa har ta zauce ta kasa magana duniyar dadi ta tafi da ita diff ta dauke wuta numfashi ta ya tsaya cak.
Sardauna ya cire bakinsa yana sakin murmushi yace"gud Qalbina haka zanyi ta sumar dake da dadi daganan har karshan rayuwarmu."Ya fada ya janyota bakin gado ya sauka daga saman gadon ya sauko kafafun zee yana Addu'ar saduwa da iyali ya daga kafafunta sama ya sai ta hajiyarsa ya nemi hanyarsa amma yaji taki shiga saida yayi da gaske ya lumtsuma ciki sai ga zee ta sabke ajiyar zuciya ta kankame Sardauna tana nishi tace"Woshhh Yayana wlh zafi ka juya ahankali kaji mijina."ta fada ashagwabe.
Sardauna kuwa tunda ya shige yaji kansa najuyawa wani irin sinadarin dadi yana daukan sa daket ya tataro jarumtar ya iya cema zee"Ok Babyna a sannu zan bi dake kinason kiji dadi babyna"ya fada yana fara jujuya hajiyarsa ajikinta.
Lomshe idanu zee tayi tace"Yes Hubbina jiyar dani dadi karkamun cin wasa ka rikitamun lisafi Baby Sardauna nah kaji"hakarta Sardauna ya fara sosai yana kai komo sai karan ni'imarta akeji tafiya tana fara nisa zee da Sardauna kamar sun hada baki atare suka saki kuka suna kankame juna suna sambatu da ihu dan wani irin salon ci yake mata zee ta manta zafin sai kukan dadi da ihu sukewa junsu Asuba ta gari.
Washegari zeey akasalance ta wuni yarana a gurin su Rabia suke sai idan zasu sha nono ake kawosu saboda ta bugu ahannu Sardauna ba karamun aikatata ba yayi saida yasa sabke gajiyarsa ta wata uku adare daya dan da safe ma saida ya mata so biyu shiyasa tafiyar kirkima bata iyawa shiyasa ya wuni bai fita ko kofa ba sai masallaci,yana kusa da Qalbinsa yana jinya tana zuba masa sangarta iri iri yana biye mata dan zee bata laifi gurin Sardauna yasan samun mace kamar zainab dinsa azamaninan sunada wuyar samu shiyasa yake mata mugun so bakin rai bakin fama.
Haka suka kwashe sati guda suna gurzar amarci basa gajiya da junansu kullum suna manne jaraba biyu ta hadu basuda aiki sai soyewa yaransu kuwa suna gurin su Rabia suna kula dasu.
*******************************
Pls agurguje Bayan shekaru tara
Bayan wannan shekarun abubuwa dayawa Sun faru aciki kuwa harda mutuwar daddah bayan gajeran jinya da tayi mutuwarta ta tayarwa 'ya'yanta da jikokinta hankali ansha koke-koke.
bayan mutuwarta da shakaru uku mairan karfema ya tafi kai family din Hashim Almahadee magawata sunga tashin hankali.
Amma daga baya dole kowa ya shiga sabgarsa saboda sunsan mutuwa dolece.
Ummi Rayan yaranta uku mata biyu namiji daya Babban shine Fahad sai Razeena da Minal. wanda saminu yake musu so tamkar bayada wasu yaran sai su suna zaune lfy da mijinta da kishiyarta.
Hafeeza tanada yara hudu maza biyu mata biyu so da kauna ita da Ahmed sai abinda ya karu.
Mashakura itama yaranta hudu mata uku namiji daya suna zuminci sosai da zeey.
Kamar yada mazansu sukeyi Khalisat itako yaranta uku duka mata ba laifi darajar kanwarata suna zumunci da ghaisha.
Nisha zaman lfy da lumana suke da mijinta so kamar su cinye junansu har mamakin son da takema yahaya take sun rike yaransu biyu mace da kuma namij wanda basu san ba nisha bace ta haifesu ayanzu nisha ta daidai ta da kowa a family suna zumunci sosai da zeey har Sardauna suna gaisawa dashi.
Intisar itama yaranta uku amma duka mazaje sai cikin jikinta wanda suke Addu'ar Allah yasa mace zata haifa.
Bangaran hajiya zainab matashiyar mace kyakyawa maiji da komai yar kimanin shekaru 26 year wacece ta haifama Sardauna yara shida dan bata dade da dawo ba daga wanka ta sami ciki wanda an kai ruwa rana kafin ta yarda ta haifeshi ta haifo masa tiwis kyawawa yan mata suma cikin ikon Allah daya tabiyo ummi Raiyan sak daya ghaisha dan kamar antsaga kara Sardauna murna haukane baiyi ba yasa ka ma yaran daya Raiyan daya khadija kowa taci sunan mai kama da ita khadija ita suke kira da Nadeen Sardauna yana son yaran kamar ya hadiyesu haka suke shan gata gun kakaninsu shiyasa yaran suka tasa kusan tare da yan maza dan yan matan sun kamosu atsaye wlh yaran su biyar idan kaga an shiryasu kaya iri daya sai kaji kamar ka sacesu sai banbanci na maza da na mata yaran sai sun burgeka zaka zata sun kai shekaru goma goma zeey gaba take saka yaran tana kallonsa tana mamaki duk ita ta haifesu dan tun daga haihuwarsu saida ta shekara hudu cif kafin ta samu wani Cikin Sardauna duk yadamu yace shi wlh ko wata uku uku zata rinka haihuwa yanaso burus zee take dashi dan gani take tayi karama da tara yara haka.
yarta karama yar 3 year copy Sardauna sak wacce ya sakama sunan zee dinsa suna kiranta da Abun Baba dan Sardauna baya boye kaunar yarinyar ransa ga shagwabar da tsiwa dan babu wani abu na zee da Abun baba ta bari shiyasa yake mugun sonta duk shidin gwanine wajan son yaran amma yarinyar tayi fice aransa zee ko basa shiri da ita saboda rashin ji dinta da barna kashi zee take bata Sardauna nan fa zanyi fushi da zee sai tayi lallashi amma yana fita zata jibgeta tace tana hadata da mijinta.
Sosai su Daddy suke zumunci da danginsu na niger dan yanzu duk shekara duniya sai sunje sunga dangi zee zuwa farko zuwan da akayi da ita kuka ta kafama Sardauna su koma can da zama dan tahoua ta shiga ranta sosai, barinma yada taganta gidan sarauta,suma yan Niger suna kokarin zauwa Nigeria .
Bangaran Abu Rahman ma zauwarsu uku suna ganin ummi da jikokinsa da yaran zee ganin harda mai kamarsa ba karamin dadi yaji ba ya kara yarda lalai bakaja da ikon Allah gashi yarsa daya ta yada zuri'a dayawa zee da Sardauna zuwansu saudiya biyar cikin shakuranan da sun bushi iska suke tafiya suyi ibadarsu daga baya su yada zango gidan kakaninsu suci duniyarsu su dawo Jannat da manal duk sunyi aura kowace da yaron ta daya dan basu jima da yin aure ba.
Sardauna kuwa bangaran likitanci idan bai zo na farko ba a Nigeria zaizo na biyu dan yanzu babu asibitin da akeji da ita a Nigeria kamar asibitin Sardauna sunansa ya baza Nigeria saboda kwarewarsa kan aiki ko wane iri shiyasa yake ta samun nasarori daban daban.
Arayuwarsa babu yanda zee zatayi ba yabarta taci gaba da karatu yaki dole ta hakura makarantar islamiyya kadai ya barta har tayi saukar Alqura'ani mai girma.
hassan ya zama dan saudiya sai dai suzo su koma hussaini kuwa dan Nigeria wanda yanzu haka shirya shiryan aurensa ake da nawwara autarsu Sardauna zankadediyar matashiyar bude yar shekaru sha bakwai kyakyawa ga nutsuwa da hankali su zee kirjin biki sai shige da fice ake dan yau sauran kwana biyu auran.
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Sanadin Son Ki Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Search across the available chapters.