Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 86 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 Reading now Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

danta.ta nufi bedroom da gudu suka bita da kallo shiko Sardauna yawan jama'ar sun cika masa idanu suna tsokanarsa tunba maryama ba kai ya shafa" yace"aunty maryam kibari zanzo muyi wata magana ya nufi kan dining ghaisha ta kalli Nisha" jeki hada masa abunci. tashi tayi jikinta yayi sanyi ta isa gunsa yana zaune" my Dr sannu barka da samun karuwa Allah yabamu zaman lfy ta fadi tana hada masa abuncin acikin plate kallonta yayi" yauwa my Nisha ykk? murmushi ta saki ina lfy dafafiyar doya fara tas ta zuba masa da Jar miya wacce taji Jan naman rago gefe guda dambu namane sai hadin salak ta tsiyaya masa fruit ta bashi ya amsa. "thanks my Nisha murmushi ta Saki ta zauna zeey ta nufo gurinsu tana turo baki ta fara kuka gun Sardauna ta nufa Nisha najin muryata tun bata isoba ta Mike Dan duk a tsorace take da ita karta fada masa abindan ta fada mata Sardauna yace"ina zaki bazaki bani abaki ba.? "My Dr bathroom zan shiga ta fadi tana tafiya baice mata komaiba spoon ya dauka yana kallon zeey da ledar maganinta ahannu sai kuka take kai ya girgiza ya ajiye spoon d'in isowa tayi tayi tsaye tana kuka tana kallonsa cikin sanyin murya yace"my kanwas waye ya taboki zauna kici abunci lokacin shan magani ya wuce. hannunta ya kamo ya zaunar da ita Kara sautin kukan tayi harda ihu Dole ya janyota jikinsa ya rungumeta yana buga bayanta" yi shiru bari kukan kinji my babyna? kai ta daga ta rungumeshi sosai tana sabke ajiyar zuciya Dan tayi kewar jikinsa idanunta ta lumshe tana tura kanta kirjinshi tayi luf abinta shima matseta yayi jikinsa ya lumshe idanunsa ya kifa kansa abayanta yana sabke ajiyar zuciya yana Kara shigar da ita jikinsa kamar za'akwace masa ita shiru kakeji babu mai motsi cikinsu kusan minti goma Dan zainab tuni tayi bacci sabkar numfashinta yaji.

idanunsa ya bude ya d'ago da kansa ya kalleta baccinta take ajikinsa cikin nutsuwa d'ago da kanta yayi "my baby tashi kici abunci ya fadi yana shafa fuskarta idanu ta bude ta kallesa ta lumshe Dan bacci yazo mata sosai zaunar da ita yayi saman cinyasa ya dauki spoon d'in ya dauko abuncin yakai bakinta" amshi maza ci muje ki kwanta baki ta bude ya bata tana ci shima yana ci anutse har suka koshi ya bata dambun naman taci kadan ya bata fruit Tasha shima yasha ya goge mata bakinta ya bata maguguna Tasha ta Dora kanta kirjinsa ta lumshe idanunta" tashi muje ki kanwta bacci ko? Kai ta daga ya sabketa ya Mike ta dauki ledar maganinta ya kama hannunta suka nufi bedroom da kallo suka bisu zuciyoyinsu cike da farin ciki Nisha Allah kadai yasan bakin cikin da yake cinta dakewa kawai takeyi suna shiga ya dauketa cak ya kwantar da ita ya lulubeta kuka tasaka masa ta riko hannunsa zama yayi ya rankwafo yakai bakinsa kunnenta" my babyna menene kiyi bacci Nima baccin zani nayi wlh banajin dadin jikina tunda taji bakinsa akunneta yana mata rada tayi shiru ta lumshe idanunta ta sakalo hannayenta ta wuyansa tana murmushi tana shafa wuyansa itama takai bakinta saitin kunnesa ta ta zura harshanta akunnesa tana lasa, cikin nutsuwa har ta fara tsotsa Sardauna suman zaune yayi Dan wani mugun dadi yakeji shima tsintar kansa yayi ya zura harshnsa akunnata yana lasa cikin nutsuwa yana shafa lalausan gashin kanta yana tsotsar kunnenta jiyayi tana masa wata irin shasheka cikin kunne tana mimmik'ewa da Sauri ya saketa ya zauna

kuka ta saka masa ta tashi zaune ta rungumeshi tana kiran" my babyna? rungumeta yayi" Na'am my babyna yi hakuri zan jiyar dake dadi amma bayanzu ba da komai aka miki sai kin fadawa mutane nafiso kiji dadin Sardauna ki kina cikin haiyacinki bayanta ya shiga bugawa yana lallashinta har tayi shiru ta lafe jikinsa yana shafa bayanta. ko cikaken 4 minute batayi ba bacci ya dauketa idanu ya tsuramata cike da tausayinta da tsantsar kaunarta baisan lokacin da hawaye ya wanke masa fuska ya kifa kansa bayanta yana kuka yarasa ko na menene saida yayi mai isarsa. ya kwantar da ita yamata kiss agoshi ya lulubeta ya Mike ya shiga bathroom ya wanko fuskarsa ya saita nutsuwarsa ya fito. yana fitowa yace da Nisha ta tashi su tafi gida ba yada ta iya ta Mike ta shirya Sardauna yace da ghaisha" momyna ina su Daddy.?yana bacci hutawa yakeyi murmushi Sardauna yayi yamusu sallama suka fito maijidda da maryama suna tsokanarsa bai kulasuba suka fice daga parlon umma hauwa ta Mike"khadijah nima zan leka gunsu daddah na wuce gida maryama ta Mike tace" Nima bari na shiga gidan daddah. hafeeza tace" antyna yau gudanki zani gobe ba school.?" ki shirya kafin nazo ghaisha tace" Hauwa kicewa salma zainab na jiranta ta zubar da ruwa tazo tayi mata kunshi jibi zata koma.?" ai da Aisha kika gayama yanzu da tuni takirata awaya gashi sun tafi. Zainab tace" ghaisha nifa banson kunshi da safema munyi magana da ita tace zazzabi keda munta shiyasa batazo gun Arba'in ba. Maijidda tace" bari zuwa gobe zamuzo da wacce zata miki salma laulayi ke damunta ummi Raiyan tace "Allah ya bata lfy umma ficewa sukayi da maryama ummi ta Mike" to Nima dai zanje na dan kwanta na huta. ghaisha tace "ai Nima abinda zanyi kenan kafin la'asar atare suka tashi kowa ya nufi bedroom d'insa ghaisha gun mijinta ta gudu. zainab tana shayar da danta maijidda tace" Nima fah nayi missing din yarana kamar na fece. da kallo zainab ta bita tana dariya. ummi tana shiga daki ta haura gado ta rungume yarta tausayinta ya cika mata zuciya saida tayi kukanta ta gaji har bacci ya daukete,

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Bangaran Sardauna da Nisha suna zuwa gida kowa yayi part d'insa yayi wanka Nisha rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta saman gado tana shawarwarin abinda zai fisheta yanzu tayi alkawalin watsar da komai har taga warkewar zainab taga wane irin karba zatawa mijinta gashi shima taga alamun baya son zainab din murmushi ta Saki tana juyi saman gado taji mutum ya rungumota da sauri ta zabura zata zauna ya sakar mata nauyinsa cikin wata irin murya yace"my Neesher kibani inyi kinji matata
Babynmu yana bukatar daddy ya fada ashagwab'e yana yamutsata cikin wani shegen salo yanayin yada ya mata magana da yada yake mata wani irin salonsa na musamman yasa ta kasa koda motsi cikin shaukin sonsa tace" my sweetheart kana tafiya da imanina. inajin dadin salonka Sonka karshene. azuciyata. bakinta ya kame yana mata wata irin tsotsa yana mulmula breast dinta biye masa tayi suna haukata junansu Dan yau wani irin salo yake mata ta zauce sai kalamai take fada masa kwanci ya gyara mata yayi Addu'a ya shiga inda yafi bukata yau ni'ima take fitarwa saboda irin abubuwan da salma tasata tanaci ba dare ba rana Sardauna yanaji dadinta sosai zagewa yayi yana aiki babu wasa yana mata yan hirarakin da ya saba mata na tambayoyi tana amsawa cikin kukan dadi har wucin awa daya Nisha ta jure duk tayi release ga azabar zafin da, takeji Dan sukuwa yake susai ba dawasaba iya jigatuwa ta jigatu hawaye kawai take fitarwa ta kamkameshi Dan azaba, saida ya kwashe awa da minti Hamsin da uku cif cif yayi release zufa tana keto masa yana jikinta har yanzu ya sakar mata nauyinsa kusan minti biyu ya dagata ya mirgina gefe ya lumshe idanunsa shame shame tayi taja blanket ta rufe fuskarta tana danne kukanta ta goge hawayen fuskarta tana maida numfashi zaune ya tashi ya sabko k'asa ya nufi bathroom ruwan gumi ya hada mata ya, dawo ya janye blanket ya dauketa" my Neeshr yau wlh kinsani farin Allah ya miki Albarka murmushi ta kakalo ta Shafi fuskarsa" mijina barimun godiya kaida abunka idanma baka gamsuba musake. kiss ya sakar mata yana murmushi ya

shige toilet da ita ya nasata cikin bahon ruwan ya kunna shower yayi wankan tsarki ya daura towel ya fice ai yana fita ta fashe da kuka" wayyo ni Aisha wannan jarabar ta isheni gaba gaba kasheni zaiyi kakama cin Abu ba gajiya ina dalili haka ta Mike tayi wankan tsarki tana rusar kuka gabanta sai zugi yake mata ta daura towel ta fito Sardauna baya dakin baki ta tab'e ta kalli agogon bango taga biyar Saura basuyi sallah la'asar ba agaguce tasa kaya ta shimfida darduma ta tayar da sallah. Sardauna na fita shima mai ya shafa ya zura jallabiya ya shimfida Dadduma ya tayar da sallah. bayan yagama saida ya nemi yafiyar Allah Akan makara da yayi yin sallah yakai goshinsa k'asa yana Sujada yajima sosai kafin ya dago yana Addu'a ya Mike ya cire jallabiyar ya saka 3quarter da short ya fesa turare ya dauki wayoyinsa ya fito parlo Nisha tana zaune da cinyar kaza ahannunta tanaci kusanta ya zauna. "my Neesher babu bismillah ma.? murmushi ta Saki ta yago ta kai masa bakinsa kai ya kauda jikinsa ta kwanto" my Dr kayi kyau sosai murmushi ya Saki ya tura hannunsa cikin rigarta ya shafo cikinta ya dawo kirjinta ya shafarsu ahankali shigewa jikinsa tayi ta lumshe idanunta yana murza mata breast d'inta jin tana amsar sakonsa ya janye rigarta da Sauri ta janye jikinta tana dariya ta Mike tana, yagar cinyar kazar" my Dr bari na hadoma coffee mai dadi murmushi yayi ya Mike. da gudu ta shiga kitchen kai ya girgiza ya koma ya zauna wayarsa ta dauki ringing screen d'in wayar ya kalla yaga Dr Nabeel da Sauri ya dauki wayar yay picking ya Kara akunne. " hello Dr ya dai" Dr kayi Sauri jikin Ameer Hafizu ne yayi tsanani akidime Sardauna ya tashi yana tsinke kiran. "Nisha na fita sai na dawo ya kwashe wayoyinsa ya fice da ta fito har yakai kofar parlo" Allah maidoka lfy zama tayi tana shan coffeen.

End of Chapter 86Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next