Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
yau jikin nisha ya warware sosai tin safe da Sardauna ya fita aiki bai dawoba saboda marasa lfy gareshi sosai ga tiyata uku da yayi ya gaji.
"da misalin karfe hudu da Rabi na yamma zeey tana sama cikin bedroom d'in Sardauna tana masa gyaran daki ta gama ta fesa turare sai murna take, zata kwana da Yayanta tana Addu'a Allah yasa ciwon Nisha kar ya tashi tana gamawa ta shiga bathroom ta wanke, ta gyara komai tsaf ta nufi dakinta tayi wanka ta shirya mini siket ta saka da yar ficiciyar riga kadan takai cibinta,tayi kyau sosai sai baza kamshi take ta fada saman gado tana juyi muguwar sha'awa ta taso mata sai matse kafafu take tana lumshe idanu k'asanta na tsiyaya breast dinta sun kumburo nipples dinta yayi wani irin tsini, sai kaikayi suke mata sai nishi take tanaji kamar ta murza abinta.
"kamar amafarki taji muryar Sardauna na kiranta"Baby Abulena, yana turo kofar "arikice ta Mike jikinta na rawa ta sauko ta fashe masa da kuka"Yayana"hannuwasaya ware mata ta fada jikinsa ta makaleshi tana kokarin had'e bakinsu jikinta na rawa take shafarsa."Baby menene yi shiru,fuskarta ya kamo ya kura mata idanu" babyna pls kalleni "daket zeey ta iya dagowa ta kalleshi tana lumshe idanu" Yayana kamshinka dadi inason kamshinka sani cikin jikinka nayi missing dinka meyasa baka kulani yanzu Yayana zo ka shiga jikina naji jarumarka na yawo a jikina kar na mutu" ta fada tana kokarin had'e bakinsu tana kuka"My Babyna yi hakuri ya fada yana kureta da idanu ya hango tsantsar bukatarsa, dan tayi mugun hakuri ganin yada jikinta ke rawa yasa ya dauketa ya nufi saman gado da ita ya kwantar da ita ya cire komai na jikinsa yabi bayanta, "Yayana shamin breast dina kaikai suke igiyar rigar ya cire "bakinsa ya Dora saman breast din ya fara tsotsa yana murza dayan yada yayi wani irin girma nipples din sunyi tsini "wayyo Yayana dadi ka tsotsa sosai." bakinsa ya zare ya bude zai mata magana yaji ta cafke bakinsa tana tsotsa jikinta na tsuma sai shafarsa take ta ko ina.
"jikinsa Sardauna ya sakata sosai ya tallabo kanta yana tsotsar bakin nata hannunsa saman, manyan breast dinta yana murzasu ahankali sai nishi take tana bankaro masa.
hannunta takai saitin hajiyarsa,cikin fitar haiyaci ta murza,zabura yayi ya saki bakinta,yayi ihu"woshhh Baby dadi Ahhh da sauri ya dora bakinsa saman breast dinta ya fara tsotsa "wayyo Yayana dadi ta fada tana sakar masa kuka tana kara turo masa kirjinta yana tsotsa dayan ahannunsa yana murza nipples dinta hannunta ta maida saman gimbiyarsa tana murzawa tanaji yada ta bumbura ta tayi gau atsaye cur said a gabanta ya fadi amma haka take lailaya masa cikin fitar haiyaci "sai ihu suke atare ya saki nono ya
koma cikin ramin cibinta Wanda ya dan bultso yana tsotsa"My heartbeat kashe ni zakayi pls ka shigeni kar na sume maka" Sorry Baby love zan shiga bari na jiyar dake dadin da baki samuba abaya,ya fada yana maida bakinsa ramin cibinta yana kada gurin da harshe ya zura hannunsa gabanta, yaji wani irin ruwa na bulbulowa ga wani laushi da dumi gigicewa yayi"wayyo Zainaba ya "fada yana shafa gurin yana wasa da ruwan ya dan tura
yatsa,wata irin ni'ima na bulbulowa"wata irin shasheka zee tayi ta ririkeshi"Yaya zan mutu dadi, bakinsa ya cire daga cibinta ya kafa kansa k'asanta yana mata wani gigitacan salo Wanda bazai fadu ba dan Sardauna dan bala'ine wani irin wasa ne yake mata agurin da harshensa da yatsarsa,hannunsa dayan saman breast dinta yanama nipples dinta wata irin mulmula "saura kadan zee ta sume dan duhu take gani daket tasamu kuka yazo mata da, karfin gaske ta
barke masa da kuka, "wayyo Sardauna zan mutu bana ganin komai sai wani irin Abu kemun yawo, atsakiyar kaina,zuwa tafin kafata da tafin hannuna ta yaya zan iya rayuwa babu kai wlh nayi alkawali duk ranar da kace ka tsaneni ko baka sona sai na kashe kaina My Sardauna pls ka mun kar na mutu zan mutu wayyo dadi,wani irin salo Sardauna ya canza yanama k'asanta da nonota sai ga zee baby
dif numfashinta ya tsaya tsaya cak bata mutsi.
"murmushi Sardauna ya saki ya dago kansa"gud my babyna wlh naji mugun dadi da na kaiki kololuwar dadi ke kadai zan rika kaiwa nan yanzu wani dadin zai saka ki farfado,ya fada yana karanto Addu'ar Saduwa da iyali ya gyara mata kwanciyarta gefe
akarkace,ya koma bayanta ya kwanta akarkace ya saita hanyarsa ya danna daket ta shige, wani mahaukacin dadine ya rates Sardauna wanda ya kusa zautashi cikin wani irin salo yake kai koma ya lumshe idanunsa,ya fara kukan dadi kasa-kasa aikuwa,"zee ta bude idanu taji ana haqarta cikin wani irin salo mai dadin gaske"wayyo my
Sardauna nah wani dadin zafi nakeji ta fada cikin shashekar kuka Yayana kamun ciki pls inana son ,ganin danmu wayyo Allah!! dadi"k'ugunta ya riko sosai yana cacakarta, cikin kuka Sardauna yace"My Abulena Alhmdllh yau na saki kin suman dan dadi,wayyo sweet zeener kinji abunda nakeji kuwa, anya My Babyna baki da shigar ciki kuwa wlh dadin yayi yawa kasheni zaiyi woshhh zan mutu zee ya kikeji yanzu amma kinsan ke daya tak akaba wannan dadin wlh my zee sati ukun da ya wuce
bamu kebewa mutuwace banyi ba,cikin shashekar kuka zeey tace" Ashhh Sardauna bari kawai jina nake asama wai meyasa banajin zafin sai dadi Wayyo Sardauna kar ka barni wlh bazan iya rayuwa babu kai ba da wannan jarumar ta kosassa ni dai daga yau kowane irin ciwo nisha zatayi bazan iya hakuri ba sai ka shigeni,wani irin salon zungura Sardauna yama zee yana zunduma ihu shiru zee tayi tana lumshe idanu
tanajin wani mugun dadi sam taka sa kuka sai wata irin shasheka take,Sardauna kawai yake ihunsa ya sauya kwanciyar ya mike tsaye ya daga kafafunta yaci gaba da gashi yana kuka yana kiranta tana amsawa cikin magagin dadi mai had'e da zafi amma haka ta jure tana bashi hadin kai yana sukuwa samanta sai ihu suke tana kara bashi kwarin gwiwa dan sam bataji alamar gajiyaba.
Saida Sardauna yayi awa da rabi cif saman zee release biyu sukayi atare, wannan ne na biyun kankame suke da juna sai numfashi suke maidawa, idanunsu lumshe zee har yanzu bata gajiba sai lumshe takeyi yada Sardauna yake jujuya abarsa ak'asanta yana nisha"My Baby dadi na kara kadan? ashagwab'e zee tace"wayyo My Sardauna ka cinyeni sosai dan kara kadan"wow matar Sardauna yar aljannan na yafe miki duniya da lahira.
ya fada yana zungurarta ahankali,ta lumshe idanu hannunta saman kirjinshi tana murza masa nipples dinsa zuwa cikinsa da fuskarshi tana ihun dadi"Yayana? yana sukuwarsa yace"uhmm my gidan dadin Yayanta kinajin dadi? " kai ta daga tana nishi" gud Babyna bari na kara jiyar dake dadin ya fada yana kuka kasa-kasa.
"Saida suka kwashe minti arba'in sukayi release atare sun manne junansu jikinsu na tsuma har yanzu dadin bai sake suba, Kiran sallahr magariba ne yasa Sardauna zare hajiyarsa yana sakin wani irin murmushi ya dauki zeey baby da tayi lakwas, baki ta turo"Yayana? shima baki ya turo ashagwab'e yace"My baby kanwata, bushewa tayi da dariya ta makalkaleshi.
ruwan zafi ya hada mata ya nasata cikin bath" Ashhh Yayana akwai zafi.
gabana ya duka yana shafa fuskata ya shagwabe mun" sorry My baby Sardauna ne ko..? cikin kukan sangarta nace" kaine Yayana sai yanzu nake jin zafi" oh yi hakuri babyna.
haka ya lallabani har ya gazani sosai ya mun wankan tsarki shima yayi agagauce ya na deta atowel ya fito ya saka kayansa ya saka mata abaya ya shimfida darduma ya jasu sallahr magarib dan har an kare a masallaci, suna gamawa ya Mike ya mikar da ita" baby na tafi masallaci na jira isha tunda ban samu magarib ba.
"ashagwab'e na kirasa"Yayana yunwa nakeji" oh my god Baby dole zakiji yunwa taho muje k'asa"Yayana goyani?" ai ko baki fadaba baby ya fada yana sumgumata ya sakani abayansa ya goyani makaleshi nayi ina dariya"wayyo My Dr Sardauna nah ina sonka yau ina cikin farin ciki kajiyar dani dadi"wayyo nima,sonki nakeyi kaunarki nakeyi my babyn Sardauna yar Aljanna my gidan dadina"Yayana" babyna me kike so? " Yayana kai na keso"na fada ina tsotsar kunnensa har muka, sauko k'asa bai dire zeey baby sai gaban Nisha tana zaune.
zee cike da kunya ta zauna kusan Nisha ta kwantar da kanta kafadar nisha,nisha tayi dariya"my dear ya dai?dagani na dauko drinks nasha marmarinsa nakeyi."zeey ta Mike "My dear bari na kawo miki keda jikinki bashida kwari, ta nufi kitchen Sardauna ya bita da kallo yana murmushi,
ya zauna kusan nisha ya rankwafo yama cikin kisa ya shafi cikin "nisha tayi dariya "my Dr "my neesher ya jikin da fatan babyna yana lfy?" lfy lau my Dr Ashe kazo kana ciki? " eh."zeey ce ta fito dauka da drinks da cup ta zauna ta tsurawa Sardauna idanu yanda yake shafa, cikin Nisha itako ta wani narke jikinsa tsiyayawa Nisha drinks din tayi ta bata"nagode my dear ta fada, tana sha saida ta shanye"Sardauna ya saki nisha,
na tafi masallaci Nishar babyna yunwa takeji ki bata wani Abu sai nadawo."
"adawo lfy My Dr my dear tashi muje kici abinci ko? " my dear ni sinasir nakeso da miyar ganye pls ta fada idanunta na kawo kwalla" to meye na kukan bari NASA Rabia ta miki yanzu kinji. "Kai zeey ta daga Nisha ta kira Rabia ta bata umarnin tama zeey sinasir da miyar ganye.
suna taba hira har aka kira, sallah isha nisha tace" bari taje tayi sallah."zee tace"my dear nima bari naje nayi kafin ta gamamun nasha dadina" dariya nisha tayi ta nufi dakinta zee ma ta Haye sama tanajin k'asanta kamar barkono dan zafi sai ciza baki take.
bayan sallah isha'i Sardauna ya jima bai dawo ba zee ma tajima kafin ta sauko dan saida tayi karatun Qura'an sosai ta sauko lokacin Rabia ta gama mata takai dining bata jira neman nisha ba ta nufi kan dining ta zuba jikinta har rawa yakeyi ta fara, ci hannun baka hannun kwarya takeci.
Sardauna ne ya shigo parlon shiru ba kowa kamar daga sama yajiyo ihun Nisha akidime! yayi dakinta, da gudu ya banka kofar ya shiga gabansa ne yayi mahaukacin bugawa ganin Nisha cikin jini, male male"innalillahi wainna ilahir Rajiun!!
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.