Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 117 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 Reading now Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Zee sosai abin yake ratsata sai nishi take tana shashafasa saida ya jima, sosai ya cire bakinsa ya had'e bakinsu suna shan yawu wani irin kissing Sardauna yake ma zee ko ince sukewa junansu sunfi 1 hours suna romance babu inda bash tsotsa na junaba kowa nuna jarumtarsa da kwarewa wajan love kafin Sardauna ya fara kokarin shiga gidan dadisa ina ganin haka na fece🏃🏻‍♀ na daina Sardauna ya hanani daukan rahoto.🤗

Bangaran Nisha ganin iskancin da zee baby ta mata ta mike ta shiga dakinta ta fada saman gado tana rusar kuka tana zagin zee da tsine mata albarka,saida tayi mai isarta ta mike tana dariya kamar zarara tana cewa"kici lokacinki zainab kwanaki biyu suka rage miki aduniya dake da tsinanan cikin wannan na jikinki.
Bedroom ta shiga tayi wanka ta fito ta shirya ta dawo parlo ta zauna tana kallon Tv tana sakin murmushin farin ciki.

Karfe goma shadaya na dare daidai suka sauko k'asa yunwa ta korosu Sardauna na rungume da zee baby yana dan mintsininta sai ta fashe da dariya"wlh Baby Sardauna kana tsumani da soyayyar ka."nisha ta mike tana murmushi ta tarbesu"wayyo naji dadi wlh my dear damuwa tasa na kasa kwanciya ya jikin..? Murmushi Sardauna yayi ya sauko zee tana dariya tace"nayi sauki dama ba yayana bane ya tabani."dariya sukayi baki dayansu.
Nisha tace"to muje kan dining muyi lunch ko."jerawa sukayi ya kama hannun ko wacce har kan dining suka zauna sukayi lunch atare suna hirasu sosai zee taci sinasir da miyar ganye taji naman rago da man shanu tasha fruit Sardauna bai wani ci sosai ba dan ba abincin dare yake ci ba.

Bayan sun gama suka dawo parlo suna hira ganin nisha ta sake yasa zee bata shigema Sardauna ba ta zauna kusan nisha suna hira Sardauna yana aiki a laptop yana sakin murmushi sosai yau suka cika dare sai kusan karfe daya sukayi sallama da nisha ta shige bedroom dinta shima ya kashe laptop ya dauki zee suka Haye sama.
Dama da kayan bacci jikinsu kwanciya kawai sukayi rungume da juna Sardauna na murza mata breast dinta"Yayana kabari muyi bacci."ashagwabe yace ni ni Baby Qalbina to ina ruwanki dani kiyi baccin ki mana ni nayi wasana da kayana." shiru zee tayi tana kara shigewa jikinsa tanajin salon na shigarta tun tana jinsa har bacci ya dauketa.
Nonota daya saka abakinsa yana tsotsa yana sabke ajiyar zuciya yana kara manneta breast din abakinsa har bacci ya daukesa yana shan abinsa Asuab ta gari.

*********** ****** ***********
Washe gari tare suka fita daga gida Sardauna yana kaisu gida ya wuce gurin aiki kasancewar juma'ah ce yau da wuri yake dawowa ga zeey ta kafa masa rigima acan zata kwana dole ya barta.

Da misalin karfe biyar na yamma parlon su ghaisha cike yake da yan uwa da abokan arziki kasancewar auran yan mata biyu ghaisha ansha kitso da kunshi abin sha'awa ummi Raiyan sai kalli take tayi jiki masha Allah kana kallonta kaga kwanciyar hankali atare da ita parlon ya kacame da hayaniya saboda anjima za'ayi kamu. Intisar ce ta fito da gudu zeey na biye da ita da wayar chaji ahannunta.
Gurin ummi ta nufa ta boye,tana ihu "ummi zainab zata dokeni wai kawai dan nace ta tsufa meye na kitso da kunsh."

"Saudatu kishiyar ummi mmn intisar,tace"kici gidanku ai nata yafi kyau akan naki ga 'yata nan kamar itace amaryar ma."zee k'ok'arin isa gaban ummi take tana hawaye.
saudatu tace"ki doketa da kyau momy."ummi tace"Baby karki iso nan gurin ki dokarmun diyata agabana."kuka zeey ta saki,ghaisha ce tazo ta kamata , "momy taho ki rabu dasu zaki fadama Sardaunanki sun taba mishi Amaryarsa ko..?"kai ta daga tana shashekar kuka,ghaisha ta rungumeta tana lallashinta jama'ar parlon dariya zeey ta basu saboda basu ga abin kuka ba.
Maryama dan tsokana tace"ghaisha ai gaskiya intisar ta fada ta tsufa meye na wani kwaliya."
Saudatu tace"wlh zan bata muku rai ai ga ja'ira amaryanan Raiyan kece kika daurema Intisar gindi takema Amaryar Sardauna shegantaka.

Zeee jikin ghaisha ta shige tana kallonsu ta cika tayi fam , ta kalli ghaisha"ummina ai ban tsufa ba ko..?"wane mutum kibarsu wlh kinyi ma yarinya sosai kibarsu duk haushine sukeji kin fisu kyau."dariya tayi ta kara rungume ghaisha.
Nisha da take kofar dakinsu Hafeeza atsaye tana kallon duk abinda yake faru tana ciza baki ta koma dakin gunsu Hfeeeza.
Wow nace ganin Hafeeza anci ubansu kunshi da kitso tayi kyau ba kadan ba kasancewarta kamarsu daya da Sardauna saidai bata da farinsa ita irin fatar mahbeer gareta.
Hafeeza ta kalli Nisha tana dariya"Aunty Nisha ina mutuniyar."ke kibari gatacan ghaisha ta lallabata daket."
Nadiya tayi dariya tace"yo ai gaskiyarta tanacin kuruciyarta acemata tsohuwa dan ciki ya bultso."Salam da take shayar da yarta tayi dariya,tace"zee Sardauna rigima aikuwa tayi kyau abinta masha Allah."
Bayan magarib akayi kamun amare biyu Hafeeza da intisar abin gwanin burgewa gidan ya kacame sai hayaniya akeyi.

Gidansu Ahmed canma sai hayaniya ake da shiga da fice tamkar yanzu ne daurin auran. na hango Ahmed cikin wata hadadiyar shada fara kal tamkar yaune daurin auran Sardauna yana sanye da wani yadi baki shara shara mai masifar kyau da tsada yayi kyau sosai , Bandar shiko kananun kayane jikinsa suna zaune a parlo suna tsara yada dinner din zai tafi dan sunyi gaiyya ba kadan ba.

Sardauna ya duba tsadaddan agogon hannunsa na zallar fata yaga karfe takwas na dare,manyan idanunsa ya waro ya shafi sajansa.
"Agaskiya ni na ware inba iskanci ba babban yaya ace dashi za'ayi shagalin biki wai Bandar kasan me.?"ni ban saniba uban son girma sai kace yafi mutane."harara Sardauna ya zabga masa"to na fasa fadi ma."Ahmed ya rungumoshi"sorry babban yaya pls fada mana."dariya Sardauna yayi"dama Yakubu ne ya matsa idan sunzo daurin aure na bisu Kano na rasa ya zanyi abubuwan sunmun yawa."ya fada yana dafe goshinsa.
Ahmed yace gaskiya bazaka,ba muma muna bukatar ka ai dadin ya musu yawa basu diya kuma yayanta ya bishi nima naki."murmushi Sardauna yay ya Mike yana sosa kai"so ni zan fice zani naga Baby da ummi Nadeen na dauki uwar gidana mu wuce gida wlh yau ban zauna ba na huta a hospital gashi kuma baku bari na hutaba da yamma."ya kai karshan maganar yana yamutsa fuska.
Dariya sukayi,tare suka fito Ahmed yana tsaye saida suka tafiya ya koma ciki fuskarsa dauke da murmushi.

Nisha ce zaune saman bed din Sardauna a part d'insu Najib ta murza key daga ciki sanin ba Wanda zai shigo tunda ta rufe daga ciki ta zare key din ta bararaje saman gado tana waya tana tikar dariya har da rike ciki yada gazaguri yake mata bayanin yada zai ma zainab kisan gilla yada zai take cikinta sai abin cikin ya fito.

"dan Allah Gazaguri kabar sani dariya inaso komai ya tafi yada muka tsara kayi k'ok'arin yin shigarsa komai yada na tsarama insha Allahu zainab zata bar duniya tana kallon fuskar Sardauna ne ya kasheta so nake Kafin ta mutu muyi idanu hudu da ita na fada mata yada na tsaneta bana son zainab bana kaunarta na tsaneta fiye da mutuwata na fada mata Sardauna malakina ne ni daya ba itaba duk macan da tayi yunkurin rabar Sardauna wlh sai na kasheta bazan taba barin wata ta rabi mijina ba Aisha humaira ta Sardauna ce inaso zan fada mata irin tugun da nayi nasha magani da akina na zubar da cikin Sardauna domin na saka ya saketa amma bancin nasara ba shegun Aljanunta suka shigo lamarin suka kareta amma da yake su Daddy har Sardauna jakaine suka yarda aljanin zainab ne,so ka ga yanzu ma idan mun kasheta zasuce Aljanine naci bulus ga Sardauna zai dawo na ni daya ya rasa wannan jarababban cikin da yake Adabar mutane saboda shi wai ummi Nadeen kuji yan kutumar buro uba kai."ta karasa tana bushewa da dariya.

Shima Gazaguri dariya yakeyi,daga can yace"Hajiya Aisha wlh bakida mutumci fuska biyu gareki shegiya kice kin kusa zama ta Sardauna ke daya."ai dole kasan fa fada da aljani ba riba ai gobe ya war haka ka kashemun shegiya kaidai kayi k'ok'arin yin duk abubuwan da nabaka jiya can gidan ka na bayan university zan rigaku zuwa karfe hudu daidai saboda lokacin za'a fara dinner kaga kowa zaiyi zaton tana can saboda yar iskar rawar kai gareta,inaso ka taka cikinta har sai tabar duniya naga kayan cikinta awaje da shegiyar diyar cikinta."OK hajiya an gama insha Allah."dariya tayi ta tsinke Kiran ta Mike ta bude kofar dakin Sardauna ta fito ta saka key ta bude kofar parlon ta fito tana yar wakarta ta nufi part dinsu daddah

Da sallama ta shigo parlon daddah ta amsa tana shan shayi.
Nisha ta zauna kusanta tana dariya"tsohu wlh sai sukari ya miki yawa sai kwadayi mairan karfe kai dai ka rage shan shayi wollah idan cutar sukari ta kamaka ba ruwana."dadah ta doketa abaya"me kuke jira har yanzu baku tafi gida ba ja'irin mijin naku bai zoba ko.?"wlh bai zoba inajin zainab anan zata kwana amma ban dai saniba."
Mairan karfe ya dan buga mata sanda"Aisha sai nasaka zainab ta casa mun ke kwana biyu kin takura mun."dariya tayi ta amshe shayin hannunsa tanasha suna hira.

Can part dinsu ghaisha jama'a sun fara ragewa su ummi duk sun tafi gida.
Su zainab suna zaune a bedroom tana gyarawa Hafeeza kitsonta suna hira dasu intisar zeey sai dariya take jin shirman da intisar take zee dariya take sosai tace" wallahi intisar ba ruwana ni bazan ce miki komai ba zaki sani nifa intisar wlh sai naje Kano gobe dani za'a kaiki nisha Allah shiyasa zanbi Yayana gida yanzu dan na lallabashi ya yarda natafi."hafiza tace"wlh zainab ban yarda ba Allah kina tare dani wai ina anty nisha ne tazo ayita ita taje kuma wlh nasan Yaya bazai barki kina fama da katon ciki haka tsohuwa. "Cikin jin haushi zee ta murde kitson Hafeeza saida ta saki ihu"pls yi hakru Anty zeey akwai zafi."sallamar Sardauna sukaji yayi tsaye ya harde hannayensa akirjinsa ya kurama zeey idanu.
Intisar da Hafeeza suka hada baki wajan cewa"my brother barka da dare."harara ya zabga musu"uban waye cikin ku yakecewa matata tsohuwa."

End of Chapter 117Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next