Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 58 of 130
About 6 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 Reading now Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Sardauna yana zuwa wanka yay yayi shirin kwanciya yayi sallahr nafila raka'a biyu ya jima zaune yana Addu'a ya Mike ya cire jallabiya ya ballo maganinsa yasha ya fada saman bed yaja blanket ya rufa jikinsa yana juyi har bacci ya daukesa koda mahbeer yazo lokacinma Sardauna yayi bacci shima wanka yayi yay shirin bacci ya kwanta amma yay cikin wuya yayi bacci sha'awar zee dinsa ta adabeshi ga tunanin zai barta yayi tafi wacce yasan zasu kusa sati haka yayi ta juyi har yayi bacci bangaran Nisha tunda Sukayi magana da Dr Sardauna muryasa ta dimautata ta gigitata don bata taba wata magana ta arziki dashiba sai yau kwance take saman gado sai juyi takeyi motsi kadan ta kalli wayarta Dan yace zai kirata zuwa dare sai lumshe idanu take Dan bacci takeji gashi ya Mata kashedi baya kira aki daukan kiransa haka dai har bacci ya kwasheta cike da begen Sardauna Asubah ta gari,

**************************************

*agurguje bayan sati uku*

Bayan wannan lokacin abubuwa daya sun faru harda zuwansu ghaisha da ummi Raiyan da mahbeer Dubai Wanda suka dauki tsawon sati guda sun hado kaya na kece reni gadajema iri daya aka sayoma zee baby da Nisha haka akwatuna ma iri daya da kayayakin sawa hata kayan kitchen d'insu iri daya saida suka kwashe kwana bakwai cur suka dawo zee ton washe garin tafiyarsu ta koma gidan Nuhu can Nisha take iskota suna hira Sardauna shima baya gari saida ya dauki kwana biyar a Abuja rashin zee baby ya adabi rayuwarsa kamar yada itama rashinsa ya dameta har zazzabi tayi amma tasama zuciyarta hakuri bangaran Sardauna da Nisha ba laifi yana kiranta suna Dan hira amma ba sosai ahaka dai har suka Dan shaku tun bayan dawowar su mahbeer daga Dubai su ghaisha da ummi suka shiga ma zee gyaran jiki na uban mamaki cikinta da waje gyarata suke dan sun b sayo kayan gyaran amare iri iri magani kala kala nasha sai banka mata suke da murjeta da turaruka iri iri yanzu ko parlo sun hanata zama Dan ko mahbeer ghaisha ta hanashi ganinta Dan so take zee ranar auranta ta fito matakar tauraruwa cikinta da bai dinta Dan jinta take tamkar ita ta haifeta ba surukaba zee amugun takure suke daga ita har Sardauna cikin dubara Sardauna da yaje gun Nisha ya amshi wayarta ya dauki number zee baby ya kirata ta gane shine amma saboda yan iskan suna kanta ta fitsareshi tace idan yasake kiranta sai ta hadashi da mahbeer haushi yasa ya tsinke kiran bai sake kiranta ba tayi kukanta har tagaji sai Akan dining suke haduwa idanunta kade ake gani cikin katon hijab take fitowa harda niqab aikin ghaisha ne wanan canma bangaran Nisha umma ba karamun gyara take mataba ciki da bai bayan zauwasu da satine aka kai kayan Nisha akwatina 12 shake da kaya iri iri masu tsada nagani na fada Wanda ya burge kowa Nisha ji take tafi kowa, sa'a aduniya yan makarantarsu Nisha ma sun zuzuta kanyanta sosai da mijinta na tserema sa'a haka zee baby duk iri dayane aka musu ita da Nisha zee sosai komai na kayanta ya burgeta yada taga mahbeer ya mata taji dadi sosai dangi kowa ya yana yabo ummi Raiyan har kukan farin ciki tayi aboye bangaran Aunty amarya Abu ya lalace mata Dan ajiyane taje gidan boka kafi maduba ta iske babban bala'i kafi madubi ya kumbura ya tsage gida biyu wani irin ruwa baki da manya tsotsotsi na fitowa jikinsa ai wani irin ihune ta Saki ta fita aguje tana so she so she kurajen jikinta sunyi budur budur duk inda ta Sosa sai ruwa wani baki ya bultso mai wari haka tabi titi tana gudu tsautsayi wata mota saman titi ta bugeta take ta samu karaya uku direban ya gudu bai tsayaba saida takusa wuni gefen titi ayashe ta suma daket aka samu wasu maga Allah suka dauketa sukayi hospital da ita rayuwa kenan Asiya ma kawarta aranar mijinta ya mata Saki uku da Dan banza duka saida ya karya mata kafa da hannu ya janyota kofar gida ya rufo kofar haka yara suke taruwa akanta suna mata ihu daket tasamu wani Dan shaye shaye ya kirawo mata adedeta ya cicibeta sukayi gidansu dagacan sukayi hospital,

✨✨✨✨✨✨

yau ya rage saura kwana uku daurin aure An shiraya ma Nisha dakinta tsafa a Narkeken agidan Dr Sardauna Wanda ya hadu tamkar gidan turawa Wanda yake unguwar, barhim estate kitchen dinta kadai abun kallone, ginda ya hadu iya haduwa haka dakin Dr Sardauna da Nisha, ya hadu Dan shima, komai sabo ya zuba abangaran sama da, kasa, Dan kayansa sunfi na Nisha tsada shi komai NASA kirar Italia ne yazuba sama da k'asa duk inda yayi sha'awa zai kwanta sab'anin Nisha kasa take wlh idan kashiga gidan kace bazaka fitaba yada, zee baby taji Family su na yabon irin yada gidan Nisha ya tsaru har kuka tayi abarta taje ghaisha ta hana itama nata gidan akayo video aka kawo mata saboda kusan komai iri dayane sai ban bance ban bance saboda gidajan ajere suke iri daya ne saide kowa da yanayin gininsa amma gaskiya gidan Sardauna yafi haduwa nesa ba kusaba shi harda Swimming pool tafkeke da rumfar shakatawa gashi gidan makeken na akwai fili rumfar ajiye motocima kadai ba karamabace wata ga ko ina shifkokine franni gwanin shawa zee ganin yada gidansu ya tsaru da mahbeer sai taji aranta na su Nisha baikai nasuba ni ko nace zee da kinga gidan Nisha bazaki hadashi da nakiba wlh idan kaga yada zee baby ta dawo sai tabaka sha'awa tayi mugun kyau taji gyara cikin da waje ko inanta sheki yakeyi saide maganin da suke bata ya adabeta koda yaushe zuba takeyi har wani kaikayi gabanta yake da nonota shiyasa kwana biyu take azumi ga tunanin rashin jinta jikin Sardauna ya dameta sama da kwana ashirin basu rumgumi junaba basusha yawu ba duk acikin mugun hali suke Sardauna yafita damuwa danma kwana biyu suna waya Dan ya kasa daurewa bayan ta masa rashin kunya da ya huce ya kirata to wannan Karon bata masaba sosai suke shan hira sai sukai kusan Asubah tayi ta zuba masa shagwaba amatsayin yayanta shikuwa ya biye mata to shima abinda yasa kenan tunaninta ya Dan rage masa suna chatt da juna gamuwace basuyi ko sun hadu a parlo idanuta kadai ake gani Nisha ma ta hadu ba karya Sardauna ma saida ya yaba mata tayi ta jin dadi Dan ba laifi yana kula da ita tunda yasan kaddarasa, ce auranta ba mashakurah ba mahbeer ji yake kamar ya, maido yau auransu Dan ya kasance da, zee Dan yau yakai sati yana azumi shakuwarsu kuwa tana nan ghaisha ta Dan barshi suna hira amma zee ba'a, ganin kominta sai idanunta ummi abin. Namata dadi sosai shirye shirye ya kankama saura kwana uku daurin aure anko masu tsada wajan kala hudu akayi su zee anyi dinkuna na kece raini abin sai Wanda ya gani abokin mijin Salma kanwar Nisha ne ya tsatsara musu dinkuna masu uban tsada haka bangaran mahbeer da Sardauna ma sunyi dinkuna na kece reni tare da su Ahmed da bandar da Hadeem kai wannan aure saide muce Allah kaimu lafiya gaskiya akwai shagali babba, Dan baki har sun fara zowa daga niger

End of Chapter 58Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next