Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 48 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 Reading now Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

shagwaba Kara rumgumeni yayi"Ya Salam ke ni karki cikani da kukan iskanci da rigimar banza yi shiru fadamun meyasa bakya sonta cikin shashekar kuka nace"Yayana wlh na tab'a kamata maza na lagudarta awani lungu kusan maza bakwai suka rufu akanta shine nake bakin cikin Dan uwana ya aureta Allah yayana karkace karya nakeyi na fada ina shashekar kuka baki ya bugemun"bance kibar kukanba ko kawai neman tadamun hankali kiyi shiru shiru nayi ya gugemun hawayen fuskata yana danne dariyasa Dan karta ga damar yin wani sabon kukan yana mamakin karyar zainab amma da ya tuna aljannai gareta yasan zatayi karya da sukafi hakama muryatace ta dawo dashi tana kiransa"Yaya Sardauna"Na'am uwar yan karya ya akayi baki ta b'are zata fara kuka yace"wlh idan kika kuskura kikamun kuka zaki sani fitinaniya kawai shiru nayi ina cicira idanu "ok yanzu idan na fasa auranta zaki samomun mai hankali na aura daide auren da aka sanya mana da mashakurah idan kinyada zaki samomun

to zan barta wlh kin fitarmun ita araina sam bazan iya zaman aure da itaba duk da ina sonta dagowa nayi na kallesa zuciyata namun daci bansan daliliba amma na daure na sada kaina dan bazan iya jure kallonsa ba cikin sanyin murya nace"eh Yayana insha Allahu zan baka wata mai hankali kaci gaba da shirinka amma Yayana ka cireta aranka kadaina sonta zan hadaka da mace ta gari kaji?"gud naji ina jiranki akasin haka zakici ubanki amma wayaiya nakeso kinji kaina na dago ina kwakwab'e fuska nace Yayana... bugon kofar da akayine yasa ban fada masaba janyeni yayi daga jikinsa ya kwantar dani ya rankwafo daide fuskata ya sakarmun kiss agoshina"Oya bacci ya fada muna kallon junanmu ashagwab'e na kirasa"Yayana wani irin kallo ya watsomun da sauri na lumshe idanuwana inajin wani mugun feelings k'asana najige jagaf "wani miskilin murmushi yayi saboda yanajin dadin yada take tsoronsa" fitinaniya ni banason fitina da rigima ko bakiga kofa ake bugawaba Oya bacci lulubeni yayi da bargo har kaina ya Mike ya saka gilashi a idanunsa ya nufi kofa yana wani shegen taku cikin kuzari har ya isa bakin kofar murza key ya bude kofar su Daddy da ghaisha suka shigo Mahabeer da Nuhu duka atare suke tambayarsa"Sardauna ya jikin Zainab Mahabeer har yayi gaba da sauri Dr ya bishi da kallo"Daddy da suki mu isa hannu ghaisha ya rike "mamana yunwa nakeji ya fadi ashagwab'e hannusa taja suka ISO bakin gadon ta zaunar dashi itama ta zauna"autana yi hakuri muje nama farfesun kayan ciki tunda yamma dariya yayi ya sakarma mata kiss akumatu Mahabeer ya janye bargon idanunta arufe Daddy yace "Faisal Allah yayi maka Albarka munji yada kukayi dirama da mugayan aljanunta wallahi mutane haka

suke fitowa kofa kofa suna sauraron ihun mai cike da abun tsoro Allah yabiyaka Dr naji dadi da ka tsaya ka kula da el uwaka kuma matar yayanka Mahabeer yace"Dr Namu wlh banida bakin gode maka Allah ya biyaka baki ya turo yana kallon yada mahabeer yake shafa kan zee kansa ya kwantar kafadar ghaisha yace Amin bro kabari mana karta tashi ta fara rigima daket dama alluran sukasata bacci ai zee tanajin haka ta fara motsi tana buge hannu mahabeer yabar tab'ata tana "abani ruwa cikin rawar jiki mahabeer ya dagota idanu ta bude ta kalli ta fara abun tashi daga bacci tasakama mahabeer kuka "my heart bayana ciwo lallabata ya fara amma ta tubure masa tsawa Sardauna ya buga mata"dallah can yimana shiru ai kuwa tsit tayi ta kwantar da kanta kafadar mahabeer ghaisha ta Mike ta bude fridge taga robar ruwa guda daya ta kawo taba mahabeer "zee amshi ruwan kai ta d'ago ta kalli gefe Sardauna idanu suka had'a ya mata wani mugun kallo ya zabga mata harara da sauki na dauke kaina na bude baki ya kafamun gora ruwan abin mamaki kadan na rage Nuhu yace" sannu zainaba Dole zakisha ruwa Dr namu wai meye suke cewa d'azu"babban yaya shirmene kawai Daddy yace"Faisal zamu tafine ko sai khadija ta kwana da ita? " taji sauki Daddy zaku iya tafiya da ita ghaisha tace" Autana dagani na kamata mutafi tunda kace babu matsa dauke kanta yayi daga kafadarta ya Mike ya kwashe wayoyinsa ya fito sabkowa tayi tana rike da hannu mahabeer su Daddy sukayi dariya"wlh mahabeer bakada kunya "haba babban yaya ai batada lfy ne Daddy yace"mutafi sai yanzu nakejin yunwa dariya sukayi suka fito suka nufi harabar hospital d'in Dr Sardauna ne ya fito daga wani room ya duba wani yaro kofar ya rufo ganin sun tafi bayansu yabi su Daddy har sun shiga mota Dr ya iso motar ya shiga nuhu ya shiga kusansa su mahbeer da zee abaya yama motar key yaja ya nufi bakin get aka bude musu get suka

fice anutse yake driving d'insa ya kunna wakar mutanansa Ethiopia zee sai sangarta take zubama mahabeer yana lallabata sai botsewa takeyi harda kuka yayi ta cewa tayi shiru taki rumgumeta yayi ya mata rada akunne ko me yace mata oho tayi shiru tana sabke ajiyar zuciya"my heart bani Phone d'inka to nayi game bata yayi tana game nuhu sai dariya yake musu dan yana jinsu Sardauna tsaki yaja ya kara k'ure sautin kida yana gyada kansa Nuhu yace "Dr namu" Na'am babban yaya zee baby game yamata dadi sai dariya take "my heart wlh nakusa cinyewa murmushi yake saki ganin zee babynsa cikin farin ciki da kuma koshin lfy kiss yamata tsakiyar kanta da goshinta ashagwab'e tace"my heart ka bari kar acinyeni Allah zanyi kuka Dr Sardauna duk abinda suke yana ganinsu ta madubin mota tsaki yaja ya tab'e baki ya kauda kansa ya maida hankalinsa kan driving, har suka ISO gida bai sake kallonsu ba yana parking mahabeer ya bude mota ya fito ya kamo hannu zee d'insa ta fara masa rigima"my heart ka tsaya na karasa mana" my zeena muje ki tafi da wayar ku kwanama tare jin haka yasa ta rike hannusa suka nufi ciki Nuhu ya fito Dr ya fito ya rufo motar suka jero shida nuhu har cikin parlo meerah ta tari babanta Sardauna ne ya dauketa yana shilawa"meerah ina Auntyna dariya tayi tana tab'a sajan fuskarsa mai kyau da tsaruwa Daddy ya kwala musu kira dan har sun nufi kan dining can su Sardauna suka nufa dan yunwa yakeji mahabeer ya Mike" my zeena tashi muje kici abunci" Ya mahbeer kabani abaki? " moje zan baki mik'ewa tayi suka nufi kan dining daide lokacin Aunty amarya ta zubama Daddy abuncin tana hango zee tabar gun da sauri ya dauki spoon zaikai bakinsa da gudu zee tayi kansa ta buge hannusa ta dauki kular abunci ta buga da k'asa jikinta na tsuma ta fasa ihu tayi kan Aunty amarya da gudu Sardauna ya d'ago da kansa idanu ya zuba mata yana tuno abinda aljanunta suka cemasa a hospital ganin yanayin da ta fara shiga yaji ransa duk babu dadi baki ya tab'e mik'ewa yay ya dauki plate d'in da ghaisha ta zuba masa farfesu da drinks guda ya ficewarsa daga parlon dan sam bayason hayaniya Mahabeer yabi bayan zee hankalinsa atashe "zeena cikin zafin nama zai rikota Daddy ya buga masa tsawa "dakata Mahbeer......... ✍🏻

💃🏻Yar ilu ce🤪

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻25*

...."barta mugu karshan wannan rigama tasu da mariya Dole akwai wani Al'amari ak'asa" Daddy karfa ta ilatata ai bai rufe baki sukaga zee ta dauki aunty amarya sama ta buga da k'asa ta mak'ure mata wuya tana jibgarta"ki fadi gaskiya ko yau mu kasheki dan ubanki mu bama barin barna tana wanzuwa wani irin bugo zee takema aunty amarya kafin kace kwabo ta hada mata jini da majina amma fur aunty amarya taki fadin komai ghaisha jikinta na rawa tacema Daddy "haba Abban Sardauna kana kallo zata ilatata saboda Allah kuma ka hana kowa yaje khalisat tana kuka wiwi taje gaban Daddy ta duga "dan Allah Daddy ku ceci mahaifiyata kallonta yayi "khalisat ai ba wani abubune inagafa aljanunta ne take cire mata Nuhu ya nufi gunsu da gudu cikin kuka tace"Daddy ba aljanu baneba maganine ta kawomun na barbadawa Sardauna ya tsallaka da kuma Wanda zan rika wanke fuskata bayan kwana arba'in zai haukace asona sai ya aureni nasan shine aljanan zee suka gani gabaki daya suka dauki dikira suna salamcewa ghaisha jikinta na rawa tace"na shiga ukku Sardauna na zasu ilatamu akan son zuciyarku amma wlh mariya kin bani mamaki Ashe baka gane masoyinka na hakika afuska insha Allah Faisal bazai aureki ba kwalelenki aniyarku tabiku ta fada ta

Nufi hanyar fita Daddy na mata magana bata sauraresa ba tafice dan ghaisha bataji bata gani kan Sardauna Allah ya jarabeta da son d'anta Sardauna fiye da kaf 'ya'yanta Mahabeer bayan Nuhu yabi sukayi sukayi su janye ta suka kasa abun fah ya basu tsoro yada Aunty amarya ta jigata Daddy ne ya ISO gurin Addu'a suka shiga to fah mata sai ihu take tana cizon aunty amarya su uku suka taru akanta suna mata karatu amma yanda kukasan cimgam haka ta dabkewa auti amarya akan lalai fah sai ta fadi illar maganin da taso dadi yaci suma kuwa sun dage da karatu suna tofah mata hafeeza sai kuka takeyi yada zee ta burkice kamar ba mutumba khalisat ta lab'e sai rusa kuka takeyi da nanah har nawwara dan wlh abin babu dadi sam ghaisha tana fita part d'insu Sardauna ta nufa sai gama kafa take tana shiga parlo ta nufa ta turo kofar ta shigo yana zaune zaman kujera ya gama cin farfesun yana shan drinks ya zubama TV ido yaji karan bude kofa juyowa yayi"mamana lfy gusan ta ISO arikice mik'ewa yayi rumgumeshi tayi"Faisal kana lfy babu abinda ke damunka"mamana ina lfy me yafaro ghaisha duk kin rikice janyeshi tayi ta bashi labarin abinda khalisat ta fada"haba mamana yaushe zaki biya irin wannan zan tutukan wlh insha. Allahu babu abinda zai faru sai alheri ya jikin zainab? " maza zo mutafi hannusa ta kama suka fito sai mita yake suna shigo Mahabeer yana k'ok'arin

End of Chapter 48Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next