Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 70 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 Reading now Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

da sallama ya iso malam kabiru ya tashi tsaye" Alhji yau kaine da kanka to bismillah ciki suka shiga bayan sun gaisha Daddy yace" dama malam akan yaro nane auran gida ne na hadashi da yar kanena to auran sama da wata guda bai taba kusantartaba babu wani Abu da yashiga tsakaninsu na aurataiyya da ita kuma yakeson Kara aure nikuma nasaka ya saketa yanzu kuma dama akwai mugayan mafarkai da nakeyi akansu kullum ina Addu'ar Allah ya kade fitina tsakanin su to najiyane ya rikita ganin mahbeer cikin wani mugun yanayi Wanda hakan yana nufin tabbas mutikar suna tare mahbeer zai zama gawa to abin ya tsoratani tun asubah nayi sadaka ina Addu'ar Allah ya baiyana mun me hakan yake nufi to shine da sukazo da haka na raba auran shine nake so naji banyi kuskureba ko sab'ama Allah kuma" to Alhaji adukan halamu sun Nuna yaron bayason zama da ita tunda har yanason Kara aure inda rashin lfy yakeyi bazaiyi sha'awar Kara aureba amma duk dak da haka da sai kumasa uzuri kuji dalilinsa nayin haka amma. kuma hakan babu laifi tunda shine baya son zama da ita za'a iya rabaso domun anshiga hakkin yarinyar Dan idan tanada karfin sha'awa zata iya bin maza awaje kaga anyi barna tabbas mafarkinki akwai wani Al'amari Wanda Allah kadaine yasansa shine yayi sanadiyar mutuwar auran nasu shi babu Rabon zaisha walaha ko kuma ma yabar duniyar baki dayanta Dan haka, ni yanzu bazance kunyi laifiba Dan kun raba auran wannan shine daide kowa sai ya auri abokin rabonsa ajiyar zuciya Daddy ya sabke" nagode malam zan iya aura mata daya daga cikin yan uwansa" zaka iya tunda babu abinda ya shiga tsakaninsu amma saide kanesa bazata auri sama dashiba da sun kwanta aure to fa hakan bazai yuba mutikar yana duniya Allah ya haramta hakan amma tunda basu kwanta aureba zaka aura masa saide ni anawa ganin kabarta ta kawo miji da kanta saboda gudun komawa yar gidan jiya" tabbas hakane to nagode insha Allah baza a tisaba Allah yabata miji nagari" amin shiko yaron kirawosa zan masa yan tambayoyi Daddy bai musaba ya kira number mahbeer bugo daya ya daga dady yaba malam ya masa tambayoyi bai boye masaba irin yada yake tsintar kansa da yada yakeji game da khalisat bayan sun gama wayarne malam yace"to kaga irinta ko wlh dinka asirine ke dawainiya dashi amma babu komai nace yazo zuwa yamma zan masa rubutu na kwana uku insha Allah sai na karya ko menene ajikinsa idan yaso sai kubasa matarsa Dan yace yana Sonta ajiyar zuciya Daddy ya sabke" to nagode, zan tafi gun aiki kudi ya ajiyewa malam ya tashi suka fito kabiru sai godiya yakeyi Daddy ya shiga mota suka tafi dama yasan zaa rina yarinyar tayi halin mugun halin uwarta,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Sardauna tunda ya fita bai dawoba ko gidansu yau baijeba aiki ya rikeshi marasa lfy gareshi sosai kwananan hospital d'insa aciki take abun babu sauki sai agun Allah misalin karfe shida ya fito daga Office dinsa ya rufe waya manne kunnesa, takunsa yake cikin isa da takama da kuzari ya fito ahabar hospital yaci Karo da Ahmed da bandar"OK Nura zamuyi magana wasu yarane zan gani yanzu kitt ya tsinke kiran yana murmushi Ahmed ya kai masa dukan wasa "kai suwaye yaran? kallon Tara saura kwata yamusu" suwa ko idan ba kuba waima daga ina kuke? Bandar yace" daga gun aiki jiya da yau bamu haduba shine muka biyo mu gaisa murmushi yayi" to ai kasan baza a hada mai mata da gwarayeba idanu suka zaro gira ya daga musu"yes. yara ko karya nayi kartin banza kuna yawo kuna cinye diyan mutane agari taya zakuyi aure kaiko meye yake kaika gidanmu kwana biyu Ahmed ne yayi kan? Sardauna da. gudu Sardauna ya nufi motarsa yana dariya Ruma da idanu ta bishi tana lasar baki cike da mamaki dama doctor yana dariya yana zuwa ya bude motarsa ya shige yamata key ya janye glass din motar ya leko" wlh Ahmed tausayinka nakeji Dan karna jinyataka karfi yau nakeji bye ya masa gwalo ya nufi get da idanu suka bishi har aka bude masa get ya fice aguje bandar yace" sai mutafi wlh Faisal tunda yasan dadin abun ya zama Mara's kunya dariya Ahmed yayi kowa ya shiga motarsa suka fice Ruma tace" wlh Dr Sardauna sai na lashi zumarka inason garjejen kato irinka naji yana sukuwa kaina zakayi dadi da fawa ta fada tana shigewa ciki

Sardauna tunda ya fito ya dauki hanyar Barhim estate yake sharara gudu sosai sai gashi kofar get din gidansa honr yayi aka bude masa get ya shige Nisha tana zaune a tamkamemen parlonsu ta nuts a cikin kujera lemon tsamine ahannunta tana tsotsa tayi wanka taci kwaliya Riga da siket na material blue color yamata kyau knocking kofar parlo akayi ta Mike ta nufi kofar ta murza key ta bude Sardauna na tsaye murmushi ta sakar masa

gira ya daga mata ta matsa ya shigo ta rufe k'ugunta ya riko" my sweetheart sannu da zuwa sunsunata ya fara yana yamutsata rumgumeshi tayi tana sabke ajiya zuciya sweetheart sakinta yayi yana murmushi "matsoraciya ni babu abinda zan miki dariya tayi ta kama hannusa suka nufi gun kujeru lemun tsamin ya amshe ya jata suka zauna" Neesher ya gida ina kaza ko kincinye? rau rau tayi da idanu" my Dr wlh yanzuma inaso nacinye soyayun kuma kiwuya nakeji na soya wata ta fada tana Dora kanta kirjinsa kanta ya shafa ya kamo tafin hannuta yana murzawa ya dago kanta idanunta ya bude ya Saki murmushi ya rumgumeta gam ya tura hannusa cikin rigarta yana murza kirjinta da ya ciko ba laifi dadin murzar takeji ta lafe jikinsa sosai ta Kara rumgumeshi tana nishi hannusa ya tura ya shafo marata ya danna da karfi tasaki ihu" wayyo sweetheart murmushi yayi ya ciro hannusa ya kamo fuskarta ya sumbaceta" my Neesher wlh kin gamamun komai aduniya tunda kika amshi ajiyata kika riki gam ya fada yana hada bakinsu ya shiga sumbatarta wani irin kissing yake mata mai tsayawa azuciya kiran sallah ne ya dakatar dashi ya zare bakinsa anata yana dariya cak ya dauketa ya Goya yana juyi da ita tsakiyar parlo yana ihu" my Neesher nazama Dady Sardauna zai haihu zanyi baby wlh inason yara Allah yasa ki haifomun uku gaskiya my Neesher kinyi sosai irin wannan saurin cafkewa haka sannu Nisha abun ya girmame mata kwanciyarta tayi agadon bayansa ta numshe idanunta tana dariya"my Dr ka ajiyeni muje kayi alwalla ni wlh duk ban gane inda kadosaba menene na cafke bedroom d'insa ya nufa da ita ya zaunar da ita saman gado ya shiga bathroom agurguje yayi wanka ya dauro alwalla,

ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya saka jallabiya ruwan toka mai shegen kyau ya kama hannu Nisha ta sabko" Oya shiga kiyi alwalla kiyi sallah da nadawo zamu leka gida sai kiciyo kazarki acan cikin murna ta rumgumeshi tana dariya murmushi ya sakar mata ya janyeta "bye mamar baby sai na dawo ya fice Nisha ta shiga bathroom dinsa ta dauro alwalla ta fito ta janyo masa kofar ta nufi dakinta, bangaran mahbeer yau yashiga tashin hankali rabasa da zee baby amma bayan yaje gidan malam kabiru ya kwantar masa da hankali ya bashi rubutu da magugun yace bakin kwana ukune insha Allah zai warke kuma ya fadawa dadynsa zai maida, musu auransu ya shiga farin ciki matuka ya dawo gidansu ya tisa ghaisha gaba harda kuka ta roki dady su yafe masa ba laifinsa bane tsakanin d'a da mahaifi sai Allah tunda Dady yacemata asirine khalisat ta masa takejin tausayin d'anta tace ta yafe masa amma bashi ba khalisat har abada da to ya amsa amma yana fita gidansu khalisat ya nufa sukasha hirasu, ta soyayya yana Kara jadada mata zai aureta

***
zaune suke aparlo ghaisha da ummi Raiyan zee baby na jikin ghaisha akwance daga ita sai skert baki iya gwiwa da Riga mai Dan kauri pink colour tanada dogon hannu amma ta kamata kirjinta ya cika rigar dam kam zai fasa rigar ta Saki gashin kanta ya rufe mata fuska hafeeza tace"sister wai mekike jirane da baki tafi gidanki ba Najib dake yake latsa waya yace" ganemun hanya tashi masa ki tafiyarki d'ago kanta tayi ta kalli ghaisha ashagwab'e tace" ummina kina jinsu fa ki musu magana murmushi ghaisha tayi" kai bata zuwa ina ruwanku da ita kunjini da yara ummi Raiyan dariya ta musu tana girgiza kai Daddy ne ya shigo da sallama suka amsa nawwara da nanah suka taresa ya kamo hannusu suka zauna zeey baby ta tashi zaune "Daddy kagani su hafeeza da Najib suna... bata idasaba su Sardauna suka shigo da sallama shida Nisha yana rike da hannuta da sauri zee baby ta dago da kanta ta kallesu karaf idanunsu ya sark'e da juna ita da Sardauna gabansu na wani irin bugo da sauri ya dauke kansa yana istigifari hafeeza ta Mike ta taro Nisha Sardauna gun daddy ya nufa yana murmushi"my Daddyna albishirinku wlh bazan boye farin cikina ba tsaye dadyn ya Mike ya ware masa hannayensa "welcome my son jikinsa ya fada ya rumgumeshi ya masa rada akunne idanu daddy ya zaro yana murmushi "wai da gaske my boy "wlh my daddy ghaisha tace"Autana zo mana dariya yai ya nufi gunta zee baby wani irin bakin ciki ne ya tokare mata zuciya taan binsu da mugun kallo jitake kamar ta kashesu Nisha ta saki hannu hafeeza ta nufi gun zeey baby da gudu tana dariya "my dear nayi missing d'inki wani mugun kallo zeey ta watsama Neesha......................✍🏻

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻39*

End of Chapter 70Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next