Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 38 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 Reading now Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Mik'ewa yai saboda yanayin da ya fara shiga gwara yayi nesa da ita ya mik'ewa wayarsa ta dauki ringing duka ya cirosu aljihu ya ajiye biyun saman gadon yayi picking d'in wacce aka kira ya kara akunne ya fice yana magana kofar ya murzawa key daga waje ya nufi Office d'insa ya zaro key ya bude ya shige"bandar ykk ya London too days nayi missing d'inka? " wlh abokina aikine sukamun yawa gashi inason dawowa Nigeria ai ina nan za'ayi bikin ka insha Allah amma idan nazo zaka tayani nema yarinyar ta tsayamun azuciya inaji akamar akwai ajiyata agareta wlh jina nake kamar idan bamu haduba bazan iya rayuwa mai kyau ba ya fada yana dafe goshinsa isaka Sardauna ya fizgo daga bakinsa cikin misikilanci ya fara magana agajiye dan ya tsani doguwar magana"to Allah ya kyauta amma da duk alamu sun nuna kunyi taraiya da yarinyar amma me yasa kayi haka sanina dakay baka zina me yasa ka aikata hakan"Dr wlh kaddara ce maganar bazata yuba awaya idan nazo zamuyita kaji yada abun ya faru, "Ok sai kazo d'in hira sukaci gaba dayi sun jima sosai kafin suyi sallama sigari ya kunna yana zuga yasha tafi goma kafin yaji yar nutsuwa mashakurah tayi ta kiransa wayar na ringing baya dauka Dole ta hakura ga zazzabi yaci karfinta Dole ta shirya ta nufo hospital bangaran hayatu kuwa saida abokinsa ya dawo ya iskosa tsirara asume duk an tsatsarga masa diyan kaya Allah yasa su biyu sukazo kaya suka samasa suka nufi hospital dashi aka bashi temakon gagawa ya farfado, bangaran umma hankalinta atashe da taji shiru Nisha ma ta tashi hanlinta gashi tana tsoron Dr baza jeba hospital umma Kiran Dr Sardauna tayi cikin sa'a wayar da take hannusa ce take tambayarsa ya jikinta zainaba yace da sauki tana bacci amma idan ta tashi gida zai kaita bazai mayar da ita nanba batayi musu ba tunaninta dan yaji dadin dubata agidane lokacin da mashakurah ta isa hospital ana sallah la'asar parking tayi ta fito Office Dr Sardauna ta nufa ta murda arufe tayi ta bubugawa bai bude ba niko nace mashakurah kin manta sallah ake,

kiransa tayi awaya Kiran ya tashi zee daga bacci idanunta bude taga wayoyinsa har biyu ita sai yanzu abubuwan suke dawo mata dan d'azu bata haiyacinta sosai mik'ewa nayi na sabko jin kasana da lema hamdala nayi da ciwon cikin ya tsaya yau da gagawa wayar har yanzu ruri takeyi ganin sunan yasa naja tsaki "wlh natsaneki shegiya katuwar banza jarababiya mai bin namiji har gida drip nacire na nufi kofar na murda akulle Allah ya isa akan me zai zo ya kulleni gashi drip ta kare da ban iya cirewaba jinina ya zuke haka yaso mugu gashi inaso natafi na gyara jikina kar mai yawa ya fara zuba gun wayar na dawo dayar na dauka karamar cikin sa'a babu security number mahabeer na fara nema wacce naga my bro nayi dailing bugo biyu ya daga"Dr namu ykk ya matata yanzu Nisha ta kirani ganinan anjima kukan shagwab'a na samasa"my heart kayi sauri kazo ka kaini gida wlh ya rufeni ya tafi sha'aninsa kayi sauri inaso naje na kimtsa kaina kuma na fadama abinda shegen dan iskan hayatu yamun cikin tashin hankali yace me ya miki my zeena Dr ne ya rufeki maybe dan karki fitane sautin kuka na kara arikice yace"Ok bari nazo yanzu mutafi yi hakuri bari kuka sai nazo ya tsinke Kiran ta ajiye wayar ta shiga toileta tana shiga toilet Dr Sardauna ya bude kofar shida mashakurah suka shigo dubawa yayi yaga bata saman gadon ta cire drip din kara ruwa yaji a toilet "my Dr najima fah ina jiranka Ashe baka Office? " hmm wayoyin ana na barsu muje na dubaki bakin gado ta zauna jikinta ya tab'a zafi gum bai wani bincike taba ya hada Allura zazzabi "sweet baby gyara ayi Allura daide lokacin zee baby ta fito tsaki taja tazo ta ingijesu dan neman magana basu kulataba ta zauna mashakurah tace"wayyo my Dr Allura zafi tattausan murmushi ya sakar mata "sweet baby yi hakuri ahankali zan miki ki zama jaruma mana dariya mashakurah tayi "my Dr na tsaya to yimun amma bari in rufe idanuna "yauwa matar Dr Sardauna Oya rufe idanunki wlh ji nake zazzabin kamar ajikina haushine ya cika zee taciki tayi Fammm amma ta dake ta dauke kanta ta shiga wakar larabci tana kada hannuwa Allura yama mashakurah sai matsar kwala take hannuta ya rike ya fara lallashinta karamar wayarsa ce tayi kara da sauri na dauka nayi picking na kara akunne "hello my heart kazo to kama jirani akofa ba sai ka shigoba na tsinke Kiran na ajiye masa wayarsa na sabko daga gadon na gyara jikina na fara tafiya Kenan naji ya shakuni ya hadani da bango "dan ubakin meyasa kika daukarmun waya ni sa'ankine ke yar iska ahaka zaki fita waje"dallah malam sakeni meye zaka shakeni haka ko kasheni zakayi to sai me idan an dauki wayarka ko ranka ne acikin wayar da baza'a dauka ba na fadi inda dukansa akirjinsa mari ya kaimun" ni sa'an kine murmushin takaici nayi muna kallon juna ido cikin ido na kallesa cikin dakiya saboda tsumammun idanunsa fusgata suke inajin kasala ga yada ya matseni kirjinmu hade yake ga wani futinanan kamshi dayake fitowa daga jikinsa ga numfashinmu na gauraye gu daya dake'wa nayi cike da rashin kunya nace"nagode Dr Sardauna idan kanaso ka sheni ka huta yafi duk motsi kadan ka mareni kana neman kurmantani naji Nice yanzu mai laifi ni na tab'a maka phone d'inka nakira mijina Allah ya baka hakuri insha Allah hakan bazata kuma faruwa sakeni na tafi yana jirana baki ya bugemun da karfi idanunsa sunyi jajur "dan ubanki ba inda zaki shine ya kawoki da zaizo daukarki lokacin da aka kusa karya miki haki a idanu ubanwa ye ya hanashi zuwa temakonki sai mayarwace gida to bazaki yar isaka"kai wlh ni ba yar iskabace sakeni wai inama dan dalili jarababe masifafe ko kaikade ne ka iya shiga damuwa da iya masifa duk kabi da dameni meye hadinka dani" nine jarababen ya fadi yana kara matseta ya tallabo kanta idanu ta zaro"me...ye...za...ka..mun
...sakeni banason iskanci kafita bayana Sardauna kara kusanto fuskarta yakeyi ya tsirawa jajayen lips d'inta idanu yana mamakin yada take iya kallon kwayar idanunsa habarta ya dago takai masa duka" wlh Sardauna karabu dani mashakurah ce ta Mike tayo gunsu "Dr dan Allah saketa ya kake nema had'e fuskarku ni ana banga abunda tayi maba ta fada tana janyesa Dole ya fasa had'e face d'insu ya murde mata lips da karfi "Allah ya isa mugu sai kaga karshenka kofa aka fara bubugawa mashakurah taje da sauri dan haushin yada yama zee takeji duk da fadane suke tasa hannuta zata bude Dr Sardauna ya juyo yana kallonta ya buga mata tsawa"wlh sweet baby idan kika bude kofar nan zan baki mamaki zakigane waye Dr Sardauna ayau yana cikin magana zee tana ga hankalinsa na gun mashakurah yana mata masifa ta zambaceshi ta gantsara masa cizo amurdadan damtsen hannusa ta Duka ta k'asansa dama rumfa ya mata da faffadan kinjinsa kafin ya damkota ta Nufi kofa da gudu tana Kiran Mahabeer dan ta matsu tabar hospital din daurewa kawai take Sardauna ya motso mata zazafar sha'awarsa bayan mashakurah ta lab'e jikinta na rawa take k'ok'arin bude kofar dumama mashakurah duka tayi agadon baya tayi k'asa da murya cikin rada tace "Aunty yar lukuta taremun muguncan har na fita amma karki tab'a jikinsa please kuma wlh idan kika tab'ashi ina kallonki da idanun baya Allah sai naci durin uwarki idan mun hadu da sauri mashakurah ta juyo ranta ab'ace itako k'ok'arin bude kofar take murya Mahabeer taji cikin sauri take murza key d'in"my heart ganinan.................... ✍🏻

💃🏻Yar ilu ce🤪

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻20*

....tana bude kofar Dr Na isowa da Sauri tayi wuff ta fice da gudu jikin Mahabeer ta fada" my zeena meye kike gudu numfashi ta maida ta rikeshi"my heart mutafi please "muje nama Dr godiya kukan shagwab'a ta saka masa tana tsalle sai kallonsu akeyi yada tayi kyau kamar yar tsala gashinta ya zubo har gadon bayanta "OK my zeena muje tunda bakiso ko??" Kai ta daga Sardauna ne ya Iso ransa ab'ace zee ta saki Mahabeer ta koma bayansa "Ah Dar namu menene kuma kake zaro idanu kana fushi? " bro wlh sai na hukunta yarinyar nan zagina tayi ta gudo daga cewa tabari ayi mata sauran Allura guda shine ta zageni ta gudo kai kuma dan daure mata gindi kake dariya kuma ahakane zaku fita da ita idanu zee ta zaro tana lab'e bayan Mahabeer "wai, Allah kaidai anyi katon banza yaushe na zageka kuma yaushe mijina yayi dariya cikin zafin zuciya yayi kanta Mahabeer ya taresa da sauri "yi hakuri Dr abar Allura bataso fizge hannusa yayi ya nufi cikin room d'in da ya fito"Ya Mahabeer mutafi manta dashi hannuta yaja suka fito"my zee baby wlh kiraba haraka da Dr Sardauna meyasa zakice masa karya yakeyi "to shikenan tunda hakane baka sona kanuna mun matsayi na ta b'are baki tana kuka harda ihu ta fizge hannuta ta dora akai"wayyo na mutu na lalace mijina baya sona saboda kalan dangi jama'ar harabar asibitin sai kallonsu akeyi arikice ya riketa yajata tana tirjewa lokacin Dr Sardauna ya rako mashakurah bayan ya gama sabke mata kwandon masifa tarasa me tamasa wai laifintane da tabar zee ta fita shiru tamasa har yagama ya sabko yace suje ya rakata gun mota suna fitowa harabar asibitin yaga tijara da zee takema Mahabeer yana lalabata ta shiga mota takaici da bakin ciki yasa ya juya ya koma yace mashakurah ta gaida gida zaizo da dare daket Mahabeer ya shayo kan zee da sa bakin wani datijo ta shiga motar tana turo baki shiga yayi yamata key sukabar hospital d'in

End of Chapter 38Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next