Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 68 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 Reading now Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

bakin gadon ya kama hannuta ya tsira mata.allura ta zabura ta riko Sardauna tana kuka taki tsayawa Dole ya rumgumota"yi hakuri nakusa gamawa jinta jikinsa yasa ta kara shigewa jikinsa ta rumgumeshi gam ta tura kanta kurjinta tayi lif ko motsi batason yi har ya gama mata alluran yana gamawa, yajanyeta aikuwa, tace batasan zancanba wani rikitaccen kuka ta fashe masa dashi ta makalesa cikin shashekar kuka tace" Wayyo Ya Sardauna kayi hakuri kabarni naji guminka ko zan dawo haiyacina wlh cikin ya fasa, ciwo tunda na jini a jikinka, dan Allah dan uwana kabarni kaji ta fada tana kamkameshi gam tana goga fuskarta kirjinsa " Yayana Sardauna ka maidani gidanka na rika ganinka kullum ta fadi tana tura hannuwanta cikin kwantaciyar sumar kansa tana shafawa idanunsa ya rumtse da, karfi zuciyarsa, na bugawa, da karfi da sauri ya bude idanunsa ya janyeta da karfi ya kwantar da ita tana kuka ya Mike ya matsa nesa da ita zata sabko ya daure ya buga mata tsawa"koma ki kwanta karki kuskura ki sabko komawa tayi ta kwanta "haba zainab yar kanwata ke kin fiye rigima kiyi hakuri zan rama miki duk abunda mahabeer ya miki shikenan ko? ashagwab'e ta kallesa" Allah Yayana zaka ramamun? " eh zan ramamiki amma karki kuskura ki gayama kowa dan nasan kece bakida gaskiya ki ajiye hankalinki ki kula da mijinki kibar masa rashin kunya auranma da ya fada wasane yake miki" to Yayana karinka zuwa muna hira kuma ka kirayeni ko" eh idan nasamu lokacin zanyi daga zuwa wata daya idan na gama aiyukana zan kiraki kukan shagwaba ta saka masa" Allah Ya Sardauna bazan iya hakurin satima banji muryarka ba bare wata ka rage kaji murmushi yayi" ok sati biyu idan kuma bakyaso shikenan" to Yayana shikena inaso" gud yar kirki bai sake kallonta ba ya fice idanunta ta lumshe Sardauna na fita yaga mahabeer na zaune yayi tagumi gunsa ya nufa "bro taji sauki zaku iya tafiya bari na kawoma magunguna wani room ya shiga ya fito da leda yaba mahabeer ya amsa" nagode Dr namu Allah yabar zumunci "Amin Sardauna yace ya nufi Office d'insa mahabeer ya shiga dakin da zee take tana kwance "my zee tashi mu tafi ko ta bude bata musaba ta Mike tana turo baki ta dan ciza baki dan har yanzu marata na ciwo kama hannuta yayi ta fizge ta murguda baki hakade ya lallabata har mota ya zaunar da ita ya shiga yaja suka tafi gida suna zuwa ya bata magani tasha ana parlo ta kwanta ajikinsa bacci ya dauketa jikinsa ya janye ya dauko bargo ya lullubeta ya fice daga gidan yana mamakin masifar yarinyar,

Sardauna ko zee ta sakashi wani hali daurewa kawai yayi kamar yada yama kansa alkawalin cire son matar wani aransa haka ya maida hankali gun aikinsa saida yama mutum biyu oprations ya duba sauran marasa lafiya bayan anyi sallah azuhur ya ya hadawa Nisha magunguna ya nufi gida donmin duba lafiyar Nisha kuma soyake yayi Kari dan wata muguwar sha'awa ke taso masa haka ya nufi hanyar gidansa bangaran Nisha bata farkaba sai kusan sha biyu ruwan zafi ta hada tashiga sosai taji dadin ruwa tayi wanka ta fito ta shirya cikin Riga da zane na atamfa Ja mai ratsin baki tayi kyau ta fito parlo sai baza kamshi take ta nufi kan dining ta hada tea mai kauri tasha ta zubu soyayen dankali da kwai da nama taci ta koshi ta Mike ta dawo parlo ta kunna TV tana kallo zee baby ta fado mata arai wayarta ta dauka"wayyo my dear i miss u bari na fada miki barnar da Yayamun yamun wlh bazan kara yardaba ta fada tana dailing number zee tanata ringing ba'a dagaba har ta gaji da kira ba'a daukaba ta hakura Kiran umma tayi sukasha hira ta kwanta tana kallon Tv nan ta bingire sai bacci har akayi sallah lokacin da Sardauna ya shigo tayi daidaya saman doguwar kujera tana sharara bacci isowa yayi ya zauna kusanta " hajiya Nisha bacci niko anyi sallah ma ya ware mata zane ya janye pant d'inta yana kalle mata gaba hannunsa ya dora agurin da sauri ta zabura tana ganinsa ta fashe da kuka" don sonka da Allah da manzonsa kayi hakuri yayamu natuba ta fada jikinta na kerrrma face ya had'e" me namiki kawai dan na duba lafiyarki sakinta yayi ya dauki magungunan da yakawo ya bata ya janro gora ruwan da take ajiye kan table ya bata tasha tana rawar jiki" kinyi sallah? " banyiba tashi maza jeki kiyi cikin rawar jiki ta miki shima mik'ewa yayi bedroom ta shiga taje ta dauro alwalla ta saka hijab ta shimfida darduma tayar da sallah, tana gama ta Mike ta rufo kofa Sardauna ya shigo gabanta ya buga da karfi tsoro ya shigeta ganin dagashi sai guntun wando kofar ya murzawa key ya kamota ya rumgume" meye kike rawar jiki ni babu abinda zan miki ya fada yana tafe da ita sai jinta tayi saman gado ya mata rumfa ta bude baki zatayi magana ya cafke bakin tuni ya fara rikitata da salonsa amma tsoro ya hana taji dadin sai ji tayi har ya shigeta kuka take sosai tana rokonsa da ta damesa da kuka ya ramkwafo ya kame bakinta ya daga kafafunta da kyau yana kashe arna sarka masa, jiki tayi tabarwa Allah ikonsa dan muryata ta dishe hawaye kawai ke kwaranyowa daga idanunta, Sardauna saida ya kwasha awa daya cif akan Nisha ya barta ya mirgina gefe yajima kwance kafin ya Mike ya fice daga d'akin da kallo take binsa har ya fice daket ta tashi tana kuka ta shiga bathroom ta hada ruwan zafi ta shiga ciki tajima sosai saida taji gabanta ya rage zogi tayi wanka tsarki ta fito daure da towel doguwar Riga ta saka ta fada saman gadon ta lumshe idanunta Sardauna ya shigo "Nisha zan fita ki kula da kanki idanu ta bude ta kallesa dan wani mugun tsoronsa takeji" to kawai tace shima ficewa yayi bai sake maganaba shi ganin ragwantarta yake itako jarabarsa take gani gun aiki yakoma Nisha takira Salma kanwarta tana kuka ta fada mata yada Sardauna yake garzata babu tausayi shawara salma ta bata tayi hakuri kowa haka yake fuskanta saide da alamu Sardauna mabukacine sai tayi hakuri haka ta wuni cike da fargaba bangaran zee baby kuwa da ta tashi daga bacci garau ta tashi mahabeer bayanan wanka tayi taci abunci ta dauko wayarta taga Nisha kiranta tayi sukasha hira Nisha take fadama zee abunda Sardauna yake mata haka kawai zee hankalinta yayi mugun tashi ta fashe da kuka mai ciwo jin bakin Sardauna ya tsotsi na Nisha kashe wayar tai baki daya tayi jifa da ita Nisha ko tunaninta ko itama haka mahabeer ya mata shiyasa batason zancan haka zee ta wuni kamar zatayi hauka duk ta burkice haka mahabeer ya iskota kafin yasamu kanta yaci wuya daket tayi shiru har dare ba inda yaje yana aikin lallashinta tare suka kwanta zatonsa aljanune suka motsa Nisha duk yada take tsoron Sardauna haka ta daure suka kwanta gado daya haka yayi ta rikitata da salonsa har tayi bacci amma bai mata komaiba saboda taciyu ya saurara mata har ta warke haka sukayi bacci manne da juna asubah ta gari

*********************************

*Please agurguje bayan wata daya*

Abubuwa dayawa sun faru tsakanin Sardauna da Nisha tun tana tsoron Sardauna har ta hakura ta sakar masa jiki dan mugun mabukacine akullum sai ya sadu da ita sau ukku tun tanajin dadi tana sambatu idan yana mata har ta dawo tana kuka tana rokonsa amma baya sarara mata Dole zata hakuri shiyasa, yanzu batada wani sukuni duk, da yana kokarin ya faranta mata amma duk da haka tana cikin damuwar jarabar Sardauna amma idan kaganta sai kayi mamaki bazakace tanada damuwaba dan tayi kiba tayi fari sosai tsaf da ita dan sosai Sardauna yake kula da ita ko can gidansu Sardauna iyayansu sunji dadin yada Aisha ta murmure tayi kiba tayi kyau sun yarda Sardauna yasan darajar mace umma hauwa ma taji dadin ganin yarta tayi tsaf bangaran zee baby da mahabeer yanzu da sauki dan suna shiri ta rage masa rashin kunya ta ajiye hankalinta har ta danyi kumari shiyasa itama su ghaisha da Daddy da ummi Raiyan sukejin dadi zee tana cikin kwanciyar hankali zee ta yarde ma mahbeer ya kwanta da ita Dan wata irin jaraba takeji saide bata yarda yayi romance tace idan yana bukatar hakkinsa yayi dan abukace take kulkum cikin zuba take to matsalar koda yaushe idan zai kusanceta sai ya koma ba namiji bs gansaba yayi lagwab shinefa ta fara masa masifa ita tagaji wlh gida zata ta fada har kuka yake mata tayi hakuri ta rufa masa asiri zai nemo magani to shine ta barsa ko sunje gida bata fadi duk bayan kwana biyu Nisha take zuwa gidan zee susha hira amma zee sam taki zuwa gidan Nisha babu yanda mahabeer baiba amma taki karshema kuka take saka masa, Dole ya barta Nishar taci gaba da zauwa tana mamakin kibar Nisha sai ta tuna Sardauna kawai tatali haka zee kullum tana duba wayarta ko taga kiran Sardauna amma shiru bai kiraba har tsawon wata daya da yayi mata alkawalin kira gashi ko takirasa bata samunsa har number da Nisha ta bata amma idan takira bata samunsa fushi tayi tafita daga lamarinsa gashi tanason ganinsa amma ta gwamce har a bada karta ganshi indai sai taje gidan Nisha Dan ta tsani Nishar kanta bare wani gidanta haushin Sardauna takeji yada yakeba Nisha kukawa har ta wani murmure tayi kiba da fari

End of Chapter 68Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next