Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 25 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 Reading now Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

"Gud Zainab duk cikin kiyayata ne, nasha irin wannan kalaman Alhmdllh na haihu tunda na cika Alkawali amma ke kin kasa, cikawa kusanta ya duko ya damki gashin kanta cikin rada yace "Alhmdllh yanzu nidake waye gaba to inaso kisani duk abinda nayi dake banji komaiba na biye mikine don nasetaki naga karshan iskan cinki da rashin kunya da fitsara dan haka ina mai rokonki don girman Allah karki sake shiga rayuwata babuni babu ke kowa yayi rayuwasa, insha Allahu ni bazan sake shiga duk abinda zakiyiba ga bro Mahabeer yau akesa auranku dan haka duk abinda zakiyi shine zai hukuntaki nauyinki na samansa ba niba babuni babu ke bayan auranku idan kin shiryu zamuyi zumunci amma ayanzu karki kuskura ko da, sunan wasa, ki shiga, cikin rayuwata, ki kiyaye Ma'assalam ni dake ya saki gashin kanta ya Mike bakina kawai nake cizawa bakin ciki ya isheni ga nono na suna bukatar tsotsa amma bakin cikin da nake ciki yafi na shawar yawa toilet ya nufa cike da takun jarumta jin ya shiga toilet yasa, na Mike zaune na fashe da kuka da nadama mara anfani dan nasan ya gama dani jinake gwara ma na mutu na huta kuka nake sosai na Mike Nasaka, rigata, har yanzu boobs DINA basu dawo daidai ba kaikaiyin bala'i sukeyi tunda an fara sosawa, aka bari gashin kaina na tatara na daure ina maijin tsanar kaina kuka nake sosai dan nasan yanzu banida wani bakin magana tunda har yace na fadama masa kalmar so arashin sani Wanda nasan shairrin shedan ne ni bana sonsa fitowa yai bai ko kalli inda nakeba toilet din na shiga na hada ruwan gumi na cire kayana nayi wankan tsarki Abayar nasaka banda wando har karamar rigar ban mayar jikinaba ana toilet na barsu dan idan naje gida dasu me zance na fito kunyar duniya, ta isheni yazama Dole yau na nemo kwayoyi nasha Wanda zasu gusarmun da hankali zaune yake kan kujera sai juyi yake yana waya kallo daya na masa, na dauke kaina na koma inda na zauna da farko na, sada kaina k'asa ina wasa da yatsotsin hannuwana muryasa danake jiyowa cikin wani amon dadi duk ta dameni kalamai masu tsada yake fada mata itama ina jiyota sai dariya takeyi tana maida masa tunda na sada kaina ban dagoba kasala ta dameni ga zazzabi ya rufeni sai rawar sanyi nakeyi knocking kofar akayi sallama sukayi ya tsinke wayar ya Mike ya nufo kofar ko kallon inda take baiba kaina na dago Da, naji wucewarsa na bishi da kallo Jarumtarsa, sam bata raguwa sai karuwa takunsa ya fita daban gawani irin aji da yakeda shi ga miskinlanci tafiyarsa, ta daukan hankalice uwa uba iya mahaukacin love na fitar hankali ya iya sarafa mace babu karya kaina na dauke daga kallonsa a k'asa makoshi na furta " wlh natsane ka Allah ya isa da zalina da kaci yau bazan yafema ba karaf akunnesa, murmushi ya, saki ya murza, key ya, bude kofar, Mahabeer ne " Dr namu wlh na kasa, hakurin ayi sallah naga, lokaci ya gabato nayi anan ina gun aikin banida, nutsuwa murmushi Dr Sardauna ya saki " ok shigo ta farka, hanya ya bashi ya shigo ina ganin Mahabeer na Mike jikina babu kwara na nufo gunsa da dan gudu dan banida kuzari ko guda " my zee babyna bi asannu jikinki babu kwarine jibi zaki fadi da sauri shima ya nufota dan yaga batada kuzari neman faduwa take, wucesu yayi ya nufi toilet ya dauro Alwalla dan anfara kiran sallah la'asar hannuwansa ya ware mata ta iso da sassarfa ta fada kirjinsa ta fashe da kuka, rumgumeta yayi yaji jikinta zafi gum " subhanallah my zeena menene yi shiru bari kukan karki tayarmun da hankali kinji? kuma jikinki zafi nashiga uku zazzabine koma zee Dr Please zo dubamun ita" Ya Mahabeer kaini gida nasha magani zai sauka zuwa jimawa da kallo ya bisu ya tab'e baki yana murmushi" my babyna aduba ki ko?? kuka ta saka masa, tana kara rumgumesa cikin sanyin da tayi amma fada fada tace nacema nasha magani " Ok zeena yi shiru mutafiyarmu ko? kai ta daga masa janyeta yai daga jikinsa hannuta ya kama yama Dr Sardauna sallama suka nufi kofar fita.............

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻14*

....yana rike da hannuta har kofar key ajiki Mahabeer yayi yai ya bude kofar bata buduba Dr Sardauna ya ISO yana murmushi waya manne akunnesa shida Daddy suke wagana kan anjima za'akai kudin auransa gidansu mashakurah sallama sukayi ya cire wayar akunnesa" kai bro bata buduba ko ya fada yana dora hannusa saman kofar zee baiwar Allah tana labe bayan Mahabeer tana rike da hannusa ko da wasa bata yada ta kalli Dr taba ita ta matsuma subar hospital din kofar Sardauna ya bude yana dariya Mahabeer yai masa dukan wasa sukasa dariya Jan zee baby yai suka fice Dr Sardauna ya rufo kofar zashi masallaci mota suka nufa yana rike da ita gaban mota ya zaunar da ita " zeena bari nayi sallah kiyi kwanciyarki amota, har nadawo kinji" to Ya Mahabeer sai kadawo murmushi ya sakar mata ya rufota daga waje ya tafi masallaci kwanci tayi ta lumshe idanuta zazzabin na taunar kashinta ajiyar zuciya ta sabke Dr Sardauna kawai take gani cikin idanuta namata gizo da irin yada ya rika bata yawunsa mai masifar dadi tana hadiyewa, gashin jikinta ya fara mik'ewa, sai lumshe idanu takeyi tana nishi jitake kamar yanzune yake tsotsar breast dinta da bakinta da murzata sai kafafu take matsewa breast dinta sun minmike sun kumburo sai kaikayi suke mata batasan a yanayin da take cikiba ta fice ahaiyacinta Sardauna kawai take gani a idanunta shigowar Mahabeer taji cikin motar ya zauna dago ta yayi zaune " zee babyna menene kike nishi kina Minmik'ewa zazzabine? da sauri na tataro nutsuwata na kalleshi ina murmushi " Akhuyana zazzabine yake damuna zan warke na fada ina rumgumeshi " sannu babyna ga idanunki nan sunyi jajur kaina na dora kafadarsa " zan warke motar yama key muka bar hospital din tafe muke muna hiramu ta soyayya na saki jikina dan naga ya damu da zazzabin ganin na sake ina hira hankalinsa ya kwanta yana driving a nutse har muka ISO gida honr yayi mai gadi ya wangame

Mana get yai parking din motar a habar gidan tunda fita zaiyi dagoni yayi " zeena ina sonki sosai wlh jinake zan iya mutuwa saboda ke? ya fada yana sakar mun kiss agoshina fuskarsa na rike ina kallon kwayar idanunsa ina hawaye" my heart wlh ina sonka nima zan iya mutuwa saboda so mai zafi i love u yayana ina sonka Dole ma nasoka ka kusa zama mijina zan rayu dakai har karshan rayuwata nakai karshan maganar na kece da kuka rumgumeni yayi " haba my sweet babyna wannan sunan dake ya dace kuma na maidosa kanki yi hakuri bari kuka nasani kina sona zamuyi rayuwa mai dadi kinji matata? kaina na daga masa lallabani yayi tayi saida na sami nutsuwa yana tsokanata ina kyakyata dariya hankalinsa ya kwanta ya janyeni muka fito ya rufe mutar yana rike da hannuna har parlo da sallama muka shigo ghaisha na zaune ita da su Aunty amarya da gudu Nisha ta Mike ta rumgume zee baby dariya sukayi atare" my zee imiss u naso zuwa dubaki tsoron Dr ya hanani zuwa kinga dukan dayamun jiya dariya Mahabeer ya musu gun kujeru suka nufa suna rike da hannu juna gurin ghaisha zee ta nufa a cinyarta ta kwanta Aunty amarya tace" sannu mom ya jiki banza ta mata ghaisha ta rumgumeta " momy sannu jikinki akwai gumi tashi muje kiyi wanka ki canza kaya kisha magani " ummina ta kira tana shigewa jikinta " na'am baby sannu kinji ta fada mata tana daure mata gashinta Hafeeza tazo kusanta " sister ya jikinki? " nayi sauki Nisha ta kama hannuta " my dear tashi muje kiyi wanka mik'ewa tayi Mahabeer yace" zainab na koma kisha magani kinji? " to my heart zansha ta fadi tana sakar masa murmushi mayar mata yai ya tafi ghaisha tacema Aunty amarya" yaran babu ko yar kunya dariya sukayi suka nufi bedroom har Hafeeza Nisha ce ta hadamata ruwan gumi ta shiga tayi wanka saida tashiga ruwan gumi ta jima saboda k'asanta sai motsi yake mata ajige dama tabaro asibitin dan saida ta sake wanka tsarki tana jama Dr Sardauna Allah ya isa tayi Alkwalin fita daga sabgarsa zata nuna masa ita fa bata sonsa kamar yada yake tunani insha Allah tayi niyar duk abinda zai hadasu zata gujeshi

daure da towel ta fito tana goge jikinta wardrobe ta bude ta ciro Abaya tasaka ta hau kan dadduma tayar da sallah la'asar tana rokon Allah ya saka mata akan tozarcin da Dr Sardauna ya mata yacire mata yanayin da ta shiga dan ko idanu ta rufe bata ganin kowa sai Dr Sardauna na sakar mata murmushi yana waremata hannuwansa tazo gareshi tana gamawa ta Mike akwatinanta ta nufa ta ciro wasu Riga da siket yan kanti irin nasu na saudiya milk colour ta saka sun mata cif cif tayi kyau sosai gashinta ta busar ta shafa masa maiyuka masu kamshi ta daureshi da ribbons ta fesa turare rumgumeta taji anyi ta juyo " my Nisha zaki karyani " wlh kyau kikamun kinko ganki muje kici abunci kisha magani khalisat ce ta shigo". my zee ya jikinki? " da sauki my khalisat parlo suka fito Nisha ce ta hada mata abunci taci tasha magani nan parlo ta bingire jikin Nisha sai barci itako na shafa mata kanta ghaisha ce ta fito" Aisha ya akayi kika bari tayi baccin yamma? " ghaisha batajin dadin jikinta anjima zan tashe dariya tamusu ta shiga aikinta Nisha da Hafeeza da khalisat suna hira sama sama

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

End of Chapter 25Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next