Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
mataba wlh saida ya kwashe awanni biyu cur yayi release saida yayi wani irin kara ya matseta gam jikinsa ya sakar mata nauyinsa zuwa yanzu bata ko motsin kirki saida ya kwashe tsawon 5 minute ya dagata ya mirgina gefe yana lumshe idanunsa dan yaji ya dan gamsu wutar sha'awarsa ta kwanta idanunsa ya bude ya kalli nisha fuska jage jage da hawaye harda su majina bushewa yayi da dariya ya matso yana shafa cikinta" babyna wlh momy raguwace bata iyawa da dadynka ka samomun mata jaruma ko bana sonta zan aura cikin halin wahaltuwar da tayi jin abunda yace ta Mike daket ta fashe da kuka ta fada samansa tana girgiza kai ta kasa magana" au kukan ne? ke sai kishin tsiya yanzu fah naga ko motsin kirki bakiyi amma kinji motsin wata kin Mike babyna kama momynka fada ni wasa nake miki ya fada yana shafar cikinta ya duka yanama cikin kiss yana lasar ramin cibiyarta ya dora hannunsa sama breast d'inta yana murzawa. da sauri ta kalkesa yana lumshe idanunsa arikice ta janye jikinta" my Dr zanyi fitsari ta fada tana kokarin sauka murmushi yayi ya girgiza kai ya bita da kallo yada take tafiya" matsoraciya wlh da kintsaya wlh sai na k'ara yanzu sabkowa yayi ya bita bathroom d'in ta hada ruwan zafi ta shiga wanka tsarki yayi ya fito lokacin ana Kiran sallah azuhur yasa kayansa ya fesa turare ya gyara gashinsa Nisha ta fito tasa kayanta ya kalleta "my Nisha ki kwanta ki huta idan kinyi sallah? " banajin bacci gida zan shiga murmushi yay ya ya kashe Ac ya kama hannunta suka fito ya rufe dakin suka fito aharabar gida ya saki hannunta" ki hadamun abunci ni da zainab yanzu zan dawo da an gama sallah fuska ta yamutsa tace" to sweetheart tafiya yayi itako ta nufi part d'insu ghaisha da sallama ta,
ta shigo parlon minata tace" wai ina kika shiga ne? tsoru tsoru tayi da idanu tace" ina Swimming pool ne ta fada tana nufar bedroom domin yin sallah, suma duk mik'ewa sukayi suka tafi suyi sallah daket ummi ta samu zainab ta yarda ta tashi suka nufi bedroom domin yin sallah saman darduma suka isko Nisha na sallah bathroom suka shiga ummi tasata ta dauro alwalla itama ta dauro suka fito ummi ta shimfida musu darduma suka tayar da sallah Nisha tana gamawa ta Mike tana kallonsu ta duba magunguna zainab ta dauka ta fice tana fita kan dining ta nufa ta bude kulolin abuncin taga shinkaface fara hade da dankalin turawa da kwai ab'are jar miyar naman rago ga hadin salak nan plate ta janyo ta zuba masa komai ta rufe ta tsiyayi fruit tasha ta zubi abuncin ta zauna nama yafi yawa ta fara ci dan wata muguwar yunwa takeji Sardauna ya raraketa sai ci take tana tsaki tana gamawa ta kara tsiyayar fruit tasha ta nufo parlo har sun dawo zee na zaune ta rike ummi tana kuka Nisha tace " ummi me takeso ne? " wlh Sardauna take nema babu yada bamu yiba taci abunci tasha magani takiya sai Kiran baby take ghaisha tace" inata kiransa baya dauka haushine ya cika Nisha amma ganin bata haiyacinta sai ta basar" ayya tayi hakuri zai shigo yanzu ghaisha aikine wai ya tsayar dashi minata tace " kinci gidanku naga motarsa a gidanan shiru Nisha tayi aranta tanacewa duk abin an takura masa har yaje ya rame kusan Zee ta koma
tana lallashin bugeta zee tayi tana hararata Sardauna ne ya shigo da sallama cikin parlon ai kuwa zee ta Mike da gudu tayi kansa tana kuka tana kiransa" my babyna murmushi ya saki jikinsa ta fada tana kuka tana dukansa janyeta, yayi ya kamo hannuta su ghaisha suna musu dariya ummi ta girgiza kai ghaisha tace" Dr Sardauna ina ne ka shiga ina ta kiranka? kansa ya dafe" momyna kiyi hakuri wlh wani babban aikine nayi ya fada yana kallon Nisha da ranta ya gama baci amma suna hada, idanu ta sakar masa murmushi Jan zee yayi suka nufi kan dining ya zaunar da ita kusa dashi ya janyo rufafen plate" bugun Numfashina yi hakuri kinji my babyna da idanu ta tsareshi tace" my babyna? " Na'am babyna jikinsa ta kwanto hawayen ya goge mata ya saka hannunsa cikin abuncin ya debo ya tallabo kanta ya bata abaki ta amsa tana kallonsa gira ya daga mata" Oya babyna ci maza ina sonki sosai wlh amsa take tanaci tace" my babyna ina sonki murmushi ya saki" ai nasan kina sona kuma hakan namun dadi saide son da nake miki ya linlinka naki itama hannu tasaka ta dauko tana bashi abaki ya amsa yanaci ahaka saida suka cinye nacikin plate d'in hannunsa ta rike ta lashe masa, tas itama ta bashi hannunta da yaki ta fashi da kuka "Sorry farin cikina yi shirunki bari na lashe miki dalo ya rike hannunta yana lashe mata shiru tayi jin gumin harshensa yada yake lasar hannunta yasa ta lumshe idanunta ta kwantar da kanta saman kirjinsa tana nishi sai ririkeshi take ta shigewa jikinsa tana cewa" my babyna ina sonki da sauri ya janyeta daga jikinsa ya kalleta idanunta ya canza kuka ta saka masa tana kokarin komawa jikinsa mugun tausayin ta ya kamashi dan ya gano yarinya akwaita karfin sha'awa ko da bata hankalinta Dole ya canza takunsa gudun kar ya shiga hakkinta ga takaba da takeyi bata haiyacinta tsawa ya daka mata tsit ta kyale ta zauna tana sabke ajiyar zuciya maganin ya ballo ya bata tasha ya zuba mata fruit yana bata abaki tanasha shima yasha sauranta ya Mike ya kamo hannunta" saura kimun kuka idan na fita wlh zaki sani saida ya gyara mata fuskarta da mayafinta suka shigo parlon gun ummi ya kaita ya zaunar da ita"my baby kanwas banda kuka ki kwantar da hankalinki ina tare dake kece bugun Numfashina idanu ta zuba masa tana. kwakwab'e fuska tace "my babyna" Na'am babyna shiru karkiyi kuka zan dawo ummi abata carbi ta rika hailala da salatin Annabi kwantar da kanta tayi jikin ummi ya nufi gun ghaisha ya rungumeta ya mata kiss "ghaisha ina yini dukansa tayi taja kunnesa sakinta yayi yace" na koma gun aiki wlh inada tiyata ya fada yana ficewa zee ta kirasa cikin sanyin murya" my babyna juyowa yayi ya sakar mata murmushi yace"ki zauna zan dawo ya kalli Nisha Aishata bye hannu ta d'aga masa tana danne kukanta ficewa yayi tuwusai tace"Sardauna babu kunya ghaisha ta girgiza kai zee da idanu tabishi da kallo har ya fice ta lumshe idanunta ta shige jikin ummi sai matsar kafafunta takeyi tana nishi cikin ikon Allah bacci ya dauketa Nisha mik'ewa tayi ta dawo kusan zee ta kwanto jikinta ta lumshe idanunta tajin tsanar zee aranta ummi ta hadasu ta rungume ghaisha na musu dariya
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
bangaran Sardauna yana zuwa ya shiga aikin duba marasa lafiya cikin kuzara karfe uku ya shiga tiyata cikin hukuncin Allah yayi acikin nutsuwa saida yayi tiyata biyu kowace cikin nasara, jama'a khalisat tunda taji mutuwar mahbeer abun ya girgizata ta kara shiga tsoron duniya yanzu haka wani mai kanti agunwarsu yake sonta kuma matansa biyu tace taji ta gani zatayi auranta yanzu haka an sanya mata ranar aure wata uku masu zuwa,, Sardauna bai samu damar fitowa daga hospital ba sai karfe takwas na dare ya baro hospital mashakura sai kiransa take baya dauka dan bashida number ta baima sanba itace lokacin da ya iso gidansu Allah ya temakesa ummi ta lallaba zainab daket taci abunci tasha magani adadafe tayi sallah isha sai bacci tana Kiran Sardauna har bacci ya kwasheta saboda maganin nasonta sosai yada yake yawan SATA bacci da sallama ya shigo parlon su daddy duk suna zaune hayatu yayan Neesha yana Duke gabansu daddy yana rokon idan zainaba ta gama takaba abashi ita ya maye gurbin dan uwansa da yarasu Neesha har ta fara murna karaf akunnen Sardauna jikinsa har tsuma yake gadan gadan ya nufin kan hayatu yana cewa"dan ubanka wallahi ko zaka mutu baza a baka auran zainab ba duk duniya ayanzu nine nan mai alhakin zabarwa babyna Mijin aure nine zan aurar da matar yayana kuma kanwata ga gwarzon Namiji nagartacce Wanda zai rikemun ita Amana ya fada yana nufar hayatu cikin k'unar zuciya idanunsa sun rikide sunyi jajur sai huci yake Hayatu yayi mutikar tsorata da yanayin Sardauna.....✍🏻mmn farisa ce💋
💃🏻💃🏻💃🏻 cikin dare kaso asoka soyayya ce indai da raina mai zan da langa ga akushi ni nayi dacan samuka mai nasibi iya wuya ina tare dakai habibi kaunarka ta ratsa cikin jiki da Qalbi nai alkawar umarni gareka zanbi duk Wanda yay kudirin zata rabani da hubbina zansa wuka na yankashi koko almakashi🤣🤣🤣🏃🏻♀🏃🏻
*ZEE BABY*
*👉🏻45*
....hayatu na mik'ewa domin guduwa Sardauna ya damkoshi cikin zafin zuciya ya wanke hayatu da mari ya makoreshi daddy cikin sauri ya Mike ya rike Sardauna "haba Dr kayi hakuri mana sakeshi sakinsa yayi ransa ab'ace yace"daddy wannan yaron bashida kunya daddy ya dakatar da Sardauna" yi hakuri Dr ai momy mun mata miji ranar da ta fita daga takab'a za'a d'aura mata aure" haba daddy wai dukanta zainab nawa takene abarta ta samu lafiya zan zabo mata miji da kaina idanu Daddyn ya zuba masa yana karantar yanayin dansa kowa shi yake kallo yada, ya tashi hankalinsa murmushi daddy yay yace" to munji amma mijin da zamu bata shine yafi cancanta da ita tuwusai tace ikon Allah kishi kiri kiri arashin sani ghaisha ta Mike ta kamo Sardauna ta nufi kan dining dashi daddy ya kalli hayatu yace"to hayatu kaji da kunnanka yayanka yayi mata miji sai ka hakura kaje gun intisar kanwarka ku daidaita tsakaninku. cikin ladabi yace" to daddy ba komai sallama yama su minata Najib ya Mike ya kama hannunsa suka fice Nisha tsabar haushin abinda Sardauna yayi kamar ta fasa ihu takeji dan taji haushin yada ya nuna damuwarsa kan zee ya hana aba yayanta auransa sai kace sonta yakeyi ummi ta kalleta tace" Aisha tunanin me
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A D U N I Y A Ta Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Sanadin Son Ki Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Search across the available chapters.