Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 107 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 Reading now Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Ya zauna ya ɗago ta ya rungumeta. "Yi haƙuri Nisha amshi kisha" a baki ya ringa bata har ta shanye, ya bata maganin ya cire mata kayan jikin ta, ya bude robar ruwan yana zubowa a hannunsa yana shafa mata a cikin ta zuwa mararta, tsit tayi shiru ta shige jikin sa tana lumshe idanunta. "My nisha sannu kin danji sauki? cikin shashsheƙar kuka tace "yanzu naji sauki kadan amma da ka janye hannunka ya dawo, ka kiramin Rabia ta ringa danna mun ka koma gurin my dear."

"No bari na fada mata sai na dawo tunda bakida lfy, bazan barki ba ko muje hospital yanzu? A'a ai naji dama kaje kawai ku kwanta dare yayi, ta fada tana matse baki, "zaki iya zama naje na dawo?" "My Dr kaje kawai zan kwana ni ɗaya" "No bazan bari ba idan wani abu ya sami cikina bazan yafewa kai naba, ki jirani yanzu zan dawo." Ya faɗa yana ficewa, yana fitowa ya haura saman bene, zee ta gama shirinta tsaf

cikin wata yar mintilar
riga ta bacci, sai zuba ƙamshi take, ƙaran kofar naji na juyo da sauri, idanunmu ya sark'e da juna, hannuwa ya waremun yana lumshe idanunsa, na nufeshi da gudu na fada jikinsa ina sauke ajiyar zuciya, matseni yayi gam a jikinsa, a shagwaɓe nace"Yayana nayi missing dinka duk tsoro ya kamani ka daɗe." "My sweet babyna yayarki bata da lfy, kiyi hakuri zan koma gunta" kuka na saka masa ina rukumkumeshi, "wayyo Yaya Sardauna ni ya zanyi da rashinka," wani irin kuka ta fashe masa dashi tana shiɗewa, a rikice ya ɗauketa cak ya nufi gado da ita, ya kwantar da ita ya haye saman ta, ya rungumeta gam ya tallabo kanta. "Pls my baby ki rufa mun asiri karki sume mun, wlh nafi son ki akan cikin Nisha, zan iya sadaukar da komai akanki wlh, bazan barki a wannan

halin ba, idan kika sume cikin dare ko ƴan iskan nan suka kawo miki hari fah? yi shiru bazan iya barin ki ba nasan kema ba zaki iya kwana babu Sardaunan ki ba ko?" "Cikin shashshekar kuka nace, "wlh My Sardauna nah bazan iya ba, yanzu haka zuciyata ciwo take mun." Ta faɗata tana ƙanƙame shi numfashin ta na kai koma a rikice, yace "dan Allah Zainab karki sume mun bazan barki ba kiyi haƙuri bari na kira wo mata Rabi'a" ya fada yana sungumar Zee ya goya ta, zee tana ta rusar kuka. "Baby yi shiru wlh kukan ki yafi komai sakani tashin hankali, bazan barki ba babyna.

"cikin shashekar kuku tace, "My Sardauna nah muje na ga yar uwata, na hakura ka kular mun da ita. "No my Babyna bazan iya ba cutuwa zakiyi bazan iya bacci na barki adamuwa baby muje mai aiki tazo ta dubata su kwana.

"tunawa nayi da irin son da Nisha take min idan nayi mata haka nayi son kai gwara na hakura ya kwana, nima watarana idan Abu ya sameni takiya ba zana, ji dadi ba.

"Nutsuwa, na sama kaina nace, "My Sardauna nah.? " Na'am My zee love. "My Sardauna nah wlh na hakura muje ku kwana zan kwana babu abinda zai sameni, da yarda Allah pls ka kularmun da yar uwata kaji. "OK kinyi mun Alkawali ba zaki yi kuka ba? "Nayi Mijina dama yanzu kukan shagwaba ne nayi. "Nafada ina lasar wuyansa, ilove u My heartbeat, dan Allah Mijina kayi ta sona karka rabu dani kaji? My Dr Sardauna nah Kana sona ko..? Mijina pls kace eh." oh my baby wlh Ina mahaukacin sonki.

"ya fada yana sauko ni daga bayansa, ya matseni jikin bango ya kuramun idanu. "My Sardauna muje naga yayata pls ni ka. daukeni.
sungumarta yayi ya mata rungumar jarirai har suka sauko. "tana bangala dariya ta makaleshi tana kissing dinsa, shima dariya yake ya matseta gam, a haka ya tura kofar parlon nisha ya shiga zeey tace, Sardauna saukeni. "sauketa yayi da gudu ta nufi ciki nisha na Nishi rike da marata. zee" jikinta ta fada ta dora hannunta ah mara nisha tana murzawa.
"my dear sannu Allah ya baki lfy ko hospital zaku? "har Naji sauki dear yada kike murzawa haka na keso kuje ku kwanta.
"ni ba in da zashi ya zauna ya kula dake, yayana zo ka rika tausa mata pls" Sardauna saman gadon ya hauro yana bin zeey da kallo yada ta damu hannunsa ya
dora saman cikin Nisha, da sauri ta shige jikinsa ta rungumeshi gam, " Wayyo ka tausa mun ahankali zafi nakeji.

"OK Sorry Nisha.
"ahankali ya fara murzawa tana lumshe idanunta tana kankameshi tana nishi.
"gabaki daya ilahirn jikin zee rawa yakeyi wani irin mugun kishine, ya tokareta"sannu my dear Allah ya baki lfy ga yayamu nan na amince, ya kula dake sosai komai kike so ya miki Yayana mu kwana lfy sai da safe, ta fadi tana mik'ewa, ta sauko daga saman gadon hawsye ya wanke mata fuska ta fara tafiya. "janye nisha yayi ya diro ya dauketa cak ya rungume nisha na binsu da kallon tsana.
"My Babyna muje kiyi bacci sai na dawo"kasa magana nayi wani mugun sonsa da kishinsa nake ji lafewa nayi akirjinshi na cusa kaina cikin kirjinshi na lumshe idanun, har muka fice daga dakin,"my Sardauna nah? "Na'am My Bugun Numfashina kiyi hakuri kinji abar kaunata.

"My De nah ina sonka don Allah kasani bacci kar ciwon zuciya ya kamani, na fada cikin shashekar kuka. "Ya Salam Baby kina so na rasa farin cikine? "Wlh my Sardauna nah bana so ni dince banida hankali akan ka banaji bana gani sonka ya rufemun idanu wlh bana ganin kowa sai kai Yayana mijina Faisal ina mugun kishinka bazan boyema ba ina kishin Aisha sosai amma hakan bazai hana na bata kulawa saboda ina sonta.

"shiru babyna ai ina son kishinki kici gaba da Nuna kishina wlh inaso" ya fada yana kame bakinta yana tsotsa ahaka har suka shiga bedroom, ya kwantar dani ya Haye samana, "My sweet babyna my Abulena wlh sonki yana azalzalar zuciyata, zuciyata nada rauni akan kaunarki wlh banaji bana gani sonki na saurin sakani kuka.

''wayyo my Bugun zuciyata Sardauna ni da kai munason juna kar kayi kuka ka bari ni nayi, "na fada ina shashekar kuka ina makaleshi da shafarsa"my Sardauna kasani bacci zan mutu wlh. "pls babyna me kikeso na miki kalli yada numfashinki yake sama da k'asa.

"rungumeta yayi yana shashafata yana bata kiss cikin mugun shukin sonta"zainab wlh bazan iya bacci babu keba zainab sonki yamun mugun kamu meyasa kinsan zamu mallaki juna kika sa na auri wata meya sa matata gashi gangar jikin mu bata son mu bar juna, babyna.

"Yayana bani yawu nasha kaji? "amshi babyna, "da sauri ya had'e bakinsu yana mata wata iriyar tsotsa ta fitar haiyaci yana bata yawunsa da kyau tana hadiya sosai yake kissing d'inta cikin kwarewa suna zubar da hawaye idanu wansu,manne guri daya ahaka har yasamu tayi bacci tana manne jikinsa tana shan yawunsa, saida ya tabbar baccin yayi nisa ya zare bakinsa anata hawaye na kwaranya saman fuskarshi"zainab wlh ke daya nake so ji nake zanyi zaman ta kura da mace biyu wlh ji nakeyi an shiga hakkin ki my Abulena inaso murayu mu biyu amma kaddara ta gifta tsakani.

"kwanciyarta ya gyara mata, ya runguma mata pillow ya mata kiss agoshi ya tofeta da Addu'a ya lulubeta da blanket ya sauko ya dauki ledar kajin yasa cikin fridge ya janyo mata kofar ya sabka k'asa.

"yana shiga yaganta tayi bacci hannunta dafe da mara saman gadon ya hauro yayi zauna yana murza mata marata da cikinta yana shfawa yana jin tsananin son abin cikinta, yajima yana murza mata kafin ya kwanta ya janyota jikinsa, still hannunsa saman cikin yana murzawa Nisha sai nishi takeyi tana kara shiga jikinsa.

"My Nresher sannu babyna na baki wahala"shiru tayi kamar mai bacci sai kara likewa jikinsa take tana dan shafarsa.
"hannunta ya rike yana yana karanto musu Addu'ar bacci "Dole Nisha ta hakura tayi lamo jikinsa yana ci gaba da murza cikinta har baccin gaske ya daukeshi.

"Nisha idanunta biyu bakinsa ta kamo tana tsotsa har bacci ya dauketa. "Asubah ta gari.

***********************************
*agurguje Bayan kwana ashirin*
Yau kwana zeey ashirin cuf da zuwa gidan Sardauna har yau Nisha ta hana suyi kwancin aure kamar wasa kullum cikin ciwo take da koke koke wlh idan kagani zaka dauka gaskiyane ta rame tayi baki hankalin Family dinsu ya tashi yau kwana goma hospital su ghaisha da su ummi da daddah kullum can suke yini har zee babyn umma hauwa ma hospital din take wuni dan Allah ya dorawa danginsu son cikin har da rokon Allah aka hada ma'alumah ta hanata tasha, kuma bin ciken Sardauna ya nuna yaronsa na lfy sai dai yada Nisha take shan jiki sai ka tausaya mata, zeey baby tana cikin damuwar rashin Sardauna baya samun lokacinta sosai basu da nutsuwa ko romance basa samu sunayi, amma ta basar dan tanason Nisha sosai.

"Nisha da ma'alumah" tace zuwa yanzu zasu iya zubar da cikin saboda kowa zaiyi tunanin zeey ce saboda haushin rashin mijinta"aikuwa nisha farin ciki suke sun kumsawa, zeey bakin ciki sun qulla yada zatasha maganin zubar ciki yau shiyasa ta matsawa Sardauna su koma gida dan Allah ya jarabci Sardauna da son cikin Nisha shiyasa bata iya nisa,da ita koda yaushe suna tare sai taga zee zata tarki kukan munafurci tace masa ya,koma wajan zee, zeey da kanta tace ta yafe har ta warke ras itama ai danta ne, sai ta kebe tayi ta rusar kuka ga bala'in kishin Sardauna na damunta gashi bata samun kulawarsa ta nisha kawai yake ga mugun son sex da ya adabeta shiyasa ma ta fiye zuwa gida ita da su hassan suna ta shirmansu.
Hafeeza da Ahmed magana ta kankama iyayan Ahmed sun zo tambaya Daddy ya basu yace su jira asami nutsuwa saboda duk ciwon nisha ya daga musu hankali ciwo an binci ka ba a ga komaiba shiyasa koea me tausaya mata kowa na bata kulawa zeey ta sata gaba tayi ta kuka sai Sardauna ya rungumeta ya lallasheta da kalamai masu dadi yace"zata warke to abun nama nisha ciwo.

🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟

End of Chapter 107Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next