Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 96 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 Reading now Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

fito har Ammi dasu hussaini Jannat na gaba suna binta sunyi tafiya sosai sai gasu akofar gidan wata wulwuleyiyar mota akofar gidan baka sudik. Jannat ta buga kofar da karfin gaske Sardauna karaf yaji ihun zee dinsa jikinsa na rawa ya shiga bugun kofar da karfi ciki kuwa wani shirgegen katone bakikirin rungume da zee dinsa suna kokowa cikin Maye yaji tana cewa ka sakeni ni ba yar iska bace sakeni naje mota da kaina kin sakinta yayi yana kokarin ciccibarta manal ta doka masa kwalba akai zee kuwa tace" Dan durin uwarka sabketa muje mota akarfamu ko mu fasa yafiyar zee ta gantsara masa uban cizo ai ba shiri ya saketa" yace yi hakuri mai kyau muje mota to da kafarki dariya tayi cikin maye tace " yauwa to muje karka barni akusa ka kaini karshan makkah kaji daide lokacin yar Saude ta nufo kofar tana cewa "wani dan karuwarne ko wacce yar karuwarce ta fadi dede lokacin Sardauna ya balle kofar gidan baki dayanta sai gata ak'asa yar saude ganin yanayin Sardauna yasa ta nufi ciki aguje Sardauna ya hango bakin katon nan kusan zee baby tana tangadi da gudu yayi kan mutumin ya damki wuyansa yana masa wani irin mugun naushi baki da hanci baji ba gani yake dukansa yana cewa" me kawa matata ganin zai kasheshi yace" na rantse da Allah banyi mata komaiba daket Ammi ta rike Sardauna dan ya farfasa masa fuska zee kuwa sai durawa Sardauna zagi take. Danme zai bugi direbanta. taja hannun manal dan basu lura da Jannat ba suduka cikin maye suke zasu fita hassan yace Dr zata fita da gudu yayi kanta ya damkota ya rungumeta tsamtsam kirjinshi hawaye na kwaranya daga idanunsa. sai shafarta yake yana tatabata kamar an cire mata wani abu ajikinta" my bugun numfashina pls karki Kara barina don Allah meyasa kike shaye shaye duk da nasan yau nine najamiki my Abulena pls ki daina. kiciniyar kwatar kanta ta fara tana dukansa cikin maye tace " My Sardauna nah sakeni na tafi ai baka sona Nisha kakeso ko...? daukarta yayi cak ya rungumeta tsam ya nufi kofar fita Jannat ta riko hannun manal suka fito su Ammi na biye dasu suna cikin farin cikin ganin zee Baby Sardauna yana fita ya nufi bakin titi gurin motarsu zee kamo fuskarsa Sardauna tayi ta zuba masa fararan idanunta Wanda suka can za kala cikin maye tace" My Sardauna meyasa ka kusanceni ka zubamun dafin Sonka a zuciyata bayan Nisha tace kai natane ita daya duk shirman da take tafiyarsa kawai yake yana rungume da ita fuskarshi babu walwala saboda shaye shayen da tayi ya bata masa rai ga jikinta zafi rau zazzabi burinsa su isa gida yabata kulawa. bai cemata komai ba duk da farin cikin ganinta ya cika masa zuciya fuskarsa take shafawa ta kuma cewa"My Sardauna meyasa Nisha tace kar ka so kowace mace ni ya zanyi da Sonka kawai sai ta zabga masa Mari ta fashe da kuka tace" My Sardauna na tsaneka bana sonka Sardauna na tsaneka kabarni na shiga duniya ta fadi tana had'e bakinsu..............

*ZEE BABY*

🤣Aradu page biyune typing yayi tsawo adaya
👇🏻

*book 2 👉🏻4&5*

....cikin nutsuwa zee ta fara kissing din bakin Sardauna tana kuka fizge bakinsa yayi ransa abace yace" wlh My Abulena sai na hukuntaki zaki san kinyi shaye shaye kuma kinyi yinkurin guduwa ki barni keda kikace baki sona ina ruwanki dani da zakiyi kissing DINA.dukansa ta fara cikin maganarta ta maye tana shashekar kuka tace"eh na fadi bana sonka sai me yo ni ko banda miji me zanyi da kai kaifa mijin Nisha ne da karfi tace nace bana sonka na tsaneka kabarni nashiga duniya mana ina ruwanka dani ko mahbeer baya takuramun bare kai kalan dangi. Bakinsa ya ciza bai kulataba sanin bata haiyacinta ya barta zai hukuntata ahaka har ya isa bakin titi gun mota Hamraz ya

taresa yana murmushi yace"Alhmdllh an sameta. kai Sardauna ya daga Hamraz ya bude masa mota ya shigar da ita baya ya zaunar da ita ya zungureta akai ya rufo kofar ya shiga gaba ransa duk babu dadi har yanzu haushin katon mutumin nan yakeji Kenan da shine zai gudu da zeey baby. lips d'insa ya ciza da karfi yanajin yada take sambatun maye Hamraz na masa magana yayi banza dashi dan fa Sardauna idan yan shirunsa sunzo abacin rai sai hakuri. su Ammi ne suka ISO Hassan ya bude mota suka shiga Ammi ta zauna ta janyo zeey jikinta Jannat suka zazauna amma duk sun matsu hussaini ya rufe motar Hamraz yaja suka tafi zee tace" Ammi kinsan abinda matar Sardauna tamin. bakinta Ammi ta rufe mata dan shirman yayi yawa manal ma hakance sambatu kawai take tana cewa"

habibty zanci gutsun uwar wacce ta tabaki dan ubanta Jannat baki ta rufe mata hassan yace" Allah ya shiryeku ku daina shaye shaye. Hamraz gudu yayi sosai amma saida Ana sallah isha'i suka isa gashi ko magarib basu yiba. yana parking akofar gidan hussaini ya fito ya bude gidan Sardauna ya fito ya bude bayan motar ya dauki zee su Ammi suka fito Hamraz yace" Sardauna zanje gidan bayan na Rama salloli zan kawo muku abunci. " OK thanks Hamraz ya fadi yana shiga ciki rungume da zee su Ammi na biye dashi part dinsa ya nufa da ita. yana shiga ciki ya wurgata saman gado ya murzawa kofar key ya shiga bathroom ya dauro Alwalla ya fito ya hau kan

dadduma ya tayar da sallah. zee kuwa zaune ta tashi ta sabko daga saman gadon tana tangadi tace" ni guduwa zanyi ba ruwana dakai kofar ta nufa gashi tafiyar tata agwale ga maya ga zazzabi ya rufeta kofar ta murda ta kasa budewa. tayi zaune dirshin tana kuka azo abude mata kofa sai rawar sanyi take.dan zazzabine ya rufeta. Sardauna najinta babu yada zaiyi saida ya gama sallolinsa anutse yayi Addu'insa ya Mike ya shiga bathroom ya hada ruwan gumi ya fito ya nufi gunta matsawa ta farayi daga zaune" karka tabani mugu azalumi na tsaneka ai kasan ina Sonka kabarni ka auri wata Nima na auri wani

Sardauna bai saurareta ba ya ciccibeta tana dukansa ya nufi bathroom da ita ya cire mata kayan jikinta ya nasata cikin ruwan gumin saida tajima sosai ya mata wanka sai sambatu take ya nadota a towel ya rungumo abarsa ya fito ya zaunar da ita bakin gado ya dauko mai ya shafa mata ya kwantar da ita daga ita sai towel ta zabura ta Mike wata uwar tsawa ya buga mata" dan ubanki koma ki kwanta ko kiga abinda zan miki yanzu wlh. ai jikinta na rawa ta kwanta tana kuka tsaki yaja ya nufi kofar ya bude ya fice. a parlo ya samesu manal tayi bacci da sallama ya shigo Ammi tace" zainaba tayi bacci ne." Batayi ba hassan tashi kawomun kayanta. Mik'ewa yayi

ya tafi ya dauko masa Sardauna yace" Jannat tashi ki kai yar mayanan gidansu kema ki wuce gida kar anemeki gobe kizo muyi hira da safe Ana jiranki pls karki makara. " to shikenan zanzo ta Mike ta tada manal hassan ne ya iso da akwatin zee wacce Abu rahman ya hada mata kaya Sardauna yace" hassan ku rakasu har gida. suka amsa da" to ya amshi akwatin yace" Ammi dan Allah idan Hamraz yazo akawo mana abuncin mu bazan fitoba zazzabi takeyi. " to zan shigo da kaina Allah bata lfy"Amin yace ya fice su Jannat suka fito manal na tangadi su Hassan na rike da ita suka fice. Sardauna yana shiga yaga zee tayi bacci hawaye sun bushe mata afuskarta barinta yayi dan tayi saukin wartsakewa dan ta Rama sallah jikinta ya taba yaji zafin ya rage sosai akwatin ya

bude ya ciro wata duguwar Riga mai kauri ya hauro saman gadon ya Samata rigar ya daure mata gashinta ya rungumeta ya shigar da ita jikinsa sosai kamar zai maidata cikinsa ya jamusu tattausan bargo ya lulubesu yana shafar bayanta yanajin hucin zafin zazzabin jikinta a jikinsa ya shiga danna mata jikinta yanaji tana nishin zazzabi tana Kara shige masa sosai yake danna mata jikinta.ga dumin jikinsa da tasamu ga tausa kusan 40 minute yaji zazzabin ya sauka sai gumi yake karyo mata bargon ya janye ya janye jikinsa ya matsa gefe ya zuba mata idanu tana bacci cikin nutsuwa bakinta yana motsi. karan buga kofa yasa ya Mike ya sabko ya nufi kofar ya bude. Ammi ce da babban tire ta hado musu komai na bukata ya amsa tace" Hamraz yana gaidata da jiki. "Ammi shiga mana ki ganta bacci take" kabarta ja'irar yarinya ni na tafi kai ya kada yaje ya ajiye tiran ya dawo ya

rufe kofar ya cire jallabiyar ya saka "3quarter da karamar Riga ya nufo gun zee ya sanya tattausan hannuwansa ya dauketa ya nufi bathroom da ita sabka ruwan da naji afuskata yasa na bude idanu na sabke ajiyar zuciya jina jikin mutum yasa na dago na kallesa cikin tsiwa nace "sakeni da jaraba kwarto kawai bakina ya dalle mun da karfin gaske ya min wani mugun kallo ai ba shiri na sada kaina ina gumguni na shiga dukansa saboda tunowa da abunda yamun direni yayi k'asa " maza kiyi alwalla ki fito ya fice tsaki naja nayi alwalla na fito har yanzu inajin gabana yanamun zafi ina dingisawa na fito hawaye ya wankemun

Fuska saman kujerana na ganshi zaune yanacin abunci fuskarshi ahad'e tsaki naja na nufi gun akwatina da nagani na dauki mayafi na yafa na hau kan darduma naji yace" yar shaye shaye sallah magrib da isha zakiyi ki gama ina jiranki. Banza na masa na tayar da sallah. Sardauna saida yaji cikinsa ya dan taso ya bari ya Dora coffee ya mike ya shiga toilet ya wanke bakinsa ya fito yasa kayan bacci ya murza mansa mai kamshi ya fesa turare ya dauki wayarsa ya haura saman gado ya danna number Nisha. can ko Nigeria daide lokacin Nisha tana zaune aparlo bakin cikin duniya ya ishe tayi alkawalin bin shawara matar zata zubar da cikinta ta kuntatawa Sardauna yada ya kuntata mata taga kiransa ya shigo

End of Chapter 96Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next