Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 73 of 130
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 Reading now Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

yamata key bakin get ya tsaya yana horn sai ga mai gadi ya fito ya bude musu get Sardauna ya fizgi motar da karfi yaja driving yake acikin nutsuwa ya kalli Nisha da tayi shiru kanta a sade janyota yayi jikinsa"my Neesher yanaji kinyi shiru? rumgumeshi tayi gam tana sabke ajiyar zuciya" sweetheart wlh nadamu da rashin lafiyar my dear tabani tausayi Allah yabata lafiya"Ameen my Neesher karki damu zata warke kinsan fah mai ciki ba'aso tana saka damuwa aranta ki Saki ranki ya fada yana tura hannusa cikin rigarta yana shafo marata shiru tayi ta d'ago tana kallonsa" my Dr kabari" naki na bari wasa nake da babyna shiru tayi ahaka har suka isa gida tana manne jikinsa yana shafa marata horn yai mai gadi ya bude masa get ya shige ciki da motar rumfar motocin ya shiga ya faka ya kashe motar Nisha ta bude ta fito shima ya fito ya rufe motar ya kama hannuta suka nufi sashensu Sardauna ya saka key ya bude suka shiga da sallama ya maida kofar ya murzawa key suna zuwa tsakiyar parlon Nisha ta amshe hannuta ta nufi bedroom dinta"ina jiranki dariyar karfin hali tayi "OK tace ta shige bedroom dinta kayan jikinta ta cire ta shiga wanka agagauce ta shirya cikin kayan bacci Riga da wando gabanta sai faduwa yakeyi Dan tasan bazai mata ta saukiba kofar ta tura ta shigo da sallama har ya gama shirin kwanciya ya had'e cikin kayan bacci ruwan toka masu sulbi yana kwance ta karaso bakin makekan royal bed d'insa hannu ya ware mata"Oyoyo mamar baby Oya zo gun mijinki gabanta na fadu ta isa gunsa ta fada jikinsa ya rumgumeta yana sunsunata ya beka hannu ya kashe wutar d'akin yaja musu blanket

"My Neesher ya naji zuciyarki na bugawa da karfi?"kai my sweetheart babu komai ta fada tana shafar fuskarsa" my Dr inason sajan fuskarka bai bariba ta karasaba ya kame bakinta amma yana fara tsotsa ya Saki yanajan tsaki itako babu abinda take so sama da bakinsa wani salon ya fara mata tun tana tsoro har ta saki jiki har tafiya tayi tafiya ya shigeta cikin nutsuwa yake kashe arna Nisha yau wani mugun dadi takeji sai sambatu take tana kamkameshi shima kansa yaji ta canza yana Dan jin dadi ba kamar farkon auransu ba shiyasa yake mata yan kananun maganganu yana tambayarta tanajin dadi kai tsaye tace"wlh inaji Ya Faisal shiyasa ya Kara fawa"yana cewa my Nisha kirikamun zantutuka masu dadi amma saboda ya rudata ta kasa, sai nishi take tana ririkeshi Abu kamar wasa har wucin awa daya nisha taji shiru bashida niyar sauka akanta aikuwa ta fara kuka Dan ta gaji tayi release so biyu kuka take wiwi" Ya Faisal nagaji wlh nagaji ka dagani zafi nakeji amma bai sauraretaba Kara fawa ma yayi cacakarta yake bada wasaba saida ya kwashe awa biyu cuf asamanta yayi release ya kamkameta dakyau yajima sosai kafin ya mirgina gefe yana sabke numfashi zufa na keto masa ta ko ina Nisha ta

jigata sosai ko motsin kirki batayi sabkowa yayi daga saman gadon yaje ya hada ruwan zafi ya dawo ya dauketa" Nisha raguwa shiru tamasa Dan haushinsa takeji cikin ruwan ya nasata yayi wanka tsarki ya dauro alwalla ya fito tsaki taja tana hawaye ta Mike"jarababbe kawai ina dalili ayita garzar mutu ba dare ba rana haka tayi wanka ta fito lokacin da ta fito yana sallah sai uban kamshi yake jikinta ta goge ta maida kayanta da cire mata ta haye gado tayi kwanciyarta gabanta sai zafi yake mata ga jikinta sai ciwo yake batajima ba baccin walaha ya dauketa Sardauna kuwa sallah yayi bai idarba sai karfe uku na dare yayi Addu'a Allah ya cirewa zee sonsa shi kam yasan sonta ajininsa yake amma yana Rokon Allah ya cire masa sonta sai da yagaji Dan kansa ya Mike ya cire jallabiyar yasa kayan bacci ya hauro saman gadon ya rumgumota yaja musu blanket yana Addu'ar bacci Kara shiga jikinsa tayi ahaka shima bacci ya daukesa da tunanin zee baby azuciyarsa Asubah ta gari, bangaran mahbeer ya kasa sukuni ko abunci bai ciba magugun da malam ya bashi yayi daki daki bayan ya kammla ya kira Khalisat kuka tayi ta masa yaki tiro ayi maganar auransu daket yasamu tayi shiru ya lallabata har ta hakura suka fara hira soyayya sai tsakiyar dare sukayi sallama ya kwanta bacci Adubah ta gari mahbeer

**********************************

*Bayan kwana biyar*
yau kwana biyar da malam kabiru yaba mahbeer magugunan Alhmdllh mahbeer ya dawo haiyacinsa yanzu dayaga zee hajiyarsa take harbawa khalisar kuwa Tasha cin mutumcin zagi uwa da uba yace mezaiyi da ita ya tsaneta tasa ya saki matarsa da yafi so fiye da komai ai nan khalisat ta fadi ta suma tun shekaran jiya ya dagawa yan gidansu hankali shi wlh bai Saki matarsa ba idanma yaketa to ya mayar da ita Daddy yace bazata komaba sukayi ta zaginsa akan me ya mayar da ita bayanin komai ya musa ya warke ras bashida wata matsala kuma ya tsani khalisat Daddy yace bazata komaba sai sunga dama hardasu kuka yayi zee ma ta daga musu hankali abarta ta koma gidan mijinta Dan abukace take tun ranar da Sardauna yayi kissing dinta ta rasa nutsuwarta namiji take bukata gashi tin ranar bata sake ganin Sardauna ba ko ta kirasa bata samunsa har zazzabi tayi mai zafi ko a hospital yaki yarda ya dubata Nabeel ne ya dubata Yakuma ce ayi taka tsantsa zuciyarta ta fara tabu shiyasa Daddy ya yarda yace abarta ta koma gidanta tunda tanaso bangaran Nisha da Sardauna babu laifi yana bata kulawa sosai yana nuna mata soyayya saide jarabarsa ta takura mata babu yada ta iya Dole take biye masa idan ta fara jin zafi tayi ta kuka shiko ko ajikinsa saide idan ya gama Tasha tatali ankawo mata mai aiki koda yaushe cikin cin kaza take Sardauna yayi ta mata dariya yana cewa"babyna yasa mamarsa kaudai sai ta fara kuka sai ya lallasheta sa'arta guda bata laulayi, bangaran mashakurah wlh sai ta baka tausayi ta rame ta jeme cikinta ya fito gashi abukace take da namiji Dole ta hakurata rike bandar Dan yana bata kulawa sosai jiran haihuwa akeyi amusu aure Ahmed da hafeeza wata irin soyayya suke zubawa mai tsayawa azukatu Sardauna ya ganosu burus ne yayi dasu yaga iya gudunsu

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

da misalin karfe 8:00pm na dare Nisha Zaune take a parlo tana tsotsar lemun tsami tana kallon makekiyar TV dake manne abango Sardauna ya fito daga bedroom d'insa yana waya kusanta ya zauna jikinsa ta kwanto" eh wlh Daddy kaina yakemun ciwo tun yamma gashi gabana yafiye faduwa sai Addu'a nakeyi amma bari yanzu zan fito na dubasa insha Allah OK bye sai nazo ya tsinke kiran ya kalli Nisha ya daga mata gira ya Kara matseta" yanzu daga mutum ya fara murzaki zaki fara kuka My Nisha ki daina shan lemon tsami dariya tayi ta rukumkumeshi tana kissing dinsa murmushi yai ya tura hannusa cikin rigarta yana lalubarta yana shafa cikinta lafewa tayi jikinsa"my sweetheart kaidin na dabanne mintsineta yayi dariya tayi"kitsaya naji ya babyna yake" my Dr ina zaka ina zuwa? " no ki zauna yanzu zan dawo mairan karfe ne bayajin dadi zan dubasa kirawo Rabia mai aiki kuyi fira kiss ya mata ya Mike hawaye ya wanke mata fuska ta fara shashekar kuka" Ya Salam tashi dauko hijabi mu tafi mik'ewa tayi da gudu tsawa ya buga mata" Nisha bana hanaki gudu ba kina jijigamun yara cak ta tsaya ta fara tafiya ahankali taje ta dauko hijabin ta fito har ya fice amota ta iskeshi ta bude ta shiga ta rufe yaja tunkafin ya iso mai gadi ya bude masa get yafice ya harbata motar kan titi yana gudu Nisha ta kallesa"my Dr kayi hakuri bazan karaba kai ya daga mata jikinsa ta kwanto ta boye kanta kirjinsa tanajin mugu mugun sonsa da kaunarsa na ratsa zuciyarta matseta yayi gam jikinsa yana tuki sai ni'imataccen kamshinsa take Shaka tana shafar wuyansa har suka iso kofar gidansu yaga motar mahbeer ta fito zee zaune agaba suna magana suna dariya suka fice shiko ya shige, ciki parking yayi nisha ta janye jikinta ta bude ta fita shima ya fito hannuta ya kama suka nufi part din ghaisha akofar parlo suka hadu da Daddy" yauwa Dr Ka iso muje ka hadu da iyayan rigima mun bashi matarsa harda kuka yamana itama ta damemu da kuka ita mijinta ta keso murmushi Sardauna yayi" nagansu Daddy Allah ya basu zaman lafiya Nisha shiga gunsa momy Daddy yace "muje da ita suma sunacan Nisha cikin kunya ta gaishe da daddy

End of Chapter 73Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next