Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 101 of 130
About 7 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 Reading now Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

tababa ya Mike yana murmushi. "My sweet zeen Sardauna yau na kashe bakin fitina ki dawo haiyacinki tsaf na tsotse bakin ki da sweet manyan boobs dinki masu dadin gaske Mrs Sardauna ina sonki yar balarabiyata ai nazata shegen Aljaninki ne ya dawo.ya duko ya mata kiss agoshi sai baccinta take cikin nutsuwa ya dago ya kara mata gudun
Ac ya nufo kofar ya bude ya fito. aikuwa yan gidansu yaga ba kadanba Sardauna ya zaro idanu" Family ramdam ya furta azuciyarsa ya nu fosu yana tafiyarsa cikin isa da takama hannuwansa na cikin Aljihu tamkar ba mara lfy ya kawoba. Nisha ta zuba masa idanu aranta tace"wow mijina ya hadu ta ko ina masha Allah gabjejen katon gaske. dan 3quarter ne jikinsa yayi masa kyau sosai ya ganta sarai ta tsaresa da idanu baki ya tabe ya ISO yana murmushi daddy yace"Dr Sardauna kaci gidanku nace kaci gidanku ya jikin momy. Daddah ta kewayo ta duma masa duka a baya yayi dan ihu ya nufi gun ghaisha ya rungumeta"momy kinga daddah ko...? " Dr kalli fah ummaka hauwa na tsaye kake sangarta haka. kunya yaji ya saki ghaisha ya koma gun umma yace" ummata ke

kadai zan gayawa yarki taji dan sauki amma tana
fama da faduwar GABA nayi mata allurai muje ki ganta. "Masha Allah naji
dadi muje. Nisha ta karaso ta rike hannun Sardauna tana hawaye" yayamu ya jikin yar uwata. " bari kuka Aisha muje ki ganta ya kama hannun Nisha maijidda ta dumduma masa duka abaya "kai gabjeje wai cin fuskane zakawa, mutane sakin Nisha yayi ya zaro mata idanu" ke ni sa'an kine wlh zan karyaki sanin muguntarsa yasa ta nufi dakin da yafito da gudu Sardauna ya kama Nisha suka tafi kawu saminu da daddy da nuhu sukace" wai Dr mune bakaso muga zainaba. Daddah ta bi Sardauna da gudu ta doke sa ya juyo ya mata gwalo yace" Hassan maza kuzo yar uwarku ta farka maryama tace" wlh sai mun shiga kowa anan dan uwan zainab ne suka ISO gunsa ya ja Nisha suka shiga dakin da zee take. ghaisha ta rike baki" wlh Faisal yafi karfina. Zainab tace" ghaisha mu tafiya dukansu gabaki dayansu suka bi bayansu suka shiga gurin zee.

Sardauna ya isa bakin gadon ya zauna. Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee ta hawaye. "my dear Allah ya baki lfy. Sardauna yay k'asa da murya "my neesher kibar kuka zata warke zuwa gobe yau sai mun kwana naga yada jikinta yayi. da sauri Nisha ta kalleshi ya daga mata gira. "ki kwana agurin momyna zata kularmun da babyna dake kinji uwar gidana. murmushi ta saki ta tsinkesa acinya"kai yayamu nima zan kwana ah nan din pls? " ai ba guri gado daya ne. kinsa ai banason musu ko. "ya fada yana had'e face. Murmushi tayi tace"ni wasa nakema. "gud my dear nisher. Hassan da hussaini suka tsaya dai dai kan zainab suna mata Addu'a Hassan ya shafi fuskarta. "kanwata Allah baki lfy hussaini yace "Ameen. Sardauna yayi murmushi maryama tace"Dr Sardauna wai kai wani iri ne baby ba lfy kake fara'a haka. "Aunty maryam ai ta warke numfashinta ne bai dawo normal ba. su daddy ne da su ghaisha suka shigo. Daddah ta zauna bakin gado ta rike hannun zee "zainabu.

Allah ya baki lfy daddy yace" Dr yanzu meke da munta...? " Daddy zazzabine da faduwar GABA amma na dorata amagani zuwa gobe zan sallameta zan tsaya na dubata zuwa gobe. " Alhmdllh Allah ya kara mata lfy da fatan ba aljannan bane.? murmushi ya saki ya shafi sumar kansa yace" Daddy ai na azabtar dasu ah Saudiya da wuya su dawo kai tsaye kuma ko sun zo ma daide nake dasu. idanu suka zubame dan sam yau Sardauna bashida kunya. Umma hauwa tace"Allah ya kara mata lfy ya rabata da la'ananun Aljannia.ghaisha tace "amin dai maijidda ta zauna kusan Sardauna tace" kanina sannu Allah ya baka ladanka. ya kalli umma yace" ummata kice da Maijidda ta daina cemin kaninta wlh kunya nakeji mata biyu fah gareni. dariya kowa yayi. Umma tace"Dr ai Dole ta fada tunda yayarkace shekaru biyu ta baka girma dai gareka yanzu tanada 30 year kanada 28 year to kaga ai shekaru biyu ba wasaba ne. baki ya turo.

suka hada idanu da Nisha tana dariya ya zabga mata harara."wlh zan kamaki zaki sani. umma dan me zaki fadi gaban yara haba dan Allah gahisha ta kai masa doka abaya. zainab tace" yayamun wlh nazata kayi 30 year. azabure ya Mike zai damkota daddy yace" wai Dr Sardauna yau lfy ka kuwa yo ai gaskiya ta fada gabjejan kato dakai amma shekaru kadan dan yanzune kake 28 year suma baka cikesu ba cif cif tashi yayi ya fito daga dakin yana gunguni. Nuhu yace" ikon Allah kawai neman fushi yafi kowa sani fah kawu saminu yayi murmushi yace" Faisal manya. dukansu suna dakin sun tisa zee gaba. suna hirasu Hassan da hussaini ko sai kallonsu suke dan rayuwar akwai burgewa burgesu sukeyi sunji dadin zauwa k'asar mahaifinsu. Sardauna yana fito Office d'insa ya nufa ya lumtsuma cikin kujera ya kunna sigari yana bata wuta baki da hanci ya kunna waka awaya, ta larabci yana bi idanunsa alumshe. akayi knocking din kofar umarni ya bada ashigo kofar ta murda ta shigo da sallama idanunsa ya bude yana amsa sallamar. "My Neesher ya dai. ya fada yana bata hannunsa tazo gareshi da sassarfa ta isa gareshi ta fada jikinsa rungumeta yayi ya lumshe idanunsa yace"meye kike nemana.? " my Dr guminka nakeso zazzabi nakeji. kara matseta yayi ya zuki sigari ya fesar nisha tana shakar warin tabar taji cikinta ya wuntsula da sauri ta dagashi ta nufi toilet da gudu ta rika kwarara amai tashi yayi ya bita ya wanke bakinsa ya rikota. "ayya sorry my nisha babyna bayason warin sigari. yana rike da ita har ta gama ya wanke mata fuskarta da bakinta ya rungumeta ya fito da ita ya zauna saman kujera, ya rungumeta yana buga bayanta yana mata sannu ta lafe jikinsa ta rungumeshi gam idanunta na zubar da hawaye. " oh my nishar pls bari kukan kinji my dear shiru ba ganiba babyna ne yake baki wuya ko...? kai ta daga. "OK bari zan masa fada ya karasa maganar yana janye rigarta ya sunkuya ya daro bakinsa saman cikin nata da ya fara fitowa.

yana kissing din cikin yana shafa marata zuwa kirjinta. idanu ta lumshe ashagwabe tace" Yaya Faisal. dagowa yayi hannusa akirjinta yana murzawa idanunsa alumshe muryasa can k'asa yace" na'am ya dai ko na dan buga ki kadan zaki jure pls. dariya tayi ta kallesa tace" Kiran sallah magarib ne za'a fara su daddy ne suka turoni kiranka fah. murmushi ya saki yana lumshe mata manyan idanunsa da suka sauya launi ya ciro hannunsa daga rigarta ya janyeta jikinsa ya Mike"yace Oya muje ashe lokacin sallah ya kusa. dariya tayi ta rungumeshi ta baya. "Dr nawa ina sonka wlh. my neesher ya fada ya zagayota gaban shi ya riko k'ugunta yana murmushi ya zuba mata manyan idanunsa tamkar yanajin bacci yace"ai nasan kina sona Nisha nima kuma da bana sonki ai bazan miki ciki ba tun bugon farko fa kika cafke ajiyata ya fada yana daga mata gira. " kinko san ya nakeson cikin jikinki wlh ina mugun sonsa akansa zan iya komai kuma Dole nasoki kefa zabin zainab ce ni ko ko meye zee baby tace tanaso zanyi shi kuma zanso abun so kisa aranki Dr Sardauna yana sonki kinji my nishana. wani tukukin bakin cikine ya rufeta da tsanar zee amma ta basar tayi dariya. "thanks my Dr nima ina mugun son my dear saboda tamun gata hadani da yayana. sakinta yayi ya kama hannunta suka fito tana ciza baki aranta tana kudirtar sai ta zubar da cikin domin bakanta masa yada ya bakanta

mata rai. kofar ya murza key suka nufi room din da zee take. suna shiga daddy yace" Sardauna gida, zamu Allah bata lfy Kenan sai zuwa safe zaku dawo gida? " eh daddy sai gobe amma muje yanzu nazo da ummi ta ganta ko hankalinta ya kwanta. bakin gadon ya tsaya yaga drip din da saura. ya lulubeta da bargo ghaisha ta mata kiss agoshi suka fito baki dayansu daga farfajiyar hospital duk sukayi sallama da juna kowa ya nufi gidansa zainab kadai tabi su ghaisha kafin mijinta yazo daukarta Nisha na tare da Sardauna tana jikinsa akwance yana shafa cikinta yana driving. Har suka isa gidansu dai dai lokacin ana Kiran sallah magarib.alwalla sukayi suka tafi masallaci dasu hussaini.ana gama magarib. Sardauna ya shigo lokacin ba kowa a parlon sai nawwara da nanah ya korasu suyi sallah ya zauna jiran ummi. Nisha ce ta fito yace"jeki kirawo ummi.batayi magana ba ta tafi. ah bedroom ta isketa, ta gama sallah Ammi da, casbi ahannunta tace"ummi Dr na kiranki.tashi tayi suka fito tare. ya gaisheta" Sardauna ya, mai jiki? " da sauki ummi muje ki ganta, kafin da, safe na sallamota.murmushi tayi" haba, dai ba, sai najeba Allah bata lfy bari na koma, ciki lazumi nake, tafada tana komawa Sardauna ya Mike yace"my Neesher zaki kwana ana ko gida zaki? murmushi tayi" muje ka, ajeni gida. " gud yace ya nufi dakin ghiasha tana zaune

End of Chapter 101Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next