Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 44 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 Reading now Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

Ban garan Aunty amarya ko bayan sun dawo zamanta tayi tace bazata komaba sai dare Asiya tamata sallama ta tafi itako tanan sai bayan sallah isha tayi shirin tafiya uwarta ta kara jadada mata yada zata kula da sharunda da malam ya fada mata, zaune suke aparlo zee da Nisha da khalisat sai hira shirme zee take musu hafeeza sai dariya take musu yada nisha ta biye mata Mahabeer ne ya shigo da sallama zee ta Mike ta tarosa harda riko hannusa "my heart wlh nayi missing d'inka "my zeena nima nayi missing d'inki sosai da fatan kina lfy? " lfy lau zama sukayi nisha ta gaishesa da su hafeeza ya amsa fuskarsa asake "Ya Mahabeer bari kaga pic d'in da mukayi nisha bani wayata idanu ta zaro"au kina nufin baki dauko ba wlh tana part d'in Daddah harata nayi na Mike "Ya mahabeer tsaya na amso da gudu ghaisha ce ta fito ta zauna mahabeer ya koma kusanta ya zauna yanama zee magana ta tsaya amma ta fice da guda"Allah my heart sai na amso akofar parlo tajita tayi karo da mutum male male ta fada saman faffadan kirjinshi wani irin mugun shock ne ya debesu atare zuciyoyunsu suka buga atare da sauri tana k'ok'arin janyewa shima yana k'o'karin janyeta kansa ya kauda ya tureta ta fadi k'asa ya shige parlo mik'ewa nayi raina ab'ace amma sanin bamu harakar juna yasa nayi hakuri dan shma da dane sai ya mareni ya shigar dani jikinsa na shaki kamshinsa haka na nufi hanyar gidan Daddah kamshinsa ya dagamun hankali jina akirjinsa yasa tsikar jikina mik'ewa ga kasala amma Dole na basar ina shiga na dauko wayar na dawo part d'inmu kusan mahabeer na zauna shiko yana jikinta ghaisha sai kansa take shafawa tamkar wani dan jariri yamun mugun kyau Ya Mahabeer nashiga nunawa pic d'inmu ina dariya ta karfin hali asace nake kallonsa ko kallon inda nake bayayi haka yasa nima na daina masa kallon sata na shiga sha'anina khalisat kuwa ta zuba masa idanu tamkar zata cinyesa sab'anin nisha da Allah ya samata mugun tsoron Sardauna sam bata iya zama inda yake yanzuma jitake ta takura su Daddy suka shigo da sallama shida Aunty amarya zee baby ta dago tana dariya "Oyoyo Daddy ai tanakai kallonta ga Aunty amarya ta Mike zumbur jikinta na karkarwa idanunta suka rikide sukayi jajur da gudu tayi kan Aunty Amarya "Wallahi baki isa ki shigo mana da wannan masifar ba Aunty Amarya tanajin haka tayi kofa da gudu jikinta na rawa zee beby kafin ta cinma Aunty Amarya ta fara ganin duhu luuu tayi zata fadi kafin ta isa gunsu Mahabeer da gudu yayi kanta itako Aunty Amarya tuni tana kofa tana zaro idanu duk abinda ake Sardauna ko kansa bai dagoba ko ghaisha da tace ya dagata kansa ya dauke saman cinyarta ya Mike ya ficiwarsa daga parlon Mahabeer ya tarota jikinsa ta zube tana buge buge "wlh sai nayi maganinta muguwa ghaisha ta karaso gunsu tana mata Addu'a kamar yada Mahabeer yake mata Daddy ya iso"Wai me ke faruwane da momy Mahabeer yace Daddy Aunty Amarya ce............✍🏻

💃🏻Yar ilu ce🌹

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻22*

...."naga tana nunawa wai karta shigo sunkuyowa Daddy yayi yana mata Addu'a "Mahabeer inaga kamar Aljanunta fah basason Mariya ne bakinta ya fara fitar da kumfa abinda ya tsorota Nisha ta fado kanta tana kuka gaisha ta janyeta hafeeza ma kuka takeyi Daddy ya buga musu tsawa" Mahabeer ko muje asibitine?? "Daddy ba ciwon hospital bane Addu'ar sukaci GABA da mata cikin ikon Allah tayi wata irin atishawa mai firgitarwa da ihu mai uban karfi saida khalisat da hafeeza suka gudu amma nisha na gunta tana hawaye tana tofa mata Addu'a Mahabeer yasa nisha ta kawo ruwa ya karanta suratul yasin ya tofa aruwan ya dura mata da karfi tasha ya shafa mata ajiki ta kuma atishawa da hamma tai lamo jikin Mahabeer sai bacci Daddy yace"Alhmdllh tayi bacci kai momy Allah ya rabaki da Aljanun nan sun dameki Mahabeer kaita ka kwantar da ita mik'ewa yai ya dauketa ya nufi bedroom d'insu yaje ya kwantar da ita ya lulubeta ya fito ghaisha harda kwalla tausayi Mahabeer zama yai kusan ghaisha yayi tagumi kansa ta shafa "kayi hakuri ba komai bane zataji sauki tana tashi lfy zata tashi amma abun yabani mamaki irin wannan lamarin watarana sai sunga abinda bai musu bane ba suke haka Mahabeer yace" wlh nima nayi mamaki Daddy yace babu abin mamaki sharrin jinnu yawane dashi "Khadija ina mariya wai? "naga fah ta nufi kofa da gudu inajin tsorata tayi kofar Daddy ya nufa abin dariya yabashi da taji tsoron zee yana fitowa ya ganta rab'e ya nufi gunta "haba mariya saikace wata yarinya tsoron Aljannu kara matse Jakarta tayi ta tataro nutsuwarta dan kar yagano itace sila"Daddyn nanah wlh tsoron Aljannu nakeyi gashi aljannunta basu sona dariya yayi ya kamo hannuta "mujeto ga yarki can yar k'arama da ita ta tsaya a parlo tana zaune gun ghaisha shiru tayi yana rike da hannuta har parlo ya saketa wuff ta shige d'aki ta boye maganin ta fito parlo

"Aunty ghaisha sannu da gida? " mariya kece da sannu ya mama da jikinta? " Alhmdllh tana gaisheku ya jikinta momy? "tayi bacci" Allah bata lfy hira suka ci gaba dayi Daddy yace"khadija abamu abunci mana Dariya tayi ta Mike ta kalli mahabeer ta kamo hannusa"muje kaci abunci kayi hakuri zata tashi lfy mariya tashi muje kuci abunci khalisat kirawo Aisha da hafeeza maza kuci abunci mik'ewa tayi ta nufi bedroom suko suka nufi kan dining khalisat na shiga taga Nisha rumgume da zee gam idanunta arufe tace"hafeeza Nisha bacci takene?" idona biyu meye ai duk uwarkice taja mata tunda ita takebi hafeeza ta rufe mata baki"yi hakuri Nisha tashi muje kici abunci? " banaci na koshi mik'ewa tayi suka fito itako tana kwance rumgume da zee, Dr Sardauna yana fita ya shiga motarsa yabar gidan danma karsu nemesa ya dubata kai tsaye gidansu mashakurah ya tafi, yau har cikin ya shiga da motarsa ya kirata ta fito suka shiga ya gaishe da iyayanta ta kaishi parlon baqi inda suke zama sai surutu take zuba masa kallonta yayi"wai meyene yanzu kika koyi rufe rufen jiki kina wani sunne kai sweet baby ko shirin amarcin ne? " kai my Dr wlh ba haka bane nafiso karka sake ganin kome nawa sai na shiga gidanka baki ya tab'e daga baya Kenan ya fada cikin rainin hankali ya dan jima sosai sun dan tab'a hira ya Mike ta rakoshi harda shagwab'arta dariya ma ta bashi ya lallabata ya shiga mota yamata key direct gidansu Ahmed ya nufa har parlon su umma ya shiga ya gaishesu tukun ya fito ya nufi bangaran Ahmed yaga arufe yayi mamaki dan umma tace yananan baki Sardauna ya ciza"shege munafuki ko ina ya tafi adaranan ya fada yana wucewa mota ya shige ya bata wuta ya nufi gida kida ya kunna ya kure sauti wakar ethiopia ce dan yana mugun son wakokinsu sigari ya kunna yana zugarta yana kada kansa saida ya biya shopping mall yayi tsince tsince abubuwa ya kashe kudi ba kadanba kan kayan ciye ciye da turaruka masu uban tsada, yana zuwa gida part d'insu ya shige ya nufi bangaransa ya bude hadaddan d'akinsa sai uban kamshi ke tashi carpet malale ko ina ga manyan kujeru tamkar d'akin Amarya bed d'insa kadai abun kallone ledojin hannusa ya ajiye harda su ghaisha yama sayaya amma bashida niyar komawa part d'insu ayau yayi niya sai gobe kayan jikinsa ya cire ya daura towel ya nufi bathroom shower ya kunna yasakarwa kansa

ruwa yajima sosai kafin yayi wanka ya dauro Alwalla ya fito dan bacci yakeji sosai yau ga gajiya jikinsa ya goge ya murza maiyukansa masu kamshi da dadi yasaka jallabiya ya shimfida darduma ya tayar da sallah wayoyinsa har biyu sai ringing suke atare, raka'a hudu yayi ya dauki Alqura'ani ya fara karatu yajima sosai dan yafi awa guda yana karatu akinrasa yafi so goma sujada yayi nanma yajima yana tasbihi ga ubangijinsa yana nema gafara Allah yana kara neman kusanci ga Allah subahanahu wata'alah yanama Annabinmu Muhammad s,w,a kirari Yajima sosai ya dago ya daga hannuwansa sama yashiga kwararo Addu'a ya shafa ya Mike ya nufi gun wayarsa yana dubawa Wanda suka kirasa yaga bandar yamasa kira uku mashakurah kira hudu Daddy kira biyu Ahmed kira uku sai number da babu suna kansa ya dafe"oh sweet baby ko miyene kiranta yayi wayar akashe kin Kiran Ahmed yayi yana murmushi ya kira bandar shima akashe wayar kiran Daddy yayi bugo daya ya daga"Faisal ina ka shiga bakaci komai ba"Daddy gidansu Ahmed naje da nazo bacci ya daukeni" to maza fito ko tea kasha ko coffee maza mu har mun kwanta dare yayi" to Daddy ganinan"yauwa Dr dariya Sardauna yai ya kashe wayar ya nufo parlo Mahabeer na zaune da casbi ahannusa Dr ya kallesa "bro bakayi bacci ba har shabiyu? " wlh tunanin halin da zeena take ciki ya hanani bacci baki ya tab'e "ni na tafi cikin gida nasha coffee nazo na kwanta wlh bacci nakeji mik'ewa Mahabeer yayi"muje naga ko ta tashi ko tea na hada mata baiwar Allah bataci komaiba Dr Sardauna baice komaiba suka fito can ko lokacin da Sardauna yakira Daddy d'akin Aunty Amarya yake tanajin yana maganar Sardauna yazo yaci wani abu kar ya kwanta haka zuwat ta Mike ta saci kallon Daddy taga baya kallon gefenta cikin rawar jiki ta nufi idan ta boye maganin ta dauko ta shiga toilet ta ciro Wanda Sardauna zai tsallaka ta fice daga dakin direct dakin su khalisat ta nufa cikin sa'a taci Karo da khalisat ta fito shan ruwa ta kirata suka lab'e ta sinto ledar ta maganin "amshi babu lokaci da safe namiki bayani kiyi maza kije kofar parlo ki Barbada maganin wannan Sardauna zai shigo yanzu kinga darene babu Wanda zai shigo yanzu ki badeshi baki daya "momy na menene?? " kece zaki San ko nameye nan gaba badai sonsa kikeba? " eh momy"to maza jeki ba lokaci ta fada tana komawa

End of Chapter 44Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next