Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 79 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 Reading now Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

"My Kanwas kara rungumeta yayi yana buga bayanta" Na'am my kanwas babyna good morning yana shafa mata kanta kara shigewa jikinsa tayi ta kamkameshi gam shima kamkameta yay yana sabke ajiyar zuciya ya had'e face d'insu yana shaka mata numfashinsa ta sake tana shaka kwayar idanunsu manne guri guda ko kiftawa basayi ashgwab'e tace"my babyna? " Na'ma my babyna Allah baki lafiya Nisha ta bisu da kallo zuciyarta na mahaukacin bugawa da karfin gaske idanunta ya kawo kwalla ta matso jikin Sardauna ta rungumeshi ta gefen guda tace "my sweetheart ya zaka mata irin wannan rungumar agabana ina kallo my dear ki sakarmun mijina ta fada cikin kuka ta ririke Sardauna "Ya Faisal ka saketa kar zuciyata ta buga zee jin kuka kusa da kunnenta yasa ta d'ago taga Nisha tana rike da Sardauna baki ta b'are ta fashe da kuka ta ture Nisha daga jikinsa ta rungumeshi ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanu tana kuka tace" my baby kanwas take kiransa tana girgizashi tana nuna masa Nisha kanta ya kwantar saman kirjinshi yana bubbuga bayanta bakinsa yakai kunnenta "shiru babyna bari kuka wannan matatace lamo tayi jikinsa ta rungumeshi ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa tasaka karamar yatsarsa abakinta tana tsotsa Nisha ranta yayi mugun b'aci har wani jiri take gani Sardauna ya kalleta fuskarsa babu wasa ya bata hannunsa kin kamawa tayi tana kuka tana girgiza kai ta Mike ta fice yace" my Neesher nine zaki rainawa hankali ina magana zaki fice OK jeki nagode cak ta tsaya ta juyo ta dawo tana goge hawayen fuskara hannaun ya bata ta kama ya zaunar da ita kusansa ya kwantar da kanta kafadarsa yana shafa kanta" nisha nasan bakisan halin da el uwaka take ciki ba shiyasa kike kishi da ita to bari kiji labarin komai ya bata rungumeshi tayi ta fashe da kuka"my Dr kayi hakuri wlh ban saniba haba ni nayi mamaki nasan zainab bazata so abinda nake soba kamar raina hannaun zee ta rike "yar uwata Allah baki lafiya murmushi Sardauna yayi ya janye Nisha daga jikinsa "to sai kisaki ranki uwar kishi duk kinbi kin tayar da hanklinki har kirikita mun dan babyan na cikin ki murmushi ta saki ta ya dago zee ta b'are baki zatayi kuka yace" shiru ba inda zani abunci zakici kisha magani ya sabkota ya kamo hannuta Nisha zata tabata ta zabga mata harara ta turo baki gaba tana ririke Sardauna tana kiransa tana nuna masa Nisha hijabi dauko ya samata yana rike da hannunta suka fito Nisha tausayin zee baby ya cika mata zuciya saide Allah yana gani batason yada zee take rungume Sardauna abun d'aci yakemata lokacin da suka fito su daddy na zaune a parlo su kawu Saminu da Nuhu da su Daddah da tsoho sunzo duba jikin zee duk sunzo da umma Hauwa gunsu Sardauna ya nufa da zee sai boyewa takeyi ya gaishesu kawu Saminu yace" momy

Allah ya baki lafiya Nuhu yace" Amin ya beka mata hannu alamun tazo taki ta boye bayan Sardauna mai ran karfe yace" Amma mun gode maka Nisha taje ta gaishesu suna tsokarta murmushi karfin hali tayi taje gun hauwa ta zauna ta kwantar da kanta kafadarta ta lumshe idanu zuciyarta na mata kuna daddah ta kalleta "ke Aisha ja'ira ko gaisuwa babu idanunta ta bude ta Mike ta nufo gun daddah tana murmushi, Sardauna kan dining ya nufa da zee ya hada mata tea mai kuri fur taki karba tasha sai kananan koke koke takemasa tana kallonsa kanta ya kwantar kafadarsa ya tallabo kanta"amshi kisha yi hakuri babyna kisha ya kafa mata cup d'in abaki tana kurba ta sakalo hannunta ta wuyansa tanasha ahaka har ta shanye ya ajiye cup d'in ya dagota ya zuba mata soyayen dankali da kwai yana bata abaki tanaci sai zumburo baki take hakadai ya samu taci me dan yawa ya kirawo Nisha tazo tana murmushi ta tsaya kusansa ta dora hannunta kafadarsa"my sweetheart gani? My dear nazo naci ko kallonta zee batayi ba Sardauna yace" Nisha amsomun maganinta? " to tace ta juya ta tafi zee ta fada jikinsa tana dukansa harda yago riketa yayi" my baby kanwas tsaya mana me aka miki kikejin rigimane? fashe masa da kuka tayi tana fisge jikinta riketa yayi dakyau ya rungumeta ya buga mata tsawa"dallah kimun shiru me aka miki ko dan ki dagamun hankali shiru tayi ta lafe jikinsa tana sabke ajiyar zuciya hawayen fuskarta ya shafo yakai bakinsa ya lashe idanu ta zuba masa tana sabke ajiyar zuciya ta dora hannunta saman fuskarshi tana sosa masa sajan fuskarsa ashagwab'e ta kirasa"my baby kanwas" Na'ma my bugun numfashina me ke damunki kike rigima yi hakuri karki tayarmun hankali banason kukanki idanu ta tsura masa Nisha ce ta ISO da maganin ahannunta ta beka masa ya masa tayi Saurin barin gurin ledar ya bude ya firfito da maganin ya b'allo ya tallabo kanta yabata taki amsa babu yada baiba taki amsa karshe tasa masa kuka kicin kicin yayi cikin fada yace" amshi kisha wlh ko nayi mugun sab'a miki yanzu baki ta bude ya zuba mata maganin ya bude robar ruwa ya kafa mata abaki tasha ya cire mata robar ruwan daga bakinta ya ajiye kanta ta maida kirjinshi ta lumshe idanunta tana turo baki

Kai ya girgiza dan yau yaga rigima takeji"baby muje ki kwanta na tafi gun aiki shiru tayi ta kara shaga jikinsa"my sweet babyna zee ina sonki sosai zan jajirce insha Allah har ki warke zan nemi jajirtaccen Namiji na aura miki Wanda zai kularmun dake my babyna ya fada yana sakar mata kiss akunnenta ririkeshi tayi itama ta d'ago takai bakinta kunnensa tana masa kiss cikin nutsuwa take kissing d'in kunnensa tana lasar kunnensa tana sakin. numfashi cikin kunnensa wani irin yanayi Sardauna ya fara shiga da sauri ya janye kanta idanu ta zuba masa idanunta yayi jawur sai lumshesu take ta kwakwab'e fuska zatayi kuka tana tana kokarin maida bakinta kunnensa dariya yayi ya janyeta daga jikinsa"baby kibari mana kuka ta saka masa ganin yana dariya fuska ya had'e"imun shiru muje ki kwanta shiru tayi yaja hannunta suka shigo parlon ya kaita gun ummi Raiyan ya zaunar da ita zata Mike ya buga mata tsawa"zauna wlh naga kin tashi zaki sani rike ummi Raiyan tayi ta boye kanta jikinta cikin jin dadi ummin ta rumgumeta kawu Saminu yace "Sardauna Allah ya maka albarka"Amin kawu to sai anjimanku ni natafi gun aiki Add'ua suka masa ya kalli Nisha ya mata nuni ya tafi murmushi ta sakar masa ta Mike ta rigashi fita gun ghaisha ya nufa yamata kiss ya kalli zee baby har yanzu kanta aboye jikin ummi tana rumgume da ita dadi yaji sosai yasan yanzu bacci zai dauketa bazatayi rigimar rashin ganin saba yace" momy idan ta tashi darana taci abunci abata magani please kar abarta tayi kuka "to munji idan ta kici zamu kiraka kai ya kada ya fice Nisha na kofa tana jiransa yana fitowa ta rungumesa ta fashe da kuka" my Dr naji Dadin yada kake kula da my dear Allah ya bata lfy wlh hankalina atashe yake jinake kamar ciwon ya dawo kaina dan Allah Dr kakularmun da el uwata fuskarta ya kamo yayi kissing d'inta ya goge mata hawaye" my Neesher babu komai kibar kuka naji dadin yada kikeson yar uwaki zata warke karki damu kinji my nishata? " Dole zan damu hannunsa ya dora saman cikinta yana shafawa yakai bakinsa 'kunnenta" my Nisha inason k'ari please muje part d'ina na danyi kinji matata gabanta ya fadi ta fara zaro idanu duk ta diririce tsoro ya shigeta dan tasan ba gurzar wasaba zai mata murmushi yasaki" OK kiyi hakuri babyna bayason damuwa ki kularmun dashi ya fada yana kissing d'inta ya saketa ya fice yana d'ago mata hannu itama tana daga masa ta shiga tana goge zufa dan ta tsorata zatonta Sardauna sai ya kuma kwanciya da ita tana shigowa ta tsinci hira da taji Kawu Saminu da mairan karfe da Daddah sunayi da umma Hauwa'u da su Tuwusai da Daddy minata sai kuka take daddah na bata hakuri tana cewa"Allah sarki Mahbeer dan uwanka mai kirki zamu bashi amanar matarka insha Allah badan takaba ba ai da an d'aura ayau dan tana bukatar kulawarsa ayanzu gaban Nisha ne yayi mugun faduwa ta dafe kirjinta jikinta har tsuma yake ......................✍🏻

Rahma Umm Fareesa😘

*💖💖👩🏻‍🦱ZEE BABY👩🏻‍🦱💖💖*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*👉🏻44*

....daket ta tataro nutsuwarta ta karaso ta zauna kusan ummata ta kwantar da kanta kafadarta daddy yace"Aisha lafiyarki ko? d'agowa tayi tana murmushi tace"daddy lafiya lau na damu da halin da yar uwata take cikine? Umma ta rungumeta tana buga bayanta ummi Raiyan tace"Aisha ki ajiye hankalinki insha Allah zata warke mairan karfe yace"Aisha zo nan zamuyi magana mik'ewa tayi ta dawo kusansa tazauna ya kamo hannuwanta"Aisha inason ki Sanine tun wuri nasan lokacin da za'ayi Abun cikinki ya ya fara girma banaso kisa damuwa aranki insha Allah el uwaki da ta gama takaba za'a daura musu aure da mijinki muna Addu'ar Allah yabata lafiya kafin lokacin yada zakuji dadin zama da junanku kuma banaso ki fada masa ko da wasa saide yaji an daura masa auran da ita to a ranar zamu bashi amanar yayansa Dan yanzu idan ya sani damuwa zai shiga Dan haka inaso ki saka aranki Zainab yar uwace ta jini Dan haka banason kiji kishinta ko makammacin haka aranki zuri'armu hadin kai gareta munaso yada kuke kaunar juna

End of Chapter 79Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next