Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 23 of 130
About 5 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 Reading now Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

nayi cikin tsiwa nace" Allah ya fika me ka isa kamun na fada bana kaunarka sai me karya nayi me zan dakai wallahi yau duk azabar da zakamun saide kamun bazan taba cewa ina Sonka ba nida nake da kamar Mahabeer me zan dakai kai kuma wlh baka isa kasani na fadi abunda baya tsarin rayuwata ance ba'a sonka se me ta fadi tana murguda baki kai ya jinjina yana sakin murmushi tabbas yarinyar ta wuce tunaninsa amma zai Nuna mata shidin ya wuce ajinta da tunaninta zai nutsar da ita zai ladabtar da ita tunda yaga duka baya mata tamkar jaka take wayarsa ce ta dauki ringing screen din wayar ya kalla ganin wacece yasa ya dauka ya Kara akunne " ke tashimun banza tamasa ta kauda kanta zama yayi har jikinsu na goguwa da juna" hello sweet baby ykk? ya fada cikin cool voice ahankali ko me tace yai murmushi " zan biyu insha Allah tunda nazo ban zauna ba ne shiyasa ban kirakiba da Annoba aka hadoni murmushi yai eh wlh hauka take tuburan amin sweet babyna wlh Nima kina raina zan biyo na ganki love u too samun irinki azamani nan wlh sai antona ga nutsuwa ga hankali da sanin darajar Dan Adam wlh my sweet baby ina mugun sonki ko me tace oho yar dariya ya Saki ya tura hannuwansa cikin gashin kansa yana shafawa hira suke sosai cikin nishadi da maganar sana ranar auransu suke wacce za'ayi yau sai maganganu yake fada mata masu tsada zee baby ta tsora masa idanu yanda yayi masifar kyau komai NASA daban Suit din jikinsa yai masifar masa kyau ta fito masa da girmansa haka kawai taji hirasu ta isheta duk ranta babu dadi sai ajiyar zuciya take sabkewa ga kamshin turarensa ya adabeta da yada yake mata magana cikin wani salo haushi ya cikata sai tsaki take ja " aikin banza aikin hofi Allah natuba inda macan azo aganice ma amma mace ba tsari sai gaiyar baki da Jan idanu ko aka bai kawoba da ita ya jita ko. cigaba yayi da firasa cikin nishadi tayi iya hakurinta na ta jure ta kasa sai matsar kwalla take ahankali yada bazaijiba ta matsa kusansa ta Dora kanta bayansa ta lumshe idanu tana sabke ajiyar zuciya da Sauri Sauri yana jinta

Bai kulataba saima Karo wasu kalamai masu tsada yai yana fadawa mashakurah har kiss yake sakar mata abunda ya Kara tunzura zee baby kenan jikinta ta janye ta tataro nutsuwarta tana so ta sabka amma ya matse gurin " malam gyara zan shiga toilet na fito ka kaini gida bai kulataba wayar ya tsinke ya ajiye saman table din ya mayar da ita ta zauna ya matseta idanu ya zuba mata murmushi ya Saki" kikace baki sona me yasaki kwalla aharzuke na dokesa akirji " son yaci durin uwarsa kan buro ubansa so din ba'a sonka na fadi me zan dakai ta fada ta rikice sai dukansa take tana kuka idanu ya zuba mata cike da mamaki me yamata na hauka haka shifa yariga ya gano yarinya mugun sonsa take amma tana cewa bata kaunarsa tsinto muryata yai tanacewa" ba'sonka me ka isa kayi daga yau bani ba kai kafita arayuwata kome zanyi ba ruwanka dani hankadeta yayi saida ta fado k'asa ta Mike ai kallon da taga ya watsa mata yasa tayi tsaye bata iso gunsaba hararasa tayi " mugu Allah ya isa ban yafeba damkota yai ya murde mata hannuwanta ta baya saida sukayi mugun Kara wani gigitaccen ihu tasaki Dan zafi juyo da ni yayi ya daukeni cak kamar baby yana murmushi kan kujera ya zauna dani yana shafar gashin kaina ya shiga gyaramun gashina" zee baby ya fada cikin wani yanayi yana sakarmun kiss awuyana Wanda saida gashin jikina ya Mike sanyi na fara kusantoni" zee baby bazaki amsaba?? " eh bazan amsaba ko Ana Dole ne saukeni ni ba yar iska baceba zaka wani daukeni ka rumgume dan salon iskanci to ni ba irin yan matan da kasaba kawowa bace ni inada mutumci" ni Dan iskanne wasa zamu buga yanzu zan banbance miki tsakanin fari da kuma baki ya fada yana kai bakinsan wuyana yana tsotsa ajiyar zuciya na sauke da gagawa bakinsa naji cikin kunnena yana min wani shegen kiss mai tsayawa arai zabura nayi ina dukansa amma ku ajikinsa harshansa ya zura ciki yana tsotsa zaginsa nake da yago amma abanza matseni yai gam wani irin yanayi nashiga jikina ya fara Saki layi lakwas kaina ya tallbo ya kirani k'asan makoshi " zee baby kalleni ya fada yana shafar k'asan marata zuwa cikina tuni jikina yayi mugun sanyi wani irin sanyi na ziyartata sai lumshe idanu nakeyi bakina yamun nauyi Dan wata irin shafa yakemin a marata da cikina kallonsa nayi na tataro jarumta ina hararasa wani sansanyan murmushi ya sarkamun Wanda ya ida zautar dani idanu na lumshe inajin wani mugun feeling face dinmu ya hade ya fito da harshensa yana lasar fuskata da sakar mun kiss ako ina na fuskata yana lasar yar barimar da da nasaka ta kasan lips DINA da kuma ta hanncina hannusa dayan yana kwankwalamun kunne ya Dora hannusa saman lips d'ina yana shafawa ya turamun yatsarsa bakina arashin sani na fara lasa ina tsotsa murmushi yai ya had'e face dinmu cikin wata irin murya yace" gud zee baby bude idanuki ki kalleni inason musha bakin junanmu ido cikin ido saboda kiyayya amma idan baki kalleniba to kina sona da Sauri na bude idanuna na cire yatsarsa abakina cikin Dan kuzarina da ya ragemun na kalleshi muryata asarke nace" malam bakina kwalelenka ni ba yar iska baceba " eh nasani ai

End of Chapter 23Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next