Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 49 of 130
About 6 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 1,565 words Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 Reading now Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

janyeta ya kasa haushi Sardauna yaji yaja tsaki Daddy yace"Faisal zo kamata yada kayi d'azu suka sabka karasowa yayi ya sunkuyo ya rike kafadunta yakai bakinsa kunneta yana mata Addu'a ihuu ta saki da karfi jikinta yasaki ta fada jikinsa kumfa na bulbulowa daga bakinta kanta ya tallabo ya dora bakinsa kunnneta yaci GABA da mata karatu shiru tayi tana maida numfashi ajikinsa Daddy yace"ikon Allah kaji irin dadewar da mukayi muna mata Addu'a amma lokaci daya Dr ya sabkesu Mahabeer ajiyar zuciya ya sabke yaji dadi sosai da Sardauna ya temaka masa Daddy ya kama Aunty mariya ta Mike yada ita Daddy yace "Mahabeer Nuhu duk kuzo mutafi gaban su Daddah tayi bayanin gaskiya ko ta tsinci saki uku cikin rawar jiki tace"zan fada tana magana bakinta na fitar da jini ghaisha ko kallonta batayi ba Daddy yace sutafi part d'in Daddah Mahabeer ya iso gun Sardauna da ya rumgume zee gam yana mata Addu'a yace"Dr namu kawota na kaita ta kwanta ko? banza ya masa ko kallonsa baiba Daddy yace"haba Mahabeer baka ganin Addu'a yake mata kazo muje zai kaita ta kwanta ai murmushi yayi yabiyo bayan Daddy dan yau yaji dadin yada Sardauna yake temakon zee dukansu suka tafi har khalisat tana kuka jin safkar numfashinta ya gane bacci take sosai kallonta yayi yada bakinta yake fitar da kumfa mik'ewa yayi da ita jikinsa ya nufi d'akinsu bai tsaya da ita ko inaba sai bathroom tana jikinsa arumgume ya hada mata ruwan gumi jina nayi cikin ruwan gumi na zabura"wayyo My Sardauna nah zafi kallonta yayi idanunta rufo"zainab bude idanunki maza kiyi wanka ki fito kaci abunci ko ki hadu dani da sauri na bude idanuna naga wayam ba kowa mamaki nake me ya kawoni cikin ruwa kuma da kaya cire kayan nayi na gasa jikina nayi wanka harda na tsarki tsotsar da Sardauna yamun hospital nazuba dayawa ina gamawa na fito nasaka kayan bacci Riga da wando na fesa turare na watsa kwayoyi abaki na fada gado wani mugun bacci nakeji amma tunanin Sardauna ya hanani haka na rika juyi har barawon bacci yayi gaba dani, Sardauna na fita part d'insu ya koma dan shi sam bayason hayaniya can bangaran su aunty amarya Duke take tana sharfar kuka da majina fuskarta ta kumbura suntum ta fara bayani "kuyafemun sahrrin zuciyane ba halina bane khalisat ta dade tanason Sardauna shiko baima san tanayi ba tausayin da tabanine yasa na amso maganin da zai sota ya aureta wannan kuwa na abunci kaine nasama dan na mallakeka ka soni ni daya ka malakamun dukiyarka ka saki khadija ka wulkanta diyanka kowa ya kama gabansa amma yanzu wlh na watsar da mukaman yakina da zuciya daya zan zauna daku gabaki dayan parlon ya dauki dikira da salalami mai ran karfe yace"asha asha duniya batada tabbas mariya kinsmun tsoron dan Adam Daddah tace"kai ko ni kai duniya mutum abin tsorone wlh mariya kinbamu mamaki ghaisha kuka kawai takeyi abinda ya tada hankalin Nuhu da Mahabeer sukaje suka rumgume mahaifiyarsu Daddy kansa ya dafe saboda mamakin da anti amarya yakeyi mai ran karfe yace "to Abdulmutallab dubara ta ragewa ga mai shiga rijiya idan kanason matarka babu mai matsa maka amma cikin wannan Family house d'inba ka kaita wani gidan naka da sauri ya d'ago" haba Abba yaushe haka zata faru mariya wlh kinban mamaki kin cucemu kin cuci kanki amma tabbas zakiga karshenki tashi kibarmun gidana na sakeki saki uku na amshe diyata bake babu ita ai take ta fadi sumammiya abindai babu dadi khalisat ta dauko ruwa ta zuba mata ta farfado tana rusar kuka tana neman gafarasu babu Wanda ya kulata mik'ewa sukayi suka suka fito yarta ta kamata suka fito kunya ta hanasu komawa cikin part d'in khalisat tasaka uwar tata mota taja sukabar gidan direct hospial tanufa dan anti amrya tanajin jiki niko nace agabama Nuhu ma gida ya dauki yarsa suka nufa abunci da ba'aciba Kenan mahbeer saida ya shiga yaga zee dinsa na bacci ya nufi part d'insu yana mamakin aunti amarya a parlo ya isko

Dr Sardauna sai shan sigari yake yana danna laptop kusansa mahabeer ya zauna"Dr namu aiki ake ne?" eh bro wlh wani bincike nakeyi akan matsalar ciwon hanta da kuma losing memory "Ok Allah ya temaka ina kara godiya fah dan kanina shiru Sardauna ya masa sanin halin kanin NASA yasa yayi murmushi "Dr namu mashakurah zatayi fama face ya had'e"haba bro ai na fasa dariya mahabeer yayi ya Mike dan bacci yakeji bedroom d'insa ya nufa tsaki Sardauna yaja yaci GABA da shan sigarinsa yana aikinsa sai karfe shabiyu ya Mike ya kashe laptop dasu TV ya nufi bedroom d'insa wanka ya sake ya saka kayan bacci magani naga ya b'allo har guda uku ya sha ya fada saman bed ya beka hannusa ya kashe wutar d'akin yana juyi sai nishi yakeyi yana ciza lips d'insa ahankali naji yana cewa"zainab meyasa jikinki yakeson zautani meyasa ko tabaki nayi sai nayi wanka meyasa fatar jikinki tafi ta kowace mace laushine lips d'inki dadi nakeji idan ina tsotsa kamar ina yawo agajimare zee boobs dinki suna burgeni dadin tsotsa garesu Dole zan saki ki zabomun mace irinki amma wacce ta fiki girma da shekaru mai babban k'ugu da mazauni wacce zata iya daukana ya fada yana nishi da juyi"my zeener kin hadu my bro zai more wlh saide kinyi karama da ashigeki wannan dan gutun gindin naki idan bai biki asannu ba ciwo zai jimiki wlh har naji tausayinki my zeener sweet baby zeener haka yayi ta sambatu yana matsar kafa hajiya babba ta kumburo har ta koma ta kwanta saboda maganin da yasha juyi yai tayi zufa na keto masa har barawo bacci ya saceshi Mahabeer ko saida yayi sallahr nafila yayima zee babynsa Addu'a ya kwanta cike da shaukin zee asuba tagari

*********************************

*Bayan kwana tara*
yau kwana tara da da sakin aunti amarya saida ta kwana uku hospital aka salameta sukayi gida hankali Asiya ya tashi da jin labarin saki aminiyarta maifiyar mariya kanta ta shiga rudani yanzu babu abinda yake tadama aunti amarya hankali sai wulakantar da boka kafi madubi yace zatayi khalisat ta rame kurat son Dr ya kara shigarta fiye da nada sun bazama bin bokaye da malamai nomo hankalin Sardauna, bangaran mahabeer da zee soyayyarsu suke yana bata kulawa ummi Raiyan tazo zee ko da yaushe tana manne da umminta zee da Sardauna basu wani yawan ganin juna ko sun hadu ba wani kula juna sukeba ranar a parti d'in Daddah yagansu ita da Nisha ya tuna mata zancan zabar masa matar aure banza ta masa tacika tayi fam Nisha da take rakub'e ta tab'e baki tana mamakin wace mai tsautsayi zata yada a fasa auran wata a aureta gobe itama amata tun daga ranar bai sake mataba zancan ba ya shiga sabgar gabansa ghaisha ta kasa Mance abinda aunty amarya ta mata kullum na manne aranta mashakurah ko tun ranar da zee tayi mata maganar nan ta dauki zafi ya kirata har sau uku bata d'agaba amma yana ranta fushine take shima yayi watsi da ita abokinsa bandar ya shigo Nigeria su ukun kullum suna tare da juna ko hospital ko gida abin gwanin sha'awa

End of Chapter 49Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next