Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
kikeyi ne kiyi hakuri el uwaki zata warke. daddy yace" Aisha kiyi hakuri da, halin mijinki kinji? murmushi tayi"lah daddy babu komai ni damuwata, Allah yaba zainab lfy mukasance inuwa daya atare sukace "Amin, suna zuwa saman dining ghaisha taja masa kujera ta zaunar dashi ta zauna ta dafa kafadarsa "Sardauna ka rage zafin zuciya kayi hakuri abi komai ahakanli ka ajiye hankalinka momy nagartaccen miji zata aura insha Allahu mijin babynka kwarzone na nunawa sa'a ina farin cikin wannan hadi da sauri ya kalleta "ghaisha wai dan Allah wayene ni kubarmun kanwata na aurar da ita please karku mata Dole ni wlh banason atakura mata abarta har ta warke? murmushi ta saki ta dokesa"ja'irin yarona Sardauna to shi wannan mijin nata yana sonta sosai amma mun barma kazabo matan ya rungume ghaisha"nagode my momyna murmushi tayi ta janyeshi ta bude kular abunci ta zuba masa tukaken tuwan shinkafa da miyar d'anyar kub'ewa, taji busashan kifi daket tasamu yayi hannu uku sanin ba yacin abuncin dare mai nauyi ta barshi
ta tsiyaya masa fruit yasha ashagwab'e yace" momy bacci nakeji zan tafi? " tashi tayi ta kamashi ya Mike suka shigo parlo sakin hannunta yay ya nufi bedroom d'in da zee baby take kofar ya murda ta bude ya shiga tayi daidai tana kwasar barci hafeeza tana zaune tana waya da Ahmed kallo daya Sardauna ya mata ta Mike tace"yaya ina yini " dallah can munafuka sum sum ta fice bakin gadon ya matso ya zauna ya rankwafo yasa hannayansa ya gyara mata gashinta ya daure mata ya janyo dankwali ya daure mata kanta ya gyara mata kwanciyarta yaji tana cewa"my babyna fuskarta ya shafa"na'am my baby bugun Numfashina yi baccinki cikin nutsuwa babynki na tare dake Allah baki lfy na aurar dake Addu'a ya tofa mata yaja blanket ya rufeta ya mike Kenan Nisha ta shigo da sallama ya amsa yana kallonta murmushi ta sakar masa ta Iso gunsa ta fada jikinsa ta fashe da kuka rungumeta yayi" my Neesher waye ya tabamun ke ne?" my sweetheart ina tausayin my dear ne? " shiru my Neesher kibar kuka Addu'a zamuyi kinji mamar baby muje gida na miki tausa ko? kai ta daga ya saketa" OK muje fitowa sukayi ya rufo kofar sallama sukama iyayansu suka fito ummi tanajin dadin kulawar da Sardauna yakeba ma zainab Minata tace "Abdulmutallab nifa naga kamar Faisal yanason zainab kaduba kaga haukan kishi kiri kiri murmushi yay yace"wlh nima haka nagani ghaisha tace" tabbas yana sonta amma naji dadin haka sosai ummi sai murmushi takeyi haka sukaci GABA da hirasu sama sama dan mutuwar mahbeer na manne zuciyarsu kawai sun barma Allah ikonsa
Suna fita Sardauna ya kama hannunta suka nufi gun mota suka shiga yaja suka tafi Neesha tana makale jikinsa yana driving hannunsa daya saman cikinta yana shafawa suna hira sama sama har suka ISO gida yana kallon gidan mahbeer ya kauda kansa da sauri horn yayi megadi ya bude masa get ya shige rumfar ajiye motoci ya shige yay parking ya kashe motar ya kalleta" Oya mushiga gida ko mu kwana ana murmushi tayi" kai my Dr mushiga gida dai? kofa ya bude mata ta fito shima ya fito ya rufe motar suka nufi ciki suna zuwa parlo Nisha ta zube kan kujerun parlo kai ya girgiza yai bedroom d'insa ya saka key ya bude ya shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bathroom yay wanka ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya isa gaban dressing mirror ya murza maiyukansa masu kamshi ya gyara sumar kansa yaje ya bude wardrobe ya ciro kayan bacci Riga da wando milk color ya saka ya fesa turare ya dauki laptop ya fito parlo Neesha batanan zama yayi saman lumtsuma lumtsuma kujerun parlon ya ajiye Laptop d'in saman table ya kunna ahankali kamar bayaso ya kira"My Neesher har sau biyu shiru bata amsaba aikinsa ya shiga yi sai gata ta fito cikin kayan bacci amma ta dora hijabi duk dan kar Sardauna yaji nason kusantarta"wow my Dr ka hadu fah ta fada tana zama tana shafa fuskarasa banza ya mata da Sauri ta Mike jikinta na rawa ta nufi kitchen ta shiga hada masa lafiyayan Coffee ta kawo masa kansa ta dago ta kafa masa abaki ya kauda kai" yi hakuri sweetheart na tuba baki ya bude ta rika bashi yanasha yana aikinsa har ya shanye ta ajiye cup d'in ta kwanta jikinsa tana kallonsa"my Dr ina sonka kamar zan mutu wlh sonka da numfashina yake tafe murmushi ya saki"Allah ko matar Dr nima ina sonki rungumeshi tayi tana kissing d'insa baide cemata komaiba har tagaji ta lafe jikinsa tana hamma har bacci ya dauketa dan rabonta da bacci tun Asubah rungumeta yayi dakyau yana aikinsa ya kunna sigari yana zugarta baki da hanci bai kammala ba sai karfe goma shabiyun dare da yan mintina ya kashe laptop d'in ya mike
da Nisha ya nufi d'akinsa ya kwantar da ita saman bed ya cire mata hijabin ya dawo ya dauki laptop yana komawa ya shiga bathroom ya dauro alwalla ya shimfida darduma ya saka jallabiya fara kan kayan baccin ya tayar da sallahr nafila raka'a hudu yay bayan ya gama ya zauna yanama mahbeer da zee baby Addu'a ya dade sosai kafin ya mike lokacin karfe biyu tayi na dare ya cire jallabiya ya hauro gadon wani mugun bacci yakeji amma jaraba nacinsa ya janyo Nisha jikinsa ya fara lagudata amma batasan ma yanayi ba sai ji tayi ya shigeta kawai yana sukuwa samanta idanu ta bude ta kallesa taji yana cewa" Nisha taji kiji dadinki yanayin yada yake matan ba zafi shiyasa ta sakar masa jiki tana lumlumshe idanu tana dan kuka kasa-kasa"Nisha akwai dadi? muryata ashake ta bashi amsa jin haka ya d'age yana kashe arna dakyau cikin ikon Allah sukayi release tare jin yaci gaba da aiki yaki dagata ta fasa kuka tana matse jikinta sabka yayi ya mirgina gefe yana tsaki" wlh watarana sai na miki shegen duka akan ragwantarki banza ta masa taci GABA da kukanta" wlh idan bakiyi shiruba zan hayeki ta karfin tsiya nayi tayi har sai naji na gamsu raguwa kawai shiru tayi ya kare masifarsa ya sabka ya shiga bathroom tsaki taja ta sabko tabishi"jarababe kawai sai nabari ka rarakeni ciki ta iskeshi ya kunna shower rungumeshi tayi ruwan na zubo musu atare sukayi wankan tsarki suka fito daure da towel sukasa kayan bacci suka kwanta sai fushi yakeyi ya juya mata baya gabansa ta dawo ta rungumeshi yaja musu blanket Dole ya matseta jikinsa ahaka har sukayi bacci Asubah ta gari,
⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Washe gari amakare suka farka agida Sardauna yay sallah. bayan sunyi sallah. suka koma bacci, sai karfe tara Sardauna ya farka Nisha na manne dashi cikinta ya shafa" baby good morning ya janyeta ya sabko daga saman gadon ya shiga bedroom yai wanka ya fito agagauce ya shirya cikin wata dakekiyar shadda ganila maron colour yayi kyau sosai yana gyara gashinsa Nisha ta farka da sauri ta Mike ta sabko ta shiga, bathroom agagauce tayi wanka ta fito daure da towel Sardauna har ya fita sai kamshinsa ke tashi ad'akin ahaka ta fito ta nufi bedroom d'inta ta shirya agagauce ta murza, mai ta saka Riga da siket na atamfa ta fesa, turare ta fito ta nufi kan dining yana zaune yana waya cikin nutsuwa yana kurbar tea " wow my Dr kayi kyau sosai ta fada tana zama kusansa ta kwanto jikinsa ta dora hannunta saman fuskarshi"sweetheart? kallonta yay" OK gani nan yanzu amma sai na biya gida thanks bye. ya tsinke Kiran ya kalleta yana had'e face"meye zaki wani zo kina shasha fani. kara shiga jikinsa tayi ta marerece ta kamo fuskarsa, tana hawaye"my Dr kayi hakuri bana iya jure fushinka muje kayi bazan sake rakiba kaji mijina? murmushi yay ya rungumeta" to naji yi shiru amma banaso nima da sauri ta kame bakinsa tana tsotsa idanu ya zuba mata har tagaji ta saki tana dariya kai ya girgiza ya dauki tea d'insa yana kurba" maza tashi kici kazarki babyna najin yunwa janye jikinta tayi tana kallonsa"to ka hakura? " eh maza ci na hakura ta janyo kular ta bude ta zubi soyayen dankali da cinyar kaza ta faraci sauri sauri idanu ya zuba mata yanzu yanacewa taci ahankali zata fara kuka Dole ya samata idanu dan yasan laifin babynsa ne tea ta hada,
tanasha mik'ewa yay"my Nisha na tafi ba rakiya tsaye ta Mike ta dauki guntun namanta ta biyoshi" my Dr dan Allah inason tafiya gidan zainab nagano baby abin mutuwa bai bari najeba kallonta yay to ahaka zaki da kazar? " bari NASA aleda"Oya yi maza ki shirya da sauri taje ta zube namanta aleda ta wanke hannunta ta saka hijabi. ta dauki yar karamar jaka tasa ledar namanta ta leka kitchen Rabia na aiki tace"Rabia ina kwana na fita sai nadawo? " to hajiya Allah kiyaye. " Amin ta fice har ya fita sai a habar gida ta iskeshi ya fito da mota ta bude ta shiga yaja suka tafi dama get abude megadi na tsaye suka gaisa Sardauna ya fice yana hawa saman titi ya fara gudu sosai ya kalli Nisha yai murmushi "wai Nisha naman ne kika dauko ajaka? kanta ta dora kirjinshi tana dariya" eh wlh my Dr bai sake magana ba ya maida hankalinsa kan driving taname surutu jinsa shiru ta gane miskilancinsa ya motsa shiru tayi ta rungume abunta tana kallonsa idan sun hada idanu ya daga mata gira tayi murmushi har ya kaita kofar gidan zainab tunda unguwa dayace da gidansu daddy saide ba layi dayaba yana parking yace"Oya jeki"Ya Faisal mushiga kaga, baby mana? " my Neesher na makara ai na ganshi kuma yau zatazo gida wanka kema rashin hakurine kije kawai murmushi tayi ta masa kiss shima ya mata ta bude motar ta fito ta rufe masa lofar yaja ya tafi
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.