Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Yau takama juma'a ce karfe tara da minti goma ya shigo parlonsu cikin shiri ya fito sanye yake da wata danyar shadda mai uban tsada milk colour sai wani irin asirtaccen kamshi yake fitowa daga jikinsa yayi masifar kyau waya manne akunnesa shida Ahmed sun matsa masa shida bandar wai suna hospital suna jiransa bandar ne bashida lfy ciwon cikine ke damunsa tsinke Kiran yayi ya iso parlon zee ce kadai zaune duk suna saman dining suna breakfast har ummi Raiyan da mahabeer sanye take da siket kadan ya wuce gwiwa da Riga yar karama batada hannu kirjinta dam har ya dan bultso jajir dasu sai sheki suke gashinta ya sabka har gadon bayanta yau ta canza masa kala rabi ya sabka saman fuskarta ta canza abun hanci yau mai zirowa ta tasa irin na indiyawa tayi masifar kyau sai kamshi take zubawa kanta sunkuye tana game da wayar mahabeer idanu ya zuba mata yana mamakin kyawun yarinyar duk da kamarsu daya da ita babu wani abinda ya banbantaso hata dimple d'insu iri dayane duka biyu ko magana suke lobawa sukeyi kodan tana mace sai yaga kamar taso zartasa akyau dan ya tuna mata maganarsu da gangan ya zauna kusanta ya danna wayarsa ya kara akunnesa cikin amon muryasa mai masifar dadin saurare yace"hello my sweet babyna ykk ya shirye shiryen auranmu da sauri na dago da kaina na kallesa sai kuma na maida kaina k'asa nashiga game DINA ina dariya ko kallo bai isheniba har ya gama wayar matsowa yayi dab dani na matsa zan Mike yayi Saurin fisgoni na fado saman faffadan kirjinsa"dallah malam sakeni meye haka ko bakasan sai aganmu ba shigar dani yayi jikinsa ya manneni sosai tataromun gashina yai ya dauremun ya tallabo kaina ya dora bakinsa saman kunnena cikin wani irin voice yace"kiyi kwanciyarki ajikina idan sun iskomu ahaka sai suyi tunanin aljanunki suka tashi nake miki Addu'a ya fada yana sakarmun wani shegen kiss Wanda na kusa zaucewa" zee ina maganarmu ko kin fasa samomun matarne jikina nake kokarin janyewa ya matseni gam dukansa na fara tin karfi ina k'ok'arin kwatar kaina gudun kar aganmu abinka da katon gaske na kasa niko k'ok'arin nake naboye yanayin da na fara shiga akansa shiyasa yanzu sam bana son abinda zai hadamu" Yaya Sardauna yi hakuri ka sakeni please kaga ai yanzu bana shiga harakarka ko na fada muryata na rawa inason nayi kuka"wlh Zainab idan kikayi kuka zaki sani zan baki mamaki abunda zan miki me na miki na kuka"to Yayana kasakeni don Allah naji yau wlh zan zaboma matar auran ranar a part d'in Daddah banji bane na fada ina shashekar kuka" gud baby ya miki kyau kuka ko kawai sai ji nayi yana cewa "Daddy mamana ummi kuzo zainaba babu lfy kuna can kuna breakfast ga zainab ciwon cikin zai kasheta na bude baki zanyi magana ya matsemun baki da karfi da gudu su Daddy suka nufo parlo hankali atashe Daddy yace "me kake jira kaita hospital mana inaso nayi magana ya taushemun baki inama mahabeer nuni da hannuna yazo gareni idanuna na zubar da hawaye saboda yada yake murzamu lips sai azaba nakeji yazo amma ina hakanlin mahabeer atashe burinsa Sardauna yayi sauri ya kaini hospital haka ya ciccibeni ya fice......... ✍🏻
💃🏻Yar ilu ce🤪
*💖💖👩🏻🦱ZEE BABY👩🏻🦱💖💖*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*👉🏻26*
....ummi Raiyan tace"har yanzu tana yawan ciwon ciki ashe? " Daddy yace" da sauki ba sosai Mahbeer maza mubisu daga can sai mu wuce kamfani wayarsa ya sunkuya ya dauka wacce zee ta yadata Ana ghaisha tace"Abban Sardauna ina zuwa? " no ku zauna ai bazai jimaba zai mata magani ya maidota mahbeer ya nufi d'akinsu zee ya dauko mata abaya saboda kayan da ta fita dasu kananune bangaran Dr Sardauna yana fitowa da zee baby ya nufi parking space wata arniyar mota fara sall naga ya bude ya sakata gidan gaba kokowa suka fara taki zama tanason fita kofar ya rufo ya zagaya ya bude mazaunin direba ta tare inda zai shigo tana rusar kuka cikin kuka tace"Yaya Sardauna Dan Allah kayi hakuri karka fita dani lafiyata kalau Allah yanzu zan tafi na zabo maka matar ganin zata bata masa lokaci har su mahabeer su fito yasa yasunkuyo ya dauketa cak ya matsar da ita ya shigo ya rufe motar ya mata key ya nufi bakin get mai gadi ya bude masa get ya fice daga gidan wani k'ululun bakin cikine ya tokaremum makoshina raina yayi mugun b'aci takaicine yasa na fada jikinsa ina dukansa ta ko ina da cizo ina rusar kuka amma ko gezau baiyi ba driving d'insa yake cikin nutsuwa ya Saki kida ya k'ure sauti d'agowa nayi na kallesa ina shashekar kuka"Yaya Sardauna meye na tsare maka arayuwa kakeson kasheni meyasa kake takuramun bayan na fita asabgarka jikinsa ya janyoni ya manneni akirjinsa babu wasa yace"wlh Idan baki tsayar da kukan nanba wlh zan baki mamaki ko kika sake magana zaki Sanine meye namiki na kuka karya ce nayi ai dagaske nakeyi bakida lfy Dole zan baki magani haushine yasa nayi shiru bansake magana najanye jikina na koma gefe Dan nayi Alkawali bazan sake masa maganaba driving dinsa yake Anutse har muka Iso hospital, ankirashi a waya yafi sau goma amma bai dagaba yana parking ya bude mota ya fito bai kalleniba ya rufeni cikin mota ya nufi cikin hospital takunsa yake cike da jarumta da kasaita da idanu na bishi har ya bacemun na lumshe idanu ina shakar kamshinsa" wayyo My Sardauna inajin wani iri
My Sardauna gwarzon Namiji Yayana meyasa nakejin ka araina ko dan bamu son juna Yaya Sardauna duk kafi maxan duniya komai kaidin na daban ne ta fada tana mimmik'ewa tana nishi saboda muguwar sha'awarsa ta kamata da begensa wani irin feelings takeji sai sambatu takeyi ta fice hankalinta karan bude kofarne yasa ta dawo haiyacinta motar ya shigo ya dagota ya saka mata hijabi kallonsa nayi na shagwab'e" Yayana shima kallonta yake ko kiftawa babu"Na'am kanwata menene? kaina na Sada kasa"ka kaini gida Ya Mahbeer nakeson gani baki ya bugemun cikin tsawa yace"wlh zan baki mamaki naki bazan kaikiba uwar me zai miki fitsarariya ya fadi yana fita daga cikin motar ya sunkuyo ya ciccibeni ya rumgume kamar baby ya rufe motar idanuna na lumshe na sakalo hannuwana wuyansa inajin wani farin ciki marar misaltuwa ashagwabe nakirasa "Yayana ina tura hannuna cikin kwantacciyar sumarsa mai taushin gaske ina shafawa "Yayana kuma sai ka kyaleni face d'inmu ya had'e ya sakar mun kiss a lips Dina"Na'am My Kanwas jama'ar asibitin idanu kawai suka zuba musu cike da sha'awarsu Dan Sam Dr ya manta ana kallonsu wani special room ya nufa da ita kwantar da ita yayi"Oya kiyi bacci ki more zanje nayi aiki kukan shagwab'a na saka masa "Yayana tsoro nakeji kaini Office d'inka ganin zata bata masa lokaci yasa ya sabkota. ya kama hannuta suka fito Office dinsa ya nufa da ita turawa yayi ya shigo su Ahmed suna zaune zee tana ganin Ahmed ta Saki hannu Sardauna ta nufi gunsa da gudu "lah yayana kwana biyu zata fada jikinsa Sardauna yayi mata wata muguwar tsawa da ta firgita ta koma baya da Sauri ta rakub'e tana cicira idanu gabanta ya matso yaja hannuta ya kaita can sama wata kujera ya zaunar da ita ya tsareta da tsumammun idanunsa masu rikita mata lisafi aikuwa take ta shiga shauki tana lumshewa shima kahance ta fari wani irin yanayi ya shiga sai lumshe idanunsa yake hannuta ya kamo duka biyu yana murzawa cikin wani irin salo dukaninsu wani irin shock ya fizgesu cikin wata irin murya yace"My zeener meyasa zaki fada saman jikin Ahmed idan bro ya gani bazaiji dadiba da kin kuskura kintabashi wlh sai na miki azaba mafi muni jikinki tsada gareshi ba ko wane baza zai samu wannan jikinba sai bro ki zauna Ana wlh ko kallonsa kikayi sai kinci ubanki shiru tamasa ya Kari masifarsa ya Saki hannuta ya Mike har yanzu kanta asade Dan tayi niya har ya maidata gida bazata kuma cemasa ufam ba gun su bandar ya dawo Ahmed ya bishi da kallon mamaki"wai meye nufinka da ka hana kanwata yin magana dani banza Sardauna yai masa yana cicin magani ya hade fuska tam bandar yace "masha Allah Abokina yayamun ya iya zaben zankadediya mugun kallo ya watsamasa" tashi ni na duba lafiyarka kaiko Ahmed wlh karka kuskura kashiga sabgar yarinyar can Amana aka bani daga gida dariya bandar yayi ya Mike Sardauna ya shiga duba lafiyarsa kusan 30 minute haushinsa ne ya cika Sardauna ya haushi da masifa"
wlh babu wata Masala da take damunka sai tunani wlh kabi asannu jininka ya fara hawa ciwon cikin kuwa rashin cin abincine ka kiyaye Ahmed yace"haukan banza yake yanzu haka ta manta dashi Sardauna yace"bakada tabbas duk da bamunsa tsiyar da suka kullaba bandar kansa ya Sara k'asa yana sabke ajiyar zuciya wayar Sardauna ta dauki ringing yana dubawa yaga mashakurah tsaki yaja yaki dauka saida ta kira kusan sau biyar ya daga ya matsa daga kusansu Ahmed gun zee ya nufa su Ahmed suka bushe da dariya kusanta ya zauna"inajinki me zan miki? dagacan tace" please My Dr inason ganinka ne yanzu wlh rashinka ya isheni kazo kaji ta fada tana sakin kuka" hmmm ba fushi kikayi ba ai kuwa agaba kuka dan dama inada niyar zuwa gidanku yau zee ta kallesa da sauri sai tasada kanta tana sabke ajiyar zuciya" Dr yanzu kazo" no bazan zoba sai zuwa dare banida lokacin yanzu" ok ni nazo?? " zaki iya zauwa tunda kin matsu sai na fada miki abinda ke raina ya tsinke Kiran ya Mike yabar gun ya kallesu"to ni zan shiga duba bayin Allah marasa lfy ku tashi kusan nayi kai bandar muje ka amshi maguguna" wlh babu inda zamu kanwarkace ba magana zamu mataba jeka yi aikinka sanin halinsu yasa ya barsu ya fice yana girgiza kai akofa sukaci karo da Daddy da Mahabeer"Dr ya jikinta kansa ya shafa"Daddy da sauki tayi bacci yanzu zan duba wasu marasa lafiya ne kan lokacin ta farka sai nakawota rumgumeshi mahabeer yayi"kanina samun irinku masu kula da yan uwa wuya gareshi dariya Daddy yayi "Allah ya muku Albarka atare suka amsa da Amin mahabeer yaba Sardauna abayar zee ya amsa yana
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Dafin Harshe Book One Complete Hausa Novel
By Bilyn Abdul
Search across the available chapters.