Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Book chapters
Choose a chapter and continue reading.
Yau tsawon kwana shida da haihuwar zee baby wlh fadar jama'ar da yaran suke da shi bata lokaci ne gidan kullum cike yake da yan uwa da abokan arziki Sardauna fadar irin kyaututukan da yarabawa mutane wlh babu adadi ya raba kudin da baisan adadin su ba tsawon kwana uku yace duk mara lafiyar da zai shigo hospital dinsa magani ko yakai millon nawa kyautane komai kyauta za'ama mutum ai kuwa aka rika dafifin zuwa hospital din cikin kwana uku garin Katsina babu wanda baida labarin wannan abun alheri sunan Sardauna ya kara fice da hospital dinsa baki daya jama'a sai Albarka ake saka masa.
zee ta warke tamkar ba'a dinke taba tayi yar kibarta saboda tana samun kulawa sosai agun umma da daddah ga umminta kullum sai ta shigo ga ghaisha duk kwana daya sai tazo taga zee da jikokinta dagin kullum gida cike yake da mutane hafeeza kusan kullum sai tazo su zainab ma da maijidda da mashakura kai wannan yara akwai farin jini masha Allah sunyi mul mul dasu wlh bazaka taba cewa ba'ayi ba sunansu ba amma ansha yaki da zee kafin ta yarda tana basu nono susha ya ishesu saida aka nemo Sardauna yayi tsaye akanta ya nuna mata fushinsa duk da daurewa yakeyi ganin yada ya birkice mata saboda yaransa yasa ta sauko tana bashi hakuri zata shayar dasu to shine aka samu kanta.
Damuwar zee daya bata samun kebewa da Sarduna shima hakance damuwarsa tunda ta haihu so biyu rak suka hadu shima ko rungumar juna basu samuba shima Sardauna abinda yake damunsa kenan sai dai fa baya rabuwa da yaransa kullum yana manne dasu ji yake kamar ya cinyesu dan so da kauna har fita ya fara dasu dan sunsha fada da daddah idan ya isko yaro agurinta murdeta yake da karfi ya amshe sai idan suna gurin ummane baya iya amsa, saida daddah ta hadashi da ghaisha ta tsawatar masa taya zai rika fita da yaran da ko sunah ba ayiba shine aka sami lafiyarsa.
An shirya komai na suna kayan barka akwatina goma sha biyu Sardauna yama zee da yaranta kaya na kece raina da tsada dangi sai yabawa sukeyi da san barka an gama tanadar komai na suna da irin abubuwan da za'ayi rabonsu ranar sunan yan uku kyauta daga Allah anko kuwa ta kece raini duka Sardauna ne ya dauki nauyin ankon tunda bakin dangine.
Nisha yau kwanata uku da tarewa sun tarkatata sun kaita gidan gazaguri da kayan dakinta na gidan Sardauna wanda tun washe garin abun yasa aka kwashe mata kayanta daga gidansa.
Ummi Raiyan itace ta tsaya ta gyara nisha ciki da waje irin gyaran larabawa kuma ita ta rakata dakin mijinta.
Adaran Yahaya gazaguri ya barji amarci saidai ita bataji yada take soba dan baya wani dadewa samanta yake released bakin 15 minute yake amma haka ta hakura tunda yana kokarinsa yana bata kulawa sosai daman bashida laifi ya kai namiji ako ina matsalarsa daba kuma ya daina saidai matsalarsa baya romance dinta shida yaci kawai.😂
Da misalin karfe uku na yamma gidan Sardauna cike yake da yan uwa da abokan Arziki tunga farfajiyar gidan zaka san gobe sunah an k'awata rumfuna afarfajiyar gidan gwanin kyau mata sai aikin kayan sunah suke masha Allah wasu kuwa zazaune sunash iska suna kallon shuke shuke abin gwanin burgewa.
Zaune suke a parlo sai hayaniya ake , Hafeeza tana zaune kusan zee wacce naga tasha wani uban kunshi kafa da hannu mai masifar kyau ga wani yari yarin kitso wanda ya fito da asalin kyawun zee baby jelar kitson ta sauko har gadon bayanta taci uwar kwalliya wani dankareran less ne pink colour jikinta riga da siket wanda yayi mata kyau mutuka.
Intisar tace"zainab wai inane zaki kai irin wannan kyau tamkar bake bace mai jego."harara na zabga mata"Haba my sister kuma bazan ma Yayana kwaliya ba dama kice tsirkune ya kawoki garinmu."na karasa zancen ina kallon mashakura na daga mata gida"matar abokin miji ko ba haka ba.? Hafeeza ce ta doki zee abayanta"wlh Allah ya shiryeki." ta fada tana kallon nisha wacce ta labe tana kallonsu.
Hafeeza tace"anty Aisha yadai kinyi shiru ba magana."zeey ta mike ta koma kusan Nisha ta rungumeta"Dan Allah Aisha meke damunki ki saki ranki mu cashe ke fa amaryace ko duk amarcin ne yasa kikayi sanyi."ta fada tana kallon zainab.
Itako zainab kai ta kauda tana shayar da danta.
Murmushi nisha tayi tace"my dear ba komai banajin dadin jikina ne."zee tace Ayya sannu.
Mashakura tace" wlh kunshinki yayi mugun burgeni da kitsonki.
Daddah ce tazo da da Mahbeer yana tsala kuka"zainaba wannan yaro naki akwai rigima amsheshi."amsarsa zee tayi tana turo baki"wlh daddah yara uku kowanne sai yasha nono haba dan Allah." Ta fada tana dungura masa nonon ya wawura yana tsotsa.
Daddah tace"wlh da yanzu nake kirawo maras kunyar ubansu ya amsar masu hakkinsu"shiru zee tayi tana zumburo baki.
Suko suna mata dariya ta cika tayi fam,daddah ta juya ciki gurin sauran yaran dan bacci suke mahbeer ne uban rigima.
Hafeeza tace"zeey wlh dariya kike bani"hararata nayi zan yi magana wayata ta dauki ringing, na dauka naga sunan da yake yawo saman screen d'in wayar *My Yayana Hubbina💘* picking nayi na kara wayar akunne, ashagwabe nace"Wayyo My Baby Sardauna na Yayana don Allah zo gida yanzu kaga yada yaranka suka tsotse maka matarka."daga can yace"Baby Qalbina Oya taho sama naga me sukama Mrs Sardauna."ai ban bari ya gama maganar ba na mike ina dariya ina shayar da mahbeer na nufi saman bene,inaji su intisar suna kirana naki saurarasu dan idan daddah ta gani bazata bariba.
Nisha da kallo tabi zee hawaye ya wanke mata fuska tana sharewa duk yaran matan parlon suna lure da ita ba wanda ya kulata sukaci gaba da hirasu.
Zee tana hawa sama tun daga kofar take kukan shagwaba tana kiran Sardauna aguje ya fito ya tarbeta ya ware mata hannusa yana fadin"Allah nagode maka da kabani tauraruwar kanwata yar balarabiyar yarinya kyakyawa ajin karshe wow babyna irin wannan wanka da kyau haka taho maza babyna." da sassarfa ta karasa ta fada jikinsa ya rungumeta ita da babyn.
Kuka ta saka masa, dukansu ya daukesu yayi ciki dasu.
Yana shiga ya zauna saman gado ya sakata cikin jikinsa sosai ya rungumeta ya dora bakinsa akunnenta"Qalbina i miss u kewarki ta kusa kasheni."ya fada yana kissing din kunneta.
Yaron ta cire anono zata ajiye ya amsheni"Baby bani my bro mu gaisa"ya fada yana amsarsa yana kissing dinsa yana mamakin zallar kamarsa da yaron dan sunfi kama dashi akan zee bakin zee kadai ya samu duk zee din kamarsu daya da Sardauna yajima yana sunsuna yaron ya kwantar dashi can nesa ya dawo gun zee ya tsaya daga nesa.
"Oya Baby Qalbina taho gun Yayanki maza" da sassarfa ta isa gareshi ta fada saman faffadan kirjinshi ya maida hannuwa ya zagayeta ya rungumeta gam yana sunsunata atare suka sauke ajiyar zuciya.
yana juyi da ita tsakiyar parlon yana taka rawa da ita tana manne jikinsa haka suke tikar rawa ba kida bare waka saida taji ta gaji ta saka masa kukan sangarta.
"Oh my God Qalbina yi shiru kin gaji ko.? Kai na daga masa.
"Ok zo mu zauna" cak ya dauketa ya zauna bakin gado ya dorata cinyarsa ya kamo hannuta ya fito da harshensa yana lasar tafin hannunta yana shafa kitson kanta can k'asan makoshi yace"Babyna wlh kinyi kyau mutika kitson yayi kunshi yayi kice gobe akwai biki."
Manne masa nayi na kamo fuskarsa na fito da harshena ina lasar fuskarsa ko ina na fuskarsa lasa nake"My Sardauna na i miss u rashinka ya dameni su daddah sun fiye sa idanu wlh ni dai yau ina tare da kai har dare ko My Yayana."? Kwantar da ita yayi ya haye samanta yana goga mata kirjinsa ya dagota suna kallon idanun juna cikin wata irin murya wada kanajinta kasan wacce akema tana da matsayi da daraja babba.
Yace"Baby Qalbina bansan wace irin godiya zan miki ba kin bani yara uku arana daya kyawawa yaran larabawa masu kama da ubansu sak wlh nayi miki Alkawalin zan sama miki farin ciki mai dorewa zainab matar Faisal ina sonki wlh ina kaunarki sonki na wahalar dani duk maganar da yake yana mata wata irin shafa yana ririta mata jikinta yana kissing dinta har yasamu ya zuge ,zip din rigarta ya cire mata rigarta ya ajiye gefe ya cire mata bra nonowanta suka baiyana, idanu Sardauna ya zaro"wow masha Allah babyna wlh my breast dina sunanan kamar da saima kara girma da sukayi wayyo dadina babyna nasha abuna ko."?ya fada yana murza su yana kissing din wuyanta.
Zee ta shagwabe ta kara kankame Sardauna ta lumshe idanunta tana shafa kirjinsa tana murza nipples dinsa.
Ashgwabe tace"My Saudauna na ina sonka sonka ya ragargazamun zuciyata kaunarka gareni babu iyaka i love u Hubbina Yayana Sardauna." Kara makaleta yayi yace"Na'am Babyna i love u bani yawunki nasha."ya fada yana kamo kanta ya dora bakinsa saman nata ya shiga juya harshansa cikin bakinta yana mata wani fitinanan kissing mai tsayawa azuciya kansa zee ta rike suna tsotsar bakin junansu cikin zafi zafi dan sunyi kewar junansu sosai suke musayar yawu suna shan bakin junansu kamr sun shekara basu haduba sai karan kissing din akeji da saukar numfashi su suna shafar junansu.
More Hausa novels
Abban Sojoji Book 1 Complete Hausa Novel
By Hafsat Bature
Tsintar Aya Part 1 Complete Hausa Novel
By Oum Yasmeen
A Jini Take Izzata Part Two Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
A Duniyata Part One Complete Hausa Novel
By Billyn Abdul
Zazzafan Rabo Part One Complete Hausa Novel
By Aisha Umar Indabawa
Ni Da Yaya Sadiq Book 1 Complete Hausa Novel
By M Shakur
Search across the available chapters.