Soyayyanovels
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel
By Real Ladingo
Login to keep your reading position saved.
Book Page Chapters
Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Zee Baby Part One And Two Complete Hausa Novel

Author: Real Ladingo
Chapter 40 of 130
About 8 min read
Chapter progress: 0%
Listen Mode
Listen to this chapter using your device voice.
Ready to listen from this chapter.
Free access is active. You can keep reading and download during this access window.

Book chapters

Choose a chapter and continue reading.

Start chapters
Chapter 1 1,685 words Chapter 2 1,656 words Chapter 3 1,426 words Chapter 4 1,678 words Chapter 5 1,658 words Chapter 6 1,660 words Chapter 7 1,540 words Chapter 8 1,682 words Chapter 9 1,488 words Chapter 10 1,684 words Chapter 11 1,352 words Chapter 12 1,481 words Chapter 13 1,490 words Chapter 14 1,658 words Chapter 15 1,664 words Chapter 16 1,361 words Chapter 17 1,446 words Chapter 18 1,594 words Chapter 19 1,440 words Chapter 20 1,595 words Chapter 21 862 words Chapter 22 1,587 words Chapter 23 936 words Chapter 24 1,007 words Chapter 25 1,624 words Chapter 26 548 words Chapter 27 1,952 words Chapter 28 1,599 words Chapter 29 1,281 words Chapter 30 1,465 words Chapter 31 1,117 words Chapter 32 1,166 words Chapter 33 1,496 words Chapter 34 1,495 words Chapter 35 1,191 words Chapter 36 1,505 words Chapter 37 1,475 words Chapter 38 1,632 words Chapter 39 970 words Chapter 40 Reading now Chapter 41 1,516 words Chapter 42 1,101 words Chapter 43 1,209 words Chapter 44 1,672 words Chapter 45 1,520 words Chapter 46 1,612 words Chapter 47 1,543 words Chapter 48 1,654 words Chapter 49 1,192 words Chapter 50 1,699 words Chapter 51 1,476 words Chapter 52 1,648 words Chapter 53 1,617 words Chapter 54 1,636 words Chapter 55 1,432 words Chapter 56 1,581 words Chapter 57 1,631 words Chapter 58 1,206 words Chapter 59 1,393 words Chapter 60 1,279 words Chapter 61 1,241 words Chapter 62 1,639 words Chapter 63 1,506 words Chapter 64 1,619 words Chapter 65 1,517 words Chapter 66 1,475 words Chapter 67 1,600 words Chapter 68 1,589 words Chapter 69 1,675 words Chapter 70 1,603 words Chapter 71 1,692 words Chapter 72 1,515 words Chapter 73 1,429 words Chapter 74 1,552 words Chapter 75 1,635 words Chapter 76 1,554 words Chapter 77 1,590 words Chapter 78 1,500 words Chapter 79 1,567 words Chapter 80 1,518 words Chapter 81 1,656 words Chapter 82 1,634 words Chapter 83 1,692 words Chapter 84 1,643 words Chapter 85 1,435 words Chapter 86 1,628 words Chapter 87 1,694 words Chapter 88 1,601 words Chapter 89 1,576 words Chapter 90 1,659 words Chapter 91 1,655 words Chapter 92 1,536 words Chapter 93 1,559 words Chapter 94 1,457 words Chapter 95 1,655 words Chapter 96 1,677 words Chapter 97 1,557 words Chapter 98 1,692 words Chapter 99 1,558 words Chapter 100 1,525 words Chapter 101 1,533 words Chapter 102 1,651 words Chapter 103 1,695 words Chapter 104 1,597 words Chapter 105 1,580 words Chapter 106 1,627 words Chapter 107 1,681 words Chapter 108 1,700 words Chapter 109 1,636 words Chapter 110 1,621 words Chapter 111 1,471 words Chapter 112 1,637 words Chapter 113 1,685 words Chapter 114 1,674 words Chapter 115 1,638 words Chapter 116 1,629 words Chapter 117 1,674 words Chapter 118 1,513 words Chapter 119 1,674 words Chapter 120 1,653 words Chapter 121 1,623 words Chapter 122 1,605 words Chapter 123 1,584 words Chapter 124 1,634 words Chapter 125 1,675 words Chapter 126 1,537 words Chapter 127 1,639 words Chapter 128 1,693 words Chapter 129 1,496 words Chapter 130 1,209 words

picking tayi ta kara akunne aka kashe shiru taji tsaki tayi ta nufi kofar parlo tana cewa "Ya Mahabeer na tafi na gano Daddah kwana biyu bamu haduba ta fice anutse take tafiya ta nufi part d'in Daddah ina sanyo kaina kofar parlo naji nayi karo da mutum da sauri na janye ina shirin matsawa ya damkoni yayi wani lungu dani ihu nayi saki ya rufemun bakina ganin zan bata masa lokacin ya daukeni cak kamar yar baby wani lungu ya shigar dani ya direni ya matseni yamun rumfa da faffadan kirjinshi wani fitinanan kamshin sa ya bugi hancina dama tun d'azu cikin shaukinsa nake nan take naji ina bukatar ya shigar dani jikinsa fiye da hakan tsumammun idanunsa ya zubamun cikin zazakar muryasa yace"dan ubanki wa kikama rashin kunya agaban bro ya fada yana riko k'uguna da har zan masa rashin kunya na fasa cikin dakiya na hadiye maitata na kallesa gajeran wandone jikinsa sai singileti jikinsa ko ina gashine sai yau nasan l'alle ba karamin kato bane duk amunmurde yake ga Faffadan kirji araina nace Dr Sardauna ka hadu ta ko ina isashan Namiji jarumi Wanda baya daukan raini na burgeni dama Mahabeer yakeda wannan sufar karfafan da na more miji da sauri na dawo nutsuwata nace"Allah ya baka hakuri Dr sakeni na tafi banason tashin hakanli banida lfy wai meye nufinka akaina da kakeson tab'amun jiki sakeni ni ba yar iska bace da kakeson kullum ka tab'ani baki ya bugemun ya shigar dani jikinsa sosai wani irin sanyi ya ratsa zuciyata atare ni muka sabke ajiyar zuciya muka rumgumo juna da karfi sai ajiyar zuciya Muke sabkewa a tare wani irin shock mukaji atare kamar wutar nefa ta jamu wuyana ya sunsuna ya tura fuskarshi k'asan wuyana"kamshinki dadi kamar sweet yawunki bakinki mai kyau jajayen lips d'inki masu dan fadi sun fiye sweet ya fada yana tallabo kaina muna kallon juna ido cikin. ido habata ya dago duk jikina ya saki wani mugun dafi ya zubamun daga cikin idanunsa inaso na janye nakasa bazan iya barin jinki Sardauna alokacin ba wani shegen kiss ya sakarmun ak'asan wuyana saida na sabke ajiyar zuciya na ririkeshi ashagawb'e nace "My Sardauna kabari " My Zeener bazan iya bariba ya fada yana lasar wuyana ya had'e face d'inmu haiyacina na dawo na ingijeshi da karfi amma ko motsi baiba dukansa nake"sakeni malam meye haka da sauri ya had'e bakinmu ya lalabo harshena tunda naji gumin bakinsa anawa nayi lakwas tallaboni yayi da kyau ya fara tsutsar bakina yana zubamun yawunsa ina hadiyewa harshensa na kamo ina tsotsa dadi nakeji har tsakiyar kaina tallabe kawunan juna mukayi sosai Muke tsotsar bakin junanmu muna shan yawun juna da mukejinsa tamkar zumuwa sai numfashi Muke fitarwa k'aran musayar yawunmu na fitowa muna shafar gashin juna idanunmu alumshe sosai Dr yake zukar yawuna yana tsotsar bakina da zafi zafi duk na dimauce na gigice jina nake awata duniya jina nake bazan iya rayuwa idan Sardauna bai tsotsi bakinaba shima bangaransa hakane wani dadi yake dibarsa yawunta akwai teste da zaki fiye da zumuwa baisan lokacin da ya zare bakinsa anataba ya k'uramata idanu cikin wata shu'umar murya ya yace" my zeener yawunki so sweet na kara sha ko? Ni ban koshi ba wlh ya fada ashagwab'e da wannan muyar tashi gabaki daya na gama rikece wani Abu naji kamar sonsa ya soki zuciyata nan take dan baitaba mun magana da wannan sigar muryaba ga shagwab'arsa ta kuma kashemun jiki "my zeener kibani yawunki please ya fada yana lasar lips DINA har ya shiga tsotsa zuko yawuna ya fara yana shafa tattausan gashin kaina ahankali nake tsotsar bakinsa ina hadiyar yawun da yake zubamun hawaye ya fara zubowa kan fuskata ga muguwar sha'awarsa nakeji da wani irin feelings breast DINA sun kumburo sai kaikayi sukemun amma yaki murzamin su niko bana iya cemasa ya murzaba jina nake rayuwa babu Sardauna gwara mutuwa alokacin shima duk abinda takeji game dashi yafita jin hakan kara shigar dani jikinsa yayi yana dimautani da lafiyayan kissing dinsa tunowa nayi fah daga gidansu budurwasa yake yanzu haka saida suka hada baki da ita cizo na gantsara masa ina dukansa sakin bakina yayi ya rumgumeni gam fashewa nayi da kuka arikice ya kara rumgumoni ya tallabo kaina ya zubamun tsumammun idanunsa cikin narkarkiyar murya da ta ida fitar dani haiyacina yace" yi shiru bari kuka me kikeso fadamun ya fada yana dora bakinsa saman idona yana tsotsar hawayena yana lasar idona da fuskata ko ina lasa yake saman fuskata cikin kasalalar murya nace" Please Dr Sardauna kafita daga cikin rayuwata karka kasheni jin nake kamar zan mutu bansan meke damuna ba dan Allah kabarni nayi rayuwa mai kyau daga yau babu ruwanka dani daga yau bani babu kai wlh na tsaneka har cikin zuciyata Dr kafita rayuwa fuskata ya kamo da hannunsa biyu ya k'uramun idanunsa ransa yayi mugun baci"gud na godewa Allah da naji kin kuma cewa kin tsaneni kamar yada na tsaneki insha Allahu zan nuna miki ni dan halak ne zan fita daga sabgarki dan bana dauka rainin mace dukansa nayi akirji zuciyata na harbawa da karfi"eh naji fita rayuwata na tsaneka sakeni murmushi ya saki"ai duk abinda zakimun bazan dokeki ayauba insha Allah nayi Alkawali yada kikace na fita daga rayuwarki wlh na fita dama meke tsakanina dakene?? ya fadi atsawace tsoronsa ya kamani na dake nace"babu na fada da karfi ina kuka wani iri ya rinkaji haka kawai yaji bazai iya dukantaba" don girman Allah kasakeni Dr kowa yayi rayuwarsa na fada ina kara shigewa jikinsa ina rusar kuka shima kara rumgumeni yayi gam ya lumshe idanunsa zuciyarsa na bugawa da karfi yana buga bayanta su dukansu cikin wani yanayi suke Wanda sunkasa sanin wani yanayine ajiyar zuciya kawai suke sabkewa atare sum manne juna gam sunyi shiru babu wani mai kwakwaran motsi acikinsu wani irin shauki yake dibarsu lokacin kwayoyin da tasha sun fara tasiri gudun kar ya gano yamun azaba da sauri na ingijeshi abunka da kato ko gezau baiba"dallah malam sakeni jarababe kawai nacema mufita daga rayuwar junanmu taraiyyarmu babu alkairi ka tsaneni na tsaneka to meye yasa gangar jikinmu takeson mu hadu indai kai dan halak ne kafita rayuwata jikinsa har tsuma yake cikin zafin zuciya ya wankamun mari ya ingijeni na fadi tsoronsa fal zuciyata gudun karna zageshi ya takani nayi shiru"wlh Zainab nafita rayuwarki daga yau ki rubuta ki ajiye ni Faisal Almahadee babuni babu ke yar iska fitsarariya ransa ab'ace ya juya ya fara tafiya, daide lokacin naji muryar Mahabeer yana kirana dawowa yayi da baya bai kalli ko inda nakeba ya lab'e, Mik'ewa nayi ina tangadi na fice nabar sa agun kin mata magana yayi yama kauda kansa fitowa nayi daga lungun mahabeer na tsaye kofar parlo "Ya Mahabeer na fada cikin muryar kuka da gudu na karaso na fada jikinsa na fashe da kuka"Ya Salam my zeena menene ina kika shiga ina nemanki Daddah tace baki shigoba amma taji ihunki? " Ya Mahabeer muje ka kaina na kwanta banida lfy zazzabi nakeji duk ya rikice yada take kuka lallabata yayi tayi shiru yaja hannuta suka nufi part d'insu ghaisha Dr Sardauna saida suka jima da tfy yaja tsaki ya fito ya tafiyarsa sai wani shegen takunsa yake na kasaita shima ya shiga part d'insu ghaisha da sallama ya shigo lokacin Mahabeer har ya raka zee ta kwanta suna tambarsa me yasameta yace jikinta zafi zazzabine ya bata magani tasha Dr Sardauna najinsu ya tab'e baki Mahabeer ya kallesa "Dr namu sai yanzu akazo daga gun hira adakile yace"eh yaje jikin ghaisha ya zauna ya kwantar da kansa kafadarta ashagwab'e yace "ghaishana ahadamun coffee kansa ta shafa Mahabeer yace"wai Dr meyasa bakason cin abunci banza yama Mahabeer saican yace" kawai banaso Daddy dariya yayi "mutum sai shagwab'a ghaisha tace"to dagani naje na hadoma ko khalisat ta Mike "ghaisha ku bari na hadomasa wani banza kallo ya watsa mata ai ba shiri ta nufi bedroom Dole ghaisha ta Mike taje ta hado masa yanasha suna hira sun jima yau sosai kafin su tafi part d'insu suna zuwa laptop Sardauna ya kunna yana wani bincike akan ciwon koda suna hira sama sama da Mahabeer, zee baby ko tunda Mahabeer ya kawota yaji jikinta zazzabi ya bata magani tasha ya kwantar da ita sai sambatu take dan tuni ta fara maye Mahabeer ya dauka zafin zazzabine sai juyi take saman gado tana cewa ta tsani Sardauna bashi ba ita bata jimaba bacci ya dauketa dan dama daga ta fara maye bata jimawa bacci yake daukarta, ko da su hafeeza sukazo har tayi bacci sun jima suna hirasu da khalisat kafin suma suyi bacci, Dr Sardauna sai kusan karfe daya ya Mike daga parlo lokacin Mahabeer ya jima dayin bacci da begen zee dinsa sai mafarkinta yake, Dr Sardauna bai kwantaba saida yayi sallahr nafila sai hucin karfe biyu ya kwanta yana juyi yanajan tsaki sai minmmik'ewa yake yana lumshe idanu "zee baby babuni babu ke dama babu abinda ya dameni dake zan nuna miki ni dan halak ne kome zakiyi bazan taba shiga sabgarkiba sandar girmansa da take cikin wando baccin sa iya gwiwa nagani kyamm atsaye Abu ba karamiba tashi yayi ya nufi bathroom yajima sosai kafin ya fito amma har yanzu bata kwantaba ta dai rusuna magani ya Ballo yasha ya fada saman bed zuwa mintina ashirin hajiyar ta kwanta yanaja juyi Addu'ar bacci dauke bakinsa har baccin ya sa ceshi Asubah ta gari..

************************************

End of Chapter 40Continue to the next chapter or choose another story below.

More Hausa novels

Browse all books →
Previous Login to Save Next